Sashe 105
Ragayar Dutse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya riƙe hannunta ya sarƙe fingers ɗinsu waje ɗaya, ya cigaba da abinda yake yi bai dakata ba. Tun tana son ƙwace kanta har jikinta ya yi sanyi sosai, ta saki jikinta a jikinsa amm duk da haka zuciyarta bata daina bugawa ba. Ta yi luf ta kasa wani motsi mai ƙarfi da zai saka ta gudu daga gare sw, tana jin duk abinda yake yi mata amma bata san me zata yi ba.
Rehaan ganin jikinta ya yi sanyi ta saki jikinta sosao sai ya cigaba da kissing wuyanta. Ta buÉ—e bakinta muryarta tana cracking ta ce, â€Ka bari, bana so, don Allah ka Æ™yale ni….â€
Maimakon ya dakata sai ta ji yana Æ™oÆ™arin sauke hannun rigarta zuwa Æ™asa, ta riÆ™e hannunsa tana girgiza kai ta ce, “Don Allah..!.â€
Bai cire hannunsa daga wajen ba ya sakko da kansa ƙasa ya cigaba da kissing ɗinta. Islaha kamar zata yi masa kuka ta ce, “Mr Rehaan ka bari don Allah..! Ka bari bana so..†ta faɗa zata fara yi masa kukan da bata san daga ina yake tahowa ba.
Rehaan bai dakata ba, a hankali yake sauke hannun rigarta ba tare da ta lura ba har ya cire su gabaÉ—aya. Ya zama ya cire hannayen gabaÉ—aya, yana sauke rigar Æ™asa shikenan. Ta runtse idanunta ta ce, “don Allah ka bari, numfashina yana tsayawa, bana jin iska, zan iya samun attack, ka bari ka ji…!.â€
A hankali ta ji ya dakata kamar yadda ta ce, a lokacin ta yi birgima ta dira daga kan gadon ta fita da hanzari ko waiwayensa bata sake yi ba.
Yadda ta fita a guje bata tsaya ba sai da ta shiga ɗaki, zagaye take yi a ɗaki jikinta yana karkarwa kamar wacce aka ciro daga cikin ƙanƙara, ta kalli ƙofar ɗakin sai ta kuma ta zabura ta ƙarasa a guje ta sakawa ƙofar lock saboda kar ya shigo, ta jingina da ƙofar tana jin yadda zuciyarta take bugawa da sauri.
Bakinta ta shafa tana jin kamar har yanzu bakinsa yana cikin mata, ta kai hannunta wuyanta ta shafa inda ya yi kissing dan har lokacin da danshin saliva ɗinsa a wajan. Ta runtse ido tana jan numfashi, tana ji zuciyarta tana bugawa a guje. Ta buɗe ido ta kalli rigarta ta ga gabaɗaya ya cire hannun rigar, kamar wacce ake yiwa video haka ta mayar da hannun a gigice tana ƙanƙame jikinta. Ta jima a haka tana samowa kanta nutsuwa, har lokacin abinda ya faru kaɗai take gani a idanunta, sautin numfashinsa da zafinsu kaɗai take ji a duk inda ta waiwaya, ta kasa wani tunani sai tunanin abinda ya yi mata.
Bakinta yana rawa ta ce, "Na shiga uku! Me na aikata haka?Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un!" Ta faÉ—a tana juya kai cikin wani irin yanayi da ta kasa fassara shi.
Har lokacin ji take kamar kissing ɗinta yake yi, ga yadda take jin gashinsa a ƙirjinta, jikinta ya cigaba da rawa sosai, har hannunta rawa yake yi kamar wacce wutar lantarki ta ja saboda tashin hankalin da zuciyarta da jikinta suke a ciki.
Ta kalli sama ta ce, "wayyo Allah!" ta faɗa tana buga kanta da jikin ƙofar, dan yanayin da take ciki zai iya sakata haukacewa. Har lokacin bata daina jin abu yana yawo a jikinta ba, har lokacin bata daina jin abu yana zaga jikinta ba, hakan ya saka ta kasa nutsuwa ko kaɗan.
Sai kawai ta fashe da kukan da bata san dalilinsa ba tunda ta kasa sarrafa kanta, ba Saheer ko wani abun ne a ranta ba, sabon yanayi ne da bata taɓa ji ba shine ya saka ta kuka, ta rasa inda zata zauna ta nutsu, gabaɗaya ta ruɗe ta fita daga hayyacinta.
A bayyane ta ce, “me yake niyar yi min? Sai da lokacin tafiyata ya zo zai fara ƙoƙarin yin wani abu dani?. Na shiga uku, dole na bar gidan nan, bazan sake kwana a cikinsa ba."
Jikinta rawa yake yi duk ta ruɗe, karo na farko da hakan ya faru da ita a duniya, karo na farko da wani ya taɓa yi mata kiss balle romantic kiss irin wanda ya yi mata, shiyasa gabaɗaya ta susuce sai surutai take yi.
Ta jima a wannan yanayin kafin ta zame ta kwanta a kan tiles, ƙhamshin turarensa jikinta yake yi gabaɗaya, har bakinta ƙhamshin bakinsa yake yi gabaɗaya hakan ya sake sakawa ta ruɗe.
Ƙhamshin ya dame ta sosai, sai kawai ta miÆ™e ta shiga wanka ta wanke jikinta, amma duk da haka bata daina jin Æ™hamshinsa a jikinta ba. Ta dawo ta kwanta amma ko ya ta rufe ido abin take tunawa, ta É—auki pillow kan gadon ta watsar cikin fitar hayyaci ta ce, “Don Allah ka Æ™yale ni na huta, ka bari na daina wannan tunanin….†Sai kuma ta sassauta murya ta kwanta lamoo akan gadon ta ce, “sai da komai ya zo Æ™arshe, sai da lokacin tafiyata ya yi sannan zai dinga yi min haka…â€ta girgiza kanta tana tunani sosai, ta lumshe idanunta tana tunanin ko ya ciwon kan nasa, ya daina ko yana yi masa ciwo bata sani ba.….
Nana Haleema.
RDB3P77
Nana Haleema.
Rehaan kuwa tunda ta fita ya koma gefe yana sauke numfashi a hankali kansa yana yi masa ciwo fiye da ɗazu, jijiyoyin kansa kamar zasu tsinke saboda yadda suke bugawa sa ƙarfi, ga wani irun sabon yanayi da bai taɓa jinsa a ciki ba yana yin nutso a jininsa, ya rasa inda zai saka ransa, abubuwan sun yi masa yaawa. Ga sabon yanayin da ya kawo masa ziyara, ga ciwom kai, ga shi Mamy bata nan. Haka ya dinga juyi akan gado yana addu'ar da ta zo bakinsa, a haka bacci ya ɗauke sa.
Islaha haka ta kwana da mafarkin abinda ya faru a tsakaninsu, ko da da tashi ko wajan Mamy bata shiga ba gudun kar ta tambaye ta jikin Rehaan ta bar gidan.
Shima da ya farka babu ciwon kan sai rashin ƙarfin jiki, ya shirya ya fito falo ya samu an ajjiye masa abinda zai ci. Ya san aikin Mamy ne, hakan ya saka ya sha tea yana kallo agogo ganin har azahar ta yi.
Ya kalli gefensa a lokacin Bilal ya kira sa a waya, kamar bazai É—auka ba sai kuma ya É—auka Bilal ya ce, "Good evening Sir."
Ya yi shiru bai amsa ba yana jira ya ji me Bilal ɗin zai ce, Bilal bai damu da shirun Rehaan ba ya ce, "Sir akwai taron da ka ce za ka je yau, ka ce na tuna maka in ranar ta yi, za a fara ƙarfe huɗu in sha Allah."
Kashe wayar ya yi bai ce komai ba, ya jingina da kujera yana kallon É—akin Islaha yana tunanin ko tana ciki ko bata nan oho.
Ya shafa lips ɗinsa yana tuna yadda abin ya kasance jiya, yana jin zaƙin bakinta a cikin nasa, yana jin laushi da tsantsin bakinta kamar yadda ya ji jiya. Sai ya ji yana so hakan ta sake faruwa, ko dan ya tantamce zaƙin bakinta da ya ji daidai ne ko kuma dan ba shi da lafiya ne ya ji hakan.
Sallah ce kaɗai ta tashe sa daga wajen, bayan ya idar ya sake kwanciya ko zai ji sauƙin ciwon kan.
Sai ƙarfe uku ya tashi, da ya tashi ya ji sauƙin ciwon dan babu ciwon ko kaɗan. Sai ya yi wanka ya canja kaya zuwa ash ɗin shadda harda hula, ya ɗauko wayarsa ya fito parlour ya tarar da Mamy ta shigo.
Ya yi murmushi ya ƙarasa ya yi hugging ɗinta ya ce, "Mamyna."
Mamy ta shafa bayansa ta ce, "My son ya jikin?.â€
“na ji sauÆ™i sosai.â€
“Ya na ji zuciyarka tana bugawa haka, are you okay?."
Ya girgiza kai yana jikinta bai É—ago ba ya ce, "I'm not okay Mamy, ban san me yake damuna ba."
Ta shafa kansa ta ce, "Ayya sorry, Ka dinga addu'a a ranka ka ji?."
Ya ɗaga mata kai yana sake rungume ta ko zai ji sauƙin bugun zuciyar da yake addabarsa, Mamy bata hana shi ba yana shafa kansa tana murmushi, sai da ya gashi sannan ya sake ta ta ce, "ciwon kan ya daina?."
"Ya daina Mamy, yanzu ma fita zan yi na dawo."
"Ina za ka je?."
"Zan je wani taron ne, amma yanzu zan dawo."
"Sai ka dawo, take care." Ya É—aga mata kai ya sauka.
Babban wajen taro ne mai girma, wanda yake cin mutane dubu É—aya, an yi masa decor mai kyau da kujeru a ko ina. Manyan mutane ne a wajan. Tun daga kan gwamna da sarki da masu kuÉ—i da mulki, kowa da kujerar da aka tanadar masa a wajan, Æ´aan jarida da masu hoto kowa yana aikinsa.
Rehaan shi da Jafar suka shiga wajan, kujerun a jere, É—aya an saka Alhaji Rehaan Yola, É—aya an sa ka Alhaji Jafar Yola.
A lokacin aka fara gabatar da taron, taro ne na karrama yara makafi da masu lalurar ji suka ƙirƙiri abubuwan masu amfani, abubuwan fasaha da al'umma zasu ƙaru da shi in an tallafawa yaran. Wani ya ƙera jirgi, wani mota, wata abinda zai taimakawa makafi, wani masu lalura ji, abinda dai ma sha Allah.
Ana tsaka da taro Rehaan ya É—ago kansa ya hango Islaha a cikin Æ´an jarida tana nunawa wani É—an uwanta É—an jarida wani abu a waya tana murmushi shima haka.
Gabansa ya faɗi a karo na farko a rayuwarsa da ya ji irin faɗuwar gaban, ya runtse ido yana jin yana jin wani irin yaji yana mamaye masa ko ina na jikinsa, idanunsa har ruwa suka tara kamar wanda aka fesawa gas. Ya zuba mata ido yana kallonta, yayin da ita bata san yanayi ba, ta san dai da shi a wajan, amma bata ɗaga ido ta kalli inda ya ke ba, dan ko kaɗan bata son haɗa ido dashi shiyasa ta ƙi yarda ta kalli inda yake balle su haɗa ido.
Yana can yana kallonta ana ta kiran sunansa akan ya fito ya yi magana akan yaran amma bai ji ba, Jafar ya kalli inda yake kallo ya ga Islaha ce da maza biyu a jere suna magana, sai ya ɗan taɓa sa ya waiwayo ya kalle sa ya ce, "ana jiran ka."