Sashe 24
Ragayar Dutse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"To in yazo zai jira ki, zai kai ki in kin gama ya je ya dawo da ke. Ko da wasa kar na sake ji kin fita kin hau napep, kin ji?."
"In sha Allah, bazan sake ba."
"Yauwa. Daman abinda ya saka na kira ku kenan, ku je sai da safe."
Islaga ce ta fara miƙewa ta fita daga apartment ɗin, ta tsaya tana kallon gidan yara sai wasa su ke yi da kekuna kamar ba dare ba. Sai kuma ta nufi kowa inda aka ajjiye ta, tana hango ƙofar falon ta ga Salman a tsaye ya cake a wajan.
Tana ƙarasawa wajan suka haɗa ido da ita, sai ya yi dariya ya ce, "na zo wajan ki."
Sai da gabanta ya faɗi tunawa ance fa mahaukaci ne, kuma zai iya yi nata dukan tsiya ƙarshe ya karya ta kuma ya karya banza, amma sai ta daure ta ce, "Sannu da zuwa."
Sai ta tsaya tana jiran Rehaan, dan ita bata san ya ake buɗe ƙofar ba dan ta ga lambobi ake sakawa, shi kuma thumb print ya ke sakawa.
Salman kallon ta kawai yake yi, ita kuma tana daga gefe a tsorace dan bata san abinda zai yi mata ba. Allah Allah take ta hango Ray ya taho amma bata gano sa ba, ta É—an matsa gefe kaÉ—an, tana sake kalle-kalle amma shiru babu alamunsa.
"Sister."
Da sauri ta juya ta ga Banisha a tsaye sai ta ce, “Banisha yi min unlocking ƙofar nan."
Banisha ta yi dariya ta ce, "date of birth ɗina ne code ɗin." Ta faɗa tana buɗewa Islaha tana kallonta har ƙofar ta buɗe.
Islaha tana shiga Salman ya bi bayanta Banisha ta ce, "Hamma Salman, Ray É—in ba ya nan yana wajan Mamy."
Ya nuna mata Islaha yana maƙale kafaɗa ya ce, "Ni wajanta na zo mu yi wasa." Kafin Islaha ta ce wani abu sai gashi ya ɗare kan kujera yana kallonta.
Banisha ta ce, "Ka zo mu tafi, ko na kira maka Abba."
Salman ya noƙe kafaɗa ya ce, "ni bazan je ba."
Banisha ta ce, "sai na faÉ—awa Abba." Ta faÉ—a tana fita Islaha ji take kamar ta bi bayanta saboda tsoro.
Islaha kallon sa take yi dan gaskiya Salman ya girma, ba sai na ce babba bane kowa ya kalle sa ya san ya girma sosai. Bata san ya kan ƴan gidan yake ba, amma tana da tabbacin ya girmewa Rehaan, ga shi da tsaho da kyau ma sha Allah, amma Allah ya haɗa shi da lalurar taɓim hankali.
Salman kalle ta ya ce, "Mu yi wasa?." Ta É—an yi murmushi bata ce komai ba, ita dai tana daga tsaye yadda yana kawo mata hari zata arce a guje.
Buga ƙofar ake yi da ƙarfi kamar za a cire ta, Islaha daɗi ya mamaye mata zuciya, ta ƙarasa ta buɗe ƙofar suka haɗa ido da Umma.
Umma ta jawo hannunta zuwa waje a fusace ta ce, "Wanne mugun abun ki ke yiwa ɗana da ki ka saka shi a ɗaki daga ke sai shi? Me ki ke yi masa a cikin gidansu kuma a ɓangaren mijin ki?" Ta faɗa da ƙarfi tana buɗe ido waje tana kallon Islaha da take kallonta........
Nana Haleema.
RDB3P20
Nana Haleema.
Islaha ta yi sak tana kallon Umma ta rasa abinda zata ce saboda mamakin kalamanta. Umma ta shiga falon ta jawo hannun Salman ta ce, "malam fito daga nan, me take yi maka da ta saka ka a ɗaki ta kulle ƙofa?."
Salman kamar zai yi kuka ya ce, "Umma wasa muke yi."
"Wasan me ku ke yi? Kana baligi tana baliga wasan meye a tsakani ku?."
Zai yi magana ta ce, "Sai na tsinke ka da mari, wuce ka bani waje, in na sake ganinka a ɓangaren nan sai na fasa maka baki, tafi na ce!" Ta faɗa cikin tsawa tana nuna masa hanya.
Salman ya noƙe kafaɗa ya ce, "ni dai a wajanta zan zauna, ni ina sonta, kuma Rehaan ya ce min itama tana sona."
Da hanzari ta nufe sa zata dake shi, ya kwasa a guje ya bar wajan ko waiwaye ba ya yi.
Umma ta kalli Islaha bayan ya bar wajen ta ce, "Babu abinda ya haÉ—a ki da Salman, kar na sake ganin ya shiga inda ki ke. Wasan meye tsakanin ki da shi? Ba dan Allah ya kawo ni ba Allah ne kaÉ—ai ya san abinda za ki yi masa. Kar ki sake aikata hakan daga yau, in ba haka ba bazan raga miki ba wallahi."
Mamy da Rehaan da Banisha da suka ƙaraso wajan, ganin Umma tana masifa sai Mamy ta ce, "Me ya faru?."
Umma ta nuna Islaha ta ce, "Sirikar ki amayar Rehaan, ki faɗa mata kar ta sake saka min ɗa a ɗaki ta rufe ƙofa. Maharraminta ne ko kuma ɗan uwanta ne? Me take yi masa da zata rufe ƙofa da shi a parlour har yana cewa wai wasa suke yi"
Banishs ta ce, "Lah Umma da kansa ya shiga, ni na ce masa ya fito amma ya ƙi fitowa, shine na koma na je na kira Hamma, ita Sis ɗin ma tsoronsa take ji."
Umma ta harari Banisha ta ce, "Da yake ga dodo ko? Dole ta ji taoronsa."
Ta lalli Rehaan cikin fusata ta ce, "Kar na sake ganin ta kulle ƙofa ɗana a ciki, in ba haka ba bazan ƙyale maganar ba wallahi."
Islsha ta buɗe baki zata yi magana suka haɗa ido da Rehaan, bata san dalili ba sai ta ji bakinta ya ƙame ta kasa cewa komai.
Rehaan ya yi shiru sannan ya kalli Umma ya ce, "Shine ya shiga ba ita ta kai shi ba, shi ya kamata ki dakatar da zuwa inda take."
Umma ta bi shi da kallon up and down ta ce, "Lallai Rehaan, ta kwana biyu a gidan nan ka san daÉ—inta, kai ga mai mata har kana ka goyan bayanta ko? Ko da ya ke abokin É—an iska shima É—an iskan ne, daman a yawon biÉ—iÉ—i ake samu abokin biÉ—iÉ—i." Tana gama faÉ—ar hakan ta bar wajan da sauri.
Banisha ta ƙarasa ta riƙe Islaha ta ce, "Sis ai da kansa ya shiga ko?." Ta ɗaga mata kai kawai bata ce komai, Mamy ta juya ta koma ba tare da ta ce komai ba, Banisha ta bi bayanta.
Kasancewar ƙofar falon a buɗe ta ke Iskaha ta shiga bata kalli Rehaan ba, shima ya shiga yana kulle ƙofar ya wuce zai hau sama.
"Ba mu yi da kai a gidan ku zan dinga tolerating nonsense ba, ba mu yi da kai za a dinga faÉ—a min magana yadda aka ga dama ba. A cikin rules É—ina da kai, babu cin fuska ko cin mutunci a cikin gidan ku, meyasa a iya kwana biyu Æ´an gidanku suka fara takura min?."
Rehaan ya kalle ta kamar bazai yi magana ba, ya kalli dining area ya ga chef ya gama jera abinci da yawa a kan dining É—in. Rehaan É—an buÉ—e casrool É—aya ya É—auki cookies guda É—aya yana juya shi a hannunsa.
Ya waiwayo ya kalle ta ya ce, "sannan babu saka wani a É—aki a kulle a rules É—ina da ke, in ma za ki yi meyasa baza ki samu mai hankali ya ta ya ki ba? Ba ki san iriinsu Salman da suke da mental issue basu da sirri ba?."
Bai ƙarasa maganar ba ganin ta ɗago ido tana buɗesu a kansa tana kallonsa alamun mamakin maganarsa.
Rehaan ya saka cookies É—in a bakinsa ya tauna sannan ya ce, "Kowa sai ya ji abinda ki ka yi masa, make sure nan gaba ki samu complete mental, physical and social, in ba haka ba kowa sai ya san abinda ki ka yi. Bazan hana ki abinda ki ka saba yi ba, as your wish" ya faÉ—a yana kallon ta ido cikin ido.
Wani irin ɗagawa ƙirjinta yake yi saboda ɓacin rai sa ɓacin maganarsu, ƙirjinta yana heaving, tana jin ɗaci yana mamaye bakinta, ta buɗe ido tana kallonsa jin irin munanann kalaman da yake jifanta dasu.
Bata yi tunanin yana da doguwar magana haka ba, bata É—auka zai iya tsayawa yana faÉ—a mata waÉ—andan kalaman muni ba.
Ta lura ba ya ƙaunar zaman lafiya, ta lura kafin su rabu sai ta yi masa tambarin da zai yarda ita ɗin ƴar iska ce kamar yadda yake faɗa, ta lura sai ta haukace masa ta koma karuwar ƙarfi da ya ji sannan zai shiga hankalinsa. Bazata ƙare kanta akan kalamansa ba, baza ta dinga yi masa rantse-rantse a kan ita ba ƴar iska bace, tunda a haka yake kallonta bismillah, za ta nuna masa ita ƴar iskace a aikace ya gani.
Yana gab da shiga parlour ta ce, "ai ban nemi shawara ka ba, ni zan yanke abinda na ga dama a rayuwata kuma na yi. Mai hankali ko mara hankali duk ni zan zaɓa, babu ruwanka da sirri ko rashinsa. Ni na faɗa maka ina neman sirri ne? Ko na taɓa faɗa maka ina neman a ɓoyewa duniya wacece ni?. Sirri sai ku, amma ni a bayyane nake yi duk abinda na ga dama, ban damu da abinda zai je ya faɗa ba, tunda na samu abinda nake nema fine....."
Ta yi snaping fingers ɗinta ta ce, "kuma daman ba ka isa ka hana ni abinda na saba yi ba, in baza ka iya gani ba ka rufe ido, in ba haka ba ka makance, amma yanzu na fara."
A hankali yake hawa stairs yana jin duk abinda take faÉ—a, bai ko kalle ta ba ya shige abinsa.
Islaha ta kama ƙugu ta ce, "Lallai gayen nan ya raina min hankali, kuma wallahi bazan ɗauki raini a gidan nan ba, babu wacce zan ragawa, in ba su ji kunyata ba nima bazan ji ta su ba."
Sai kuma ta dafe kai cike da takaici, tunawa da akwai wani abu da ya kamata ace ta faÉ—a masa kuma bata faÉ—a ba, sai kuwa ta hau saman da sauri amma bata same shi a falo ba.
Islaha ta yi ƙwafa a lokacin wayar ta ta yi ƙara alamun shigowar saƙo. Ta ɗago wayar daga hannunta tana dubawa, ganin Hammanta ne sai da gabanta ya faɗi, ta buɗe da gaggawa tana karantawa.