Sashe 70
Ragayar Dutse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saheer bai ba shi amsa ba kawai ya yi tsaki ya fita, dan ya ji haushin Islaha sosai, in ya ce bata ɓata masa ba ya yi ƙarya. Shi take yiwa tsawa har yana faɗa tana faɗa, dan ta yi aure ta san meye aure yanzu ta raina shi. Haka yake ta mita shi kaɗai har ya je gida. Ya yi tunanin zai ga kiranta ko text ɗinta, amma babu ko ɗaya, ya yi ƙwafa yana jin zafin abinda ta yi masa a zuciyarsa.
Islaha da ta sauka ƙasa sai kawai ta fita da niyar zuwa gaishe da Daada. Tana fitowa suka haɗu da Salman, ta yi masa murmushi dan yanzu ta daina jin tsoronsa kwata-kwata, tausayi ma yake bata sosai.
Ta ce, "Hamma Salman ina zuwa?."
Ya yi dariya yana kallon ta amma bai yi magana ba, wani lokacin ciwon nasa har magana tana É—aukewa gabaÉ—aya.
A lokacin Mama ta zo wajan ta kalli Islaha ta ce, "tunda na ga ban ganshi ba na san ya taho wajan ki, ga maganinsa, ba shi ya sha."
Islaha bata ƙi ba ta karɓa, ta miƙa masa ya sha da kansa babu faɗa balle kuka. Mama ta ce, "Salman kenan, in ba dan ke ba babu wanda ya isa ya yi masa haka, a hakan ma Ummansa ni ta kawowa ta ce don Allah na basa shine ya gudu, kamar na san zan ganki na taho da shi a hannuna." Ta yi murmushi tana yabawa Mama ganin kowa nata ne a gidan.
Mama ta ce, "ina za ki je?."
"Zan gaishe da Daada."
"To in kin fito ki zo akwai saƙon da zan ba ki."
Islaha ga amsa Mama ta ce, "zo mu je Salman." Bai ƙi ba ya bi bayanta yana waiwayon Islaha.
Kamar yadda ta ce bayan sun gaisa da Daada wajan Maman ta shiga ta zauna a falo, kafin mai aikin Mama ta ce Maman ta ce ta shiga ciki.. Islaha ta shiga cikin tana kallon ko ina tana ganin tsarin komai dan komai irin na Mamy ne, kayan ne suka banbanta amma tsarin gidan komai iri É—aya. Islaha ta same ta a kan gado a zaune, tana shiga Mama ta nuna nata kusa da ita ta ce, "zauna mana."
Islaha ta zauna sannan Mama ta ce, "Ya jikin Rehaan kuwa?."
"Ya ji sauƙi."
"wannan ciwon ciki yana takura masa, shiyasa da na shiga Bauchi na karɓo masa magani, ance maganin malamin yana da kyau sosai, ki dinga zuba masa a ruwa ko abinci ya dinga ci har sai ya shanye, In sha Allah za a samu waraka."
Islaha ta karɓi maganin tana kallonsa a hannunta sannan ta ce, "In sha Allah."
"Allah ya ba shi lafiya."
"Amin."
"Ga Rehaan ɗin irin Salman ne, ba ya son magani, amma na san ke kin san ta yadda za ki ba shi, ki tabbatar kin ba shi ya shanye duka, in Allah ya yarda za a samu sauƙi."
Islaha ta ce, "Allah ya sa, an gode."
Ta yi murmushi ta ce, "Kar ki damu, ai duk Æ´aÆ´ana ne."
Islaha ta miƙe ta ce, "Bara na koma Mama, sai anjima."
"sai anjima Islaha."
Daga haka ta fita daga É—akin, Mama ta bita da harara tare da jan tsaki ta ce, "za ki ci uabanki daga ke har shi, wallahi bazan zuba ido kullum yana cigaba yana barin Æ´aÆ´ana ba, sai na yi maganin ku daga ke har shi, mu zuba mu gani, sai na ba ku mamaki.
"Mama!."
Jin an kira ta ya saka ta juyo a fusacr ta ce, "Meye?."
Sameer ya kalle ta ya ce, "Mama rancen kuÉ—i za ki bani, akwai kayan da zasu zo, kuma babu kuÉ—i a hannuna."
Cike da jin haushi ta harare sa ta ce, "wai me ka ke yi da kuɗi ne cikin a kwanaki nan? Ka karɓi kuɗi a hannuna da sunan bashi har yanzu ba ka bani ba. Ina naka kuɗin? Kar ka ce min ka talauce, dan ni ban haifi ɗa dan ya zama talaka a ƙasan Rehaan ba wallahi, ban haifi ɗa da ya zama a ƙarƙashinsa ba. Ina kuɗinka suka je Sameer?."
"Mama na kwashe na siyi kaya, shiyasa na zo ki bani aro na gama abinda zan yi."
"bazan bayar ba Sameer, bana son wannan maganar."
"In ba ki bani ba tabbas zan je wajan Rehaan ya bani, kuma shi na san kyauta zai ba ni ba aro ba."
Cak ta dakata ta juyo ta kallesa ta ce, "dan baka da hankali taimako za ka je nema a wajansa?."
Ya ce, "To ke na ce ki bani kin ƙi, shi kuwa kyauta in na nema a guje zai bani, nawa kuɗin da na nema ki ka hana ni a wajansa?."
"Duk ranar da ka je ya ba ka bashi Allah ya isa ban yafe ba, tona min asiri ka ke so ka yi?.."
"Mama na ce ki bani kin ƙi."
Bata ce komai ba ta fita, shi kuwa yana sane ya sako Rehaan, dan ya san yanzu zai fusatata indai akan batun Rehaan ne, shi kuma haka yake so ta yi zuciya ta ba shi.
Islaha kai tsaye ɓangaren Mamy ta shiga, ta same ta a zaune da photo card a hannunta tana kallo. Ganin Islaha sai ta yi murmushi ta ajjiye hoton ta ce, "Welcome daughter."
Islaha sai ta ji wani iri a ranta, for the first time da ta kira ta da daughter. Lokaci na farko kenan a rayuwarta da wata mace ta ce mata daughter. Ta zauna kusa a da ita ta ce, "Ina yini Mamy."
Mamy ta ce, "ya ki ke Daughter?."
"Lafiya lau." Mamy ta É—auki card É—in ta cigaba da kallo amma murmushi take yi.
Mamy ta kalli Islaha ta ce, "familyna ne, wannan itace Mamana, wannan shine babana, wannan itace Yayata Sana, wannan Yayana ne, wannan ƙanwata ce Sofia, wannan Fatima. Fatima itace last born ɗinmi, agemate ɗin Rehaan ce, in ki ka ganta sai ki yi tunanin girlfriend ɗinsa ce, dan itace mace ta farko da yake sakewa da ita a duniya. But Sofia...." Ta faɗa tana ɗora finger ɗinta akan fuskar Sofia.
Ta sauke numfashi ta ce, "She has been missing for 20 years to above.â€
Islaha ta kalli wacce aka ce ta ɓatan ta ga kamarsu ɗaya da Mamy, dan a jere suke ita da ita sannan ta ce, "kuma ba a ganta ba?."
Mamy ta ce, "babu inda ba a duba ba, amma ba a ganta ba. Kuma ba mu san mijin da ta aura ba balle a tambaya a san inda take."
Islaha ta ce, "Allah Sarki! In tana da rai Allah ya bayyanata, in kuma babu rai Allah ya gafarta mata."
Mamy ta ce, "amin Daughter. Ina ki ka je?."
Islaha ta ce, "na je na gaishe da Daada."
Mamy ta gyaÉ—a kai ta ce, "Kin kyauta."
Islaha ta miƙe ta ce, "Mamy bara na koma, akwai aikin da zan yi yau."
Mamy ta ce, "in akwai abinda ki ke so ki aiko a ba ki, in kuma kina so a dafa miki sai ki yi magana."
Islaha ta ce, "to Mamy." Islaha ta fita daga falon Mamy ta bita da kallo tana murmushin ƙaunar ta da Allah ya saka mata.
Islaha tana shiga parlour ta kalli maganin hannunta, sai ta tuna da maganar Mamy, ta sauke numfashi bata ce komai na ta hau saman a hankali. Tana hawa saman yana fitowa daga É—aki ya shirya tsaf kamar ba shine ya yi ciwo ba, amma kallo É—aya za ka yi masa ka san ya yi ciwo, dan ya rame kaÉ—an.
Islaha ta bi sa da kallo tana tuna kalaman da ya faɗa mata da Jazy tana nan, ta yi ƙudurin daman sai ta rama, kuma ga lokacin ramuwar ya zo.
Ta dafa hannun kujera ta riƙe ƙugu ta ce, "Ka samu abinda ka ke so ko a ƙara maka haske?."
Rehaan bai ganta ba sai da ta yi magana sannan ya kalle ta, yana É—auko wayarsa daga aljihu jin tana vibrating.
Islaha ta harare shi tana harɗe hannunta a ƙirji cike da jin haushi ta ce, "ina so ka sani, ni na fi karfin na ba ka idea, sai dai in nuna practically...."
Yadda ta faÉ—i maganar ita kanta sai da gabanta faÉ—i, sosai, ba shiri Rehaan ya dago ya kalle ta yana mamakin abinda ta ce yana maimaita practically a zuciyarsa yana kallonta.
Ta so ta daure kar ta É—auke idanunta daga kansa amma ta kasa saboda yadda yake kallonta idanunsa ko rawa basa yi, ta janye ido daga kansa dan ita kanta maganar kunya ta ke bata, amma tana so ta nuna masa ita tantiriya ce kamar yadda yake faÉ—a.
Ya taɓe baki yana bin ta da kallon up and down, ya yi ƙasa da murya ya ce, "ohh really?"
Ta juyo ta kalle shi ta ce, "yeah! Ai na fi Karfin na ba ka idea, sai dai na nuna practically, ka ga sai ka koya saboda gaba. Kai ma in.......
Sai ta dakata ta yi snapping fingers dinta ta ce, "in ka ta shi aure, in kana da bukatar sanin akan abinda ba ka sani ba, za ka iya nemana in koya maka kaɗan daga cikin abinda nake da ƙwarewa a kai" ta faɗa tana niyar barin wajan dan ita ta gama magana.
In less than two seconds ta ganshi a kusa da ita, ya riƙo hannunta hakan ya saka gabanta faɗuwa sosai tana kallonsa. Ta janye idanunta tana janye hannunta daga cikin nasa, tana so ta cire hannunta daga nasa amma ya ƙi ba ta damar hakan, ta jingina da bango kamar zata shiga cikin bangon shi kuma yana tsaye a gabanta. Rehaan ya zuba mata idanunsa da suka sake fitowa waje saboda ramar da ya yi, yana rolling ɗinsu a kan fuskarta.
Cikin soft voice ya ce, "Are you sure you can teach me about intimacy?."