Sashe 16
Ragayar Dutse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Islaha ta harare ta cikin jin haushi ta ce, "kamar wacce ta je zama a can? Haka kawai sai na kwashi kaya kamar yar cirani na tafi dasu can sai ka ce zama na je yi?. Ki ajjiye min a nan, in ina buƙatar na dinga ɗauka a nan ɗin, na yi me da kayan nan a can?." Safeera bata ce mata komai ba ta shiga banɗaki.
Har ta fito ta shirya babu wanda ya yi magana, tana gama shiryawa Islaha ta miƙe sai kuma ta dafe ƙirji ta ce, "gabana yana faɗuwa, ban san da wacce fuska zai karɓe ni ba."
Safeera ta yi mata banza dan ta faɗa mata abinda ya kamata amma ai taƙi ji. Tare suka fito, Mama Atika ta bi Islaha da kallo cikin mamaki ta ce, "Kai kai kai! Amarya ce da kanta a gidan nan?."
Islaha ta ji wani iri a ranta, wai amarya sai take jin sunan sam bai kamace ta ba. Cikin yaƙe ta ce, "Ina kwana Mama."
"lafiya lau amarya, Daga aure shekaran jiya har kin fito?." Ta ɗan yi murmushi bata ce komai ba, dan ba ƙaunar zancen take yi ba.
Mama ta ce, "Allah ya ba ku zaman lafiya, Aure irin wannan ba auren wasa bane ba, ki riƙe mijin ki hannu biyu, irin waɗnanan ba kowa ne yake samunsu ba sai wanda Allah ya zaɓa."
Islaha ta yi murmushi ta ce, "Na gode Mama." Daga haka ta ja hannun Safeera suka fito daga gidan. Tunda suka hango ƙofar gidan su Saheer gabanta ya faɗi, Islaha ta tsaya ta ƙi gaba ta ƙi baya ta ce, "haka kawai gabana yake faɗuwa Safeera."
Safeera cikin rashin damuwa ta ce, "ki daure mu je, babu abinda zai faru in sha Allah."
Islaha ta gyaɗa kai suka ƙarasa ƙofar gidan tana tafiya kamar mara lafiya saboda fargaba. Suna tsayawa Baffa ya buɗe gate ɗin gidan ya fito, yana buɗewa suka haɗa ido da Islaha. Cike da mamaki da al'ajabi ya ce, "Islaha! Ke ce?."
Islaha ta duƙa ƙasa ta ce, "Ni ce Baffa, Ina kwana."
Baffa da mamaki ya ce, "Islaha da safe haka, ina fatan lafiya ko?."
Ba tare da ta É—ago ba ta ce, "lafiya lau Baffa, wajan aiki zan je shine na biyo mu gaisa."
"wajan aiki kuma Islaha? Daman basa bawa sabbabin aure hutu ne?."
Islaha ta turo baki gaba ta ce, "Ni basu san ma nayi auren ba, bana so a sani wallahi."
Baffa ya murmusa ya ce, "Amma yanayin gidan da ki ka shiga, da wanda yake amsa sunan mijinki, fitowar ki ke kaÉ—ai akwai hatsari, Meyasa za ki fito yanzu ke kaÉ—ai?."
Ta yi shiru bata ce komai ba dan bata san me zata cewa Baffa ba, da dai wani ne ba Baffa ba da ta ba shi amsa daidai da shi. Baffa ya ce, "taso mu shiga ciki." Islaha ta miƙe ta bi bayan Baffa suka shiga cikin gidan har falon Baffa.
Baffa ya zauna ya kalli Islaha da Safeera ya ee, "ku zauna mana." Duk suka zauna suna kallon Baffa, Baffa ya ce, "Safeera meyasa za ki bari ta fito a yau kuma da sassafe haka?."
Safeera ta ce, "Wallahi Baffa babu yadda ban yi da ita ba, amma ta ce sai ta je wajan aiki, kafin muje can sai ta biyo nan kun gaisa."
Baffa ya girgiza kai ya ce, "babu laifi, tunda mijin nata ya barta ai shikenan. Ni fita zan yi, ku shiga ku gaisa da mutanen gidan daga nan sai ta wuce aikin. Amma ki cigaba da haƙuri, komai yana wucewa a hankali kamar bai faru ba." Suka amsa Baffa ya miƙe ya fita suma suka fito.
Islaha suna fitowa ta tsaya a compound ɗin, ta kalli ƙofar ɗakin Hamma, ta kalli Safeera ta ce, "mu je na same shi."
Safeera ta riƙo hannunta tana dakatar da ita ta ce, "Bai kamata ba."
"Ban gane mai kamata ba, meye bai kamata É—in ba?."
"Shiga É—akin Hamman kai tsaye shine bai kamata ba, yanzu ba dah bane, yanzu kina da aure."
Islaha ta ɗora hannu a kanta cikin takaici da baƙin ciki ta ce, "Safeera wataran zan iya shaƙe miki wuya har sai na ga kin daina numfashi akan waɗannan banzayen kalaman naki, ke kin san ta yadda auren nan ya faru, kin san auren yarjejeniya ne a tsakanina da shi, kin san auren jiran lokaci ne, meyasa ki ke son maimaita min wannan maganar mara daɗin ji?."
Safeera zata yi magana ta ɗaga mata hannu ta ce, "wallahi da dah da yanzu babu banbanci a wajena, ni ce dai Islahan Hamma ban canja ba. Auren da ya ke kaina na ɗan lokaci ne, da zarar ya ƙare komai ya ƙare zan kama gabana. Ki daina dakatar dani akan duk abinda na yi niya, ki bar ni na yi abinda naga ya dace da ni, na san abinda yake yi."
"Gaskiya ce bakya so a faɗa miki, ni kuma sai na faɗa miki dan bazan bar ki kina saɓon Allah ba."
"SaÉ“on Allah fa ki ka ce? Magana da Hamman ce saÉ“on Allah? Kin manta waye shi a gare ni?.â€
“magana da shi ba saÉ“on Allah ba ce, magana da shi ta fuskar da yake ranki shine saÉ“on Allah, gaskiya ce bakya so.â€
“Bana son gaskiyar ta ki, ki daina faɗa min bana son ji."
Safeera ta yi murmushi kawai, kafin ta yi magana Islaha ta É—auki hanyar É—akin Saheer.
A sanyaye take ƙwanƙwasa ƙofar ɗakin Saheer, Saheer yana daga ciki yana zaune a gefen gado ya saka bacci, saboda yanayin jikinsa gabaɗaya babu daɗi, babu abinda yake yi masa daɗi shiyasa ya tashi daga baccin yana yamutsa fuska.
Jin ana buga ƙofar sai ya yi tunanin Sadik ne, ya miƙe daƙyar ya taso ya buɗe ƙofar yana cewa, "kamar ka san na kasa bacci, a samo allurar baccin nan...." Maganar ta tsaya cak ganin wacce suka haɗa ido.
Saheer ya zuba mata ido kamar yadda ta zuba masa ido, ya rufe ido ya buÉ—e dan bai gasgata ita É—in bace shiyasa ya tsaya yana kallonta.
Safeera da ya gani a bayanta ya saka ya sake kallon Islaha, a daidai lokacin da hawaye ya sakko daga idanun Islaha muryarta tana cracking ta ce, "Hamma!."
Saheer ya lumshe ido yana jan numfashi daƙyar saboda nauyin da ƙirjinsa ya yi masa, ya buɗe ido ya sake kallonta ya ga tana kuka sosai hawaye wani yana bin wani.
Nana Haleema.
RDB3P13
Nana Haleema.
A hankali ya ja da baya zai rufe ƙofar ta yi hanzarin tarewa ta hana shi rufewa, ta girgiza masa kai ta ce, "Hamma ka tsaya ka saurare ni, kar ka yanke min hukunci cikin fushi. Ka tsaya ka ji abinda zan faɗa maka, na san na ɓata maka rai, na san ban kyauta ba, na san na karya maka zuciya, na san na saka ma ka ɗaci a zuciyar ka. Amma don girman Allah ka tsaya ka ji uzurina, na tabbatar za ka fahimce ni, don Allah Hamma ka dakata, kar ka riƙe ni a ranka."
Kasa rufe ƙofar ya yi ya lumshe ido yana jin yadda take magana cikin kuka da rawar murya, ya buɗe ido bai kalle ta ba ya sake ƙoƙarin kulle ƙofar, ta buɗe ƙofar ta shiga ta tsaya tana kallonsa.
Ta haɗe hannayenta guda biyu tana kuka ta ce, "na san na yi kuskure, na san na ɓata maka da na auri wanin ka, amma don Allah ka yi haƙuri, ka tsaya ka ji abinda zan faɗa maka dalilina, na san in ka ji za ka yi min uzuri."
"Babu abinda za ki faÉ—a masa ya fahimta, babu abinda bakin ki zai furta da zai fahimce ki. Duk É—awainiyar da ya yi miki ki ka zaÉ“i ki bar shi ki auri wani, ki ka tsallakesa ki ka je ki ka yi aure a gidan kuÉ—i, ki ka bar shi da kwnaciya a asibiti. Ko a mafarki ban yi tunanin haka daga gare ki ba, ke kin san kaf Æ´an gidan basa tare dake, amma ni ina bayan ki, in kowa ba ya sonki ni É—in nan ina sonki. Amma yadda ki ka É—ibi yaji ki ka zuba masa a idanu ya saka na ji kin fita daga raina.â€
“Mutumin da ya ɗauko ki daga rana ya dawo dake inuwa, ya ba ki ci da sha da wajan kwanciya, ya ɗauki kyautar zuciya ya ba ki, ko yaushe cikin wahala da ke yake yi, da ya buɗe ido sunan ki yake fara ambata, duk abinda ya samu sunanki ya ke fara kira kafin kowa, amma duk ba ki gani ba, ki ka munafurce shi ki ka auri wanin sa duk da tarin ƙaunar da yake miki. Wallahi Islaha kin bani mamaki, kin nuna mana ke ba ƴar halak bace, dan duk ɗan halak bazai aikata butulcin da ki ka yi ba, sai yanzu nake gasgata maganar Mama da take cewa ba a san a bolar da iyaye ki suka haifa suka yar dake ba!."
A tare suka juya suka ga yadda Adda tana wuci tana magana, a bayan ta kuma Mama ce da kuma Hanan.
Islaha ta girgiza kai tana kuka tana kallon Adda ta ce, "wallahi ban munafurci Hamma, wallahi ban zaÉ“i kuÉ—i na barsa ba, ku yarda dani, na yi komai saboda shi ba dan na munafurce shi ba…..â€ta faÉ—a tana kuka sosai.
Mama ta ce, "waye zai yarda dake É—in? Kaf ahlin gidan nan babu wanda zai yarda dake sai Baffa da ku ka Æ™ulla munafurcin tare, sai kuma Æ™awar ki da matar babbanta, tunda sun je an basu abin duniya sun dawo unguwa suna barbaÉ—awa. Suna faÉ—ar suna zauna da kakar Rehaan yola a falo É—aya, kamar waÉ—anda suka zauna da wata matar da ta shahara a duniyar sahabai. Kin zaÉ“i kuÉ—i akan halacci, dan haka kar na sake ganin Æ™afar ki a cikin gidan nan, ki goge mu a ciki tarihin rayuwarki, ki goge mu a cikin duniyar ki, ki je can ki Æ™arata babu abinda ya dame ki da halin da Saheer zai shiga.â€