Sashe 84
Ragayar Dutse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rehaan shigowar sa parlour kenan ya ji ihunta wanda ya saka ya daki zuciyarsa da ƙarfi, Ray ya ƙaraso ciki yana kallon ta ganin daga ita sai towel ƙarami, wanda bai wuce laps ɗinta ba, gabaɗaya brown laps ɗinta a bayyane suke, sannan ga ruwan da yake ɗiga daga jikinta alamun ko goge jikinta bata yi ba ta fito.
Ray ya bita da kallo na musamman, yana bin laps ɗinta da kallo da skin colour ɗinsu ya fi na ko ina ɗaukar hankali. Daƙyar ya iya janye idanunsa ya kallibanɗakin da ya ke a buɗe, ya kalle ta ya ce, "Lafiya?."
Islaha a ruɗe ta nuna masa window ta ce, “Salman na gani a tsaye yana kallona ina wanka."
Wani irin dumm ya ji a zuciyarsa, duhu ya mamaye masa idanunsa, ƙwaƙwalwarsa ta harba kamar harbawar jijiyoyin da suke harbawa a yayin ciwon kai, ya je hutun taƙaitaccen lokaci dan zuciyarta ta girgiza sosai.
"Sir what wrong?."
Maganar chef ta dawo da shi hankalinsa, ya kalli bathroom ya sai kawai ya shiga, ya kalli window É—in ya Salman a tsaye har hannu yake É—aga masa.
Ya juya da sassarfa ya fita daga falon, ya zaga baya inda window ɗin ta ke ya gan shi a tsaye ya ta ka bench ɗin masu gadi yana bathroom ɗin hankalinsa kwance. Wani irin abu ya ji a zuciyarsa, bai san lokacin da ya jawosa da ƙarfi ya diro daga kai, ba dan ya diro ba tsaf zai iya faɗuwa saboda yadda ya jawo shi da ƙarfi.
Ray cikin faÉ—an da bai saba yiwa Salman ba ya ce, "meye haka Salman! Me ka aikata haka?" Ya faÉ—a a fusace yana kallonsa.
Salman ya ce, "ina kallon Æ™awata tana wanka, nima Umma tana kallona in ina wanka, shine nima nake kallonta.â€
Ya runtse idanunsa yana kamar ya gaggaura mari saboda ɗacin maganar da ya faɗa, sai kuma ya dafe goshi yana nuna sa da yatsa amma ya rasa me zai ce, bakinsa yana rawa ya kasa furta komai, yana ji ƙirjinsa yana bugawa da ƙarfi, zuciyarsa na harbawa.
Shi ba abin ya ce masa mahaukaci ba daman shine, ba abin ya dake sa ba ya san ba hankali ne da shi ba. Salman ya jawo hannunsa ya ce, "zo ka ganta, tana da gashi mai tsaho irin na tv, har ta fi Mamy gashi."
FaÉ—ar hakan da ya yi ya fargar da Rehaan, ya fincike hannunsa cikin wani irin yanayi ya ce, "Ya isa Salman!.â€
Salman ya firgita jin maganar har tsakiyar kansa, ya tsaya cak yana kallon Rehaan da ya juye masa ya koma kamar wani zaki, fuskarsa ta canja gabaɗaya kamar ba shi ba. Ray ya ce, “Kar na sake ganin ka shigo apartment ɗin nan, kar na sake ganin kana kallon wani a banɗaki, ka jii!."
Salman duk da ya tsorata ya ce, "ni ba kowa nake gani ba, ita nake gani kullum."
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un!"
Rehaan ya furta cikin wani irin yanayin da bai taɓa tsintar kansa a ciki ba, yana ji jiri yana ɗaukarsa kamar zai faɗi, ya dafa bango jin sabon yanayi zai yar da shi ya faɗi ƙasa.
Ya kalli Salman yana nuna masa hanya ya ce, "fita!."
Salman ya ce, "ni ba wajan ka nazo ba, wajanta nazo, Kuma..."
cikin tsawa ya ce, "ka fita na ce!" Ya sake faÉ—a yana zazaaro masa ido waje.
Salman sai ya ji tsoro ya shige shi, rana ta biyu kenan da Rehaan ya yi masa a duniya.
Shi kuma ya juya ya koma ciki, amma bai same ta a wajan ba sai chef É—insa da ya gani a tsaye, takaici ya sake kama sa ya hau saman ya nufi É—akinta kai tsaye, dan in bai yi mata warning ba ji yake kamar numfashinsa zai É—auke.
Ɗakin babu haske sosai sai blue light, Islaha tana zaune ɗaure da towel ɗin har lokacin bata dawo daidai ba, ta dafe kanta da duka hannuanta guda biyun, ta yi shiru tana jin nauyi da kasala a jikinta. In ta tuna bata san lokacin da yake tsaye a wajan ba sai ta ji ranta ya ɓaci, duk da a shower glass ta yi wankan amma ta tabbatar zai iya ganin jikinta tunda sai da ta fito ta ɗaura towel, kwata-kwata bata yi tunanin Rehaan zai biyo bayanta har ɗakin ba shiyasa ta zauna a haka.
Buɗe ƙofar ɗakin ta ji an yi, gabanta ya faɗi sosai ta waiwayo tana kallonsa, tana jin nauyi da kunyar suna mamaye mata ko ina na jikinta.
Rehaan ya kalle ta yana nuna ta da yatsa ya ce, "Are you out of your mind? Duk bathrooms É—in da suke apartment É—in nan, you could'nt find one to use except the public one in the main palour?. What kind of nonsense is this?."
Islaha ta ɗago ta kalle sa jin yadda yake yi mata magana cikin kaushi da zafi, bata taɓa jin muryarsa a haka ba, bata taɓa ji ya yi magana mai ƙarfin wannan ba. Ko yaushe magana yake yi cikin steeze, yana yi yana basarwa. Amma yau ta ji akasin haka, har yana shouting.
Bata motsa daga inda take ba, duk kunya ta gama mamaye mata idanunta, amma bata bari ya yi tasiri na ta ce, "don Allah ka bani waje in shirya, bana so kana shigowa inda nake anyhow. Ka san dai ni ba muharramar ka bace, zuwa inda nake without permission haram ne."
Tsabar takaici bai san ya riƙo hannunta ya miƙar da ita tsaye ba. Bata yi zato ba zai yi hakan ba ko kaɗan, sai ta yi saurin riƙe towel ɗin jikinta jin zai kwance.
Ya ce, "ba ki ji me na ce miki ba? Ina yi miki magana akan shirmen da ki ka yi kina yi min maganar na shigo É—akin ki without permission?."
Islaha ta bi sa da kallon mamaki, ita dai bata ga abin ɓacin rai haka daga wajansa ba, ita bata yi tunanin bazai ji haushi ba, ita ce zata ji haushi tunda jikinta aka gani ba nasa ba. Meye dan wani ya ganta tana wanka zai ɗaga hankalinsa haka, kamar ya ga matarsa ko wata ƴar uwarsa?.
Ita kunya take ji ta rufe ta, daga ita sai ƙaramin towel a tsaye, ga kanta ko ɗankwali babu, ga towel ɗin ba shi da girma ko kaɗan kuma ya kusa kwancewa. Ta ɗan juya baya da nufin ta ɗauko hijjab ta ji ya finciko hannunta ya dawo da ita ta baya.
Kafin ta ce wani abun, cikin muryar da take nuna yana cikin tsananin ɓacin ya ce, "dan kin saba yin hakan a wani wajan, shiyasa za ki yi a nan?."
Bata yi niyar tanka masa ba, amma jin abinda ya ce sai ta kawar da duk abinda take ji, ta danne duk wata kunya da firgici ta ce, "tunda ka san na saba meye na zuwa ka same ni kana yi min shouting? Yau wani ya saba ganina ina wanka, ko ka manta har ta ya ni wankan maza suna yi?."
Duk da babu haske sosai a ɗakin, tana iya ganin yadda fuskarsa ta canja kamar ba shi ba, ta yi jah sosai, kuma ransa a ɓace yake irin ɓacin ran da bata taɓa gani a tare da shi ba, fuskarsa ta nuna fushi sosai, sannan ta nuna yanayin da yake ciki. Ita wallahi mamaki yake bata, ko ina ruwansa dan an ganta tana wanka bata sani ba.
Ta cire hannunsa da ya riƙe mata hannunta ta ce, "kar ka sake riƙe hannuna na faɗa maka, ka daina ƙoƙarin taɓa jikina, ka san a ƙarƙashim contract mu ke, taɓa ni baya cikin agender ta da kai. Ina ruwan ka dan ya ganni ina wanka? Kai ya gani kana wankan, ko matarka ya gani, ko ƙanwarka ya gani da za ka damu ka ɗaga hankalinka har haka?."
"Na ga dai Islaha ya gani tana wanka ba kai ba ko, to meye na damuwa har ka zo kana É—aga min murya kamar kana aurena?. Ai ba yau na saba ba, ka manta na saba zama da shi, ko ka manta kafin shi akwai maza da yawa da suka ganni a irin yanayin da ya ganni? Ko ka manta har ta ya ni wankan suke yi duk a cikin kuÉ—in da suka biya ni?.â€
"Mr Rehaan meye naka? Abu ne da na saba aikatawa kuma nake kan yi, wannan ba komai bane a wajena. In na ga dama zan kwance towel É—in jikina in fita kan titi, rayuwata ce ba taka ba, jikina ne ba jikinka ko na matarka ba. Kaf mutanen duniya in na yi niya zan iya nuna musu jikina, kuma bai shafe ka ba, tunda ba aurena ka ke yi ba."
“Ka bani waje don Allah, ka kuma daina yi min ihu. Babu ruwanka da duk abinda zan yi, rayuwata ce ai ba rayuwarka. Ka je waje don Allah!" Ta faɗa bata yarda sun haɗa ido ba, tana nuna masa ƙofar da zai fita daga ɗakin.
Gabaɗaya ta kashe masa baki, ya kasa magana sai kallonta da yake yi ƙirjinsa yana ɗagawa saboda bugawar zuciya. Bai san abinda ya saka yake jin zuciyarsa tana zafi akan kalamanta ba, duk ya san dai gaskiya ta faɗa ta saba wanka da maza dan shi shaida ne akan hakan, amma bai san dalilinsa na jin haushin kalamanta ba.
Islaha kuwa daƙyar take iya jurewa tana komawa mara kunya tantiriya a gabansa, tunda a haka yake kallonta bata so ta canja masa tunani, shine ya saka ta zama haka ta ƙarfi da yaji, bata so ta canjawa mutum tunanin da yake yi a kanta. Tunda ita ƴar iskace a idanunsa, aje a hakan.
Maganar ta ce ta dawo da da shi daga duniyar tunani, ya tako ya zo kusa da ita daf da daf, yana kallon fuskarta ta ƙaramin hasken ɗakin, muryarsa very low ya ce, "mazan kan titi zasu iya ganin ki, haka ki ka ce ko?."
Yadda ya yi maganar sai da gabanta ya faÉ—i, ga shi ya matso kusa da ita daf da daf, ga shi daga ita dai towel. Ta É—an ja baya kaÉ—an sannan ta ce, "zasu iya, kowa ma zai iya, kuma babu ruwanka."