← Book details Ragayar Dutse Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 110

Sashe 75

Ragayar Dutse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta buÉ—e baki zata yi magana ya jawo waist É—inta ya haÉ—a ta da jikinsa kamar yadda ya yi mata jiya, sai ta rufe bakin maganar, amma har lokacin bata daina kallonsa ba.

Rehaan ya sakko da fuskarsa ƙasa yana kallon cikin idanunta da suka firfito waje saboda tsoro da mamaki ya ce, "answer me! Umarni ki ke ba ni ko shawara?" Ya faɗa fuskarsa tana daf da fuskar ta, dan ya yi ƙudurin in ta sake maimaita abinda ta faɗa wallahi sai ya nuna mata bata isa ta ba shi umarni ba, kuma sai ya bi takan rules ɗin nata ya tattaka sai ya ga abinda zata yi masa, ya gaji da ɗaukar shirmenta.

Islaha mamakin canjawarsa da tsoro ya hanata magana, amma gudun kar ta yi masa shiru ya samu abin faÉ—a a kanta sai ta daure ta buÉ—e baki ta ce, "Ni dai....."

Ya É—ora finger É—inta akan lips É—inta ya ce, "shiii!....."

"Answer me, Is that a command... or just advice?."

Islaha ta yi ɗuf ta kasa cewa komai, tana ƙoƙarin ƙwace kanta amma ta kasa, dan ya riƙe ta sosai ita kuma riƙon ne bata so.

Ganin ta yi shiru sai ya ce, "kar ki sake ƙoƙarin bani umarni, in ba haka ba sai na yi breaking rules ɗin naki sai naga me za ki yi. Ba intimacy ki ke tsoro ba?."

Zuciyarta bugawa take yi sosai, gashi a hankali yake yi mata maganar kamar mai yi mata raÉ—a a kunne, sai ta yi shiru ta kasa magana dan bata san me zai yi mata in ta yi magana ba.

"If you ever give me an order again, I'll do exactly what you're afraid of, daga nan sai ki sakawa kan ki boom ki tarwatse."

Ta buÉ—e baki zata yi magana ya kai bakinsa daf da mata kamar zai yi kissing, ta yi hanzarin É—ora hannunta a kan bakinta tana girgiza masa kai kamar zata yi masa kuka. Rehaan ba tare da ya matsar da fuskarsa daga kusa da ita ba ya ce, "in ki ka sake magana, sai na saka bakin rashin kunyar a nan...." Ya faÉ—a yana nuna bakinsa da yatsansa, sannan ya ce, "sai na yi hukunta shi yadda bazai sake yi min irin wannan maganar ba."

"Bakya jin magana ko?."

Islaha ta yi ɗuf idanunta suka ciko da hawaye kamar masa kuka, ya cigaba da kallon idanunta yana tuna yadda bakinta ya yi kaca-kaca da madara ɗazu, sai ya sake ta jin wani tunani na daban yana ɗarsuwa a ransa, bai taɓa jin yana sha'awar shan madara ba sai da ya ganta a bakinta, kuma ba wai ya ɗiba ya sha ba, ta bakin nata yake sha'awar shanyewa.

"In ki ka sake sai na ba ki mamaki, kin ji?."

Ta ɗaga masa kai da sauri, dan ita canjawar nan da ya yi cutar da ita yake yi, ta fi so su cigaba da faɗan da suka saba. Yana sakin ta ta sauka downstairs da gudu, sai da ta yi nisa da shi sannan ta ce, "Wallahi ba ka isa ka karya min rule na ƙyale ka ba, kuma na baka umarnin ka yi min abinda ka ga za ka iya. Har court sai mun je akan rules ɗina, gwara ma ka shiga hankalin ka" tana gama faɗa ta sauka da gudu.

Rehaan ya yi murmushi kawai yana girgiza kai ya ce, "this girl....."sai bai ƙarasa faɗa ba ya cigaba da murmushi, ya shafa fuskarsa still murmushi yake yi ya shiga ɗaki.

****

"Kin tabbatar kin ba da maganin nan? Kuma wanda ki ka bawa kina da tabbacin zai ba shi ya sha?." Mama ta ce, "ina da tabbacin hakan, dan yarinyar ta yarda dani sosai, baza ta kawo maganin cutarwa na bata."

Malaam ya yi murmushi ya ce, "kar dai ayi wasa da maganin nan, daƙyar aka samo shi wallahi, ba a ƙasar nan ake samunsa ba, yana da tsada kuma yana da mahimmaci. In kin san baza ta iya ba ki saka ta dawo miki da shi ke ki ba shi da kanki, in maganin nan ya salwanta sake samun irinsa zai yi matuƙar wahala."

"Ni na tabbatar zata ba shi, ta yarda dani sosai."

"Ina yi miki albishir da indai ya sha magsnin nan na tsahon sati É—aya, wallahi da shi da É—an kishiyarki basu da banbanci, kansa zai kwance ya manta komai, hankalinsa zai gushe, jikinsa zai daina motsi na wani lokaci, zai zama mara amfani."

Mama ta yi dariyar jin daɗi ta ce, "a duniyata bani da buƙatar wani ya cigaba in ba nawa yaran ba, bana so na ga wani a dangina ya ɗaukaka in dai ba ƴaƴana ba. Rehaan yana ci min tuwo a ƙwarya, gida da mutanen gidana a hannuna yake, amma shi na kasa sarrafa shi. Yanzu da ka faɗi haka sai na ji daɗi, sai nake ji a raina lokacin da kowa zai yi min biyayya ya zo."

"Ba ki da matsala, indai ya sha maganin nan to an gama, za ki tabbatar da a cikin maganata babu ƙarya, zai zama sai dai a kwantar da shi a kuma tayar da shi, Rehaan zai zama labari."

Mama ta yi shewar jin daÉ—i ta ce, "na gode ranka ya daÉ—e, zan yi maka gagarumin aike a cikin bank É—inka, in kuwa abinda ka faÉ—a ya tabbata zan ba ka dama ka faÉ—i duk abinda ka ke so, ni kuma zan yi maka wallahi."

Ya yi dariya ya ce, "in kin ga bai tabbata ba Rehaan bai sha maganin ba, in kuwa ya sha ina mai tabbatae miki da sai kin tambaye ni abinda nake so."

Mama ta ce, "zan yi duk yadda zan yi ganin ya sha maganin nan ko ba ya ƙaunar Allah, da ni yake zance" ta faɗa tana miƙewa tsaye suka yi sallama bayan ta cika masa account da kuɗi masu yawa, ta fita ta tafi tana jin zuciyarta fess babu saura damuwa.

Nana Haleema.

RDB3P57
Nana Haleema.

Islaha ko da ta je wajan aiki bata zauna ba, ana ta gwaje gwajen kayan da za a yi amfami dasu yadda baza su ba da kunya ba, hakan ya rage mata tunani akan abinda Rehaan ya yi mata

Islaha ta bawa Chairman tambayoyin da zata yi ya duba, ya gyara na gyarawa ya bar na bari. Bayan ta bar wajansa tana zaune kan kujera tana sake duba abinda ya kamata, ta yi tsaki ta ajjiye pen É—in hannunta ta dafe kanta tunawa da abinda ya faru tsakaninsu.

Ta sauke numfashi ta ce, "Ya cuce ni, ya saka ni a tunani" ta faÉ—a tana lumshe idanunta.

"In na tuna da shi zan yi interview duk sai raina ya ɓaci" ta faɗa tana kawar da kanta. Safeera da take tsaye tana kallonta ta shigo ta ce, "dan zaki yi interview da shi sai rai ya ɓaci?."

Ta kalle ta ta É—auke kai tace, "dan baki san abinda ya yi min bane shiyasa, ya gama raina ni wallahi."

Safira ta yi dariya ta ce, "ko ke kin gama raina sa ba, mutum mai tarin matsayi kamar sa kin mayar dashi kamar wani É—an wasan ki."

Islaha ta ce, "daman ai É—an wasana ne, tunda ya shigo cikin rayuwata. Amma abinda yake yi min ne bana jin daÉ—i, ban yi tunanin zai yi min hakan ba ko kaÉ—an."

Safeera ta yi shiru bata tambaya ba tana murmushi, dan bata san me take magana a kai ba tunda mata da miji ne. Islaha jin bata tambaye  ba sai ta ce,"ƙoƙarin taɓa ni yake yi fa, a haka kamar bazai aikata ba."

Safeera ta kalle ta ta ce, "To laifi ne hakan, ba sadakinsa yake taɓawa ba?."

"Na san da hakan, amma ba haka muka yi da shi ba. Ni fa da babu contract a tsakanina dashi bazan dinga irin wannan maganar nan ba."

"Tunda har kin yarda ke matarsa ce shikenan."

"Mtsww! Ke ni ba wannan ba" ta faÉ—a tana buÉ—e jakarta ta É—auko wayarta bata ta ce, "kina so?."

Safeera ta ce, "ban gane ina so ba, ina so mana" ta faɗa tana karɓa tana duba wayar.

Islaha ta ce, "jiya ne Mamy ta bayar da wannan aka kai min" ta faɗa tana nuna mata sabuwar. Safeera ta buɗe idanunta cikin ta ce, "17!" Ta faɗa tana karɓar wayar tana juyata.

Safeera ce, "ashe ina da rabon taɓa iphone 17 nima?."

Islaga ta harare ta ce, "sai ka ce wani in ki ka taɓa lada zaka samu. Ba dan kar ta ga an bani ban yi anfani da ita ba wallahi da bazan yi ba, da tawan zan cigaba da amfani ai ba zama ya kai ni gidan ba." Safeera ba jinta take yi ba santin waya kawai take yi, Islaha ta taɓe baki bata ce komai ba.

Safeera ta ɗauki wacce ta bar mata ta ce, "na gode Bestie, Allah ya ƙara arzuƙi, ya bar ki da....."

kafin ta kai ƙarshe ta katse ta ta ce, "Ya barni da Hamma, in ki ka faɗi sunan wani akasin Hamma Allah ya isa ban yafe ba."

Safeera ta yi dariya ta ce, "Akan me zan ce Hamma, bayan da kina tare da Hamman baki canja min waya ba?."

"oh! Kema lashe money ce kenan?."

"Ki saka ni a wajan in hakan ki ka É—auka, dan ga wanda ya zama silar da ki ka canja min waya, bazan É—auki wanda bai zama sila ba."

Islaha ta yi mata banza bata ce komai ba,
Safeera ta ce, "Kin san kuÉ—in nan da ki ka bani Baba na turawa, na ce masa a haÉ—a a cigaba da shirye-shiryen biki."

Islaha ta ce, "Baba ya kira ni yana ta yi min godiya, duk sai na ji kunya."

"Ke dai bari, ai na ji daÉ—in kuÉ—in nan, Baba ma ya ji daÉ—insu sosai. Daman wanda aka ba mu a gidan ranar da muka kai ki duk suna nan ina siyayyar biki hankalina a kwance. Ai ni wannan auren da alkhairi ya zo min, ba dole na dinga tsayuwar dare akan ya É—ore ba."

Islaha ta haÉ—e rai ta ce, "Ya ishe ki Safeera."
Chapter 75 · 0% Book details