Sashe 71
Ragayar Dutse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yadda ya matso daf da ita ya saka ƙhamshin turarensa ya mamaye mata hanci, ƙhamshin mai wani irin sanyi da ƙhamshin mai ratsa jiki da jini da jijiya, ga shi ya zo daf da ita, gashi tana jikin bango babu damar guduwa, ya yi mata kane-kane ya hanata motsi, gabaɗaya ta kasa nutsuwa duk ta ruɗe ta kasa ba shi amsa. Rehaan yana hango ruɗewa akan fuskarta, shi kuma yana so ya ƙure ta ne ya ga ƙarshen rashin kunyar da take taƙama da ita.
Ta É—ago idanunta ta kalle sa ya É—aga mata gira sama ya ce, "I would like you to be my teacher for that. Yaushe zan yi register Malamata, so you can start teaching me?."
Islaha ta kasa magana tana tsaye kamar an yi mata wanka da ruwan sanyi, zuciyarta harbawa take yi a guje cikin tashin hankali da danasanin kalman da ta faÉ—a masa.
Amma baza ta nuna masa tana cikin tsoro ba, sai ta aro jarumta, tsiwa tayi nasara akan tsoron da take ji ta ce, "Sai in na ga zan iya na ce maka ai, ba wai zan yi É—in bane, ja jira layi ya zo kan ka, akwai maza a gabanka."
"I want you to start teaching me now, my teacher."
Ya faɗa yana sake riƙo hannunta, ya jawo ta jikinsa, ya riƙe waist ɗinta da hannu biyu, jikinsu ya haɗe waje ɗaya yana kallon yadda ta firgice, shi kuma ya saka a ransa sai ya ga ƙarshen rashin kunyar ta a lokacin
Nana Haleema.
RDB3P54
Nana Haleema.
Fuskarsa yake matsawa da ita kusa da tata kamar zai yi kissing ɗinta, firgicinta ya ƙaru dan har lokacin bai saki ƙugunta ba. Ta kawar da kai zuciyarta tana bugawa ta ce, "Mr Rehaan ka ƙyale ni" ta faɗa tana saka hannunta duka biyun a kan nasa tana so ta ɓanɓare hannunsa daga jikinta amma ta kasa.
Da zafin nama ya mayar da ita jikin bangon, ya riƙe hannayenta duka biyun ya yi pining a jikin bango har lokacin maganin yana hannunta, ya gyara tsayuwarsa yana kallon ta ya ce, "My intimacy teacher, yau za mu fara lesson?."
Firgici, tsoro, tashin hankali, kunya, danasani, suka tararwa Islaha lokaci É—aya, zuciyarta tana bugawa da gudu. Ga wani irin kallo da yake yi mata wanda bai saba yi mata irinsa ba, gabaÉ—aya sai ta sake dabarbarcewa, bakin tsiwar ya mutu.
Ta rufe ido ƙirjinta yana bugawa ta ce, "Ni ka bar yi min haka" ta faɗa tana niyar ƙwace kanta amma ya hanata, ya sake matsawa kusa da ita, har lokacin bai cika hannayenta da ya yi pining ba ya ce, "you are my teacher, i am your student. Nawa za a biya ki ki fara koyar dani yanzu?."
Islaha ta kasa cewa komai ta rufe ido ruf ta ƙi yarda su haɗa ido, ya zuba mata ido yana kallon yadda ta ruɗe lokaci ɗaya, sai ya sakko da hannunsa guda ɗaya ya shafa fuskarta ya ce, "My teacher kina jina?."
Gabanta ya faÉ—i jin hannunsa a fuskar ta, kuma har lokacin bai saki hannayenta ba, kuma bai daina shafa mata fuska ba.
"Mr Rehaan...."
Ya yi shiru bai ce mata komai ba, ya matsar da fuskarsa daidai kamatunta ya yi pecking ɗin. Sai da ta firgita jin saukar bakinsa a kumatunta, ta buɗe ido da hanzari suka haɗa ido, sai ya yi murmushi ya ɗaga mata gira ɗaya. Ta yi saurin rufe ido gabanta yana faɗuwa, ya kalli yadda ƙirjinta yake heaving, tsaf zata rikice ta samu attack saboda tsoro, sai ya sassauta riƙo da ya yi mata, ita kuma ta ƙwace kanta da ƙarfi ta bar wajen, sai da ta riƙe handle ɗin ƙofa sannan ta waiwayo ta hararesa ta ce, "Ni maza nake koyarwa ba mata ba" ta faɗa tana shiga ɗakin da hanzari ta rufe ƙofa.
Rehaan ya cize bakinsa ya girgiza kai yana murmushi, dan ya gama karantar farar kura ce, rashin kunya kawai take ji da ita amma damisar kwali ce, akuya lulluɓe da fatar kura.
Ya kali ɗakinta yana tuna abinda ta ce masa, ya sake girgiza kai yana murmushi, ya shafa kansa yana tunanin ya kamata ya yi maganinta, ko dan ya saka bakin rashin kunyar ya mutu murus dan bazai ƙyale ta ba.
Ya sake yin murmushin da bai san dalili ba, yana tuna idanunta da ya fito waje lokacin da ya yi kamar zai yi kissing É—inta. Ya sha lips É—insa yana tuna kissing É—inta da ya yi a mota, daga haka sauka daga saman yana amsa wayar da tun É—azu ake kiransa.
Islaha tana shiga ta kulle ƙofa tana raba ido, ta saka hannu tana taɓa wuyanta dan gumi take yi ga zazzaɓim da take ji yana son rufe ta.
Ta dafe ƙirji cikin firgici ta ce, "na shiga uku, me ya ke nufi dani ne?."
Sai ta É—ora hannunta a kanta ta ce, "Allah ya taimake ni, da mai zai yi min?."
Sai kuma ta yi tsaki ta ce, "bai isa ya yi min komai ba ai, in ya yi kuskure akan hakan ya san sauran" ta faɗa tana buɗe drawer ta jefa maganin a ciki tana rufe drawer da ƙarfi.
Ta shafa fuskarta tana jin ƙhamshinsa a hancinta, ta ɗan shinshina jikinta jin ƙhamshinsa take yi ta ce, "wai daga tsayuwa kusa dani har nima na fara ƙhamshin turaren, wannan wanne irin shegen turare ne?" Ta faɗa tana sake shinshina jikinta jin ƙhamshi Rehaan sosai kamar ta fesa.
Ta yi tsaki ta ce, "ko daÉ—i babu."
Ta sake yin tsaki ta ce, "shi kuma wancan ya ɓata min rai, duk wannan wulaƙancin da yake yi min ina haƙura dan shi nake ɗauka, amma ya wulaƙanta ni, babu komai zan rama" ta faɗa tana shiga bathroom tana tuna fuskar Rehaan da take kusa da ita.
Washe gari da safe ta shirya tafiya aiki, ta fito falon bayan ta shirya tsaf, abin mamaki yana zaune a falon da laptop a gabansa, ga takardu da suke kusa da shi.
Bata taɓa ganinsa da wuri haka a falo ba, amma yau ga shi a zaune yana aiki. Ta kalle sa ganin hankalinsa yana kan abinda yake yi bai san ma ta fito ba, ya dafe kai da hannunsa yana ɗan murza goshinsa kaɗan alamun tunani yake yi.
Sai kuma ya yi tsaki ya cillar da pen É—in hannunsa ya ce, "oh my god! Ta ya aka yi hakan ya faru?" Ya faÉ—a yana É—aukar waya.
Bata ce masa komai ba ta gifta ta inda yake, sai da ta wuce sannan ya É—ago ido ya kalle ta, bata ce masa komai ba ta sauka daga saman daman ba gaisawa suke yi ba. Shima bai damu ta ce É—in ba, abubuwan da suke gabansa ya fi maganarta mahimmaci.
Islaha kai wajan aiki ta wuce, wajan Safeera ta fara zuwa ta same ta a tsaye a wajen record room É—in ita da Saleem.
Ta ƙarasa tana murmushi ta ce, "masoyan asali, ku bakwa gajiya da soyayya ne?."
Safeera ta ce, "Ya ranki Æ´an mata?."
Saleem ya ce, "Muna kan tattaunawa ne akan maganar kai lefe, kin san biki ya zo fa."
Ta É—an buÉ—e ido ta ce, "ni kuwa na sani, ba dan kai za ka aure ta ba da sai na ce na fika sani." Ya yi dariya itama haka, kafin ta kalli Safeera ta ce, "in kin gama zo mu je wajan Chairman."
Safeera ta ce, "me zamu yi a wajansa?."
"Ke dai ki gama mu je, za ki ji duk abinda za a yi, kuma in ki ka tsokane ni ke da Allah." Jin haka sai Safeera ta ce, "mu je kawai, sai na dawo" ta faÉ—a tana kallon Saleem suka wuce tare.
Shi kaÉ—ai suka samu a zaune ya gama cin abincin, Islaha ta gaishe sa ya amsa sannan ta ce, "Chairman ina da babban albishir."
Ya ce, "ina jin ki Islaha."
Ta yi murmushi ta ce, "Rehaan Yola dai ya yi accepting gayyatarmu, har an ba mu time da location É—in da za mu yi interview."
Chairan ya miƙe tsaye cikin murna ya ce, "da gaske ki ke?."
Ta miƙa masa wayarta ya karɓa yana karanta mail ɗin da Jazy ya tura mata.
Chairam ya ce, "oh my god, wai gobe kenan za a yi da yamma? Islaha gobe zamu yi hira da shi?."
Ta É—aga kai ta ce, "in sha Allah."
"Kai amma na ji daÉ—i, na ji daÉ—in wannan labarin na ki. Islaha ban san me zan ce miki wanda zai nuna jin daÉ—ina akan hakan ba. Rehaan Yola, a tashar mu, Ya Allah! Islaha you are the best wallahi."
Ta yi murmushi ta ce, "Sai a san abinda ya kamata ayi, mu tabbatar komai ya zama ready kafin lokacin."
"Dole ai, ai ko ba ki ce ba dole hakan ne ya faru. Za a haÉ—a team É—in da za a je da su, nima dai gaskiya sai na je, dan ina so na gan shi ido da ido, kuma za a saka Saleem, da waÉ—anda suka kamata."
Islaha ta ce, "a saka ƙawata" ta faɗa tana nuna Safeera.
Ya kalli Safeera ya ce, "tunda kin ce za a saka ta."
Ta yi dariya ta miƙe tsaye ta ce, "Na gode Chairman."
Chairman cikim murna ya ce, "Islaha a ina ki ka samu damar magana da shi har ya amince haka?."
Islaha ta ce, "Mr Jafar ne ya cika alƙawarin da ya ɗauka, bani na yi magana da shi ba."
"Allah ya yi masa albarka, ya zama mutum mai alƙawari. Don Allah Islaha ki ninka basirar ki da iya maganar ki akan guest ɗin nan. Duk da bana jin ko ɗar a kan ki, amma don Allah ki sake ɗaura belt interview ɗin nan ta zama perfect. Rehaan Yola ba guest ɗin da za a yi wasa da shi bane."
Ta ce, "shikenan Chairman, a tsara min tambayoyin da suka kamata."
"Na ba ki dama ki tsara komai, abu É—aya nake so ki saka a ciki, ki tambaye shi da gaske ne ya yi aure. Maganar tana ta yawo a gari, muna so ya tabbatar mana."