Sashe 38
Ragayar Dutse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta kalli Aisha ta ce, "Amma kin san É—akin nan a cike yake ko? A ina zata zauna?."
"Sai ta zauna a nan É—in, zuwa gobe za a nemi abinda zata fara siyarwa."
Matar ta sake kallon Labiba ta ce, "Ya yi." Daga haka ta juya ta fita Aisha ma ta miƙe ta bi bayanta. Ita dai Labiba bata san bacci ya ɗauke ta a wajan ba saboda gajiyar zaman mota.
Cikin bacci ya ji an matse ta, tana buÉ—e ido ta ga mutane harrr a kwance a É—akin a matse.
Ta É—an gyara kwnaciyar ta, duk da akwai ac amma zafi take ji saboda yawan su.
Ta saba da zama a É—aki É—aya a Jedda, ta saba da rayuwa a kan gado, ta juya inda take so a duk lokacin da ta ga dama. Ta É—an gyara kwanciya tana tunanin sabuwar rayuwar da zata yi a waje irin wanann.
Ko da asuba daƙyar ta samu wajen sallah da safe Aisha ta kawo mata kayan karyawa.
Ta kalli Aisha ta ce, "a ina ki ka kwana jiya?."
Aisha ta ce, "wani waje ne."
Labiba ta ce, "Nima zan je, É—akin nan babu daÉ—i anyi yawa a cikinsa."
Aisha ta ce, "Inda naje na kwana kam mu biyu ne, ga ac da komai kamar dai a gidan Ubaid."
Labiba ta ce, "gaskiya nima bin ki zan yi, bazan sake zama a nan ba, gabaÉ—aya ban yi bacci yadda ya kamata ba."
Aisha bata ce mata komai ba, Labiba ta sha tea É—in bayan an gama ta ce ta zo su shiga cikin gari. Sun É—an jima suna yawo, Labiba ta tabbatar dai a makka take sannan suka dawo da siyayyar da suka yi.
Da daddare Aisha ta shigo É—akin ta ce, "za ki je inda na kwana É—in?."
Labiba ta miƙe tsaye ta ce, "zuwa kai, mu je."
Aisha ta ce, "ba zuwan ba, kar mu je ki zo kina cemin ke kaza kaza."
Labiba ta ce, "ni na isa, mu je don Allah, gabaÉ—aya É—akin nan wari yake yi."
Tare suka fito suka yi tafiya mai nisa, sannan suka shiga wani gida madaidaici mai kyau.
Mata biyu suka tarar a zaune a falon, ɗaya tana ganin Aisha ta miƙa mata hannu ta ce, "My baby."
Aisha ta miƙa mata hannu ta jawota ta zaunar da ita akan cinyarta. Aisha bata ɓata lokaci ba ta fara kissing matar cikin ƙwarewa da son nuna mata itama ta yi kewar ta.
Labiba ta yi sak ta kasa motsawa ganin abinda yake faruwa, gabanta ya faÉ—i, tsoro ya mamaye mata zuciya dan bata yi zaton haka ba.
Sun jima a haka suna kissing juna, sannan Aisha ta É—ago ta ce, "ga wata nan na kawo, tana son kwana a waje mai kyau."
Ɗayar da take zaune babu abokin harka ta miƙawa Labiba hannu ta ce, "zo."
Labiba ta kasa motsi sai kallonsu take yi Aisha ta ce, "Haba Labiba, kar ki ba da ni mana, ki ƙaraso ki zauna.." Labiba ta ƙarasa a hankali ta zauna a kusa da matar cikin fargaba da bugawar zuciya.
Matar ta fara shafa hannun Labiba ta ce, "Ya sunank ki?."
Labiba murya tana rawa ta ce, "Labiba."
"daga ina ki ke?."
"Nigeria, Yola."
"Kina son zama mai Æ´an a unguwar nan, kin son kwana a waje mai kyau?."
Ta ɗaga kai alamun eh, matar ta ce, "ki zama tawa, ni kuma zan saka ki ki zama mai daɗi a cikin ƙasar nan."
Labiba ta ce, "Ban gane ba."
Matar ta shafa fuskar Labiba ta ce, "kina da kyau Labiba, kin gane me nake nufi ko na nuna miki abinda nufi?" Ta faÉ—a tana É—aga rigar Labiba ta saka hannu.
Labiba ta riƙe mata hannu ta ce, "bana ra'ayi."
Matar ta zare hannubta ta ce, "Tashi ki je, babu dole."
Labiba ta kalli su Aisha da sun fara fita daga hayyacinsu, duk sun fara watsar da sutturar jikinsu.
Labiba ta miƙe zata fita, Aisha ta dakata da abinda take yi ta ce, "In ki ka tafi kar ki sake nemana, ki je ki yi rayuwar ki nima na yi tawa. Kuma gidan da na kai ki har ki ka kwana kar ki sake komawa ki je ki nemi wani ki je ki kwana. Sannan kar ki nuna kin sanni a ko ina, ki ɗauka ba ki taɓa sanin Aisha a rayuwar ki ba, tunda ina so na taimake ki ke bakya gani. Kuma kina fita tsaf za a iya cafke ki a a mayar dake gida."
Matar da take neman Labiba ta ce, "Kuma ba kyauta za ki yi ba, zan biya ki kuÉ—i masu yawa, indai za ki yarda dani babu abinda zai gagare ki a cikin garin Makka."
Aisha cikin wata irin murya mai nuna bata hankalinta ta ce, "Ki ka bi namiji ma balle ƴar uwarki mace? Kuma harkar nan ta fi wancan daɗi, dan ba ki taɓa yi bane shiyasa ki ke jin tsoro kina ganin abin kamar baƙo, amma da kin saba da wannan wani namiji bazai sake burge ki ba har abada."
Ita dai Labiba kallonsu Aisha take yi ganin baƙon abu wanda bata taɓa zato zata gani a zahiri ba. Duk iskancinta sai ta ji tana ƙyamar abun taoro ya mamaye mata zuciya, ta zuba musu ido kawai tana kallon yadda suke sarrafa junansu kamar mace da namiji.
Ganin ta shagala da kallonsu Aisha sai matar ta riƙota ta zaunar da ita ta fara yi mata abubuwan da zai saka ta fita daga hankalinta, cikin lokaci kaɗan ta yi nasara akan Labiba ta tsunduma a cikin harkar.
Nigeria.
Islaha tunda ta gama cin abinci tana zaune a faɗon ita kaɗai, ita ko tv bata taɓa karanbanin kunnawa ba, ga dai tv nan tana gani a bango, amma bata jin ƙarfin kunnawa balle har ta yi kallo.
Ta zaune tana tunanin anya zata iya fita, tana so ta je wajan Hamma kamar yadda ya ce in ta samu dama yana so ya ganta amma bata jin ƙarfi a jikinta ko kaɗan.
Ta É—an zame a kan kujerar ta yi shiru tana tuna yadda aka dinga sakar musu harbi, da yanzu tana kabari a kwance, daga auren yarjejeniya ta mutu.
"Astagafirullah!"
Ta furta a bayyane jin gabanta yana faÉ—uwa haka kawai. Tana tunanin ko waye ya saka a kashe shi oho, ko me ya yi musu dai su suka sani.
Door bell ake taɓawa, ta juya ta kalli ƙofar gabanta ya faɗi kar ta je Salman ne ta shiga uku. Sai ta miƙe tana ƙarasawa wajen ƙofar cikin tsoro dan ba ta son abinda zai sake haɗa ta da Salman balle a sake haɗa meeting a kanta. Tana dubawa saimta ga Daada ce da wasu mata guda biyu su riƙo hannunta, ta yi ajiyar zuciya sannan ta buɗe ƙofar.
Daada ta yi murmushi tana kallonta, Islaha ma murmushin take yi cikin fulfulde ta ce, "Daada barka da zuwa."
Daada da murmushi ta ce, "Barka dai Islama."
Islaha ta riƙo hannunta suma tafiya a hankali har cikin falon, Daada ta zauna sannan Islaha ta zauna ta ce, "Barka da rana."
"Barkan ki Æ´ar albarka, ya aka ji da fargaba?."
"Alhamdu lillah."
"Allah ya cigaba da kiyayewa."
"amin ya rabbi."
"An ce sai da ki ka kwanta asibiti, daman kina da ciwon ne?."
Islaha ta É—aga kai ta ce, "ina dashi."
Daada ta ce, "Allah ya ye miki kin ji. Haka yake fama da maƙiya ta ko wanne ɓangare, kin san yadda ɗaukaka take, dole sai ka samu mai ƙoƙarin ganin bayanka. Har a cikin gudan nan an saka masa guba a lemo ya sha, an kwance masa burkin mota, an yi waye anyi waye. Abubuwa dai da yawa, kuma ba dan komai ba sai dan ɗaukaka da Allah ya basa. Shiyasa ake cewa ɗaukaka abar gudu, kuma abar nema."
Islaha ta É—aga kai ta ce, "Haka abin yake."
Daada ta ce, "Yana ina?."
"Yana sama."
"Kira min shi."
Islaha ta amsa ta miƙe ta hau saman Daada ta bita da kallo tana murmushin ƙaunarta.
Da sallama a bakinta ta shiga falon amma bata same shi a falon ba, sai ta kalli É—akin dan ta san yana ciki dan bata ga ya sakko ba kwata-kwata, ita kuma bata son shiga É—akinsa ko da wasa.
Nana Haleema.
KRBBK:
RDB3P31
Nana Haleema.
Islaha ta harari ɗakin dan ita gaskiya bata son shiga ɗakinsa, so take har ta gama kwanakinta ta bar gidan bata shiga ta ga ya ɗakinsa yake ba, bata son shiga ɗakin sa ko kaɗan. Tunawa Daada tana jiran ta sai ta nufi ƙofar kamar mai jin tsoron wani abu, ta miƙa hannu ta ƙwanƙwasa ƙofar kamar wacce zata taɓa wuta ko wutar lantarki. Jin shiru ba a amsa ba sai kawai ta buɗe ƙofar ta shiga da siririyar sallama.
Ƙhamshi da girman ɗakin ya ɗauki hankalinta, girmansa da tsaruwarsa da komai irin na film ɗin turawa, hakan ya saka ta tsaya cak tana kallon ɗakin har tana sake buɗe ido tana kallon yadda ya tsaru sosai.
Ita fa Allah ya sani tana son lavish life, tana so ta ga babban bedroom kamar wannan ace mallakinta ne, tana so ta ga komai irin na Æ´an gayu a tare da ita. Shiyasa kullum take yiwa Hamma addu'a, Allah ya ba shi kuÉ—in da zai wadata ta da duk abinda yake ra'ayi.
Sanyi ne kawai yake tashi a ɗakin, sanyi mai ratsa ƙashi da ɓargo, ga ƙhamshin turarensa ya mamaye ko ina a cikin ɗakin, ya haɗe da sanyi yana ba da wani kalar ƙhamshi mai daɗi. Islaha ta gyara tsayuwa tana kallon wani babban falo a cikin bedroom ɗin, an saka masa wasu kujerun dasu ba gado ba, kuma ba kujeru ba.
Motsin buɗe ƙofa ya saka ta juya da hanzari, kai tsaye suka haɗa ido da ahi ya fito daga wanka ɗaure da ƙaramin farin towel, ya naɗe gashin kansa a tsakiyar kansa, yana tafiya a hankali kamar mara jini.
Islaha gabanta ya yi mugun faɗuwa, rana ta farko a rayuwarta da ta ga wani namiji a haka babu kaya, jikinta ya yi wani irin sanyi, kunyar duniya ta lulluɓe ta, ta kawar da kanta daga kallonsa da sauri, tana ji kamar ƙasa ta tsage a wajan ta shige kawai ta huta.