Sashe 6
Ragayar Dutse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokacin sallar i'sha ya yi, ta miƙe tana kallon ko ina kamar mai neman wani abun a cikin parlour. Falon babu wani tarkace mai yawa, sai stairs da yake gefe sannan sai ƙofa guda biyu. Ƙarfar farko ta buɗe ta ga kitchen ne mai matuƙar girma, bata tsaya ƙare masa kallo ta rufe ta ƙarasa ɗayan ta buɗe ta ga bathroom ne mai kyau.
Ta shiga tana kallon sink ɗin ganin ita dai bata taɓa ganin sink irin sa ba, ta kalli tap ɗin amma ta rasa ina zata taɓa ruwa ya zo. Ta kama ƙugu tana kallon banɗakin ta rasa inda zata taɓa ta ruwa yazo balle ta yi alwala, sai ta furzar da iska cikin tunani, ta kalli mirror da yake saman sink ɗin tana kallon kanta. Ta yi tsaki ta sake kallon wajan amma ita bata ga inda zata ga ruwa ba.
Ta kuma yin tsaki sannan ta fito, daman tana da alwala kawai tana son canjwa ne, a falon ta yi sallar i'sha, tana idarwa ta sake kiran Sadik amma har lokacin bai ɗauka ba. Ga kanta yana ciwo, ga zazzaɓin da yake jikinta, ga rashin ɗaukar waya da Sadik bai yi ba, ji take kamar ta ta tashi ta je gidan ta ga abinda yake faruwa, zaman waja ɗayq ya ishe ta gabaɗaya.
Ta yi shiru ta dafe jijiyoyin kanta, sai ta ji wayar ta tana ringing alamum kira yana zuwa, ta É—auka da hanzari ganin Sadik É—in ne yake yi mata waya.
Tana sakawa a kunne ta ce, "Hamma Sadik ka wahalar dani, ina ta kiran ka ba ka É—auka, ka san dole zan damu in na kira ka baka É—auka ba. Don Allah ka faÉ—a min ya Hamma ya ke, ya jikinsa?."
Sadik cikin sanyin jiki ya ce, "Jikinsa da sauƙi, bacci yake yi yanzu."
Ta yi ajiyar zuciya ta jin daÉ—in ance jin yana bacci sannan ta ce, "Ya yi fushi dani ko? Hamma Ya tsane ni ko?."
"Bai tsane ki ba, amma yana jin ciwon abinda ki ka yi masa, gaskiya ya yi fushin da ba ki taɓa tunanin zai yi shi a kan ki ba."
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Hamma Sadik ka san komai, ka san dalilin zuwana nan. Don Allah ka faÉ—a masa gaskiya, ka faÉ—a masa, ni ban san ya zan yi ba, na rasa inda zan saka raina na ji daÉ—i" ta faÉ—a tana fashewa kuka.
Sadik ya ce, "ban faɗa masa ba, ina so ya nutsu sosai tukunna, in na faɗa masa yanzu ba bazai taɓa ganewa ba. So nake sai ya gama samun nutsuwa sai na faɗa masa, kin ga bai gama nutsuwa daga tashin hankalin da ya fito daga ciki ba.†Islsha bata iya magana na sai kukan da take yi mai sauti. Sadik ya ce, "ki yi haƙuri, ki daina kuka, ki kashe wayar ki kwanta."
"Bazan iya bacci ba, ban san halin da Hamma yake ciki ba, ta ya zan iya kwanciya? Don Allah na kira ka video call ka shiga É—akinsa ka haska min shi gansa?."
Sadik ya É—an yi shiru dan ba ya so ya faÉ—a mata suna asibiti, in kuma ta kira video call tabbas zata gane suna asibiti kuma zata sake ruÉ—ewa, kuma shi ba haka yake so ba tunda yanzu a gidan wani ta ke, ko ta ya aka gina auren dai sunansa aure, bai kamata ya É—aga mata hankali ba.
"Islaha ki yi haƙuri, bazai yu na kira ki ba, saboda Mama tana tare dashi, kin san baza ta bari ba."
Islaha ta ja numfashi mai ƙarfi ta ɗaga kai kamar yana gabanta ta ce, "To, amma don allah gobe da safe ka kira ni, ni ko ba gobe ba, ko ƙarfe nawa na dare ne in ka samu dama ka kira ni, don Allah."
Sadik ya ce, "kar ki damu." Daga haka ta kashe wayar ta É—ora kanta a kan kujera tana cigaba sa zubar da hawaye. Ta jima a haka, kanta ya sake yin nauyi ko buÉ—e Ido bata son yi, yadda jijiyoyin kanta suke harbawa kamar zasu tsinke haka take ji.
Tana a haka ta ji ƙarar door bell, ta ɗago ta kalli ƙofar tana da tabbacin da mutum a wajan yana danna door bell.
Ta ɗan goge idanunta ta miƙe tana jiri, sai da ta ɗan nutsu sannan ta ƙarasa ta murɗa handle ɗin ta buɗe ƙofar.
Haɗa ido suka yi da Daada da kuma wasu mata masu kama da masu aiki a tsaye a bayanta riƙe da manyan flaks. Islaha ta yi murmushin dole ganin Daada tana ta murmushi.
Daada ta ce, "Ishlaya, kina zaune ke kaÉ—ai ko? Ya na gan ki haka? Bakya jin daÉ—i ne?.â€
Islaha ta rufe Æ™ofar suka shiga ciki, sannan ta ce, “Kaina ne yake ciwo.â€
Daada ta ce, “Wayyo, bara a samo miki magani.†Ta kalli ɗaya daga cikin masu aikin ta ce, “samo mata maganin ciwon kai yanzun nan.†Ta amsa da girmamawa sannan ta fita.
Islaha ta kalli abinda aka ajjiye mata, ta ga abinci ne a manya flaks da abin sha a ƙaton tray. Daada ta ce, "Na san ba ki ci abinci ba, ga abinci nan ki zauna ki ci." Bata ce komai ba ta sunkuyar da kanta ƙasa. Daada ta bita da kallo tana murmushi, a duniya bata taɓa jin ƙaunar yariya lokaci ɗaya ba kamar yadda take jin ƙaunar Islaha.
Ta dafa kanta ta ce, "Mijin naki yana nan tafe, ki ci abinci ki sha magani sai ki hau sama ki yi baccin ki, za ki iya kwanciya ke kaÉ—ai?."
Islaha ta É—aga kai alamun eh, ta yi murmuahi ta ce, "to ki ci abinci sai ki kwanta. Ki saki jikin ki, nan gidan ki ne, duk abinda ki ke so kawai ki faÉ—a min, in akwai abinda ba ki gane ba kawai ki sanar dani zan yi miki bayani."
Islaha ta ce, "In sha Allah, na gode Daada."
Daada ta shafa kanta ta ce, "Allah ya yi miki albarka." Islaha ta amsa da amin.
A lokacin wacce ta tafi É—auko magani ta dawo, É—aya mai aikin ta buÉ—e mata ta shigo, ta miÆ™awa Islaha magani ta karÉ“a ta ce, “Na gode.â€
Daada ta miƙe zata tafi, Islaha itama ta miƙe ta raka Daada har baƙin ƙofa. Daada ta ce, "Koma ki zauna abin ki, ba sai kin fita ba." Ta buɗe ƙofar Daada ta fita masu aikinta suka tafi rakata.
Daada tana fita Islaha ta yi tsaki mai cike da takaici ta mayar da ƙofar ta rufe, ta dawo tana kallon abincin bata iya buɗewa ba, ruwa kawai ta ɗauka ta sha maganin ta koma ta zauna a akan kujera tana lumshe idanunta.
Saheer ya jima yana bacci, bai farka ba sai ƙarfe sha ɗaya na dare. Suna zaune a ɗakin gabaɗaya an ba shi abinci yana juya spoon ɗin ya kasa ci, ya yi shiru ya zubawa abincin ido, idanunsa da zuciyarsa sai hango masa abubuwa suke yi akan Islaha, shaiɗan sai hasko masa ita yake yi cikin wani irin yanayin da ya saka zuciyarsa bugawa da ƙarfi.
Bai san ya yi cilli da plate ɗin hannunsa ba, abincin ya watse a ƙasa, ya dafe kansa da duka hannayensa yana jin zuciyarsa kamar zata fasa ƙirjinsa ta fito saboda bugawar da take yi. Abubuwa sun yi masa yawa, ga tunanin Sudaisa da ya kasa barin zuciyarsa, yana tunanin a wanne hali take ciki, ga kuma tunanin Islaha da yake neman kai shi lahira.
Mama ta riƙe hannunsa ta ce, "Saheer meye haka, kashe kanka ka ke so ka yi?."
Sadik ya riƙe shi daga gefe ya ce, "Saheer sannu."
Ya jingina da bango yana sauke ajiyar zuciya Æ™irjinsa yana sama da Æ™asa, cikin rauni ya ce, "Sadik Islaha tana gidan wani, ta yi aure har ta tare……â€
Sai ya dakata yana dukan ƙirjinsa kaɗan-kaɗan ya ce, “Zafi nake ji a ƙirjina, ji nake kamar na mutu saboda abinda nake ji. Meyasa Islaha zata yi min haka, meyasa ta zaɓi ta yi aure ta bar ni?" Ya ƙarasa faɗa cikin yanayin da shi kaɗai ya san me yake ji.
Sadik ya kalli Mama da ta miÆ™e tsaye, kafin ya yi magana ta ce, "kai yanzu akanta ka ke Æ™oÆ™arin kassara rayuwar ka? In ka mutu ta silar wannan abin kanka ka cuta, ita kuma tana can gidan AbdulAziz Yola tana rayuwar jin daÉ—i da walwala, kai kuma kana nan za ka kashe kanka a banza a wofi. Wallahi mamaki ka ke bani in kana tunanin wannan banzar yarinyar, yariyar da ta zaÉ“i kuÉ—i da abin duniya sama da kai da rayuwar ka, meye abin tunawa a cikin lamarinta gabaÉ—aya?.â€
"Assalamu alaikum" aka faɗa daga bakin ƙofa ana shigowa. Suka amsa suka juya ganin Aminiyar Mama Hajita Karima ce ta shigo.
Ta Æ™araso ciki ta ce, "Sannu Saheer, Allah ya Æ™ara lafiya." Bai iya ko da É—aga kai ba, Hajiya Karima ta kalli Mama ta ce, "ashe haka tsinanniyar yarinyar nan ta yi mana?…..â€
Mama ta girgiza kai ta ce, “Hmmm ni na rasa abinda faÉ—a Karima.â€
Hajiya Karima ta ce, “Ba ƙarya ba, hausawa daman sun ci tsintacciyar mage bata mage. Ni wallahi na yi tunanin a yadda Saheer yake a wajenta, da yadda ya yi ɗawainiya da ita, da yadda ya dinga nuna mata so, ko mahaukaci ya nuna mata ya ce ta aura na ɗauka zata aura ba tare da musu ba, saboda matsayin da yake da shi a wajanta."
Mama ta harari Saheer ta ce, "Abin haushin ma kalle shi don Allah, wai ta silar ta ya ke kwance a nan, ko hutawa bai yi daga uƙubar da ya sha a wajen ƴan bindiga ba, ta sake jefa shi a wannan halin. Kalli yadda ya tarwatsa abinci da faranti saboda kawai ya tuna ta yi aure."
Karima kalle sa sannan ta ce, "dole zai ji babu daÉ—i, ya tashi da son yarinyar nan, kuma ta yi masa abinda abinda bai taÉ“a zaton za ta yi masa ba, ko waye dole zuciyarsa ta karye, aure ta yi ta bar shi.â€