Sashe 109
Ragayar Dutse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jin kukanta ya saka ya shiga da sauri ya duƙa a kusa da ita ya saka hannunsa ya ɗogota ya ji jikinta ya yi zafi sosai.
Hankalinsa ya tashi sosai ya dafa kanta ya ji da zafi sosai cikin damuwa ta ce, "me ya same ki?."
Islaha bata yi magana ba sai jan numfashi da take yi a hankali cikim ciwon mara, Rehaan ya rasa ya zai yi, ga shi bai san actual abinda yake damunta ba, ga shi farin shigar soyayya duk ya ruɗe. Hannunta ya gani a ƙasan cikinta, sai ya sake kallon fuskarta ya fahimci abinda yake damunta.
Ya ɗagata cak ya kwantar da ita a kan gado, ya fara kalle-kalle a ɗakin dan ya san babu water bag, kuma kafin a kawo masa za a ɗauki lokaci. Gabaɗaya ya gigice saboda yadda ya ji jikinta ya yi zafi, ya shiga banɗaki ya kunna hot water, ya saka ƙaramin towel a ciki ruwan sannan ya dawo inda take.
Ya zauna a kusa da ita yana kallonta, yana so ya yi undressing ɗinta ko zata ji daɗi amma ya kasa, ya rasa ta ina zai fara cire doguwar rigar jikinta. Ganin in bai taimaka mata ba babu mai taimaka mata, sai ya fara unziping doguwar rigar ta buɗe ta gaba, idanunsa ya sauka akan farar vest ɗin jikinta da dogon wando baƙi.
Idanunsa yake buɗewa a kanta sosai, yana zagayawa da idanunsa akanta, yana bin lungu da saƙo na jikinta da kallo har sauke idanunsa a ƙirjinta, yana kallon yadda ƙirjinta yake ɗagawa yana sauka a hankali.
Rehaan ya yi saurin ɗauke idanunsa gabansa yana faɗuwa, ya sake kallonta sai ya ga ta juya kanta gefe ya miƙe tsaye ya koma bathroom ɗin ya ɗauko towel ɗin da ruwan zafi ya tsuma shi sosai, ɗaƙyar ya iya matse ruwan saboda zafi, yana yi yana yarfe hannu saboda ya yi zafi sosai. Ya ɗauko shi a hannunsa ya tako a hankali ya zauna a kusa da ita, ya kai hannunsa kamar mai jin tsoro yana ɗaga vest ɗin jikinta.
"Ya salam!."
Ya furta lokacin da idanunsa suka sauka a kan navel É—inta, ya yi saurin ya É—auke idanunsa daga kai yana jin gajiya ta tarar masa lokaci É—aya, hakan ya saka ya fara sauke numfashi kamar wanda ya yi gudu.
Rehaan ya sake É—ora hannunsa a saman dogon jeans É—in jikinta, ya waiwayo yana kallon flat tummy É—inta kafin ya É—an zame shi daga sama. kaÉ—an. A lokacin Islaha ta farga yana zame mata jeans É—in jikinta ta zabura tana cewa, "Mr Rehaan ka daina yi min haka bana so!.â€
Yadda take maganar ya san tana cikin ciwo sosai, hakan ya ya ce, "taimaka miki nake yi, calm down" ya faɗa yana ɗora towel ɗin a saman mararta. Bata san ta ɗora hannunta a kan nasa ta riƙe da ƙarfi ba, ta rutse idanunta ta ce, "zafi!."
Ya lumshe idanunsa yana jin sabon abu yana fizgarsa sosai, hakan ya saka shi ya yi pecking goshinta ya ce, "sorry."
Har lokacin bata cika hannunsa ba ta lumshe idanunta, sai kuma ta fashe da kukan shagwaÉ“a ta ce, "ni gida nake so na tafi, bana son zama a nan. Ka daina taÉ“a ni, bana so kana yi min haka. Dan ka ga bani da lafiya ko? In lafiyata Æ™alau bazan bari ta taÉ“a ni ba.â€
Rehaan ya ƙara matsawa kusa da ita, ya ɗago ta gabaɗaya ya yi mata masauki a jikinsa, still hannunsa yana dafe da towel ɗin jikinta saboda kar ya faɗi, ya tallafo ta saka hannunsa guda ɗaya ya riƙe bayanta, ya haɗata da jikinsa ita kuma ta kifa kanta a ƙirjinsa, ya zame hular kanta kyakykyawar kalbarta ta bayyana a idanunsa.
Islaha bata daina kukan ba kanta yana kwance ƙirjinsa tana yi masa ƙaramin kuka na shagwaɓa, shi kuma hakan da take yi kwance masa nuts ɗin kansa take yi da wannan kukan nata, gata a jikinsa a kwance, ga hannunsa yana jikinta, daƙyar yake controlling kansa dan yanayin da yake ji ya fara girmar tunaninsa.
Ya ɗora kansa a gashi kanta ya ja numfashi yana shaƙar ƙhamshin da yake fita daga kanta a hankali, a hankali yake shafa bayanta ya kai bakinsa kunneta yana hura mata iska a hankali ya ce, "sorry!."
Bata daina kukan ba sai ƙara cigaba da ta yi, gashi kana ji ka san ba kukan gaskiya bane kawai na shagwaɓar da ta saba ne.
Gabaɗaya ta ruɗa Mr Rehaan Yola, ya gigice mata yana jin kukanta har zuciyarsa, yadda kanta yake a kife a ƙirjinsa haka yake jin kukan yana ratsa fatar jikinsa yana shiga tsakiyar zuciyarsa, ga zafin da jikinta ya yi yana shiga nasa, ga kukan da take yi yana cigaba da ruɗa masa tunani.
Rehaan ya kasa controlling feeling É—in ya sake matse ta a jikinsa yana lumshe idanunsa, ya cire hannunsa da yake kan towel É—in ya saka a cikin vest É—in jikinta yana shafa flat tummy É—inta a hankali.
Islaha jin ɗumin hannunsa a fatar jikinta sai ta riƙe hannunsa ta ce, "ni ba mu yi haka d kai ba, ka bari bana so, don Allah ka ƙyale ni" ta faɗa amma kuma sake riƙe shi tana yi masa kuka.
Ya ɗago yana kallon fuskarta da idanunta suke a rufe, ya zare hannunsa daga vest ɗin jikinta ya goge hawayen fuskar ta yana kallon bakinta wani abu yana jansa zuwa gare ta, ya ja numfashi daƙyar yana ji zuciyarsa kamar zata fito saboda bugawar da take yi.
"Ka bani magani..."
"cikina...!" Ta faÉ—a tana kwance a jikinsa.
FaÉ—ar hakan da ta yi ya saka shi ya rutse ido yana taune bakinsa, a bayyane ya ce, "Ya Salam!."
Ya furzar da iska mai ƙarfi, ya saukar da fuskarsa ƙasa ya ɗora bakinsa a kan nata ya ɗan yi kissing kaɗan ya dakata, ya dinga bin fuskarta da kallo yana sake hango asalin kyaun da Allah ya yi mata.
"Please, ka bari.." ta faÉ—a muryarta tana rawa, bakinta yana rawa kamar mai jin sanyi.
Bai san ya fara kissing lips ɗinta ba sai da ya ji ta chakumi bayan rigarsa tana haɗawa da fatar bayansa ta baya ta riƙe da ƙarfi, hakan da ta yi shine ya faargar da shi yana kissing ɗinta.
Kissing ɗinta yake yi softly, shi kansa bai san ya iya kiss ba, ya san dai yana gani a tv ko a ƙasashen waje, amma bai taɓa gwadawa ko da wasa.
Nana Haleema.
RDB3P81
Nana Haleema.
Islaha shiru ta yi na wani lokaci ta rufe idanunta tana sauraren bugun zuciyarta, har lokacin bata cika rigarsa ba ta riƙe shi ƙam kamar mai jin tsoron wani abu zai kamata. Ta yi shiru tana jin yadda yake kissing ɗinta ita kuma ta riƙe hayan rigarsa. Shi kuma jin ta tsaya bata ƙoƙarin ƙwace kanta sai ya samu damar sake riƙo ta, ya cigaba da kissing ɗinta yana jin bakinta kamar zuma.
Islaha ƙoƙarin zame kanta take yi, amma bata da ƙarfi kuma ya riƙe ta sosai yadda baza ta motsa dakyau ba, ga abinda take ji yana flowing daga jikinta wanda ko ba a faɗa ba ta san blood ne.
Hannunsa ɗaya ya saka a rigarta ta baya yana shafa soft skin ɗinta mai ɗaukar hankalinsa har lokacin bai daina kissing ɗinta, tun daga wuyanta yake kai hannunsa yana shafawa har inda jeans ɗin jikinta ya tsaya, yana ji zafin jikinta yana raguwa, kuma ta tsaya ta daina ƙoƙarin ƙwace kanta.
Rehaan sai ya zame kansa ba dan ya gaji ba, sai dan gudun kar ya tokare mata numfashi ga shi tana asthma, sai ya raba kansa da ita dan ta huta kafin ya É—ora, ya haÉ—e goshinsu waje É—aya idanunsa a rufe yana ajiyar zuciya.
Hannunsa ya dawo dashi inda ya ɗora towel ɗin, yana saka hannunsa sai ya taɓa fatar ta waksn a maimaikon towel ɗin. Jin hannunsa a wajen lokacin Islaha ta farga da abinda ya faru, ta dira daga kan gadon ta sauka ta shiga bathroom ta turo ƙofa tana fashewa da kuka.
Rehaan sai a lokacin ya fahimci abinda ya aikata ya yi nisan haka, ya kalli inda ta tashi ya yi stain, ya kalli towel ɗin da ya faɗi ƙasa bai lura ba, ya kalli bathroom ɗin yana jiyo amon kukanta ya dafe kansa.
Bai ce komai ba ya miƙe ya fita daga ɗakin, jin kaɗan ya dawo har lokacin tana banɗakin amma ba ya jin kukanta, ya ajjiye abinda ya shigo da shi ya ce, "ki fito."
Islaha tana daga banɗakin ta ce, "Ni kar ka kuma taɓa ni, ka tafi."
"Is Okay, na tafi" ya faÉ—a fita ya bar É—akin ya koma É—akin da yake yana kallon kansa a mirror.
Gani yake kamar an canja shi gabaɗaya, ya susuce akan yarinyar da ya raina yake yi mata kallon bata kai wani mataki ba, yake yi mata kallon wacce ya aura dan ya ajjiyeta na tsahon wata biyar daga nan ya sallame, yake ganin ko mata sun ƙare babu abinda zai yi da ita. Ya shafa kansa yana tuna yanayinsu na lokacin da suka gabata, ya rutse ido ya ce, "oh my god! Me yake damuna haka? is that love?."
Ya sake kallon kansa yana girgiza kai ya ce, "i'm in love with her......"
"deeply!"
Ya faÉ—a yana jan numfashi yana kallon kansa kamar mai son gano wani abu a jikinsa, dan shi kansa mamakin kansa yake yi gani yake kamar an canja shi, ba wancan Rehaan É—in bane wani ne daban. Wani irin nishaÉ—i yake ji a ransa ya rasa inda zai saka kansa ya ji daÉ—i saboda nishaÉ—in zuciyarsa.
"Rehaan, are you okay?" Ya faÉ—a yana É—an dukansa kansa.
Ya sake furzar da iska ya harɗe hannu a ƙirji yana cigaba da kallon kansa, ya sha ganin mata babu kaya ko kuma da bikini amma bai taɓa jin wani abu a jikinsa ba akan matan ba, har Jazy ya kan ce masa ba shi da lafiya saboda ko kaɗan bai taɓa jin zuciyarsa ta harba akan halittar ko wacce.