Sashe 110
Ragayar Dutse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amma ita iya gashinta in ya gani yana sakawa ya yi losing control, balle kuma in ya navel É—inta ya gani ya ji kamar wuta ta ja shi. Ya lumshe ido yana tuna ranar da ya cire mata towel, ya saka hannu biyu yana yamutsa gashin kansa ya ce, "Allah ka taimake ni! Wanne irin feeling ne wannan?."
Ya sauke numfashi yana tunawa da yadda ya barta tana kuka ɗazu, sai ya ji yana so ya ga ko ta shirya ɗin, ko ta daina kukan da ta ke yi. Ya samu waje ya zauna yana jin kansa kamar ba shi ba, gabaɗaya zuciyarsa ta yi nauyi saboda soyayyar wacce bai taɓa tunanin zai so ta a duniyarsa ba.
   Islaha kuwa tana ji ya fita ta fito ta ɗauki kayan da ya ajjiye mata ta koma ciki, bata ƙi gyara kanta ba ta gyara, duk da tana jin cikin ciwo har lokacin. Abin mamakin komai akwai a kayan, har panties roll guda ne, size by size.
Bayan ta shirya ta kalli inda ta ɓata ta janye bedsheet ɗin ta shiga da shi bathroom ɗin, ta wanke iya wajen ta da ya yi stain bar shi a ciki, ta fito ta shimfiɗa duvet ta yi ruf da ciki ta ɗora kanta akan hannunta.
Tana son shan tea amma bata san ya zata yi ba, tana tuna yadda ta riƙe shi ɗazu ta rutse ido tana ji kamar ta zane kanta. Bata san me yake shiga kanta ba take sakar masa jikinta har haka ba, da ya fara taɓa sai jikinta ya yi sanyi ta kasa yin wani motsi mai ƙarfi ta ƙwaci kanta, ko ta yi masa masifar da bazai kuma taɓa ta ba. Ta rasa dalilin da yake sanyaya mata jikinta. Tana ta juyi tana hawaye ita kaɗai, bata da mai taimaka mata ya bata pracetamol ta sha ba.
Rehaan kamar ya san tana son shan tea ya sauka ya shiga kitchen yana kallo kettel, ya kunna ya jira ya tafasa ya zuba mata a mug, ya saka tea leave da sugar cubes guda biyu, Allah yasa in dai ya zo guest house komai na amfani aka kawowa a ajjiye, sai ya fito dining room ya saka mata madara ya É—auki mug É—in yana juya spoon a ciki.
Sai kuma ya tsaya yana mamakin anya shine kuwa, dan rabon da ya dafa tea da kansa tun farkon zuwan sa Jeddah lokacin da ba shi da housemaid, tunda ta fara zuwa ya daina kuma bai sake yi ba har lokacin. Kafin lokacin ma ya manta rabon da ya shiga kitchen ya dafa wani abu da kansa, shi kwata-kwata baya son aiki. Duk ƙaunarsa da Mamy baya iya taya ta girki in tana yiwa Abba, baya iya tsayawa a kitchen ya dafa mata abinci dan ko kaɗan baya ƙaunar abinda zai wahalar da shi. Ya kalli mug ɗin yana tuna tea ya dafa, kuma ya haɗa a mug zai kaiwa wata macen da ba Mamy ba.
Sai ya kawar da tunanin ya ƙarasa ɗakin ya tura ƙofar ya shiga da sallama a bakinsa. Yana shiga Islaha ta ɗago ta kalle sa, sai ta miƙe zaune cikin faɗa ta ce, "kar ka zo kusa dani, ni bana so ka dinga zuwa inda nake."
Softly ya ce, "Relax! Tea na kawo miki, kina so?."
Kamar yarinya ta ɗaga masa kai alamun eh, ya ƙarasa kusa da ita ya zauna sannan ya miƙa mata mug ɗin yana blushing ya ce, "enjoy."
Islaha karɓa ta kai bakinta ta sha, sai ta runtse ido ta ce, "da zafi."
Rehaan ya ce, "sorry don't cry!" ya faÉ—a ganin zata fara yi masa kukan da yake saurin kwance masa nuts É—in jikinsa.
Sai ya karɓi mug ɗin ya matso kusa da ita yana kallon fuskar ta ya ce, "can i..." sai ya yi shiru yana kallon yadda eyelashes ɗinta suka jiƙe da hawaye, ta ɗago ido ta kalle shi ya ce, "feed you?."
Bai jira ta amsa ba ya kai mug É—in bakinta, ta É—an yi jim bata buÉ—e bakin ba tana tunanin wannan sabuwar É—abi’ar ta MR Rehaan. Rehaan ya ce, “take it.â€
A lokacin ta buɗe baki ta ɗan yi sipping kaɗan shi kuma ya zubawa bakinta ido da ya jiƙe da milk tea ɗin, ya kalli wuyanta yana kallon yadda take haɗɗiye tea ɗin zuwa cikinta.
Ganin ta ƙi kallonsa sai ya zuba mata ido yana kallonta, ko wanne motsi in ta yi sai jikinsa ya amsa, gabaɗaya kwance masa lissafi take yi, sai ya ga kamar da gangan take yi wasu abubuwan saboda shi. Ya kasa daina kallon fuskarta, wani abu yana yawo a jinin jikinsa ba tare da ya farga ba.
A hankali ta buɗe ido suka haɗa ido, ta juya idanunta a cikin nasa tana shagwaɓe fuska ta ce, "kana tsallake iyakar ka, kai ka san dan bani da lafiya ne da bazan saurare ka ba, ka san da bazan ɗauki wannan abubuwan da ka ke yi min. Ka ji tsoron lokacin da zan daina jin ciwon nan, in na warware baza ka ji daɗi ba Mr Rehaan!."
Ya kalli bakinta da yake maganar kamar na ƴar tsana, ya yi murmushi yana jin daɗin kalamanta na ƙarshe ya ce, "i'm just helping you Miss, duk abinda zan yi miki daga yanzu ki ɗauka taimako ne kawai, Okay?.
"Meyasa ka ke taimaka min?."
"Saboda kema kin taimaka min, kin tuna?."
“Mamy ce ta saka ni, ba da son raina na taimaka maka ba. In dan ta ni ne ina ruwana da kai?.â€
Ya yi dariya mai ƙaramin sauti ya ce, “ni kuma ba Mamy ce ta saka ni ba, ni na saka kaina nake taimaka miki.“
Ta wani kalle shi ta ce, “Meyasa?.â€
Ya yi wani murmushin da ya saka gabanta ya faÉ—i sosai, ta É—auke kanta ta juyar da fuskar ta gefe. Rehaan ya ce, “Na ji a raina in ban taimaka miki ba zan iya yin zazzaÉ“i.â€
Ta wani kalle sa cikin tsiwa ta ce, “a matsayina nawa a wajenka?.â€
Ya zuba mata idanu yana binta da kallon da ya kashe mata jikinta, ta ɗauke kanta daga kallonsa ta ce, “ni dai ka daina yi min abinda ka ke yi, in ba haka ba zaka ji sammaci daga kotu.
Allah sai na kai maganar gaban alÆ™ali, na ce kana karya min sharuÉ—an yarjejeniya.â€
“Me nake yi miki?.â€
“Ka fini sani.â€
“Laifi ne da miji ya taÉ“a matarsa?.â€
“ta aure ba, in matar aure ce babu laifi. Amma ni ba ta aure bace, matar yarjejeniya ce. Ka tuna sunan da ka ke faÉ—a min, C wife?. Kuma kai ba mijina bane, mijin contract ne.â€
Rehaan nishaɗi yake ji jin yana magana tana amsawa, duk da cikin tsiwa take yi masa magana kuma gargaɗi take yi amma daɗi yake ji sosai. Jin shiru bai ce komai ba sai ta ɗago kai tana kallonsa cikin harara, suna haɗa ido sai ta sauke ido ƙasa, shi kuma bai kuma magana ba ya sake kai mug ɗin bakinta ta kuma sha a hankali tana lumshe ido dan ya huce yana yi mata daɗin sha.
A haka ya dinga bata har ta shanye tea É—in tass, ya É—auko pcm a aljihunsa ya kai bakinta ya ce, "pcm." Ta buÉ—e bakinta a hankali ya saka mata, ya bata ruwa ta sha.
Ta yi shiru tana zaune tana wasa da hannunta, har lokacin tana jin ciwon amma yana raguwa kaÉ—an kaÉ—an, tana jin kanta kamar ba ita ba saboda canjin da ta ga Rehaan ya yi yana cutar da zuciyarta. Ita ba haka take so ba, so take kullum su cigaba da faÉ—a kamar yadda suka saba, bata son kirkin nan da yake yi mata ko kaÉ—an.
Shi kuwa ya tallafi haɓarsa yana kallonta yana murmushi, ya yarda da gaske Allah ya saka masa soyayarta a zuciyarsa, ya yarda yana son Islaha so ba ɗan kaɗan ba, ya yarda da batun Jazy gaskiya ne ba ƙarya ba, soyayyarta ta yi masa mugun kamu ba tare da ya farga ba, sai da ta gama lalata masa jikinsa da zuciyarsa sannan ya ya fahimta.
Ji yake ana buga zuciyarsa da ƙarfi, ji yake yana rasa nutusuwarsa in yana kallonta.
Tana zaune bata motsa ba a haka ya ji ta kwanto jikinsa alamun ta yi bacci, ya kalli idanunta ya gansu a rufe ya yi murmushi yana jin kansa daban, yana ji kamar babu wanda ya kai shi nishaÉ—i a lokacin, ya saka hannunsa ya shafa gashinta.
Sai da baccin nata ya yi nisa sannan ya ɗauke ta ya kwatar da ita a kan gadon, ya kunna mata ac ya kashe hasken ɗakin, ya duƙa ya yi pecking ɗinta a goshinta yana murmushi.
Har zai fita zai ya ji bazai iya tafiya ya barta ita kaɗai ba, ya kwanta a kusa da ita yana dawo da ita jikinsa ya kwantar da ita a ƙirjinsa yana shafa kanta yana kallon kyakykyawar fuskar ta. Musamman bakinta da tana baccin ma turo shi gaba take yi, ya yi murmushi ya yi pecking bakinta cikin nishaɗi.
Ya sauke numfashi yana ji kamar babu wani mutum da ya kai shi nishaÉ—i a wannan lokacin, sai murmushi yake yi shi kaÉ—ai yana yi kamar su dawwama a haka. In ya tuna ita É—in mallakinsa ce sai ya ji kamar an canja shi daga Rehaan É—in Mamy zuwa na Islaha. Ya É—aga rigar baccin da ta saka, ya saka hannunsa a ciki yana shafa bayanta idanunsa a lumshe cikin sabon yanayi mai wahalar fassarawa.......
Rehaan dai ka zaÆ™e da yawa yasinðŸ¤ðŸ¤£
Nana Haleema