Sashe 79
Ragayar Dutse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rehaan yana undressing kayan jikinsa yana tsaki cikin takaicin da bai taɓa jin zuciyarsa a ciki ba, sai kuma ya ɗauki waya ya kira Jazy a cikin wanann yanayin yana ɗauka ya ce, Kun yi boarding ne?."
Jazy ya ce, "sai anjima. Lafiya?."
"ka faÉ—awa Abba ya yiwa Salman aure."
"Wanne Salman?."
"Na Umma."
"Salman É—in za a yiwa aure?."
"Tunda har ya san ya ga romance a tv ya ce zai gwada ya kamata ko irinsa ce a aura masa."
Jazy cikin mamaki ya ce, "meya faru ne na ji ka rai a ɓace?."
"Salman ne ya ɓata min rai, kawai na dawo na same sa a zaune a yana kallon C wife tana bacci a living room, ga tv a kunne yana faɗa min irin abin ake yi a tv zai yi mata. Just imagine, da ban dawo ba fa?."
Jazy ya yi Æ´ar dariya jin mutumin nasa a fusace akan C wife ya ce, "Tofa! Yaushe kenan?."
"Yanzu abin ya faru, amma laifinta ne, bata da hankali ne, waye ya faÉ—a mata main parlor wajan bacci ne?."
Jazy dariya ya ke so ya yi sosai, irin dariyar wacce take nuni da lokaci ya yi, amma ba ya so ya katsesa hakan ya saka ya ce, "Gaskiya ya kamata a kiyaye, kuma tun farko kai ka bawa Salman dama ne shiyasa yake zuwa wajenta."
"Ni ban san haukan nasa ya kai haka ba, ban san raina zai ɓaci haka ba."
"To yanzu ya za a yi Mr Rehaan?."
"Ban sani ba Jazy, ina ji kamar na je na yi masa duka wallahi. Wani irin beating heart ɗina take yi, ban taɓa jin haka ba."
"Ba shi da hankali fa, kar ka damu dashi."
Rehaan ya yi tsaki kawai ya kashe wayar, haushi yake ji a zuciyarsa ba tare da ya san dalili ba, abinda ya damu zuciyarsa sosai, abinda yake tunawa kawai da bai zo parlor ba da mai zai yi mata?. Da wannan ɓacin ran ya yi wanka ya fito ya kwanta yana tunanin dole ma ya faɗawa Abba a yi masa aure a huta da wannan tashin hankalin.
Ranar monday da safe ta shirya ta tafi wajan aiki, dan ranar ne za a saki interview É—insu da Rehaan. Ta je ta samu ana ta editing, bayan an gama aka yi posting a duk handle É—insu da social media, sannan aka saka a channel.
Cikin lokaci kaÉ—an hirar ta zaga ko ina, kowa magana yake yi a kai saboda karo na farko kenan da aka ji Rehaan yana hausa da fulatanci. Hirar ta É—auki hankali sosai, lokaci kaÉ—an ta dinga trending a inda ba a yi tunanin zata je ba.
Islaha tana zaune a office dan bata jin daÉ—i ko kaÉ—an, period zata yi shiyasa take jin ta gabaÉ—aya ya canja.
Safeera ta shigo ta ce, "ƙawata kin ga yadda ki ka zama cele?."
Ta kalle ta ta ce, "bana jin daÉ—i Safeera."
Safeera ta ce, "me ya same ki?."
"Ciwon ciki nake yi."
"Sannu, har lokacin ya dawo kenan?."
"Eh, amma date É—in ya canja, an rage kwana uku shiyasa."
Safeera ta ce, "Sannu amma fa kin zama cele wallahi, kin ga followers da ki ka tara a ig da tiktok da facebook? Kin ga yadda ake maganar ki kuwa?. Ana ta cewa Mr Rehaan yana ta kallon ki, anya bai san ki ba, dan yanayin kallon da yake yi miki kamar ba a ranar ya fara ganin ki ba."
Islaha ta lumshe ido ta ce, "Mutane an yi munafukai, su suka sani ni na gaji."
Safeera ta ce, "Ki zo muje sai na raka ki gida." Kamar jira take ta miƙe tsaye, a lokacin Chairman ya buɗe ya shigo.
Islaha ta daure ta saki fuska ta ce, "Chairaman da kan ka?."
Ya ce, "islaha dole na zo da kaina wajan ki, kin cancani na zo har nan na same ki. Islaha kin kawo mana ɗaukaka cikin awannin da basu wuce uku ba, yanzu haka kamfani biyu ne suka kira ni yanzu zasu ba mu advert, ban da mabiya da muka sake tarawa. Ni daman na san hira da Mr Rehaan alkhairi ne a gare mu, ga shi cikin lokaci kaɗan alkhairi yana ta ɓollowa daga inda ba mu yi tuanni ba."
Islaha ta yi murmushi ta ce, "Mun gode Allah chairman, nasarar gidan nan nasarar mu ce gabaÉ—aya."
"Gaskiya ne Hajiya Islaha, Allah yasa kar wata babbar channel É—in da gano ki ta É—auke mana ke."
Ta yi dariya ta ce, "ina nan, bakin rai bakin fama In sha Allah."
"Allah ya sa."
"Amin."
"Sai dai Æ´an comments section suna ta yi miki iskanci, ana yanke inda ya ce zai tambaye ki É—in nan, ana cewa wai akwai wani abu tsakanin ku."
Ta É—an mursmusa ta ce, "na san hakan zai faru, kasan Æ´an arewa ba ma mayar da hankali akan abinda mai mahimmaci."
"Gaskiya ne.
Yanzu kuÉ—in da ya baya ba mu, zan tura miki na ki da na sauran waÉ—anda aka je dasu."
Kafin ta yi magana Ummi ta shigo office É—in ta ce, "Chairman daman ranar friday da ku ka fita interview aka je aka yi da Mr Rehaan shine ko a faÉ—a mana, aka yi shiru aka je cikin sirri dan kar mu sani?."
Chairman ya ce, "to sai aka yi ya ya, dukana ki ka zo ki yi kenan?."
Ta girgiza kai ta ce, "Ba duka nazo na yi ba, kawai na faɗa ne. Dan gaskiya ba a yi mana adalci, a bayan bayan mu Islaha ta zo amma komai sai ace ita mu a ƙyale mu. Wallahi baza mu yarda ba, ai itama ma'aikaciya ce kamar mu."
"Ba kamar ku ta ke ba, wallahi Islaha ta fi kowa a kaf gidan nan. Islaha har ni tafi, ta silar ta mun yi abinda da kaf Nigeria ba a taɓa yi ba. Sannan mun samu kyautar kuɗi, mun samu ɗaukaka cikin awanni kaɗan. Ko ina yanzu interview ɗinmu ake zance, ko ina zancen Islaha da Rehaan yake yi. Dan haka ta fi ki, ba ke kaɗai ba kowa ma ta fi shi." Ummi ta gyɗa kai tare da yin ƙwafa ta fita.
Chairman ya kalle ta ya ce, "kar ki damu da irin waɗanan, ƴan baƙin ciki ne da hassada."
Ta yi murmushin yaƙe dan Allah kaɗai ya san abinda take ji sannan ta ce, "Babu komai Chairman, zamu tafi ni da Safeera, ciwon ciki nake yi."
"Allah ya ƙara lafiya. Ki huta na kwana biyu ba sai kin zo ba, Allah ya ba ki lafiya." Ta amsa da amin suka fita ita da Safeera.
Ummi a fusace ta shiga wajan Muslim cikin baƙin ciki ta ce, " "iphone 17, manyan motoci, gidansu Mr Rehaan Yola, hira da shi, kallon da yake yi mata, tambayar da ya ce zai yi mata ya fasa. Ɗaukaka, da yadda sunanta yake ta yawo a iya yanzu nan. Ya aka yi haka? Meyasa hakan yake faruwa ne Muslim?."
Muslim ya ce, "ni kaina abin ya É—aure min kai, Islaha da iphone 17, a kawo ta a manyan motoci masu girma da tsada, ajjiyeta kuma a dawo a É—auke sannan an ganta ta shiga gidansu Rehaam har masu gadi suna gaishe ta. Yau ta yi hira da shi yana kallonta, kallo irin na sanayya. Me hakan yake nufi?."
Ummi ta ce, "dole a nemo wallahi, ni zuciyata tana faɗa min akwai alaƙar ɓoye a tsakaninsu."
"To meye alaƙar ɓoyen?."
"Bariki mana, akwai alaƙar da zata haɗasu in ba haka ba?. Kuma yanzu masu kuɗin nan me suka ɗauki bariki? Normal ne kawai."
Ya É—an yi shiru alamun tunani sannan ya ce, "amma baban saurayinta ya ce min ta yi aure."
"Ka sani ko da haka aka yaudarar shi? Ka san dai babu yadda za a yi ace itace matar Rehaan."
"Bariki a gidansu Rehaan É—in kuma, ki tuna gidansu ta shiga ba gidansa ba."
"Ka sani ko akwai abinda yake kai ta daga nan su haÉ—e? Ni wallahi zuciyata haka take faÉ—a min, daman ta saba iskanci ai."
Muslim ya ɗaga kai cikin gamsuwa ya ce, "wallahi sai mun yi maganinta, a wannan karon baza mu ƙyale Islaha ba, sai mun yi mata abinda zata gwammace bata zo duniya ba."
  Islaha a gidansu Safera ta sauka tana son ɗaukar wata riga a kayanta. Bayan ta ɗauka sun fito kenan Saheer ya tare su a soron gidan, ya kalli Islaha da ta haɗe rai ya ce, "Islaha ki yi haƙuri, na san na yi kuskure, amma ki yafe min."
Sai kawai ta fashe da kukan da yake taso mata, ta ce, "babu wani na yi haƙuri, ka gama faɗa min magana kana cewa na zaɓi kuɗi a kanka kuma ka ce min na yi haƙui? Hamma ka je kawai."
Ganin ta rikice lokaci ɗaya dsi hankalinsa ya tashi ya ce, "ki yi haƙuri, ki daina kuka."
Safeera ta ce, "Hamma ka je kawai, bata jin daÉ—i ne daman, ka santa in babu lafiya rigima ce da ita, zamu yi magana ."
Saheer ya fita dan babu yadda zai yi, Safeera ta riƙe Islaha suka koma mota, dole ta shiga motar dan ta rakata gidan dan lokacin magrib ya kusa.
Suna ajjiye motar Safeera ta fito riƙe da Islaha suka shiga, daƙyar ta saka ta hau har sama dan ciwon ya fara damunta.
Suna shiga falon sama ta zube a ƙasa ta ce, "bazan iya iya ba, zan mutu Safeera, zan mutu" ta faɗa tana kuka mai sauti kamar yadda ta saba.
Safeera duk ta ruɗe ta ce, "yi haƙuri, sannu, a ina ki ka ajjiye maganin na ɗauko mi ki?."
Bata iya magana ba sai juya kai take yi tana kuka mai sauti, marar ta azabar ciwo take yi mata gabaÉ—aya ta fita daha hankalinta.
Rehaan yana cikim ɗaki ya ji kuka mai sauti daga falon, hakan ya saka shi ya fito yana kallonsu, Safeera ta riƙe ta tana yi mata magana, ita kuma tana kuka sosai.
Rehaan ya ce, "Lafiya?."
Safeera ta waiwaya ta kalle shi dan da harshen fulani ya yi maganar, itama sai ta yi amfani da yaren ta ce, "Bata da lafiya."