Sashe 4
Ragayar Dutse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Safeera ta ce, "ga kayan ki nan a nan, ga handbag É—in ki, ga charge ki da kyautar ki. Nima na samu kuÉ—in siyan iphone 17, wannan kuÉ—in da aka bamu ai gaba ta kai ni wallahi." Islaha bata ce komai ba, ta zauna tana sake kiran wayar Sadik.
Safeera ta ce, "Islaha wai me ki ke yi da waya?."
"Hamma nake kira."
"Ki bari sai gobe."
"Yanzu nake so na san halin da yake ciki."
"Shikenan, to mu zamu wuce."
Islaha ta miÆ™e ta ce, “Mu je wajen Maman.â€
Tare suka sake sakkowa, ta rako su har bakin ƙofa, ganin zasu fita su barta sai ta sake fashewa da kuka. Safeera da ta fahimci kukan na meye sai ta rungumeta ta itama ta rungume ta suna kuka duka su biyun. Mama Atika ta ce, "Safeera ki daina kuka, in kina kuka baza ta daina ba, kina jin yadda jikinta ya yi zafi saboda zazzaɓi."
Safeera ta raba kanta da ita ta ce, "Ki bar kuka Islaha, zamu yi waya."
Islaha ta ce, "Don Allah ki dawo nan mu zauna."
Safeera ta yi murmushi kawai, daƙyar dai suka rabu, aka nuna musu su a mota da kyautar da aka basu suka tafu aka bar Islaha.
Mamy tana shiga apartment É—inta Æ™awarta ta riÆ™e hanmunta ta ce, "wai ba ki gane yarinyar nan ba?." Mamy ta ce, "Kamar na santa, amma daman ance Æ´ar jarida ce, maybe a aikinta na santa.â€
"Ba batun ƴar jarida ba. Ina yarinyar da ta yi mana rashin kunya asibiti, lokacin da ki ka bar atm card ɗin ki a asibitin Rehaan?."
Mamy ta buÉ—e ido ta ce, "tabbas itace, itace ta dinga yi miki rashin kunya ko?."
"Kuma itace ɓarauniyar atm card ɗin ki."
"aka É—auko min as daughter inlaw?."
"Wallahi an cutar dake, kar ki yarda da ita, ki saka shi ya warware auren nan kawai. In aka nuna wanann a matsayin sirikar ki kunya zamu ji sosai, ki san abinda za ki yi."
Mamy daman haushi take ji a ranta, ga zuciyar ta babu daÉ—i gabaÉ—aya hakan ya saka ta ce, "bara Rehaan ya zo, bazan zauna da yarinya irin wannan matsayin sirikata ba.......
Nana Haleema.
RDB3P003
Nana Haleema.
Jazy tunda ya saka a mayar da su Safeera gida ya tafi inda ya san Ray yana can. Kamar yadda ya yi tunani kam yana zaune yana amsa waya, Jazy ya yi tsaki dan in ya fara waya akan kasuwanci nan sai a kwashe awa biyu yana yin abu É—aya. Jazy ya zauna yana sauke numfashi sai kuma ya É—auki wayarsa yana kallon kyawawan hotunan matarsa.
Ya yi murmushi yana pecking wayar kafin ya kira ta su yi waya kafin ya gama wahalalliyar wayar nan taasa. Har ta gama ringing bata É—auka ba, ya ajjiye wayar yana yana kallon Rehaan, sai kuma ya yi tsaki a lokacin da Rehaan ya yanke wayar.
Suna haÉ—a ido Jazy ya ce, "Ni fa gabaÉ—aya ba a kyauta min ba, kawai an É—aga kai min mata sai gobe. Goben ma ance wai sai an yi ajo da buÉ—an kai, gaskiya ban ji daÉ—i ba."
Rehaan ya taɓe baki baice komai ba Jazy ya kalle sa ya ce, "Abba ya ce yana kiran ka ba ya samu, nima na kira ka ta ƙi shiga, sai kuma yanzu da na zo na ga kana waya. Blocking ɗinmu ka yi ko?."
Ya ɗora ƙafa kan ɗaya sannan ya harɗe hannunsa waje ɗaya ya ce, "bana son takura ne."
"Har Abban takura maka zai yi kenan?."
Bai ce komai ba dan bashi da wannan amsar Jazy ya ce, "na kai matar ka gidanta lafiya lau. Amma gaskiya tana son saurayin nan nata, shima kuma yana sonta....."
Ya dakata yana kallon Rehaan sannan ya cigaba da magana ya ce,"haka kawai ka raba masoya, suna ƙaunar junansu ka farrraƙa musu soyayya, ka dinga jin tsoron Allah."
Nan ma Rehaam bai tanka ba ya kalli wayarsa daidai lokacin da kiran Abba ya shigo amma shi Abba bazai san ta shiga ba.
Bayan ta katse Abba ya kira Jazy, Jazy ya kalli Rehaan ya ce, "ka saka waya a dnd ga Abba yana kirana."
Jazy ya saka wayar a speaker Abba ya ce, "Jafar kuna tare da Rehaan?."
Jafar ya kalli Rehaan ya É—an girgiza masa kai alamun kar ya ce suna tare, Jazy ya ce, "Ba ma tare Abba."
"Ka nema sa duk ina yake ka ce yazo ya kwana a gida. Daada baza ta ɗagawa kowa ƙafa ba in bai shigo yau ba, tana ta faɗa dare ya yi an kawo masa amarya ba ya nan. Don Allah ka rarrashe shi ya zo gidan nan, bana son faɗan nan na Daada ko kaɗan."
Jazy y ce, "to Abba, zan gwada in sha Allah."
"Yauwa Jafar, Yadda ku ka yi dashi ka sanar dani da gaggawa."
"In sha Allah." Daga haka suka yi sallama ya kashe wayar.
Kafin Jazy ya yi magana Ray ya ce, "babu inda zani wallahi, ta yi faÉ—an ina ruwana?."
Jazy ya ce, "Rehaan haka zaka daure, ba dan Daada za ka yi ba dan Abba za ka yi, mahaifiyarsa yake yiwa biyayya, ka taimaka ka ta ya shi yi mata biyayya."
Rehaan ya ce, "tunda ka faɗa masa ba ma tare ka ƙyale kawai, bazan koma gida yau ba."
Ya É—an kalle sa ya ce, "ya kamata aje ka je, tunda har Abban yana so."
Ya buÉ—e idanunaa akan Jazy yana zazzaro masa su ya ce, "Jazy bazani ba, kar ka faÉ—awa kowa ina nan!."
Jafar ya cike da tsokana ya ce, "ban taɓa ganin angon da ba ya mararin amaryarsa ba sai kai, ni yanzu da aka ɗaga kai min tawa akace sai gobe ji nake kamar na yi hauka saboda baƙin ciki, so nake kawai goben ta yi na ganni tare da ita. Amma kai gata can a gidan ka kana wani shan ƙhamshi."
Harararsa ya yi cike sa jin haushi da takaici, Jafar ya ƙyalƙyale da dariya yana miƙewa ya ce, "na wuce, abokaina suna can suna jirana, sai gobe" ya faɗa tana fita daga falon da sauri.
Ray ya bisa da kallo sa kuma ya kwance gashin kansa ya zubo sa har fuskarsa, ya lumshe ido ya buÉ—e yana kallo kiran wayar Mamy yana zuwa itama bai buÉ—e ta daga dnd ba.
Ya miƙa hannu ya ɗauki wayar, bayan kiran ya katse ya kira Mamy tana ɗauka a ya sanyaya murya ya ce, "Mamy."
Mamy ta ce, "ina ka je, tun É—azu nake neman ka ba ka nan? Haka za a yi dakai Rehaan, ana bikin Riyya guda amma ba ka zuwa wajan? A ganinka zata ji daÉ—i?."
Ya lumshe ido ya buÉ—e ya ce, "Bana son zaman gidan ne Mamy."
"To meyasa ka saka wayarka a dnd?."
"Bana so a dinga kirana ne shiyasa. Ina Riyya É—in?."
"tana tare da friends É—inta, sai Banisha."
Kafin ya yi magana ya ji Banisha ta ce, "Hamma."
Ya ce, "kiddo."
"Hamma an kawo amaryar ka, ni ce na buÉ—e fuskar ta, ka san wanne suna na saka mata?."
Ya É—an yi shuru bai ce komai ba Banisha ta ce, "na saka mata Islam, ya yi iri É—aya da sunanta shiyasa na saka mata. Ka san me?."
"Uhum uhum" ya furta can ƙarshen maƙogwaronsa.
"she is very beautiful."
"Hmmm" ya furta bai ce komai ba ya ji Mamy ta karɓi wayar ta ce, "yaushe za ka shigo nan ɗin?."
"Sai gobe Mamy."
"Okay ina jiran ka goben. Nima ai na san yarinyar da aka aura maka, sai yanzu da na ga fuskar ta na gane ta, yarinyar bata kirki."
Haka kawai ya ji gabansa ya faÉ—i akan kalaman Mamy, bai san meyasa ya ji faÉ—uwar gaban ba, ya so ya share maganar amma sai ya kasa sharewa, ya gyara zama ya ce, "kin santa Mamy?."
Mamy ta ce, "na santa, sai da na ga fuskar ta É—azu na tabbatar na santa, gabaÉ—aya bana son ganinta."
Ya ɗan yi shiru bai ce komai ba yana tunanin ita kowa ya yi mata shaidar rashin kirki, kuma kowa ba ya son ganinta saboda baƙin halinta?. Mamy ta katse shi ta ce, "sai ka zo ɗin." Daga haka ta kashe wayar.
Ya bi wayar da kallo yana tuna kalman Mama jin wai ta santa har tana bada shaidan bata da kirki. Ya yi ajiyar yana jan tsaki, a bayyane ya ce, "ni kam a cuce ni" ya faÉ—a yana lumshe idanunsa, tunda har Mamynsa ta shaida rashin kirkinta ya tabbatar na gaske ne ba na wasa ba.
Ya gyaɗa kai yana aiyana in wani rashin kirkin ta yiwa babarsa wallahi bazai ƙyale ta ba, zai ɗauki ko wanne irin abu a duniya amma ban da yiwa Mamy wani abun mara kyau.
_No intimacy reletionship._
Abinda ya zo ransa kenan, ya yi tsaki mai tsaho ya miƙe ya ƙarasa gaban consoll ɗin da yake falon, ya saka hannu a aljihu yana kallon kansa yana tuna yadda suka yi da ita bit by bit.
Ya lumshe ido yana shafa kansa, tunanin yadda zai iya rayuwa da ita a waje ɗaya ma kawai takaici yake ba shi balle in ya tuna matarsa. Ya harɗe hannunsa a ƙirji yana cigaba da kallon kansa, sai ya cize bakinsa kafin ya bar wajan ya shiga bedroom.
Mamy tana tare da Æ´an uwanta Yayar Sanah ta ce, "meyasa ba ki yi shirya tarbar inlaw É—inki ba? Kin san yanayin culture É—in gidan da ki ke ciki, yanzu da ban yi wannan tunanin na yi abinda ya kamata ba ya ki ke so a yi?."
Mamy ta kalle ta ta ce, "Na manta ne gabaÉ—aya, ni na manta za a kawo wata matarsa balle na yi tunanin abinda zan bayar."
Sanah ta ce, "ya aka yi ki manta? Ita É—in matar Rehaan ce fa, za ki ji daÉ—i in aka kai Riyya Mummy ta ce ta manta da ita?."
"Ita da Riyya ba É—aya suke ba ai, itafa yarinyar nan ba son auren nan muke yi ba da ni dashi, kin san a yadda auren nan yazo, ya za a yi na yi tunanin wani culture? Ni kwata kwata yarinyar bata yi min ba.â€