Sashe 82
Ragayar Dutse Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushi ta sake yi amma ta kasa magana, Daada ta ce, "nan gaba ki faÉ—awa kowa kin ji?." Ta amsa da to, Daada ta fita ita da Janan da Mamy ita kuma ta koma saman.
Tana shiga falon ta ji yana amsa waya ya ce, "ka ga mails É—in da aka yi min kamar hauka? Dan na yi interview sau É—aya sai dame ni?. Kar ka sake kawo min wani channel yanzu, a bari zuwa wani lokaci."
Islaha tana jin yadda yake magana ta san Jazy ne, dan ta san dashi kaÉ—ai yake irin wannan maganar.
Islaha ta wuce ta shiga ɗaki ta ɗauki sabuwar wauyar nan ta ga saƙon Saheer ya shigo, ta buɗe ta ga ya ce, "ki bani lokaci Islaha, ina so na yi magana da ke, na san na yi kuskure, nima na yarda, ki bani dama don Allah." Sai ta ji zuciyarta ta yi sanyi a kansa ganin yadda yake roƙonta bayan ya wuce haka a wajanta.
Kawai sai ta kira shi yana É—auka ta ce, "Hamma ina yini."
Saheer ya ce, "Kin bani wahala Islaha, kin yi fushi ni kuma bana so ki riÆ™e ni a ranki.â€
Kamar yana gabanta ta ce, "to ba kai ne ka jawo ba, ka dinga faÉ—a min magana."
Jin zata fara yi masa kuka ya ce, "kina ji, kar ki yi kuka, yi haÆ™uri Islaha, na siyo miki lays da chocolates, ina so na gan ki na sake ba ki haÆ™uri, za ki iya fitowa yanzu?.â€
Yadda ya yi mata maganar cikin rarrashi sai tayi murmushi dan kwana biyu ta yi kewar masu rarrashinta, irin haka take so a dinga yi mata in tana cikin yanayin da take ciki.
Islaha ta ce, "bazan iya fitowa ba, bani da lafiya."
"Na san baki da lafiya, amma na san kin ji sauƙi, ko baza ki iya zuwa ba?."
Ta yi shiru dan tana so ta je ko dan ta sake tambayarsa asalinta hakan ya saka ta ce, "Zan zo, a ina zan zo na same ka?."
"Ki zo gida, sai na fito na same ki."
"To, zan zo bayan la'asar in sha Allah."
"Okay Islaha, ina jiran ki."
"Lays É—in nan na fi son tomato da salty."
"To zan haÉ—a miki har spicy one É—in."
Islaha ta ce, "A’a, ni tomato ɗin nake so sai a haɗa da salty."
Saheer ya ce, "To Islaha." Daga haka ta kashe wayar tana murmushin jin daÉ—in shiryawa da Hamma, dan shine jigonta.
Bayan sallar la'asar Islaha ta kira Lawal ta fita daga gidan zuwa wajen Saheer, bayan ta sauka ta sallami Lawal sannan ta kira Saheer ta ce gata ta zo.
Saheer ya fito ya kalle ta ganin fuskar ta ta É—an kumbura kaÉ—an, da yake ya haddace komai nata kai tsaye ya fahimci a yanayin da take ciki, ba sai an yi masa bayani ba.
Saheer ya yi murmushi ya ce, "Rabon da na ganki har na manta, sai dai a tv."
Islaha ta ce, "kai Hamma, jiya fa ka ganni."
“Jira ni na ɗauko motar Sadik sai mu yi magana saboda akwai rana."
Bata ce komai ba ya É—auko matar ta shiga suka fara tafiya sannan ya ce, "ki yi haÆ™uri, bazan sake faÉ—ar abinda na faÉ—a miki ba har abada, ban san me ya shiga kaina na faÉ—a ba, amma bazan kuma É“ata miki rai ba.â€
Islaha ta yi murmushi ta ce, "shikenan ya wuce, amma na ji haushi.â€
Saheer ya ce, "ai na ba ki haƙuri ko?."
Ta ce, "na haƙura, kuma ya wuce har abada. Amma ina so na san maganarmu ta farko wacce ta jawo har muka yi faɗan."
Saheer ya ce, "Islaha na yi miki alƙawarin zan faɗa miki, amma sai kin ji sauƙi in sha Allah, yanzu ba a daidai ki ke ba, in kin dawo normal zan faɗa miki, na yi alƙawarin haka."
Islaha bata ce komai ba dan daman ta san zai fahimci halin da take ciki.
Ta juya ta kalli bayan motar, ta ga leda ta É—auko ta buÉ—e tana cikin lays cheese É—in ne kamar yadda ya ce.
Saheer ya ce, “Safeera ta tuna min wani abu, kuma in sha Allah zamu kiyaye.†Ta yi masa shiru bata ce komai ba, bata tambaye sa me ta ce ba shima daga haka bai ce komai ba, ya fita ya bar ta a motar ya je inda zai je sannan ya dawo suka koma. Sai bayan sallar magrib sannan ya ajjiye ta a farkon estate ɗin gidansu Rehaan.
Ya kalle ta ya ce, "sai da safe?†Ya faɗa da sigar tambaya yana kallonta.
Islaha ta ce, "A gasihe min da Baffa da Mama."
Ya gyaÉ—a kai ya ce, "zasu ji in sha Allah."
Tana niyar fita ya ce, "Duniya gabaɗaya akan wannan ta ke magana, ana cewa yanayin yadda yake yi miki magana kamar akwai ɓoyayyiyar alaƙa a tsakaninku. Islaha! ni kaina yanayin da yake kallonki ya saka na ji a raina Rehaan yana son ki."
Islaha ta ce, "Ɗan rainin hankali ne fa, ni fa abin kirki bai taɓa haɗa ni da shi ba….To sai jiya, na san ya....." sai gabanta ya faɗi ta kasa faɗa, tana tunawa da hannunsa har ƙasan cikinta ya je, kuma lokacin ko riga babu a jikinta.
Sai ta canja maganar ta ce, "jiya ne kawai ya É—an yi min abin kirki, ya bani magani da bani da lafiya, amma bayan nan ni ko gaisuwa bata haÉ—a mu."
Saheer ya yi murmushi ya ce, "In kun gaisa É—in ba laifi bane, tunda mijinki ne.â€
“Kaima ka yarda mijin nawa ne?.â€
“Ko bana tsoron Allah dole na yarda.â€
“Hmmm!â€
ta furta tana kawar da kanta tana tuna yadda hannunsa ya taɓa ƙasan cikinta, tana tuna yadda hannunsa ya jima a wajen yana matsa water bag ɗin a jikinta.
Hakan da ta faÉ—a sai ya saka ya yi murmushi har cikin zuciyarsa ta bashi dariya ya ce, "Islaha Æ´ar daru, na tabbata ya san halin ki, ya san ke farar kura ce, ga tsoro ga ban tsoro.â€
Ta yi dariya ta ce, “Ni baƙar kura ce, bana tsorom kowa. Sai anjima Hamma" ta faɗa tana fita daga motar da ledar a hannunta.
Islaha tana shiga parlour upstairs ta Rehaan a jikin window a tsaye yana kallon ƙofar gidan. Tana shigowa ya juyo ya kalle ta, daidai lokacin ta ɓare ledar cocholate tana sha. Ya zuba mata ido yana kallon yadda bakinta yake moving tana shan chocolate hankalinta kwance, tunda ta kalle shi sau ɗaya bata sake kallo ba ta ɗauke kanta.
Rehaan ya kasa daure tambayar da ta ke yi masa amsa kuwa a kunnesa, ya cize bakinsa bai san san lokacin da ya ce, "waye wanda ya sauke ki a mota?."
Islaha ta kalle shi ta ce, "me yasa ka tambaya?."
Rehaan bai bata amsa ba ta ce, "Hamma Saheer, shikenan ka ji waye? To ka ƙyale ni don Allah, wallahi bana son tashin hakali" ta faɗa tana shiga ɗaki.
Ya bita da kallo yana tunanin da bai san daga ya zo zuciyarsa ba, ya É—an lumshe ido yana jin wani irin yanayin sa bai saba jinsa ba akan kowa.
“Shiitt!â€
Ya furta yana shafa fuskarsa, yana ji wani abu yana shiga cikin zuciyarsa kamar shigar allura cikin jijiya. GabaÉ—aya ya kasa gane yanayin da yake ciki a kwanakin nan, bai san meyasa lamarin yarinyar ya fara damunsa har haka ba, ko ina ruwansa da wanda ya sauke ta É—in oho.
Sai kuma ya yi tsaki kaÉ—an, ya shiga É—aki bai sake bi ta kanta ba har aka kwana aka tashi.
Bayan kwana biyu.......
Nana Haleema.
KRBBK:
RDB3P61
Nana Haleema.
Cikin kwana biyun Islaha ta zama cele, duk inda ta bi sai a dinga cewa ga wacce ta yi hira da Rehaan Yola har abin har ya fara bata haushi, in aka faɗa sai ta haɗe rai ta daina dariya, in da wani daban ne ba Rehaan ba sai ta yi fara’a, amma abokin faɗanta ne. Hirar ta sake jawo mata farin jini sosai, haka channle ɗinsu ta sake ɗaukaka, wanda bai san da ita ba yanzu ya sani.
Islaha suna ta shirin bikin Safeera da ya ke tahowa, yayin da Saheer yana ta ginin gidan da zai saka Islaha in wata biyar ta yi.
Islaha ta yi hankali, kuma raunin da take ganin ta yi masa ya fara warkewa, kuma da yake ba zuwa gidansu take yi ba kunnenta ba ya ji mata masu cewa ta zaɓi kuɗi akan halacci, daman maganar ce take ɗaga mata hankali.
Zuwa lokacin sama-sama ta ke biye masa, ta ji nasihar Safeera sosai, shima kuma bai cika biye mata kamar farko ba, yana ƙoƙarin kiyaye dokokin Allah, ko maganar auren ce ta zo sai ta ce za su tattauna daga baya, suna jin tsoro ɗaukar haƙƙin aure.
Islaha lokacin da ta tashi daga wajan aiki kai tsaye apartment É—in Ray ta wuce, kwana biyu bata ganinsa kuma ta san tafiya ya yi, bata damu da sanin inda ya tafi ba, ta ji dai Mamy ta ce baya nan, bai yi mata sallama da zai tafi ba, itama bata yi masa ba.
Tun kafin ta ƙarasa shiga main parlour ta cire mayafi da ɗankwalin kanta gashinta da yake a ɗaure ya bayyana, wanda ya sha gyara dan ta je gyaran kai, an gyara mata ya yi laushi sai ƙyalli yake yi.
Tana hawa sama ta parlour suka haɗa ido, haka kawai gabanta ya faɗi sosai, sati biyu kenan bata gan shi ba sai a lokacin, kuma ko kusa bata yi tunabun ganinsa ba, duk da bata san ya tafi ba zai iya dawo bata sani ba, amma ganinsa ya saka mata faɗuwar gaba. Bata san dalilin da ya saka ta faɗuwar gaban ba, kawai ta san suna haɗa ido ta ji ƙirjinta ya buga da ƙarfi.
Kallonsa take yi ganin ya canja mata sosai, ya ƙara yin haske, kuma ya gare gashin kansa sosai, ya rage tsahonsa, tsahon kaɗan ya bari ba kamar da ba, duk ya sakko amma bai yi tsahon wancan ba.
Rehaan shima yana haÉ—a ido da ita sai da gabansa ya faÉ—i, kamar yadda bata san dalilin faÉ—uwar gaban ba shima bai san dalili ba, kawai dai ya ji zuciyarsa ta harba da gudu.