Sashe 96
Manar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Waleed yana isa gida yayi parking a waje,yana kallon Manar yace "wait for me lilac.. I'll be back okay?" Ta gyad'a masa kai da sauri tana mayar da hawaye,fita yayi Dadda ma ta fita ta bisa,ya shiga compound d'insu,tun da ya shiga yake kallon part d'in su Manar yana sakin murmushi,gently yake tafiya kafin ya kalli apartment d'insu then ya wuce,yana isa part d'in su Manar ya bud'e k'ofar yayi sallama ya shiga,Mother ta lek'o daga kitchen seeing Waleed yana shigowa yasa ta fitowa tana sakin murmushi tana welcoming d'insa,ya d'an zauna kad'an yace "ina wuni mother?" Ta amsa tana cewa "ba dai tafiyar ya tashi ba?" Yayi murmushi yace "za mu wuce yanzu" tace "toh na gode,ya gida?" Yace "Alhamdulillah" tace "maa sha Allah.. Allah tsare hanya" ya amsa har ya mik'e yace "Uncle na ciki ne?" Tace "a'a ya fita babu jimawa" ya sake mata sallama ta bisa da addu'ah har ya fita parlon ya wuce part d'in su,Mama na zaune parlor da su Deejah suna magana k'asa²,shigowarsa yasa su yin shiru,Mama tana kallonsa da murmushi tace "a'a sannu da zuwa yanzu kuwa nake cewa bari driver ya dawo za mu je can gidan Hjy Izzatu daga nan sai mu biya gidan naka,ashe ma kana hanya" ya zauna ya gaisheta ta amsa tace "ya Afiyar take?" Ya mik'e yace "tana gida tana gaishe ku" Mama ta bi sa da kallo tace "muna amsawa" ya ajiye mata bundle d'in y'an 1k biyu yace "ga wannan ba yawa ki rik'e a hannunki,sai Allah ya dawo da ni" ta wani washe baki cike da farin ciki tana kallon kud'in take fad'in "toh Allah dawo da kai lafiya,ya kare min kai.. But me yasa baka taho da ita ba,ka ga zaman can gidan ai kamar zai mata wahala ko?" Strictly yace "Mama su deejah suje su zauna da ita please" babu musu ta amsa masa tace "toh ai babu damuwa sai suje su zauna d'in har ka dawo.." Daga haka ya haura sama yana cewa Mama "bari muyi sallama da Aunty" bata ce masa komai har ya haye saman,d'akin Aunty ya bud'e yayi sallama,Aunty dake zaune tana duba wani littafi ta d'ago tana amsa masa fuskarta da murmushi tace "a'a son shigo mana ka tsaya kuma" ya k'arasa ciki ya d'an zauna kad'an suka gaisa then ya mata sallama,ya mik'e zai fita Aunty ta masa addu'ah ta rakosa har downstairs Mama sai hararan Aunty take ita dai bata kula ta ba though ta ga abunda tayi,ya fita da sauri yana cewe "well,sai Allah ya dawo da ni,na gode sosai Aunty.." Daga inda suke Mama da yaran suka masa fatan alkhairi babu wanda yayi tunanin masa rakiya,shima bai wani damu ba dan dama bai ji a ransa za su masa rakiyan ba ko da get ne kuwa,yana fitowa get ya samu get keeper d'insu tsaye suna hira da drivern da ya kira,ya tsaya suka gaisa then ya mik'a masa key yace "muje ka kaini airport sai ka dawo da motar" ya amsa da sauri ya karb'i keys d'in,Waleed yayi gaba yana zuwa gurin motar ya tsaya dai² gefen Manar yayi knocking saboda glasses d'in was tinted ta sauke a hankali bata yarda ta kalli fuskarsa ba saboda kukan da yake taho mata,yace "dawo baya za muje tare da driver" bata iya cewa komai ba ta bud'e ta fito ta shiga back seat shima ya shiga then ya rufe,driver ya k'araso ya bud'e ya shiga gaba while dukan su suna baya,a hankali sanda motar ya fara tafiya zai bar line Waleed ya rik'o hannunta yana murzawa yana kallonta,lokaci d'aya zuciyarta ta karye ta fashe da wani irin kuka mai cin zuciya ta fad'a jikinsa,lumshe idanuwansa yayi yana jin zuciyarsa tayi rauni,shi kansa kukan yake son yi ko zai ji sanyi,a hankali yayi holding d'inta tightly kamar zai had'e su guri d'aya,Manar cikin kuka tace "Yaya!" Yace "uhmn!" Tace "ka fasa tafiyar ka ji" girgiza mata kai yayi yace "no way lilac.. Tafiyar nan ya zama dole nayisa,if not zan iya hak'uri na zauna saboda ke" k'ara volume d'in kukan tayi tace "Yaya tafiya za kayi ka barni?" A hankali ya kai hannuwansa ya d'ago fuskarta yana share mata hawaye yace "stop shading those tears idan ba so kike nayi miki kuka ba" yanda yake maga a kusa² da fuskarta su kad'ai suke jin abunda suke fad'a,kamshin mint dake fita a bakinsa duk ya cikata bata san lokacin da tayi grabbing bottom lips d'insa ta fara sucking ba,yayi ajiyar zuciya a hankali ya biye mata suka ci gaba da kissing juna,basu san sanda suka k'arasa airport ba sai da driver yayi parking ya fita daga motar dan yadda gurnaninsu da k'aran kisses d'insu a cika motar,Waleed da kad'an bai fice daga duniyar ba ya janye hijab d'inta ya tattaresa a wuyanta ya kai hannuwansa da suke karkarwa kan k'irjinta kamar mai jin tsoro muryarsa tana wani rawa yace "Lil.. Lilac!" Tace "uhmn" idanunta a kulle tsabar yanda take ji har mammatse k'afafunta take,fasa fad'an abunda yayi niyya yayi ya janye hannunsa da sauri yana kawar da kansa bakinsa yana furta "Astagfirullah wa'atubuu ilaik.." Ya runtse idanunsa da suka k'ank'ance,a hankali ya kalli kansa saitin hantsarsa duk ya jik'e kamar wanda yayi fitsari,gurin ya wani kumburo kamar zai fasa wandon,ya danne da k'arfi yana fad'in "arrrggghhhh!" Har sai da Manar ta bud'a idanunta very hardly ta kallesa da idanunta da suke a juye,da kyar ta iya tambayarsa "wha..wa.what happened Yaya?" Bai iya kallonta ba yace "nothing" sai matse gurin yake yana jin yanda jijiyoyin gurin suke harbawa da k'arfi,da kyar ya saita kansa ya kalleta da idanunsa da har sannan basu koma dai² ba yace "bye dear.." Kuka ta fara yi yayi saurin rik'o fuskarta yayi grabbing lips d'inta a little bit ya tsotsa then ya bud'e murfin motar yana kallonta yace "sai na dawo.." Ya ajiye mata bundle d'in 500 sababbi yace "if there's anything da kike buk'ata just give me a call.. okay! Bye" ya d'auki jacket d'insa dake jikin d'aya kujeran ya fita da sauri dan bai so yaga kukanta,ji yake zai iya fasa tafiyar gaba d'aya,tunda ya fita bai yarda ya waiwaya ba sai da yayi nisa sosai ya jiyo tana kwalo masa kira,a hankali ya waiwaya hawaye cike a idonsa yana mata murmushin k'arfin hali,da gudu ta taho tayi tsalle ta rungumesa kad'an basu fad'i ba ya tsaya sosai ya rik'eta mutane sai kallonsu d'ai² sosai suka burge mutane wasu suna tunanin matarsa ce while the others suna ganin k'anwarsa ce saboda kamar da suke yi,da kyar ya lallasheta yace ma driver ya mayar da ita gida,ya musu sallama a gurguje ya bar gurin yana kare gabansa da jacket d'insa dan bazai so a fahimci halin da yake ciki ba,Manar dai da kyar ta hak'ura bayan ta ga shigarsa ciki ta koma mota tana sharar kwalla driver ya mayar da ita gida,motar su yana yin parking ta fito ta wuce b'angaren Dadda,tana shiga d'akinsu lokacin wayarta tayi k'ara bata tsaya dubawa ba ta d'auka hawaye suna k'ara zubowa fuskarta tace "Yaya!" Waleed dake zaune cikin jirgi yace "na'am my lilac,kun k'arasa gida?" Ta gyad'a masa kai da sauri tace "ehh!" Yayi ajiyar zuciya da wani sanyayyan voice yace "kin tayar min da hankali,and i can't get enough of u touching me.." Wani sheshshek'a tayi a hankali idanuwanta a kulle bata san sanda tace "thinking about u makes me want to touch myself.." Yayi wani murmushi yana shafa hantsarsa yace "u make me so wet when u kisses me.." Ta turo baki a shagwab'e tace "ba guduwa ma kayi ba ka barni ina kuka" ya lumshe idanuwansa a hankali yace "i want u so bad.. But idan na tsaya zan iya yin abunda ba d'ai² ba" tace "nima haka" zaro k'ananun idanunsa yayi yana sauke ajiyar zuciya,lokacin duka ya manta da wani maganar aurenta da Azaan enjoying lokacinsa da ita kad'ai yake suna musayar dirty talk,sai da jirgi zai tashi ya mata sallama yace "I'll call u idan mun sauka.. Ki kularmin da kanki" ta gyad'a kai a sanyaye tace "toh! Yaya Allah sauke ku lafiya" yace "ameen.. Thank u" suka ajiye wayar tare tana blushing,shi kansa murmushi yake fitarwa ya lumshe idanunsa,a hankali jirgi ya tashi da shi yana tuna yanda suka rabu. Ita kam a nan sanda ta ajiye wayar bayan ta shiga bathroom wanka tayi tayi sallar asr then ta koma kan gado ta kwanta kamar wata marainiya tayi shiru,a haka bacci ya d'auketa cike da mafarkin abunda ya wanzu tsakaninsu,ba ita ta farka ba sai maghreb ana ta kiraye²n sallah,ta tashi ta duba time then ta wuce ta d'auro alwala ta fito ta tada sallah,after then ta fita jikinta duk yayi sanyi ta wuce part d'insu a can tayi dinner ta shige bedroom d'inta ta kwanta lamo,sanda jirginsu Waleed ya sauka k'asa mai tsarki ko da ya samu kansa a masaukin da yama kansa bai ko tsaya hutawa ba ya fara kiran Manar,lokacin har ta gaji da jiran kiransa,tana kwance shiru ita kad'ai a d'akinta ta ji k'aran wayarta,da sauri ta sauka ta d'auka ta kai wayar kunnenta tace "hello! Yaya" Yayi ajiyar zuciya ya zauna gefen bed yace "na'am my lilac" tace "ka sauka lafiya?" Yace "alhamdulillah! Sai missing d'inki da nake" wani murmushi tayi cike da tsokana tace "ko dai na zo?" Yace "da za ki zo zan fi kowa farin ciki" tayi dariya tace "ai we are far for each other" yace "kina dariya saboda ba na kusa ko?" Tace "ehh" hira sosai suka yi suna dariya kafin suka yi sallama yace zai d'an kwanta,suna ajiye wayar tayi wani ajiyar zuciya ta lumshe idanunta tana jin yanda iska ke ratsa every vein,b'argo da jininta da kewarsa,ranar da kyar ta samu bacci ya d'auketa,duk lokacin da wani abu ya faru tsakaninta da shi haka take kwana juyi ba ta iya cikakken bacci,duk sanda ta faka kuma sai ta tab'a jikinta,wanka kuwa ba'a magana ma saboda yanda take wetting kanta da tunaninsa. A haka kwanaki suka yi ta juyawa zuwa sati,daga sati zuwa wata,tafiyar Waleed ma an samu kusan two months,su Manar tuni har sun fara exam d'insu na SSCE,da yake lokacin ana cikin watan Ramadhan,sosai ake kwad'a rana mai d'an karen zafi,mafi yawan lokaci a mugun