Sashe 170
Manar Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
suka zo masa Allah raya,yara da iyayensu kam sun samu kyaututtuka fiye da tunani,sai da dare ya fara nisa kafin aka watse,bayan duk bak'in da suka zo sun tafi suma iyalin gidan kowa ya nufi makwancinsa..