Sashe 127
Manar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Afiyah tana fitowa tasa trolley d'inta a booth ta shiga front jikinta har lokaci b'ari yake,she can't believe Waleed ne yau ya mata maganar komawa gidansa,mutumin da har kiransa ta dunga yi tana bashi hak'uri ya k'i sauraronta k'arshe ya tattarata ya watsar gefe,ko ta kirasa ma ba ta samu,tunda suka taho bai ce mata komai ba sai ita da ta gaji da shirun da ya mata tace "D ya hanya da amarci?" Wani kallo ya juya ya mata kafin ya d'auke kansa ya d'an tab'e baki ya ci gaba da driving yak'i ce mata komai,har suka shigo gidan yayi parking ya fita,tana k'ok'arin bud'e motar ta fito ya mata wani kallo yace "ki jira na fito mu wuce" tace "D ka bari na shiga mu gaisa da Mama na mata ya jiki" kallonta ya dunga yi kafin ya juya yana tafiya yace "i'm just giving u instructions,idan na dawo na tarar bakya nan kuma.." Ya gyad'a kansa ya wuce part d'in Dadda ba tare da ya kai k'arshen maganar ba,kallonsa ta dunga yi ta kasa magana,haushi da b'akin ciki kamar za susa tayi blasting a gurin,ba don dai tana son komawa gidansa ba da bai ma isa yace mata ga abunda za tayi ba,can ta koma cikin motar ta zauna tana cika ta d'auki wayarta ta kira Mama,Mama na ganin kiranta ta d'auka tace "Waleed ya zo kuwa?" Afiyah tace "ya zo ya d'auke ni,yanzu haka muna compound ya shiga can part d'in ban san me zaiyi ba dai yace na jirasa,na so shigowa ma ya hana,so ban san yanda za muyi ba idan na dage sai na shigo shisa lallab'asa nake har mu koma" Mama ta gyad'a kai tace "okay! Duk yanda ake ciki ki sanar da ni kada ki manta,and remember our plan ki nutsu kiyi su yanda ya dace" Afiyah ta gyad'a kai tana sakin murmushi tace "bazan manta ba" suna cikin maganar ta hango fitowar Waleed da Manar sun jero suna tafiya ya rik'e mata hannu,ta k'ura musu idanu gabanta sai fad'uwa yake,sanda suka shiga apartment d'in mother suka mata sallama suka yiwa Aunty ma sallama ta had'awa Manar d'in wasu kaya ta bata kafin suka fito suka nufo inda take,Afiyah couldn't take her eyes off kishi sai cin zuciyarta yake,tun basu k'arasa ba Manar ta hangota zaune front seat ta b'ata rai ta tsaya,Waleed ya kalleta yace "what?" 'Dauke kai tayi tace "wace ce wancan a motar kuma?" Yayi shiru ya rasa me zai ce mata,ta kalleshi da kyau tace "Yaya tambayarka nake wace ce a cikin motar kamin shiru" gabanta yayi saurin tsayawa yana kallonta yace "please Lilac" cikin masifa tace "wallahi tou sai dai kaje ku tafi da ita ni bazan biku ba" tana fad'an haka ta juya ta bar gurin,kasa k'wak'wk'waran motsi yayi ya dunga kallonta sanda ta shige part d'in da d'an gudunta saboda kukan da ya taho mata ya sauke wani numfashi ya bi bayanta,a d'aki ya sameta ta kifa kanta kan gado tana kuka ya k'arasa jikinsa a mugun sab'ule ya kirata "Lilac!" K'in d'agowa ta kallesa tayi ya kai hannu ya d'agota,da sauri ta fizge ta koma ta kwanta,ya zauna kusa da ita hankalinsa a tashe yace "yanzun so kike ki d'agamin hankali? Mene ne abun kuka a ciki? Afiyah is my wife also,ba fa wata kika ga na d'auko ba da zaki tuhumeni,and idan kika tsaya kika ji yanda akayi ta shiga motar za ki fahimci ban yi niyyar zuwa inda take ba" kuka sosai take yi bata tankasa ba har ya kai aya,yaga ba ta da niyyar kulasa,a hankali ya sa hannu ya d'agota,yana kallon yanda idanuwanta suka canja color yace "yanzu baza kiyi hak'uri ki bar kukan ba?" Fad'awa jikinsa tayi ta wani irin rungumesa tace "ni dai bazan biku ba,kaje ku tafi da ita" yace "me yasa?" Tace "tou ni mai aikinku ce da zan zauna back seat?" Ya dunga kallonta kafin yace "waye zai kalleki yayi tunanin haka?" Tace "ni dai bazan je ba kuyi tafiyarku" yace "please kiyi hak'uri mu tafi bazan iya bud'a ido naga u are not around me ba kinji" mak'e kafad'a tayi tana kallonsa tace "ni dai bazan je ba" yace "okay! Sai yaushe zanzo na d'auke ki mu tafi?" Tayi saurin kallonsa,ya d'an marairaice kamar zai mata kuka yace "tell me please" ta turo baki tace "sai na tambayi Hjy Siyama,duk sanda tace sai na yarda" wani zaro ido yayi yace "so kike na mutu ban k'ara saka ki a idanuna ba?" Ta girgiza masa kai tace "a'a" yace "idan ba so kike na mutu ba,gobe zanzo na d'aukeki,haka ya yi miki?" Girgiza kai tayi za tayi magana yayi sauri ya had'e bakinsu yana aika mata wasu zafafan sak'onni,kafin ya d'an janye yana kallonta hannunsa har sannan a cikin rigarta yana twisting boobs d'inta yace "shi kenan,sai na zo goben?" Ta b'ata rai tak'i ce masa komai,ya d'an sunkuya yayi sucking bakinta kafin ya saketa ya nufi k'ofa yace "bye.. Sai mun yi magana a waya" bata kulasa ba har ya fita,tana ganin ya bar d'akin ta koma kan gado ta kwanta,Dadda na zaune taga fitowarsa ta kalleshi baki sake tace "tou! Kai kuma fa ta ina ka shigo?" Kallonta yayi yana wucewa yace "ta inda ake shigowa" tace "hala ka mance wani abu ne ka dawo ka d'auka?" Yace "ehh! Mata ta na nan shisa nan dawo" gwalo ido tayi tace "dama ka koma ka d'auke min ita maza²,zaman me za ta min kuma Allah na tuba bayan mun aurar da ita?" yace "cewa tayi ta fasa tafiya yau" da sauri Dadda ta mik'e ganin har ya kusa fita,ta nufi d'akin tana bud'ewa ta hango Manar akan gado ta yi kicin² ta had'e rai,da sauri ta k'arasa tana tambayarta "tou ke kuma lafiya har kun tafi ki dawo kice kin fasa? Hala ya maki wani abu?" Manar ta d'auke kai fuskarta a d'aure tace "to ba wancan yaje ya dauko ba,shi ne za su mayar da ni baya sai kace mai musu wanke²" Dadda ta gwalo ido tace "ita wace ce ya d'auko shi Mamman d'in?" Tace "zabiyar nan mana" Dadda sai kallonta take tace "tou kuma sai ki dawo? Amma dai ke wannan mata kin cika sauna wallahi" kicin² tayi ta tashi ta fita d'akin Dadda sai mita take bata kulata ba ta fita gidan,part d'insu ta bud'e ta shiga da sallama, mother ta d'ago tana kallonta tace "baku tafi ba?" Girgiza kai tayi tace "a'a ni ce dai ban bisu ba" ta dunga kallonta tace "saboda me?" Tace "cewa nayi su tafi" mother tace "su tafi kuma? Shi Waleed d'in da waye?" Tana kautar da kanta tace "matarsa" kallon rashin wayo mother ta dunga mata kafin tace "ita kika barwa mijin ke kika zauna a nan saboda rashin hankali?" Kamar za tayi kuka tace "mother rashin hankali kuma?" Tace "idan ba rashin hankali ba me kika yi? Ki bar mijinki hannun wata ki zauna gidanku? Me kenan haka daughter?" Manar dai ta kasa magana,mother ta dunga mata fad'a sanda ta nuna mata kuskuren da tayi,a hankali tana share hawaye ta rungume Mother tace "thank u Mom" mother tace "kada ki sake irin wannan kinji daughter?" A hankali ta gyad'a mata kai tace "bazan sake ba in sha Allah" mother tayi murmushi tace "ki kira min Waleed d'in ina son magana da shi" tace "toh!" A hankali ta fara kiransa,sai da wayar ya katse kafin ya kira,ta d'auka ta kai wayar kunnenta ta masa sallma,then tace "mother tace na had'aku za ta maka magana" yace "okay!" Tana mik'awa mother wayar ta tashi ta shige d'akinta ta kwanta,har suka gama magana bata san me suka ce ba mother ta kawo mata wayar tana kwance ta yi nisa a tunaninsa,ganin bai kashe ba ta karb'a da sauri ta kai wayar kunnenta tace "Master!" D'an lumshe idanunsa yayi yace "mother told me na zo na d'aukeki mu tafi,but na ce ta bari sai goben saboda rantsuwan da kika yi" a hankali ta d'an lumshe idanunta tace "Allah ya kaimu" yace "ameen! Bari nayi wanka sai muyi waya" tace "toh!" Yace "okay! Take a good care of urself for me please" tace "uhn! Bye" ya amsa suka ajiye wayar. Ranar duka sukuku ta wuni sai dare sannan ya kirata lokacin ta d'an fara bacci ta farka ta d'auko wayar,tana yin sallama yayi wani ajiyar zuciya yace "Lilac!" Tace "Mmm!" Da wani cool voice yace "i can't get u out of my mind.. Please bud'e data zan kiraki,i want to see u right now" a hankali tace "okay" ta katse wayar,tana kunnawa ya kirata video,har wani ajiyar zuciya tayi kafin ta d'auka,kwance ta gansa kan gado daga shi sai boxers ko arzikin shimi jikinsa bai samu ba,yana wani shafa chest yana lumshe ido yace "Lilac yau kin wahalar da ni da yawa" a shagwab'e tace "ni me nayi maka?" Yace "mene ne ma baki yi ba,yanzu da muna tare ina nan ina more kayan dad'i na.. Huh! I wish i was there" murmushi tayi tace "me za kayi idan kana nan?" Ya k'ank'antar da idanuwansa yana kallonta yace "kinfi kowa sanin me zanyi" dariya tayi tana lumshe idanunta tace "tou ka fad'a mana ka sani kou na taho yanzu" yana shafa kwantaccen sumar dake chest d'insa yace "Humm! Tunda kika tsokane ni i'm going to fuck u so hard whenever i see u" zaro ido tayi tace "Master amma ba'a nan ba ko?" Ya tab'e baki yace "anywhere! Ba dai kin zauna ba saboda wani dalilinki" kallonsa ta dunga yi kamar za tayi kuka tace "ni dai a'a" ya lumshe idanunsa ya bud'e yace "uhn!?" Tace "please kace ka yarda" mak'ale kafad'a yayi yace "um'um" tace "please Master" ya d'aga mata gira yace "me zan samu idan na yarda?" Da sauri tace "i'll give u the wettest blowjob" ya bud'a idanunsa yana kallonta girorinsa a d'age yace "really?" Ta gyad'a masa kai tace "yeah!" Ya gyad'a kai cike da jin dad'i yace "okay! But before then whisper dirty things to me please.." Tace "Master! U know i'm not there ko,kana son hana kanka bacci yau?" 'Dan lumshe idanunsa yayi yace "laifin wa da bakya nan d'in?" Ta murgud'a masa baki tace "na ka" yace "how?" Tace "to ba kai