Sashe 116
Manar Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
know what's happening? Kin San me yake faruwa kuwa right now? Waleed fa na gani da wancan yarinyar a gidanmu? Ni ya k'i zuwa ya maidoni,shi ne ya d'auketa ya kaita can,wallahi a bedroom d'insa fa na gansu suna iskanci ya danneta yana kwak'ulewa.. Wayyo Allah na lalace,innalillahi.." Sai ta k'ara fashewa da kuka,Mama cikin kid'ima tace "Waleed a can gidan,tare da Zainab?" Afiyah ta gyad'a mata kai da sauri,wani ihu Mama ta kwarara ta d'ora hannuwanta aka tana fad'in "shi kenan tawa ta k'are,Allah me nayi maka kasa haka ya faru da ni? Wayyo Allah na shi kenan,sun rabani da gudan jinina.. Wallahi farrak'u suka mana ni da shi,Afiyah sun rabani da Waleed d'ina,ba ya ko zuwa inda nake bare ya saurare ni" lokaci d'aya Afiyah tayi shiru ta k'urawa Mama idanu tace "su waye suka raba ki da shi?" Mama dai sai kuka take tana maimaita fad'an an rabata da Waleed,Afiyah ta share hawaye da sauri ta mik'e ta d'auki gyalenta tana kallon Mama tace "ta so muje Mama" Mama ta kalleta tace "ina za muje?" Afiyah tace "ke dai ki taso muje,na rantse da ubangijin da ya busan numfashi ko waye ya shiga tsakani sai na cisgesa,bai isa ya rabaki da d'anki ba,haka nima bazan yarda su raba ni da mijina ba,na miki alk'awarin nan" girgiza kai Mama tayi hawaye suna sauka fuskarta tace "kayya Afiyah! Dan baki san me ya faru bane" Afiyah da idanunta suka rufe tace "ko mene ya faru wallahi sai na dawo da Waleed gare mu" Deejah dai na gefe tana share k'walla kamar wanda aka tambayeta tace "auren Yayanmu akayi da ita fa Wanda kika gansu taren" wani zabura Afiyah tayi ta tsaya gaban Deejah tana kallonta tace "me kika ce?" Deejah tace "su Abba sun d'aura masa aure da ita" wani uban ihu Afiyah ta kwarara da ya zarta na Mama tace "k'arya ne wallahi.. Ni kad'ai ce matarsa,da ni kad'ai zai zauna,wallahi bai isa ya had'ani da wata ba,k'aryarsu ta sha k'arya,wallahi basu isa susa a min kishiya ba" ta kalli Mama ta mata tsawa tace "ki taso muje nace,wallahi yau sai dai ayi d'aya,ko ni ko su.." Tayi waje da gudu Mama ta bita,a mota ma haukan da sukai ta yi kenan har suka isa dajin da bokan yake,suka yi parking suka fito da gudu² suka dunga ratsawa suna shiga,sanda suka kai gurin da suka saba zama suka zube suna maida numfashi. Azaan kam da kyar bayan Waleed ya katse wayar ya tada motar suka bar line,sun d'anyi tafiya mai nisa kafin ya waiga ya kalli Ameerah dake gefensa tana wasa da fingers d'inta,d'an lumshe idanuwa yayi ya kai hannu ya rik'o hannunta yana murzawa,da sauri Ameerah ta runtse idanuwanta tana mutsu²n kwacewa daga rik'on da ya mata,murmushi ya sake mata a hankali ya kai finger d'inta d'aya bakinsa yana licking idanuwansa akan hanya,Ameerah dai bata iya cewa komai ba duk yanda tsigar jikinta ke tashi,a hankali Azaan yayi parking gefen wani park ya juya yana kallonta har lokacin bai sakar mata hannu ba,sai ma wani lumshe idanuwa da yake k'ara yi,a nutse ya tura finger d'in a bakinsa yana tsotsa yana lumshe idanuwa kaman wanda ya samu lollipop,kunya duk ya cikata ita dai ta kasa kallonsa,babu zato taji ya saketa ya bud'e motar ya fita,can kuma sai taji ya bud'e gefen da take ya kai hannu ya d'aukota,a kunyace ta sake sink'e kanta a k'irjinsa zuciyarta yana tsinkewa,back seat ya sata then ya shiga ya kulle motar,ya kai hannunsa ya kwanto da ita jikinsa,suka sauke ajiyar zuciya tare,daga nan bata san me yake yi ba sai jin saukar bakinsa tayi a kan nata,though ta tsorata da yanayin but hakan bai hana ta bud'e masa bakinta ba,ya tura harshensa ciki yana licking idanunsu duka a lumshe,sai a lokacin wani maganar da suka tab'a yi da Manar tun a skul lokacin kafin suyi candy sanda ta tab'a fad'a musu Waleed yayi kissing d'inta ya dawo mata tas a kwakwalwa,a hankali ta dunga tuna novels da suke karantawa tana tariyo moment d'in da leading roles d'in suke bugawa,nan da nan taji abun ya zo kanta taji yes itama fa mace ce,ko da bata tab'a soyayya ba,amma yanda bata yi zato ba ta samu Azaan matsayin miji dole ma baza ta yi sakacin da zai kub'uce mata ba,dole tayi k'ok'arin rik'esa ta mayar da shi makaho,ya zama ita kad'ai yake iya gani da ji a kusa da shi,a wani irin nutse tayi idanuwanta har lokacin a kulle tayi grabbing bottom lip d'insa ta fara mayar masa,shi kansa Azaan ba k'aramin mamaki yayi ba,dan yanda yake da burin auren wayayyar mace baiyi tunanin Ameerah ta kai matakin da za ta iya mayar masa even a kiss ba,abun ba k'aramin burgesa yayi ba ya sake mannata da jikinsa yana caressing all over jikinta suna sakin wasu pleasured moans. Waleed kam sanda ya mayar da su gadon ba k'aramin tumurmusa Manar yayi ba,sai da yaga ta mugun yin laushi kafin ya kyaleta ya sauka daga gadon yana mata murmushi ya wuce bathroom,ruwa ya had'a cikin tube ya fito ya tsaya door way yana kallonta da wani irin kallo mai cike da zallan k'auna,then ya tako a hankali ya d'aukota ya wuce da ita bathroom d'in,duk yanda ta so ya barta tayi da kanta k'i yayi sai da ya musu wanka ya nad'ota a bathrobe ya fito sai murmushi yake saki,ya ajiyeta kan gado ya tsaya kanta yana kallonta,ganin ta kulle idanunta yace "baza ki bud'e idonba wai?" Turo masa baki tayi ta gyad'a kai,yayi murmushi yace "ohh! Dan kin samu na barki ne ko?" Ta sake turo mai baki,kanta ya kwanto ya d'an sakar mata nauyinsa yace "ni kike ma haka kou?" Da sauri ta girgiza masa kai a shagwab'e tace "ba fa da kai nake ba ni" yace "dawa kike?" Tace "ba kowa fa" yanda tayi da fuskarta sosai ya bashi dariya yayi kissing tip noise d'inta then ya sauka daga kanta yana fad'an "oyah! Get up mu wuce na mayar dake gida" saurin tashi tayi da k'arfinta,ya kalli yanda ta wani hantsilo daga gadon zai yi magana ta wucesa da sauri tana turo mai baki,yayi murmushi yace "next time.."