← Book details Manar Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 162 OF 184

Sashe 162

Manar Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

yake mata ba k'aramin kunnata yayi ba ya k'ara mata k'aimi da azamar bashi the most wettest blow job ever,tun tarihin zamansu tare,sanda suka samu nutsuwa ya dawo musu yana rungume da ita yana sakin wani k'ayataccen murmushin da ya kan jima bai yi irinsa ba,dan yanzun tun da cikinta ya fara nauyi ya d'an rage yawan takura mata,ya fi ganewa yayi azumi kawai saboda ya samu daman janye idanuwansa akanta,ba k'aramin tausayinta yake ji ba ganin yanda take mugun shan wahala,komai da kyar take yinsa,ko ina na jikinta ya kumbura ya fi asalin yanda yake,shisa yanzun sam b'angarensu ba ya rabuwa da hadimai,su suke musu duk wasu hidimomin gidan,ita kanta Manar a nata b'angaren wani lokacin idan ta kalleshi sai taji tausayinsa duk ya kamata,wani lokacin kuwa ko ya kai ya ya da buk'atuwa baya rab'arta,sai idan ita ta kai kanta,wani lokacin ma shi zai nuna mata rashin dacewar yace zai amfani da ita a halin da take ciki,idan taga abun yayi yawa haka za ta rutsasa tana kuka tana rok'onsa ita ta yarda yayi a hakan,kullum tsoronta da maganarta gara ko da ace tana suma tana tashi ne yayi amfani da ita a haka matuk'ar zai gusar da sha'awarsa akan ya fad'a wani hanyar mara kyau,musamman idan taga yana d'an baya² ba ya son kusantota,so shisa wani zubin za tayi ta kai kanta jikinsa,idan yace yana azumi kuwa ranan sai ta san yanda tayi ta karya masa azumin duk dan tana gudun ta kub'utar da shi. A hankali rayuwa tayi ta tafiya,lokaci yana sake shud'ewa,ranan wani alhamis lokacin cikinta yana da kusan wata tara,ya shigo da sauri tana kwance a parlor lokacin,har zai wuceta sai kuma ya dawo kad'an ganin bargon da ta rufe jikinta da shi ya d'an zame,ya tsuguna gabanta yana kallon fuskarta da tayi kamar ba bacci take ba,so da yake lokacin ana mugun sanyi ne,a hankali ya kai hannu ya ja mata bargon ya k'ara rufeta yanda bazai tashe ta ba,har ya yunk'ura ya tashi yaga tana yatsina fuska alamun kamar akwai abunda yake damunta,kawai sai ya fasa a hankali ya koma ya zauna yana kallon yanda fuskarta duk ta k'ara hawa tayi wani irin haske kamar ka tab'a jini ya fito,ya kamo hannunta data kare fuskarta ya manna bakinsa yayi kissing,sai kuma ya kai d'ayan hannunsa yana d'an goge mata gumin da ya ga yana tsatstsafo mata ta goshi,cikin wani kasalallen murya mai cike da tausayi yace "Allah sauke ki lafiya my Guddi" ya jima a gurin bai iya tashi ba,yana kallonta cike da tausayi,kamar wanda aka tasa lokaci d'aya ta tashi a firgice tana waige²,ganin haka yasa shi matsowa jikinta yana tambayarta "what happened Lily?" D'an yatsine kumburarren fuskarta tayi a hankali tace "i just dreamt,and yanzun kuma ina jin kamar bani da lafiya.." Yayi d'an murmushi ya gyad'a kai yace "c'mon dama ina ke ina kika ga lafiya,zo na kaiki bedroom kiyi baccin,i know ba wai ya isheki bane yanzun" mak'e masa kafad'a tayi tana kallonsa a shagwab'e tace "ni fa ina jin nak'uda nake yi" wani irin wara idanuwansa yayi yana kallonta yace "a haba Hjy haka ake nak'uda a garinku?" Wani kallo ta masa tace "kamar ya? Ba'ayi a haka ne?" Yayi murmushi yace "ban tab'a gani ba" ta d'auke kai tana d'aure fuskarta tace "alright! Ina wayana please?" Ya kai hannu ya d'auko mata ya bata,tana amsa ta fara bincika number Mommella,bugu d'aya ta d'auka tace "hello my kid" a shagwab'e Manar tace "Mom ni dai kizo ki kaini hospital" Mommella ta zaro idanu tace "haihuwan ya zo ne?" Waleed dai yana zaune gabanta ya tallafe fuskarsa da palms d'insa sai kallonta kawai yake,da sauri tace "ni dai Mommella kizo please,na ce masa muje yak'i yarda wai haka ake nak'uda,gani yake wasa nake masa" da sauri Mommella tace "a'a banda abun Waleed ai ba'a maganar haihuwa da wasa,ga ni nan zuwa yanzu kinji daughter?" A hankali ta gyad'a kai tace "tou" ta sauke wayar daha kunnenta tana share hawayen da suka taho mata,ganin tana kuka yasa shi matsowa gabanta yana kallonta da kyau yace "wai da gaske kike yi?" Wani harara ta banka masa,a fusace tace "a'a k'arya nake yi" kamar zai yi dariya ya dunga kallonta,sanda take cije baki ya k'ara matsowa ya rik'o duka hannuwanta yace "please Lily tell me kina jin ciwo ne a jikinki?" A masife ta masa wani tsawa tace "dan Allah malam ni ka rabu dani,ina ruwanka da abunda nake ji?" Bud'a idanuwa yayi da mugun mamakinta a fili yace "tou! Babu lafiya" a masife ta hayayyak'o masa tace "sai ka kaini gidan mahaukata daga nan.."
Chapter 162 · 0% Book details