Sashe 122
Manar Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tun shigar Azaan gidan,yake sakin wani murmushi,ya kulle k'ofofi yana addu'ah,then yayi deactivating wutar gidan duka ya wuce bedroom,kamar yanda ya faru a b'angaren su Waleed suma haka ne ya kasance,da kyar Azaan ya iya controlling kansa ya barta ganin yanda Ameerah ke numfashi kaman zata shid'e,ya koma gefenta ya kwanta yana kallon fuskarta da hawaye yake sauka har lokacin ta gefen ido tana wani irin sauke ajiyar zuciya,ya kai hannunsa ya lalubo hanunta ya kama ya rik'e gam,a hankali ya d'an kulle idanunsa because bai ma san me zaice mata ba,kawai ya jawo hannun ya kai satin bakinsa ya d'an sakar mata light kiss akai then ya sauke yana sakin murmushi,ya sauka daga kan gadon,tana jinsa ta k'ara runtse idanunta,d'an murmushi ya sake yi then ya wuce bathroom ya had'a mata ruwa mai zafi sosai ya fito,da taimakonsa tayi wanka ta tsarkake kanta then ya nad'ota a bathrobe ya fito da ita sai wani murmushi yake ya zaunar da ita a bakin gado,y'ar doguwar riga mai sauk'in nauyi ya ciro mata ya matso zai sa mata ta fizge tana turo baki,murmushi yayi ya juya ya fita daga d'akin,ya wuce kitchen ya mata frying egg ya had'a mata tea ya had'a da bread ya jera a kan tray ya d'auka ya nufi cikin d'akin,a zaune ya sameta ta sa rigar ya k'arasa ya zauna a hankali ya dunga ba ta tana ci,sai da ta kusa shanye tea d'in ta kawar da kai,ya d'auko mata painkillers ya bata ta sha then ya zauna gefenta ya rik'e hannunta gam yana kallonta,d'an d'agowa tayi kad'an ta kalleshi za ta juya da sauri yasa hannu ya juyota yana murmushi yace "thank u baby.." Wani irin kunya ya bata hakan yasa ta b'oye fuskarta a jikinsa,a hankali ya kwantar da ita yace "bari naje nayi wanka.. I'm coming" ya mata kiss a forehead yaja bargo ya rufeta then ya wuce bathroom,a hankali ta gyara kwanciyarta ta d'an lumshe ido tana tunanin ko a wane hali Manar take?
Da safe ranan gaba d'aya haka Waleed ya wuni yana kula da Manar,duk sanda za tayi wanka sai yasa ta k'ara shiga ruwan zafi,ranan duka bai fita ba yana k'wak'wume da ita,Azaan ma sai yamma yaje cikin gida suka gaisa da iyayensa,bai wani jima ba sosai ya koma gidansa. Amaar kwance cikin d'akin Azaan na gidan cikin bargo yana bacci,kamar daga sama yaji an fad'o kansa,sai kuma yaji an d'aga bargon an shige ciki,da sauri ya bud'a idanunsa masu cike da bacci,da fuskar Rania ya fara cin karo cikin sauri ya fara k'ok'arin tashi ya zauna,Rania ganin yanda fuskar Amaar ya nuna alamun tsoro da sauri ta sauka jikinsa ta kyalkyale da dariya,yaja bargo yana rufe jikinsa cikin sark'ewar baki yace "mmmm... Me kika zo yi nan?" Rania ta turo baki a shagwab'e cikin harshen nasara tace "I'm tired of being alone.. Shisa nazo gurinka muyi hira" ajiyar zuciya yayi yace "okay jeki idan na shirya zan zo" mak'e masa kafad'a tayi tace "ni bazan fita ba" kallonta ya dunga yi yace "please d'an fita ki bani guri ko so kike ki ganni ba kaya a jikina?" Dariya ta fashe da shi ta taso ta nufesa tace "to sai me dan babu kaya a jikinka ni ina ruwana?" Ta fara jan bargon da yake b'oye jikinsa a ciki,wani zaro idanu Amaar yayi ganin da gaske take yace "ke baza kiji komai ba kika ga namiji ba kaya?" Tab'e baki tayi tace "ni dai ka tashi ka shirya mu fita" ganin haka yasa Amaar sakar mata bargon,tana yayesa ta gansa daga shi sai wani matsatsen nickers iya cinya na company luise votton,da k'arfi ta saki k'ara ta saki bargon ta kulle idanunta ta juya masa baya,Amaar yana ganin haka ya fashe da dariya yace "ohh! Ashe k'aryar banza za ki min da" a hankali ya taso daga gadon ya lallab'o ta bayanta ya tsaya a hankali yace "ke da kika ce baza kiji komai ba,ya haka kuma za ki juya" cikin kid'ima tace "please,please,please kasa kaya" yace "na k'i d'in sai kin juyo kin kalleni" k'ara kulle idanuwa tayi kamar za tayi kuka ta k'ara cewa "pleaseeee!" Yanda taja please d'in yasa Amaar jin tsigar jikinsa ta fara tashi da sauri ya juya yace "okay!" Ya d'auki towel ya d'aura a waist d'insa ya juya yana kallonta "uhn! Zanyi wanka" bud'e idanunta tayi tana juyowa ta gansa still ba riga six packs d'insa a waje sun wani kumbura,da sauri tayi k'asa da idanuwanta saboda jikinsa was so sexy,ta juya da gudu ta bar d'akin. Yana shiryawa lokacin ya fito,suka gaisa da iyayensa,ya kalli Rania dake wani sunne kai yayi murmushi,ya shafa kansa ya tashi yana making call,Azaan ya fara kira ya d'auka kamar mai bacci yace "hey buddy ya akayi?" Amaar yace "iskancin da za kumin kenan kuk'i fitowa?" Azaan yayi murmushi yace "sorry buddy,na shigo naga kana bacci na fita,so na koma gida mu had'u gobe" k'it ya katse wayarsa,still Amaar yayi yana kallon wayar,can ya kira Waleed,but har wayar ya k'araci ring bai d'auka ba,dole ya hak'ura yana gyad'a kai yace "lallai dole na tada balli.. Ayi min aure kawai a huta.." Sai da aka kwana biyu ranan da safe,Waleed ya fito gidan bayan ya je sun gaisa da su Aunty bai zauna ba saboda tsiyar da suke masa sai yau suka ga idanunsa ya fice shi dai yana dariya kafin Hjy Siyama ta gansa ta tsigalesa,ya koma b'angarensu,a gyare ya tarar da gidan,ya wuce bedroom yana shigar yaga ba ta kan gadon,gadon a gyare kamar ba akai suka kwana ba,har ya juya zai fita ya jiyo k'aran ruwa daga bathroom,hakan yasa ya gane tana ciki,wajen gadon ya k'arasa ya zauna yana d'an matse forehead d'insa jin kamar kansa yana d'an sarawa kad'an²,k'amshin shower gel da k'aran bud'e k'ofa yasa ya d'aga kansa ya kalli inda take tsaye a door way sai wani jan towel d'in da ya tsaya mata a cinya take,seeing yanda ya kafeta da sexy eyes d'insa yasa ta turo baki ta koma bayan k'ofar tana lek'o da kanta tana harararsa,d'auke kansa yayi kamar ba shi yake kallonta ba yace "baza ki fito ba?" Tace "ehh" ya gyad'a kansa yace "ashe za ki kwana a nan madam" turo baki tayi kamar za tayi kuka yana kallonta ta wutsiyar ido yayi d'an murmushi,a hankali ta fito tana sand'a dan so take ta d'auko hijab d'inta da tayi sallah akan bedside drawer,da sauri tana satar kallonsa tayi grabbing hijab d'in tana k'ok'arin warwarewa yayi sauri ya fizge ya cillasa kan resting chair yana mata dariya yace "wallahi baki isa ba" turo masa baki tayi tana harararsa,ya nuna kansa yace "ni kike ma haka?" Ta d'aga kanta tana murgud'a masa baki alamun da shi d'in take,finger sa ya kai baki yana d'an taunawa,ya gyad'a kansa a little yace "Mmm! U ask for it" ya d'auki numfashinta ya dauketa chak ya jefata kan gado,da sauri ta yunk'uro za ta tashi,ya haura gadon ya sakar mata nauyinsa,rau² idanunta suka yi a hankali tace "sorry please" yanda ta motsa bakinta yasa shi tsayawa yana kallon lips d'inta,then ya sauke idanunsa akan idanunta da suka yi wani irin kyau an saka su cikin man gyad'a,ya kai hannunsa wuyanta da gashinta dake jik'e da ruwa ya kwanta ya d'an janye gashin,mirginawa tayi ta mik'e tsaye da sauri za ta tashi,ya fizgo towel d'in daga jikinta,wani irin k'ara ta fasa ta shige jikinsa ta cukuikuiyesa tasa palms d'inta ta rufe masi fuska tana kuka sosai,shi kam dariya ma ta basa,ya rungumeta a hankali ya saukar da hannunsa kan buttocks d'inta ya ba ta fap,k'ara ta sake yi tana tsalle a jikinsa a shagwab'e tace "Yaya da zafi fa" yayi murmushi yace "really?" Ta gyad'a masa kai tana turo baki..
#Asli Smasher.
[2/26, 11:42 AM] My number 1: 42...
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
*Subscribe and read happily without feeling any guilt.. It's ₦200 via 0060746882,Hauwa Muhammad Usman,Access Bank or MTN recharge card/VTU and then show ur evidence of payment through my whatsapp account 08165726609 to be added in the paid group.*