Sashe 172
Manar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sanda su Manar suka yi shirin kwanciya bacci,duk irin gajiyan da suka yi bai hana su mayar da labarin yanda taron ya kasance ba,a haka har bacci ya d'aukesu cike da gajiya,da safe bayan sun shirya sunyi breakfast suka wuce b'angaren Rani Naheed saboda duk kyautan da suka samu can suka barosa,a nan suka sake bajewa suna duba gifts,daga nan aka koma hira kuma,su Daddy da sauran mutanen gidansu duk sai ranar suma suka ba da na su,Dad (mijin Mommella) ya yima Manar kyautar sabon mota fil,bayan kayan da ya mata set guda na akwati ita da yaran,Daddynta ma ya sake siya mata mota though ya san ba hawa take ba,duk inda za ta Waleed yake kaita,a nan ya shaida mata already motar ma yana gidansu na Nigeria,su Mother kuwa kyautarsu na musamman ne ita da Aunty,bayan kayan barka suka had'o mata da kayan gyara,sai dai shi a sirri suka ba ta tare da bayanin yanda za tayi da su,Rani Naheed da Raj Jarood ma kayan da suka mata ba'a magana,kowanne da dank'areran gold,earrings,bangles,ring da chain na wuya da k'afa masu azabar kyau da tsada,yallab'ai Waleed kam ko k'ala bai ce ba a gurin sai murmushin da yake,cikin jin dad'i Manar take kallon family'nta tana murmushi da tunanin nan da kwanaki fa kamar haka ba lallai su kasance tare ba sun koma,wunin ranan haka suka yisa cikin farin ciki,idan ka ga sun tashi sai idan lokacin sallah ne yayi,da sun dawo za su sake d'orawa daga inda suka tsaya,ko lunch nan cikin parlon suka yi. Akalla sai da Mother suka samu sati guda a k'asar kafin suka yi shirin juyawa Nigeria,daren ranan ana gobe za su tafi,kamar kullum suna zaune suna hiran bankwana,here Daddy yayi gyaran murya yana kallon Waleed da Amaar yace "son maganar aiki fa kai da Amaar? Shin gaba d'aya kun dawo nan da zama ne? What's ur plan? Me kuke shiryama rayuwarku nan gaba?" Abba ya gyad'a kai yace "aatooh! Yana da kyau dai ka musu fad'a ko za suji" it was there Waleed yace shi ya ajiye aiki,Daddy yace "ko saboda me?" Yace karatu yake shirin komawa,after then kuma he has a new plan da yake targeting in Allah ya nufa zuwa gaba,Daddy ya gyad'a kai yace "hakan yana da kyau,shima yana nan yana masa planning wani abu,but tunda ya yi maganan karatu duk babu matsala zai ci gaba da nasa shirin zuwa lokacin da Allah zai nufa ya gama karatun" a nan d'in kuma Raj Jarood yayi gyaran murya,sanda duk suka mayar da hankali kansa ya musu bayanin aikin da ya samar ma su Amaar,shi Waleed a wani babban asibitin kud'i ne nan cikin Vishakpatnam da ake ji da shi,aiki ma sai wane ko d'an wane ake d'auka,su Daddy sunyi murna sosai tare da sanya albarka,here Abba yayi murmushi cike da zolaya yace "shi kenan Raj ka tattara yaran ka dawo dasu nan kenan?" Raj cikin raha saboda shi mutum ne mai sakewa cikin ahalinsa yace "a'a dama wannan namu ne,ku dai mun bar muku sauran kafin suyi wayo suma mu kwace su" akayi dariya duka,ranan sun jima suna hira sosai irin wanda suka dad'e basu yi ba kafin suka yi sallama kowa ya nufi makwancinsa,washe gari da yamma jirgin masarautan ya taso dasu daga India zuwa Nigeria,yayin da duk idan ka kalli fuskokinsu za ka san cike suke da alhini da kewan rabuwa da y'an uwa. A can Vishakpatnam ma dai haka ne ya kasance,tun bayan da hadimai da su Waleed suka ma su Mother rakiya airport sanda suka ga tashin jirginsu kafin suka juya gida cike da d'umbin kewa,lokacin da Waleed suke shiga apartment d'insa jikinsu Amaar duk a sanyaye,Dadda da Deejah da suke nan suna hira saboda Manar ta rok'i Abba ya bar Deejah sai idan sunyi arba'in za su taho tare,da kyar dai ta samu ya barta bayan Dadda ta masa magana,sanda suke shigowa Dadda ta bisu da kallo kafin tace "har sun tashi ne?" Amaar ya amsa mata yace "ehh! Ai yanzu kam sun d'auki hanyan Nigeria ma" Dadda tayi wani kalar tausayi tana karya kai tace "Allah sarki!" Yanda tayi maganar cikin jimami shi yasa Manar dake bama Al'hussain nono jin wasu hawayen kewa masu zafi suna gangaro mata,Dadda ta sake cewa "tou shikenan sai muyi musu fatan Allah ya sauke su lafiya kuma" duk suka amsa,banda Manar data fashe da wani kuka mai cin rai,lokaci d'aya occupants d'in parlon suka zubo mata idanu cike da alamun tambaya,Waleed dake tafiya zai wuce bedroom dan shi dama bai zauna ba ko da suka shigo da sauri ya waiga yana kallonta,ya d'an zaro idanuwansa yace "me aka mata kuma?" Dadda dake mata wani kallon tausayi tace "iiiihh! Yo me kuwa za a mata? Ina ga dai dan tafiyar da uwarta suka yi ne yasa take kukan" numfashi ya sauke sai kuma ya kalleta lokacin itama ta d'ago tana share hawaye,ya mata alaman idan ta gama bama yaron nono ta sameshi a bedroom,ta gyad'a masa kai a sanyaye ya wuce ya barsu, almost twenty minutes yana jiranta yaji shiru,ya kasa hak'uri ya fito,still ya gansu a zaune,but wannan lokacin Al'hassan ne a hannunta tana feeding d'insa,ya sauke ajiyar zuciya ya koma ba tare da ya bari wani ya ga abunda ya mata ba,since ya shiga d'akin yake jiranta har to 10pm babu ita babu labarinta,ko da ya gama shirin kwanciya bai ji alamunta ba,dole ya hak'ura ya haura kan gadon cike da takaicin halin ko in kula d'in da take gwada masa cikin kwanakin,sam ta canja masa daga yanda take,da ba sai ya kirata ba take zuwa gurinsa,amma yanzun tunda ta haihu,rabonsa da su keb'e su d'an jima tun washe kwana biyu da haihuwarta,abun yana mugun damunsa but ya rasa yanda zai yi,ga shi a gefe d'aya Hjy Siyama ta mugun saka musu ido,babu daman ta bud'a idanunta taga Manar d'in bata nan yanzu za ta fara rafka mata kira kamar sabuwar makauniya,idan ba ganinta tayi a katararta ba ba ta tab'a hak'uri,lokacin har ya gaji da jiranta ya fitar da ransa a kan za ta zo gareshi,bacci ya d'an fara fizgarsa,kamar a mafarki yaji tana kissing lips d'insa,cikin azama ya bud'a idanunsa masu d'auke da bacci yana kallonta da sake rik'e lips d'inta yana sha tare da fitar da numfashi da zafi²,hannunsa suna yawo a jikinta,da sauri² jikinsa ya fara tsuma,sanda ta rikita shi da salonta ya birkice,taji yana k'ok'arin rabata da suruturan jikinta ta rik'esa da sauri,tana fizgar numfashi da k'arfi tace "Masterrhh stop it please.." Girgiza mata kansa yayi wasu hawaye suna zirarowa daga idanunsa yace "I.. I can't Lily,bazan iya barinki ba yau d'innan,i can't take it anymore,allow me to have u please Lily,idan ban ci ki ba zan iya rasa numfashi.. please³ Lily,should i?" Yanda take jin jikinsa yana wani kyarma ya mugun ba ta tsoro,hawaye cike a idonta kawai ta gyad'a masa kai tace "but jinin bai tafi ba fa" wani irin kallo ya d'ago yana yi mata,shifa Allah ma ya san gaba d'aya ya manta da batun wai idan mace ta haihu tana yin jinin haihuwa,lokaci d'aya jikinsa yayi sanyi kawai ya kife kansa a jikinta yana sauke tagwayen numfashi hawayen da bai san na mene ne ba,farin cikin amsa masa da tayi ta amince yayi having d'inta ko bak'in cikin rasa daman da yayi suka fara gangaro masa,bata san me yake faruwa ba kawai ta ji sheshshekar kukansa ya ziyarci kunnuwanta a bazata,da sauri ta d'ago kansa da hannuwanta biyu tana kallonsa kamar itama za tayi kukan tace "Masterrhh! Are u sad?" Wani irin rungumeta yayi kamar zai balla mata kasusuwan ribs d'inta,da muryan kuka yace "me yasa bazan yi bak'in ciki ba? How many times nake gwada samunki na rasa,but today i have an opportunity to get u kawai kuma daman ya sake kufce min,why would i not to get in so much anger? How can i deal with it? How zanyi handling condition da nake ciki? Kalli yanda nayi having erection saboda kusancin da muka samu,but ya zama mara amfani,why³ yanzun?" Wani irin tausayinsa taji ya mugun d'aure mata jiki,a hankali tana kallonsa da idanuwanta da suke cike taf da hawayen tausayinsa,tace "shhhiii! We'll find another way,okay?" Da sauri ya kalleta irin how d'in nan? Ta lumshe masa idanuwa alamun kada ya damu,shi dai binta kawai yake da kallo yana tambayar kansa ta yaya haka zai faru? Because gaba d'aya kwalkwalwarsa ta rufe masa tunanin wai akwai wani abu da za ta iya masa ya samu biyan buk'ata ba tare da ya yi nutso cikin kogin zumanta ba,to his surprise sai ji yayi tana masa abubuwa iri² wanda suka hautsina tunaninsa,suka rikita kwalkwalwarsa,suka kuma jirkita lafiyar jikinsa,sai ga shi yana mata ihu yana zuba mata kalaman yabo da sa albarka,tsananin jin dad'in da yayi bayan sun yi wanka tana kwance a jikinsa,yace "arhm! Lily!" Tace "na'am" yace "wane kyauta ne idan aka miki shi yanzun za kiyi farin ciki?" Tayi murmushi a hankali tace "komai ina so,musamman idan daga gurinka ne" ya d'aga mata gira yace "really?" Ta gyad'a masa kai tace "absolutely sure my Masterrhh!" Yanda ta ja sunan sanda ta sa yaji wani irin yanayi ya ziyarcesa tun daga yatsunsa na k'afa har cikin kwakwalwarsa,ya lumshe idanunsa yana k'ara tsaurara rik'on da ya mata,yace "alrighttt! Ta so muje" da sauri ta fara k'ok'arin tashi fuskarta d'auke da murmushi mai fad'i,suka sauka daga gadon,yana rik'e da hannunta suka tsaya gaban wall to wall rich-in closet d'in d'akin,sanda ya zugesa gefe,wasu irin akwatuna suka bayyana kusan set uku,d'aya red,sai masu launin pink,sai d'ayan da suke purple,ta wara idanu da sauri kuma sai ta kallesa tace "wannan kuma fa?" Sanda ya rungumeta ta baya a hankali ta kai bakinsa dai² kunnenta yace "lefen ki ne,da kayan barkanku,sai a daina mon gorin ban yi lefe ba" gaba d'aya ta zaro idanuwa tana kallonsa,da ta rasa me za ta masa ta doka tsalle ta d'afesa tana ihun murna da kissing d'insa ta ko ina tana cewa "thank u Masterrhh,Allah k'ara arziki,ya k'ara bud'a maka,ya ci gaba da baka lafiyar kula da mu" yace "ameen" cikin jin dad'in ganin ta yi appreciating kyautar da ya mata,bakinta ya k'i rufuwa ta juya ta k'ara kallon akwatunan dake d'aukan idanu,wanda bata tab'a ganin irinsu ba ma tunda