← Book details Manar Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 159 OF 184

Sashe 159

Manar Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

wani murmushi yace "amma Mom kid d'in waye ne please?" Kallonsa tayi kafin ta wuce ta nufi sama tace "idan ka dawo za ka ji ko a ina muka samo sa" yayi murmushi yace "i like him Mom,kice ma parent d'insa su bani shi please,yaron akwai shiga rai" Fahad da ya d'auki briefcase d'insa zai fita yayi wani murmushi k'asa² baiyi zaton Dr Mahfouz zai ji ba yace "ai d'anka ne me kake ci na baka yana zuba?" Da sauri Dr Mahfouz ya kalleshi yace "d'a na kamar ya?" Saurin kallonsa Fahad yayi sai kuma ya juya da sauri ya fita yana cema Mom d'insu "Mom na tafi" ta musu addu'ah tana haurawa sama,ganin har Fahad ya fita yasa Dr Mahfouz binsa da sauri but kafin ya riskesa har ya shige motarsa ya mata key,Dr Mahfouz ya bisa da kallo cike da mamaki,kafin ya juya shima ya bar gidan. A safiyar lokacin da Waleed ya fito cikin shirin tafiya hospital suka jero da Manar har parking space hannunsu cikin na juna,ya bud'e motarsa ya shiga,ya dai²ta zamansa yana kallonta da lumsassun idanuwansa yace "get set dear before i get back,za mu wuce gida yau in Allah ya nufa" ta gyad'a masa kai idanuwanta a kansa tana rik'e da murfin motar ta k'i sakin masa,tace "Allah kaimu" yace "ameen" a hankali ya rik'ota ya janyota jikinsa,zama tayi kan things d'insa k'afafuwanta a waje ta d'ora hannuwanta a gefe da gefen fuskarsa tana shafa beard d'insa tace "Allah tsare min kai,ya dawo min da kai lafiya" ya amsa da ameen,a hankali ya kai hannuwansa ya d'ago hijab d'inta ya zura su ciki yana kallon idanuwanta da murmushin da take masa ya d'an lumshe idanunsa kad'an yana shafa cikinta,tayi murmushi ta kwantar da kanta a k'irjinsa tana jin yanda yake sauke ajiyar zuciya,a hankali ya fara yin sama da hannunsa zuwa kan k'irjinta yana squeezing d'insu yana sauke numfashi,tayi luf a jikinsa bata hanashi ba sai da taga yana neman shigar mata hijab tayi sauri ta rik'esa a shagwab'e tace "ni dai ka tafi ka ga ka kusan yin late ma" d'an kallonta yayi yana lullumshe idanu yace "kad'an zan sucking sai na tafi" ta b'ata rai tace "ni dai a'a na san idan na barka ba hak'ura za kayi ba sai ka zarce" ya langab'ar da kai kamar k'aramin yaro yace "ni ko?" Tace "eh d'in ka bari an jima" wani kallo ya mata mai kama da harara sai kuma ya d'an tureta kad'an yace "ki bar abunki ba'a so,naga ma ko ruwa babu a ciki,dan ma kin samu ana son abun naki kike ma mutane jan aji?" Baki bud'e take kallonsa ta gyad'a kai tace "haka ma za kace?" Yace "an fad'a d'in,idan ba tsoro ba ki bud'e a gani" dariya ta kyalkyale da shi tana gyad'a kai tace "ni wallahi baza kaimin wayo ba,ai nima ina da wayo na" yayi murmushi ya saketa yace "jeki ki cinye abun naki,ba'a so ma ko kin bayar,abun da ma ba dad'i ne da shi ba" ya wani irin runtse idanu yana fito da harshensa kamar yana shirin yin amai,ta gyad'a masa kai tace "Allah zai kawoka an jima,sai dai ka nemo mai dad'in a wani gurin kuma" da sauri ta sauka daga jikinsa ta wuce ta barsa,yayi dariya kafin ya rufe motar yayi zooming off then ya bar gidan. Sanda yaje hospital kusan a tare suka yi parking da Dr Mahfouz,sai dai Dr Mahfouz ya rigasa fitowa daga mota,yana sakin murmurshi ya d'an matsa jikin motar Waleed yayi masa sallama,Waleed ya d'ago ya amsa fuska babu yabo bare fallasa,Dr Mahfouz ya mik'a masa hannu,yana cewa "barka da shigowa Dr" kamar wanda aka yiwa dole haka Waleed ya amsa masa,then ya fito ya rufe motar ya wuce hanyar office d'insa ba tare da ya k'ara cewa Dr Mahfouz komai ba,mamakin yanda yayi masa yasa Dr Mahfouz tsayawa ya bisa da kallo cike da mamaki,shi kam gogan ko a jikinsa sanda ya k'arasa office ma wayarsa d'aya ya d'auka bayan ya zauna ya fara kiran Manar,lokacin Dr Mahfouz ya biyosa yaji ko lafiya? Dan basu saba irin haka ba,da yaga waya yake kuma har da dariya abun ya mugun k'ara d'aure masa kai,kawai sai ya fita a niyyarsa na ya bari zuwa anjima ya dawo,to kuma sai aka kirasa emergency bayan fitarsan,sai basu sake had'uwa ba har lokacin tashinsu yayi suka bar hospital d'in,lokacin ko da ya koma gida bayan ya nutsu yaje ya samu Daddy'nsu a nan yaji bayanin kaf abunda ya faru da k'aninsa Fahad,take kuma Alh Baffanyo yace ya bashi tak'aitaccen lokaci ya samo matar aure,mamakin irin hukuncin da Daddyn ya yanke yasa yama kasa b'oye farin cikinsa,yayi masa godiya kafin ya tashi ya fita yana shiwa Fahad albarka though baiji dad'in abun da ya farun ba,it was there ya tuno irin kallon da Waleed ya masa yau,ashe abunda ya faru kenan bai sani ba,wani murmurshi yayi ya girgiza kansa,ya wuce hanyar bedroom d'insa yana sak'awa a ransa lallai ya zama dole suje har gida su k'ara basu hak'uri. A haka rayuwar ta ci gaba da juyawa,yayin da zuwa lokacin tuni su Mommella suka wuce India,sai dai kamar yanda Waleed ya fad'a ma Manar idan ya samu hutu za su je Indian,dai² lokacin tafiyar su Mommella ya samu hutun k'arshen shekara,so da yake kuma ana daf da Ramadhan kawai suka wuce tare,saboda sun yi maganar zuwa Umrah da Azaan. Zaune suke cikin k'aton parlon bangaren Rani Naheed su uku suna hira da dariya,Manar da cikinta ya fito sosai yayi girma kamar wanda take kan watanta na haihuwa,ta d'an muskuta da kyar ta mik'e k'afafuwanta akan rug tana d'an cije lips da fad'in "washhh!" Rania da taji me tace lokaci d'aya ta kalleta tace "ya dai sis?" Manar ta d'ago idanu ta kalleta,sai kuma tayi d'an murmushi tace "wallahi yaronki ne yake naushina,kamar na masa wani laifin" Ameerah tace "a'a ta yuwu kin masa laifin ne ma shisa ya kutufeki" Manar ta kalleta tace "ni me zan masa? Banda shi da ya takura ni ma" Ameerah tace "u have to think Hajiya Siyama" tsaki Manar tayi tace "kya ji da shi" daga haka ta fara k'ok'arin mik'ewa tsaye,itace dafa k'asa daga nan ta k'ara rik'e kujera,da kyar dai ta mik'e tsaye tana sauke numfashi da kyar² tace "ni kam na yi gaba,na fara jin bacci da yunwa²" dariya Ameerah da Rania suka fashe da shi,Ameerah tace "ga inda maganar yake nan,cewa za kiyi tuni bawan Allah ya miki yana jin yunwa" baki ta turo tace "kuma sai ya naushe ni zan gane?" Ameerah tace "je ki dai acici matar Yayanmu,sai da safe" bata tsaya kulasu ba ta yi waje ta barsu,tana cikin tafiya ta hango tahowar Waleed da alamun ya je can side d'in bai sameta ba ya taho nan nemanta,da yake sun fita d'azun da yamma su uku,da sauri Manar ta tsaya tana dafe cikinta tayi y'ar k'ara tana runtse idanuwanta tace "washhh! Masterrhhh" tayi k'asa da sauri tana mik'a masa hannu..
Chapter 159 · 0% Book details