Sashe 178
Manar Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
dai² zamani,ta zuba gwalagwalai a jikinta,banda k'amshi da wani sihirtaccen haske da kyau mai tafiya da ruhi babu abunda take,a hankali kamar wahainiya ta tako ta matso jikinsa tana masa sanyayyan murmushi mai narka zuciya,ya kifta idanunsa cike da bacci a maganarsa yace "baki yi bacci ba?" Ta d'aga masa gira tace "yeah! Na shirya yarana da gidana" ya k'ara lumshe idanu yace "Mmm! Saura ni kenan?" Wani kallo ta masa tace "ai tou kai za ka shirya da kanka" yace "ohh! Ni ne baza a iya shiryawa ba,amma kin iya shirya yara da kanki?" Ta gyad'a masa kai tana danne dariya,yace "fito fili kiyi dariyarki bazan hana ki ba,sai dai zan iya hana mutum zuwa unguwa" saurin kallonsa tayi tace "kamar ya?" Yace "kamar yadda kika ji" d'an marairaicewa tayi tace "please Yaya mun fa yi waya na sanar mata za mu je" yana d'aure fuska yace "yanzu kuma sai ki kira ki sanar mata mun fasa" kamar za tayi kuka ta zuba masa ido,while shi kuma irin kallon da take masa ne yasa bai fashe da dariya ba yayi kicin² kamar gaske,ai kuwa ta fad'a jikinsa ta saki kukan sangarta,dariya yayi cike da nishad'in tsokanar da yake mata yace "kou dai mutum ya shirya ni kou a fasa fita" da sauri tana turo baki tace "na ji tou taso muje na maka" yace "amma banda amaja,duk abunda bai min ba zan fasa" tace "tou" har sun tashi za su wuce bathroom ya kalleta yace "amma ba da wannan kayan za ki bini ba kou?" Tace "me kayana suka yi maka kuma?" Kicin² yayi yace "idan na sake magana kika amsa yanda kika ga dama nima zanyi yanda naga dama" da sauri ta rik'e lips d'inta tace "tou na yi shiru,yanzu ya kake so ayi da su,fad'i naji?" Yace "ki ciresu" babu musu ta juya ta cire,daga ita sai towel ta matso inda yake tace "muje tou" suka shiga bathroom d'in,a nan kam mancewa sukai da komai suka kama budurin gabansu,kamar baza su fito ba then sukai abunda ya kaisu suka fito,sanda suka gama shiryawa kou da ta kalli agogo kusa 11am,cikin sauri² ta rik'e hannunsa suka fito,yana sanye da shadda getzener y'ar gaske mai launin ruwan zuma sai walkiya yake da k'amshi,kafin su sakko suka fara duba d'akin yaran,lokacin suka tarar Alhassan ya farka,sai dai wasansa yake daga kwancen yana d'an k'ara irin na yara,a tare suka k'arasa ciki,Waleed ya d'agosa yana murmushi yace "good morning my boy" ya manna masa kiss a lips,then Manar ta masa a cheeks,a hankali ta kai bakinta ramin kunnensa tana hura masa iska a kunne,ya lumshe idanu yana k'ara karkato da kansa kusa da bakinta yayi luf,Waleed ya kallesu yana sakin kyakykyawan murmushinsa yace "let's go Lily kada rana yayi mana a gida" tace "umhn! Ta k'arasa wajen gadon Alhussain ta d'aukosa suka fito,a parlor ta kwantar da Alhussain suka k'arasa dining,ta had'a musu suna cikin yin breakfast lokacin Alhussain ya farka,da sauri taje ta d'aukosa ta zauna tana masa wasa yana dariya then ta rungumesa suna dariya tare,Waleed kam ya zuba musu ido murmushi kawai yake musu yana k'ara kallonsu cike da so da burgewa,a nutse ta juya masa baya tace "Master sauke min zip d'ina please" bai yi magana ba ya sauke mata,ta fito da breast d'inta da suke cike taf,kamar ba'a sha ba tana gyarama Alhussain kwanciya ta kai masa baki,da sauri ya karb'e yana sauke ajiyar zuciya ya fara sha,ta d'ago suka had'a ido da Waleed ta bud'a masa idanu alamun tambaya,ya fesar da numfashi yana lumshe idanu yace "Mamma zan sha nima" wani irin dariya ta kyalkyale da shi,tace "noo! Sai dai ka bari da dare idan mun dawo" a shagwab'e ya nok'e mata kafad'a yace "a'a ni yanzu nake so" dariya ta k'ara yi tace "tou ai rana zai mana idan ka tsaya sha" ya k'ara kwab'e fuska yace "tou a fasa zuwa unguwar tunda zai sa a hanani kayan dad'i na" cikin zaro ido tace "ni dai a'a muje bedroom na baka" sanda ya mata wani kallo kafin ya tashi ya kai hannu ya d'auki Alhussain ya wuce sama da su,bedroom d'insu ya kaisu ya baza musu teddies da kayan wasa,then ya kira maid dake kula da su,ya fita ya wuce bathroom d'insa inda ya samu Manar kwance cikin duvet,yana kallonta ya zaro idanunsa yace "me haka kuma? Kou na ce miki wani abu zanyi?" Harara ta galla masa tana tura baki tace "ai ba sai ka fad'a ba,na san dai baza ka tsaya inda kace bane kawai" yayi wani murmushi na musamman yace "ooohh! Wato kin mayar dani wani jarababbe kou?" Tace "ai dama haka kake" dariya yayi mai rai da lafiya yace "really?" Tace "absolutely" yana gyad'a kansa yana haurawa bed d'in yace "za ki san ni kika cewa jarababbe yau" daga haka bai k'ara ba ta space d'in yin magana ba ya had'e bakinsu...