Sashe 71
Manar Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
tasheki sallah ki k'i yi kiga yanda zan miki" ya juya zai fita d'akin,ta d'aga kanta kad'an tace "wallahi sai Allah ya saka min zaluncin daka min" har ya kai k'ofa ya juya a fusace yace "ni kika ma Allah ya isa?" Tace "an maka d'in azzalumi macuci" bai bari ta k'ara furta komai ba ya d'auketa da mari ya shak'e mata wuya,idanunsa a waje cike da fushi yace "duk ranan da kika sake k'azamin bakin ki ya sake zagina sai kin raina kanki,sha³.." Ya cillar da ita yayi ficewarsa,da kyar ta ja jiki ta shiga bathroom ta gasa jikinta,tana yi tana kuka,bayan ta fito ta zauna gefen gadon d'aure da towel tana kuka ta d'auki wayarta ta kira Mom d'inta ta sanar mata abunda ya faru,Hjy Sahiba cikin fushi tace "wai dama tunda kika je gidan zaman banza kika yi?" Afiyah tana share hawaye tace "Mummy ya zanyi to?" Tace "amma ke dai Afiyah ko sakarya,ke kamar ba y'a ta ba? Yanzu baki san yadda za ki ja ra'ayinsa kan ki ba?" Ta share hawaye tace "ni wallahi Mummy bazan iya ba,if u don't want to loose me kizo ki tafi da ni please" Hjy Sahiba tayi mata tsawa tace "ke dallah ko wace mace haka ta saba" cikin kuka tace "wallahi Mummy baza ki gane ba,Allah ni dai ban shirya mutuwa yanzu ba,kizo please wallahi ya sake soka min manhood d'in san nan idan ban suma ba zan iya mutuwa" wani dariya Hjy Sahiba ta saki tace "Afiyah kinji maza yau,sorry auta na kinji,kiyi hak'uri zan aiko maki wasu kaya za su taimaka maki ki iya d'aukan abunda zai baki" kuka ta sake fashewa da shi tace "wallahi Mummy kada ki aiko min,abun san nan ni ban tab'a ganin mai girmansa ba" wani dariya Hjy Sahiba tai ta b'ab'b'akawa y'arta tace "za ki saba daughter,nima haka nayi fama da ubanki" Afiyah tace "Mummy please" Hjy Sahiba taga da gaske Afiyah take mata cikin tsawa tace "ke don ubanki kada ki zauna d'in,kinga ina maki dariya ina lallab'aki shi ne za ki man iskanci? Ko k'ofar gidan nan naga kin tako da sunan yaji sai na ci ubanki so hard,kin tab'a ganin wani cikin y'an uwanki ya dawo min gida yaji? A kan ki baza'a fara ba,idan za ki mayar da hankalinki jikinki fine,if not kuma bar ganin ina kiranki auta zan mugun sab'a miki,stupid girl kawai" tana kaiwa nan ta kashe wayarta cike da jin haushi,wani kuka Afiyah ta sake kecewa da shi,wuni guda bata iya tsinanawa kanta komai ba,sanda taji yunwa na neman illata ta ta sauko k'asan ta shiga kitchen,da yake ba wani iya girki tayi ba,komai yi musu ake a gida,ta zauna ta buga tagumi,can da yunwa ya sake ciyota babu shiri ta bud'e store ta shiga ta duba taga komai akwai na amfani,ta farke kwalin indomie ta d'auko d'aya ta fita,a hakan shi d'anye saboda baza ta iya dafawa ba ta ci tasha ruwa,ta sake komawa sama ta kwanta. Around 11am ya gama shiryawa yayi ficewarsa daga gidan,ko lek'awa d'akin baiba kai tsaye ya nufi gidansu,ya yi parking ya bud'e motarsa ya fito,direc apartment d'in Daddat ya nufa,ya shiga da sallama lokacin tana goge²,ta waiga ta amsa masa,yayi murmushi ya k'arasa ciki,Dadda dake tsaye tana binsa da kallo tace "kai kuma da sassafe haka har ka fito gidanka?" Bai kalleta ba ya zauna kan kujera yace "yanzu ne safiya?" Tace "da mene ne idan ba safiya ba,fisabilillahi ko fa karyawa wasu gidan basu yi ba tsakani da Allah" ya tab'e baki yace "in jiki ko?" Ta d'auke kai ta ci gaba da goge²nta tak'i kulasa,yace "ina kwana?" A ciki ta amsa masa yana kallon k'ofar d'akin su Manar yace "su wancan basu tashi ba har yanzu?" Dadda tace "su wa?" Yace "yaran can" ta tsaya tana kallonsa tace "iiiiiiihhh! Wa yace maka basu tashi ba da? Su kam tuni sun tsufa makaranta" ya gyad'a kai ya fara danna wayarsa,a gidan suka dawo suka sameshi,Manar da tun shigowarsu ta gansa ta tsuke fuskarta suna gaisawa ta wuce d'aki ta cire uniform d'inta tayi kwanciyarta kan gado ta d'auki wayarta suna hira da Azaan cikin farin ciki. Waleed da ya gaji zama shi kad'ai dama saboda ita ya shifo,har ya tashi zai fita ya jiyo dariyarta ya juya ya kalli k'ofar ya k'arasa a hankali ya bud'e k'ofar,kwance take rigingine da waya a hannunta tana video call,fuskarsa a d'aure yana kallonta yace "ke zo nan" ta d'ago idanunta ta kallesa a hankali ta kalli Azaan da yayi shiru jin maganar Waleed tace "Yaya minti biyu please" yayi mata murmushi yace "alright!" Ta katse wayar ta tashi ta k'arasa inda yake tace "Yaya ga ni" bai kalleta ba yace "ki had'a min breakfast da sauri in jiranki" ta d'aga kanta tana kallonsa,ya wuce bai saurareta ba,wani haushi ne ya ciyota ta wuce a fusace ta nufi kitchen d'insu yana ganinta yayi murmushi ya koma ya zauna,ba'a d'auki lokaci ba ta gama ta kawo masa,ta ajiye za ta tafi yace "dawo ki zauna" ta kalleshi za tayi magana ya d'auke kansa yak'i kallonta,dole haka ta koma ta zauna,sai da ya gama tsaf yace ta d'auke kayan,ta dunga kallonsa ranta a b'ace ta tattara kayan ta kai kitchen,tana fitowa kitchen d'in yace "Manar!" Ta tsaya bata amsa ba idanunta sun cicciko da hawaye,yace "zo nan" ta dawo hawaye har sun fara sakkowa fuskarta,ya rik'o hannunta ya zaunar da ita kusa da shi,a hankali da wani sanyayyan murya yace "kina jin haushi na saki aiki ko?" Ta girgiza masa Kai,yace "tell me kinji haushi?" Tayi shiru tana share hawayenta,yace "bakya son nace kiyi min abu?" Ta sake girgiza masa Kai,yace "tell me please,if u don't want bazan ji haushi ba,zan dena cewa kiyi min" sunkuyar da kanta tayi playing with her fingers ta k'i magana,seeing that ba ta da niyyar masa magana yace "it's ok.. na fahimta" ta d'ago da sauri tace "me ka gane?" Yace "shirun da kika yi ya tabbatar min ba kya so" a shagwb'e tana kallonsa tace "noo! Ni fa bance haka ba" yace "ai ba sai kin fad'a ba dama" kamar za tayi kuka ta dunga kallonsa,yayi d'an murmushi yace "yaushe za kije gida na?" Wani kallo ta masa kafin ta d'aure fuskarta tace "ni bazan je ba" yace "saboda me?" Tace "haka kawai" yace "um'um! Akwai dalili" tace "ni dai baza ni ba" wani kallo yake mata k'asa² yace "ko dai kina kishina?" Ta d'ago da sauri ta kalleshi sai Kuma ta sake d'auke kanta tace "a'a" yace "really?" Ta gyad'a masa kai tace "ni haka kawai ne bazan je ba" cikin tsokana yace "kina jin tsoronta ne?" Ta girgiza kanta tace "a'a" yace "gobe za kuje?" Ta d'ago ta kalleshi ta girgiza masa kai tace "a'a" d'aure fuska yayi yace "za kuje and ba tambayarki nayi ba" kamar zata yi kuka ta dunga kallonsa ya d'auke kansa yana mata dariya..