← Book details Manar Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 113 OF 184

Sashe 113

Manar Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

k'asa yace "ban ji me kika ce ba" d'an d'ago kanta tayi ta kalleshi,suna had'a ido ta d'auke kanta ta murgud'a masa baki tace "ni bazan maimaita ba kuma" da sauri ya ajiyeta kan gadon ya fara k'ok'arin haurawa ya bita da sauri ya danneta yace "tell me kinyi keweta ko baki yi ba yanzun na maki abunda zaisa ki kewan nawa?" Saurin gyad'a masa kai tayi kaman yanda yara suke saboda ya sakar mata nauyinsa tace "yeah! I miss u" sai kuma ta janyo pillow ta d'ora akan fuskarta tana dariya..
Chapter 113 · 0% Book details