Sashe 124
Manar Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
having d'inta,all he want yana so ne ya k'ure k'arshen dad'in da yake jin yana tab'owa,ya lumshe idanunsa kamar mai shirin barin duniya jikinshi ko ina yana vibrating ya ci gaba da frigging,gaba d'aya ya kasa controlling kansa sai da ya tabbatar ya gamsu sannan ya barta,a hankali ya kifa fuskarsa a k'irjinta yana sauke numfashi yana murmusawa. Ranan kusan sati biyu da aurensu guraren 9pm,tana kwance jikinsa har ta d'an fara bacci yace "lilac! I knew u are tired so kiyi bacci bari na shiga gida ina son ganin Amaar,but yanzun zan dawo kinji" kai ta d'an gyad'a masa idanuwanta a kulle,ya d'an sunkuya yayi sucking lips d'inta then ya shafa kanta yace "i'll be back right here okay?" Da wani kasalallen murya tace "okay!" Ya ja mata bargo ya d'an rufeta then ya fita sai blushing yake. Yana shiga d'akin Amaar ya d'ago yana kallonsa,cike da tsokana yace "kai mutumin nan me k'anwata take ba ka haka naga ka k'ara wani fresh?" Wani murmushin gefen baki Waleed yayi yace "kayan dad'i" ya zauna yana mik'a masa hannu suka yi musabaha,Waleed yace "what's up ka kirani?" Amaar ya gyara zama sosai yana kallonsa yace "brother i need ur assistance" Waleed yace "akan me fa?" Amaar ya d'an marairaice yace "aure nake son yi" wani kallo Waleed ya dunga masa kafin ya tuntsire da dariya yana nunasa yace "kai d'in da ko budurwa baka tab'a dating bane kake maganar aure?" Amaar ya gyad'a kansa yace "i'm very interested yanzun,and seriously aure nake son yi" Waleed ya gyara zama yace "so ka samu matar ne?" Amaar ya d'an gyad'a kai yace "i just think ba sai na tsaya tunanin wannan ba,and kawai ma zan iya cewa na samu matar" Waleed yace "a ina take? And ka san iyayenta ne?" D'an murmushi Amaar yayi yace "yeah! I know everything about her,kawai so nake ka taimaka kayiwa Hjy Siyama maganar na san za ta samu su Abba da maganar and ba na son mu bar k'asar nan ba tare da maganar yaje wani mataki ba" gyad'a kai Waleed yayi yace "okay! U have nothing to worry,za muyi maganar in sha Allah" Amaar yayi murmushi yace "thank u brother" Waleed ya d'an lumshe idanuwa yace "u are most welcome" sanda suka tab'a hira har Azaan ya shigo shima,around 10pm har da wasu minutes kafin ya masu sallama ya tafi. As they set out washe gari da safe ya shigo gidan bayan sun gaisa ya wuce d'akin Dadda,ya sameta tana salatudh-dhuha,ya kwanta kan gado yana d'an danna wayarsa har ta idar kafin ta juya ta kallesa da wani murya tace "waye kuma haka zai shigo min d'aki ina sallah?" Tashi yayi ya zauna yana murmushi yace "wa idonki suka gane miki?" Ta tab'e baki tace "ai ni na san dama sai kai d'in,in ba kaiba wa zai shigo min sak'am²?" Murmushi ya sake yi kafin yace "ni kinga ba wannan ya kawo ni ba,gurinki nazo muyi wani magana" tace "to ina ji mene ne?" Yace "arhm! Jiya Amaar ya sameni da wani magana" ta d'an yatsine fuskarta tace "to yace maka me shi d'in kuma?" Sanda ya kalleta kafin yace "he said aure yake son yi,yana son kima su Abba magana kafin ku tafi a tsayar da maganar" gwalo ido Dadda tayi tace "a ina ya samo matar kuma?" Yace "kinga ba fa wannan ba,za kiyima su Abba magane ko a'a?" Ta gyad'a kai tace "iiiihhh! Kuji wani magana kuma,idan bazan masa ba har zan tsaya saurarenka?" Ya gyad'a kai yace "shi kenan" tace "wai yarinyar a ina take ne?" Yace "a nan gidan take,k'anwar Muh'd" yana fad'an haka ya tashi zai fita,da kallo ta bisa tana cewa "tou Allah ya kaimu,ai ko yanzu ma sai in kira su na fad'a musu a tsayar da magana kada lokaci ya k'ure,tunda kuma tafiya ma za muyi gara dai ayi komai sai muyi tafiyar mu kafin amaryar ta bimu can" sanda yaje bakin k'ofa da sauri ta katse maganar da take ta kwalo masa kira "Mamman!" 'Dan tsayawa yayi yana kallonta yace "what?" Wani kallo ta dunga masa tana jinjina kai fuskarta kamar za tayi kuka tace "ni dai kun san ba son wannan yaren nake ba,amma sai ku dunga min shi,Allah ya gani ko mutuwata ban tsani ayi min maganarta kamar yanda na tsani jin yaren nan ba" dariya sosai maganarta ya bashi but haka ya daure yana kallonta yace "me zan miki kuma kika tsayar da ni?" Tace "tou kuma dai ka dawo mana muyi sirri,ko so kake na d'aga murya duk gidan nan suji?" Takowa yayi ya zauna a gabanta ya tankwashe k'afafunsa yace "uhn! Ina jinki" ta k'ank'antar da murya kamar mai rad'a tace "wai kuwa ka san dalilin da yasa Asam'au tak'i biyo mu?" Saurin kallonta yayi saboda shi dai Allah ya sani gaba d'aya ya manta da wani maganar Mama da wasu abubuwan da suka shafesa,haka nan ya dunga kallon Dadda ya kasa cewa komai,ta tab'e baki ganin ya k'i cewa komai tace "tou nima dai d'in ba sani nayi ba,kawai dai na tambayeka ne,tunda baza ka fad'a ba kuma shi kenan tashi kaje abunka" mik'ewa yayi jikinsa a mugun sanyaye ya fita yana tunani yanzu ba dan Allah yasa ta tuna masa ba haka zai ta zama ya manta da mahaifiyarsa,har ya d'anyi nisa a kan hanyarsa na komawa gidan sai kuma ya tsaya yana tunanin ya kamata ya kirata ko da a waya ne yaji lafiyarsu,saurin ciro wayarsa yayi a aljihu ya lalubo number ta,bugu d'aya aka d'auka,yaji muryar Deejah tace "hello!" Da sauri gabansa yana fad'uwa yace "ke ina Mama? Bata wayar magana nake son yi da ita" wani kuka Deejah ta fashe da shi mai cin rai,hankalin Waleed ba k'aramin tashi ya sake yi ba cikin tsawa yace "dake nake magana ina Mama? Did something happened to her?" Deejah ta kasa magana sai kuka take,ya mata tsawa yace "tell me Deejah what really happened to my Mom? Ba ta da lafiya ne ko wani abu yake faruwa?" Da kyar Deejah ta saurara da kukan tace "Yaya.." Sai kuma ta ci gaba da sheshshek'ar kukan,Waleed yayi k'asa da murya yace "Deejah!" Tace "na'am" yace "ki bar kukan please kiyi min bayanin me yake faruwa kinji?" Gyad'a masa kai tayi tace "toh!" Yace "tell me tou yanzun kinji" a hankali hawaye suna sakkowa fuskarta tace "dama.." Sai tayi shiru ta kasa cewa komai..