← Book details Manar Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 111 OF 184

Sashe 111

Manar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kallon² akayi tsakanin Mommella da Aunty,kafin Mommella ta zaro idanu tana kallonsa tace "ka rufa min asiri son so kake na tafi inda na fito ban shirya ba?" Ya d'an marairaice fuskarsa yace "to Mommella cewa fa tayi wai ba yanzu ba,sai ta raka Ameerah sannan za ta tare gida na" dariya Mommella ta guntse tana shafa kansa tace "to kayi hakuri mana har mu tafin,it's just one week fa kad'ai" d'ago kansa yayi da sauri yana kallonta sai kuma ya mayar da kansa ya kwantar a kan thighs d'inta,ji yake kamar ya fashe da kuka tsaban yanda yake jin wani jaraba na jagorantar duk wasu sassan jikinsa,yau kad'ai da yaji Manar ta zama mallakinsa duk wasu gab'b'ai na jikinsa da suke tabbatar masa da lafiyarsa suka motsa,jinsa yake wani iri,idan har bai samu abunda yake so ba yana ji ne kamar zai iya mutuwa kafin wayewar gari,d'an lumshe idanunsa yayi yana sauke ajiyar zuciya soundly,Mommella ta kalli Aunty itama ta kalleta tana girgiza kanta tana sakin murmushi,har bacci ya fara fizgarsa a kan k'afafun Mommella ya zabura ya tashi,Mommella tayi saurin rik'esa tana fadin "a'uzhubillah minash'shaid'inir rajiim.. What happened son?" Sauka yayi daga gadon jikinsa yana rawa yace "nothing Mom.. Sai da safe" Mommella ta bisa da kallo cike da tausayi tace "okay! Allah bamu alkhairi" har ya kai k'ofa zai fita ya waiga yaga duk shi suke kallo,ya b'ata rai ya turo baki a shagwab'e yace "ba dai kunk'i kusa baki ta bani matata ba.. Shi kenan" ya k'arasa fita,Aunty da Mommella me za suyi banda dariya,Mommella ta kalli Aunty tace "wannan yaron naki fa baida kunya" Aunty tace "haba Mommella kuma dai wannan ai jan rai ne ku basa matarsa mana idan lokacin tafiyan ya yi ai bazai hanata zuwa ba,ko bai bari ba ma idan an kwana biyu ai za suje ko?" Mommella ta d'auke kanta tana dariya tace "no my water inside,kije ki sa baki,ke da Hjy ba zance komai ba ni.." Yana fita bedroom d'in ya sakko k'asa a hankali yaga Amaar suna magana suna ganinsa suka d'auke kai suna dariya k'asa²,k'wafa yayi ya wuce zai fita yana hararansu,suka bisa da kallo suna k'us² ya d'an tsaya jikin k'ofa ya d'ora hannunsa kan handle ya kasa bud'ewa yana saurarensu,wani juyowa yayi da sauri suka d'auke kai,yayi k'wafa ya dawo idanunsa sun d'an canja sun k'ara shigewa saboda damuwa da baccin da ya fara,sosai suka k'ara masa kyau idan ba ka sani ba sai ka fassara sa da wani abu daban,ya zagaya ya zauna kad'an yana hararansu yace "kuyi dariyanku,ai lokaci zai nuna ku ne,duk sai na rama abunda kukemin... Gara ma ni kunga kalar nawa jaraban,wa yasan ku me za kuyi.." Ya d'auke kai yana d'an danna wayarsa daya ciro a pocket,Azaan ya kallesa yana masa murmushi yace "a'a kai dai daka san dad'in abun shisa ka kasa hak'urin yau.." Saurin kautar da wayar yayi yana kallon Azaan yace "uhn! Baza ku gane ba,ni kad'ai nasan what i'm going through,da wancan matar gara ace ma mutum a gwaurosa yake har yanzu" d'an zaro idanu Azaan yayi yace "kamar ya?" Amaar dai ya yi tagumi yana kallon Waleed yace "to kai bros idanu kasa mata ne?" Waleed ya kallesa yace "bazan sa mata idanu ba? Me zan mata tunda ba ta so,am i going to force her sai ta bani kanta?" Ya d'an girgiza kansa kad'an yace "no!³ I'm not that type,ni bazan takura mace ba,macen ma wanda ba sonta nake ba,zan iya saka mata idanu mu shekara a haka,idan ta gaji da kanta ta nemi wani abu bazan hanata ba,ni dai ne bazan nema ba" Azaan ya dunga kallonsa da mamaki yace "lallai brother kana da k'ok'ari,ai wallahi ni dai nasan dad'in abun bazan iya hak'uri mace tana wucewa gabana ba,dole na maida yawu na" murmushi Waleed yayi yana shafa kansa ya gyad'a kai yace "good! Na ji naka kalar maitan,saura kai" ya nuna Amaar da ido yana tab'e baki,dariya Amaar yayi ya mik'e zai bar gurin yace "haba dai ku dai kuyi ta yi ni waliyyi ne sai matar ma ta fi shekara ban tab'a ko finger ta ba" dariya sosai ya basu Azaan yayi rik'osae ya dawo da shi,Waleed ya tab'e baki yace "shege irinku ne tun kafin y'an rakiyar amarya su tafi suke zuwa su koro su waje,ni da na san halinka za ka fad'ima wai saika shekara.. Uhn! Allah dai ya tsare y'ar mutane kawai,amma idanuwanka nan tuni suka gama gwadaka a hariji" saurin rik'e baki Amaar yayi yace "haba bros ya kake min wannan fatan ne,kai ba'a ce maka hariji ba da kake neman a baka amarya sai ni da ko budurwa banda ita?" Azaan dai na gefe sai dariya yake musu,sanda yayi iya yinsa ya tsagaita yana kallonsu yace "wait guys.." Yana kallon Waleed yace "wai mene ne hariji?" Amaar ya kalli Waleed Yana kunshe dariya,Waleed ya kalli Azaan yace "u didn't know?" Ya gyad'a masa kai,saurin mik'ewa yayi yana dariya ya nufi hanyar fita yace "ka rutsa wannan ya fad'a maka" yayi waje da sauri,tafiya yake cikin compound d'in yana dariya,ya tsaya balcony d'in Dadda daga wajen window d'in su Manar,ganin wutan gurin a kashe ya fara kiranta a waya,cikin bacci taji wayarta yana ring ta bud'e idanu da kyar ta d'auka ta kai kunnenta a hankali tace "hello!" Wani ajiyar zuciya Waleed yayi yace "hi lilac,please d'an fito waje yanzu ina son ganinki" zaro idanu tayi ta d'aga wayar daga kunnenta ta kalli agogo ganin dare bai wani yi nisa ba sosai tace "Yaya amma fa bacci nake ka tada ni" gently ya shafa kansa yace "sak'o zan baki kad'ai ki koma kiyi baccinki" turo baki tayi tace "toh ka bari da safe mana" d'aure fuskarsa yayi yace "c'mon i'm waiting ki fito ki sameni yanzu" ya katse wayar yana sakin murmushi,k'unk'uni tayi kafin ta sakko ta d'auki hijab d'inta data ajiye tasa ta fita,tana zuwa parlor za ta bud'e k'ofa ta jiyo maganar Dadda da ta farka saboda tab'a k'ofar da akayi tace "waye wannan? Wai bance ka tafi ba Mamman.. Kai wannan mutumi ka shiga uku da jaraban bala'i,wallahi ka k'ure hak'uri na sai nace ma na fasa ba ka matar a nan za ta ci gaba da zama.. D'an kan uba" Manar tana jin haka ta gudu d'akinsu da sauri ta kullo k'ofar tana turo baki tana hararan gefenta,wayarta da yayi vibrate a hannunta kafin ring ya fara tashi tayi maza ta d'auka ta wuce gefen window tace "Yaya Hjy ta hana ni zuwa" yace "okay! Open the window for me" ta gwalo idanu tace "Yaya!" Da sauri yace "open it nace" da sauri ta k'arasa ta bud'e windows d'in,ta gansa tsaye a gurin ya yi folding hannunsa a k'irji yana kallonta da shanyayyun idanunsa yace "sakko muje" zaro idanu tayi tace "ina za muje Yaya?" Wani kallo ya mata yace "I said ki sakko ko?" Babu shiri ta zuro k'afarta wajen tana kallonsa kamar za tayi kuka tace "ni fa bazan iya sakkowa ba gurin yana da tsayi kuma" murmushi yayi ya kai hannu ya d'aukota,a hankali ya wuce backyard da ita,kallonsa ta dunga yi sanda ya ajiyeta ya jinginar da ita da bango ya tsaya closer da ita yana kallonta yana sauke ajiyar zuciya,a hankali ya kai hannu ya d'ago hab'arta yana kallon idanuwanta da ta lumshe ya kai lips d'insa kan bakinta yayi grabbing da sauri ya fara tsotsa yana sauke ajiyar zuciya,dundun da yaji an d'irka masa ta baya ya kai hannunsa ya shafa gurin kafin ya d'an bud'a idanunsa,akan Dadda ya sauke su ta kafesa da kallo ya d'aure fuskarsa yana mata wani kallo yace "me ya fito dake da daren nan?" Ta masa wani kallo tace "ubanka Yaro ne ya fito da ni,jarababbe ai tunda kazo nak'i bud'ewa na san sai ka biyota" d'aure fuskarsa yayi yace "to wai ke meya ruwanki ba matata bace? Kome na mata ai mallakina ne ko?" Gwalo idanu Dadda tayi tace "iiiihhh! Toh sai ka bari har a kaita gidanka,yanzu dai bata zama mallakinka ba.. Kauce ka ba ni hanya kar in bigeka" ta turesa gefe ta kamo hannun Manar,yana kallonsu da idanuwasa da suka fara juyewa yace "wai da gaske kike tafiya za kiyi min da mata?" Tace "tsaya dai kayi kallo" ta tura Manar gaba tace "ke wuce muje ki kwanta ki huta" suka wuce yana tsaye yana kallonsu,sai da suka yi nisa Manar ta waigo ta kallesa ya mata alamar zai kirata,ta d'an gyad'a masa kai,har d'akinsu Dadda ta rakata ta juya ta koma inda take da sauri ta d'auko pillow da tabarma ta biyota d'akin tana fadin "kaii! Ban aminta na barku ku kad'ai ba,gara dai ina jin numfashinku kuna jin nawa,kada gardin ya sake dawowa cikin dare ya d'auke y'ar mutane,haka kawai in shiga uku.." Ta shimfid'a tabarmarta ta jefa pillow tayi kwanciyarta tana mita,Manar ta tashi ta zauna ta turo baki tana hararanta,wayarta da yayi vibrate yasa tayi saurin kai hannu ta d'auka da sauri tayi hanyar bathroom,jin k'aran bud'e k'ofa Dadda ta tashi ta zauna tana waige² tace "waye nan ya fita?" Manar ta lek'o daga bathroom tace "nice fitsari zanyi" Dadda tace "toh yi ki fito ki kwanta" ta harareta ta kulle k'ofar,kan tap ta kwance ta sake kai wayar kunnenta a hankali tace "Yaya!" Ajiyar zuciya yayi duk yana jinsu yace "bari muyi chat ko saboda Hjy kada taga kin jima" tace "toh" yace "alright" ya katse wayar ya mata dm ta chat,fita tayi daga bathroom d'in tana b'oye wayar ta koma kan gado ta kwanta ta lullub'e jikinta har kai kafin ta bud'e sak'on da ya mata inda yake cewa "can’t believe u are mine alone lilac.. How al'amarin ya juya haka da sauri?" D'an murmushi tayi tace "it's not that big.. Ai na fad'ima *K'ADDARA* zai iya canja komai" yayi ajiyar zuciya yace "u are right.. And for that zan ba ki gift,saboda kin fad'a mala'ikun da suke sama sun amsa.." Tayi y'ar dariya,yace "u know what?" Tace "um'um" yace "Mmmmmm,u taste so good.. Ranan da muka tare bazan bari kiyi bacci ba,i'll jerk u off until i get every last drop out of u.." Saurin kulle idanu tayi gabanta yana fad'uwa ta kasa ce masa komai,yayi murmushi a hankali
Chapter 111 · 0% Book details