Sashe 141
Manar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani kallo Waleed ya dunga bin Manar da shi,ta matsa kusa da Dadda da sauri tana harararsa,ya d'an lumshe idanuwansa a hankali kamar mai jin bacci yace "u ask for it" sanda ta murgud'a masa baki tana k'ara harararsa tace "ka jima baka fad'a ba" d'an dariyar mugunta yayi while looking at her yace "i wish i could hold u right now" da sauri ta kallesa,ya mata wink yace "Mmm! Gara ki lallab'a ni tun yanzu ko zan d'an ji tausayinki" wani irin gwalalo idanuwa Dadda dake zaune tana kallonsu tayi,da farko ma sai kayi zaton tana jin me suke cewa ne tace "iiiihhh! Me za ka mata da?" Ya kalleta a kaikaice suka had'a baki da Manar suka ce "babu ruwanki Hjy" sai kuma suka yi shiru suna kallon juna,can suka k'ara fashewa da dariya tare,kamar Dadda za tayi kuka ta dunga kallonsu can ta mik'e a fusace ta fita daga gidan tana mita,Waleed yana ganin haka yayi wani mik'a yana sakar mata murmushi yace "yeah! Haka nake so dama ki fita ki bamu guri" Manar tana ganin ya tashi ya nufo inda take ta mik'e ta nufi hanyar fita da gudu,saura k'iris ta fita ya rik'ota ta baya ya matseta a jikin k'ofa ya kai hannuwansa saman k'irjinta yana squeezing da wani bare voice yace "wa na kama?" K'ara ta saki tace "ooouucchh! Yaya da zafi fa" yace "ba dai ni kike ma all sort of things ba? Saboda muna had'a shimfid'a ina maki ihu shisa kika raina ni kou?" Da sauri ta girgiza masa kai tace "a'a! Please ka sake min nono na bazan k'ara yi maka ba" had'a bayanta yayi da k'irjinsa yace "na kine ko nawa?" Ya fad'a yana sassauta rik'on da ya musu,ya juyo da ita suna kallon juna,a wani irin hankali ta kai hannu kan k'irjinsa ta dafa tana kallon eyeballs d'insa tace "tou kaima bayan ga naka nan a cikin riga" d'aga mata gira d'aya yayi yace "ooooohh! Kina nufin wannan ba nawa bane?" Yayi maganar yana tura hannunsa cikin riganta,ta d'aga masa gira,ya sunkuyo yana kallon lips d'inta yace "if it's not mine ado za kiyi da su a riga?" D'aga masa kai ta k'ara yi tana masa wani fitinannen kallo tana k'asa da idanuwanta,d'an iskan kallon da yaga tana masa yasa shi jan wani numfashin da nan take manhood d'insa ya fara kawo wuta,da k'arfi ya cafki bakinta yayi grabbing bottom lip d'inta yana sucking hannuwansa akan boobs d'inta yana twisting d'insu yana fitar da numfashi da zafi². Kamar Dadda za tayi kuka sanda taje part d'in su Waleed ta dunga knocking,Aunty dake parlor tare da Abba suna magana ta tashi da sauri,tana bud'e k'ofa taga Dadda fuskarta ta yi kicin²,da sauri ta matsa daga door way tana mata sannu da zuwa,Dadda dai bata tsaya amsata ba ta wuce tana kwaloma Abba dake zaune kira "Yaro! Yaro!! Yaroo.." Abba ya amsa yace "ga ni nan fa Hjy ina jinki" ta tsaya a tsakiyar parlon tace "ta so maza² muje kaga kalar iskancin da y'ayanka suke min a gida,fisabilillahi ma ni dai kawai ka korar min su,kace su tafi na gaji da yawan maganar da suke sa ni,na tsufan ma baza'a hak'ura a barni na huta ba,kawai dai anfi so naita haushi kullum ni ba dabba ba.." Abba yace "wani laifin suka sake yi miki?" Tace "ba gara ma laifi ba zan iya hak'uri,amma wannan abun nasu ya isheni ne kawai,maza taso muje kasa su a gaba su tattara su bar min gida na,abunda nayi a baya ma Allah ya saka min da alkhairi ya ba ni ladan" murmushi Aunty ta dunga yi tana tsaye har lokacin bata ce komai ba,Dadda dai tuni ta riga Abba fita tana cewa "kafa biyo ni muje ka korar min su,yau² d'in nan nake so su bar min gidana" yace "tou Hjy ina zuwa,yanzu ma kuwa zansa su tafi su barki ki huta" tana fita Aunty tayi dariya tace "Hajjaju kenan,itafa tace da Daddyn Manar baza ta tafi ba sai Waleed ya yi lefe,wai ai bai kamata a masa aure ya samu matar a arha kuma ace an yafe masa yin akwati ba" Abba dai ya girgiza kai yana sakin murmushi yace "ina ruwan Hjy tsufan kenan" ya fita ya bi bayanta,sanda Abba ya shiga gidan,Dadda kawai ya tarar a tsaye ya kalli parlon yace "suna ina Hjy?" Dadda tace "yo ina zan san inda suka shige kuma,amma dai bazai wuce wancan d'ankin ba" ta nuna masa d'akinsu Manar da Ameerah,Abba ya wuce yayi knocking,dariyarsu da ya jiyo ya kira sunan Waleed,da sauri suka kalli k'ofan jin muryar Abba,da sauri ya amsa ya sauka daga gadon ya bud'e k'ofar,a hankali yayi k'asa da kansa yace "here i'm Abba" Abba yana kallonsa yace "maza ku shirya ku kama hanya,Allah ba mu alkhairi" Dadda dake bayan Abba ta yi kicin² tace "Allah dai ya saka min da alkahiri" wani kallo Waleed ya dunga ma Dadda fuskarsa a d'aure kamar ba ya son maganar yayi shiru,Abba yace "ka ji me nace maka?" Ya gyad'a kai yace "ehh Abba" Abba yace "idan kun gama ka same ni a can gidan" ya amsa yana k'ara yin k'asa da kansa,Abba ya juya ya fita,Dadda ta kalleshi tana washe baki tace "Allah ya bamu alkhairi nima dai yau zan huta nayi bacci na cikin salama" lafiyayyen murmushi ya saki yace "muma yau za mu huta da surutunki,babu daman mutum ya shiga d'aki da matarsa sai kin ta damunsu da mita,ki ba ni mata ta kuma kince sai anyi mata lefe" baki sake Dadda take kallonsa ta kasa magana,ya juya yana kallon Manar yace "Lilac get down mu wuce gidanmu,ma yi wankan a can" ya wuce ya d'agota yana dariya k'asa²,sanda suka shirya suka fito yana janye da trolley d'inta a d'ayan hannunsa,d'ayan kuma ya rik'e hannunta suka kalli Dadda suna murmushi tare,Manar tayi k'asa da murya tace "bari na tsokano Hjy" yayi murmushi yace "babu ruwana ki wuce mu tafi" dariya ta fara ta kalli Dadda dake zaune ta d'ora k'afa d'aya kan d'aya tace "Hjy ki shirya mu tafi tare" Dadda ta mata banza bata tankata ba,sanda ta kalli Waleed dake sakin murmushi ta b'ata rai tace "ni dai Yaya ka ga ka sa Hjy tana fushi ko? Gaskiya kayi tafiyarka dama na fasa binka" ta fara k'ok'arin sauke hijab d'inta,ai da sauri Dadda ta kallesu tana gwalo ido tace "kika fasa binsa a ina? Ai sahunki a likkafa kibisa ku bar min gidana babu wanda zai kuma kwanar min a nan" dariya Manar ta kyalkyale da shi tace "au da kina jina kika k'i min magana?" Dadda tace "ina jin naki nak'i maganar sai me?" Manar tayi kicin² tace "shi kenan,tunda kina ji kika k'i kulani ai dai za kizo inda nake nima korarki zanyi ko kallonki ma bazan yi ba" Dadda tace "kada Allah sa ki kalle d'in sai me? Dad'in abunma ba gidanki bane gidan jikana ne,kuma ko na je ba gurinki zanje ba" Manar ta harareta tace "kada kizo min gida ni dai na fad'a miki" Dadda tace "ka ji uwar runto jikana ya sha wahalarsa ya gina gidansa da guminsa tana cewa wani gidanta,gidanki ko dai na Mamman d'ina? Kuma sai na zo inga ta tsiya" Waleed dai kallon dramar su kawai yake yana murmusawa,can ya k'arasa kusa da Dadda ya tura hannu a aljihu ya ajiye mata 50k yace "ni dai Hjy sai anjima kuna ta hayaniyarku kici goro" Manar ta k'arasa da sauri tana kallon kud'in ta wara manyan idanuwanta tace "tabb' d'i ita mema za tayi da kud'i da za ka bata?" Ta kai hannu za ta d'auka Dadda ta bige mata hannu tace "to uwar kinibibi dan ya bawa kakarsa kud'i kike bak'in ciki?" Manar ta fashe da wani dariya ganin har Dadda ta b'oyesu k'asan k'afarta tace "ooo! Kuga tsohuwa da son kud'i har ta yi ba ka² akansu" Waleed yayi saurin rik'e hannunta yace "let's go" ya jata yana cewa Dadda "Hjy sai an kwana biyu" tace "to ka gaida gida Mamman,Allah maku albarka,ya saukeku lafiya" ya amsa yana fita daga gidan,Manar tace "sai an jima Hjyrmu" Dadda tace "to ba don halinki ba dai zance Allah tsare hanya" suna fita ya kalleta yace "kema kin iya tsokana?" Tayi murmushi tace "ai gurinka na koya" yayi murmushi yace "ki fad'i gaskiya dai,dama da abunki na ganki" suka k'arasa part d'insu Manar,suna bud'e k'ofa ta fara shiga then ya biyota a baya suka yi sallama,Daddy yana zaune a parlor yana kallon Sunnah Tv da ake haska tafsirin alqur'an na Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam (Rahimahullah) ya amsa suka k'arasa suka zauna,Daddy yace "ina kuke shirin zuwa da wannan lokacin?" Waleed ya sunkuyar da kansa yace "tafiya za muyi uncle" Daddy dai sai kallonsu yake yace "tafiya kuma baza kuyi da wuri ba sai yanzu ana shirin Maghreb?" Manar tana b'ata rai tace "Daddy Hjy ce ta koremu fa?" Mother ta fito kitchen d'auke da warmers tace "kun mata wani laifin hala?" Manar ta kalli mother dake tahowa cikin parlon tace "a'a" mother tace "a'a wasa kike yi,idan ba kun mata wani abu ba babu abunda zaisa tace ku tafi yanzu" Waleed dai murmushi kawai yake bai ce komai ba,Daddy yayi murmushi yace "kai da baka kai akwati ba kuma ta yarda ku tafi yanzu?" Still bai ce komai ba sai murmushin da yake yana shafa backhead d'insa,Daddy ya gyad'a kai yace "babu laifi.. Allah tsare hanya.." Yayi musu nasiha sosai,mother ma ta musu kafin suka musu sallama suka mik'e,Mother tace "daughter zo minti biyu na ganki" Daddy yayi murmushi yana kallonsu yace "a tausaya mana dai a sassauta mana" ta kalleshi da sauri tana dariya tace "kai Daddy ba fa wani abu bane" yace "nima bance wani abu za kuyi ba" ta rik'e hannun Manar tana dariya suka wuce d'akin Manar d'in,sanda suka shiga ta zaunar da ita bakin gado tana kallonta cike da farin cikin yanda take ganin y'ar tata ba ta da wani matsala,ta kira sunanta "Manar!" Sanda gaban Manar ya fad'i saboda yanayin yanda Mother ta kirata,ta amsa a hankali,Mother ta d'an yi shiru kafin tace "kin san dalilin da yasa na kira ki?" Ta girgiza kai tace "a'a" jikinta a mugun sanyaye,Mother tace "kin dai ga abunda ya