Sashe 128
Manar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ne kaje ka d'auko wannan zabiyar ba" yanda take magana k'arara ya bayyana kishinta,yayi murmushi yace "kin sani ban yi niyyar zuwa ko ina ba,ni da nace ki jirani a gidan Hjy na fito mu tafi,wallahi Mama tasa ni zuwa na d'auko ta" tab'e baki tayi tace "shi kenan na ji" yace "goben na zo na d'auko ki?" Wani kallo ta masa fuskarta a d'aure tace "ni dai a'a kada kazo" yace "me yasa?" Tace "to tare za mu zauna da ita?" Yace "yeah! Kina so na ajiye ku daban²,idan na raba hankalina biyu ke kanki baza ki so haka ba" shiru ta d'anyi tana tunanin abunda yace,yace "ko dai kin fi so na ajiye ki gidanki daban?" Wani kallo ta masa sai kuma tace "a'a" yayi murmushi yace "u ask for it" ta kalleshi tace "me?" Yace "nope! Ba magana nayi ba" sun d'an jima suna hira kafin ya barta yace ta kwanta sai da safe zai shigo,suka yi sallama,tana ajiye wayar ganin dare ya yi nisa kusan 2am ta sauka ta shiga bathroom tayi fitsari ta d'auro alwala,ta fito ta shimfid'a darduma ta kabbarta nafila,sanda ta raya daren da ibadah tana rok'on Allah zaman lafiya tsakaninsu,da neman kariyarsa da yardarsa kafin ta d'an kwanta kad'an,nan bacci ya d'auke ta cike da mafarkinsa. Da asuba mother ta lek'o tashinta ganinta kwance kan abun sallah ta k'arasa ta kira sunanta "MANAR!" Ta bud'a idanunta a hankali masu cike da bacci tace "na'am" mother tace "ki tashi asubah ya yi" ta amsa ta,har mother ta juya za ta fita ta kalleta tace "ba dai a nan kika kwana ba?" Girgiza mata kai tayi tace "na yi sallah ne shi ne bacci ya d'auke ni" ta gyad'a kai ta fita tace "toh ki tashi an kira assalat" ta fita ta rufe mata k'ofa,sanda ta shiga band'aki sai da ta fara yin wanka kafin ta d'auro alwala ta fito,after ta idar da sallah tayi azkar ta koma kan gadonta ta kwanta babu jimawa bacci ya sake d'auketa. A round 10am har da wasu minutes tana kwance har sannan tana bacci taji ana tsotse mata baki,she thought nightmare da ta saba yi ne,dan daren duka mafarkinsa ta kwana tana yi,sanda ta jiyo hannuwansa a saman k'irjinta yana twisting tayi mik'a tana sakin murmushi,a hankali ta fara bud'e idanunta ta sauke su kansa,d'an lumshe mata idanu yayi yace "good morning wife" ta d'anyi murmushi tace "morning Master na,ya kake?" 'Dan langab'ar da kai yayi yace "bayan kin min rowan kanki kike tambayata yanda nake?" Dariya tayi ta haura samansa sosai tace "tou yanzu ba ga ni ba tare da kai,what do u want me to do to u?" Yana lumshe idanuwa yace "just want to taste u" zaro idanu tayi da sauri tana kallon k'ofa da taji alamun footsteps da muryar rad'a tace "just wait until we get home" d'an marairaicewa yayi da muryar rad'a shima yace "please Lilac ki barni nayi kad'an kafin mu wuce" ta girgiza masa kai da sauri tana raba idanu tace "noo! A gida fa muke,ka bari har mu koma" b'ata fuska yayi ya saketa ya koma k'arshen bed d'in yace "shi kenan tunda baza ki ba ni ba,u know i have missed u,bazan iya hak'uri ba idan ina ganinki" da sauri ta sauka daga gadon ta rik'o hannunsa tace "to muje bathroom" babu musu ya mik'e yana mata wani kallo yace "undress me!" Kallonsa ta tsaya yi sai kuma ta kyalkyale da dariya ta fad'a jikinsa,tace "Yaya Allah ka iya rigima" yayi murmushi yaja tip noise d'inta yace "a gurinki na koya" tace "kada kamin sharri ni dai" yace "sharri ko dai gaskiya?" Ta girgiza masa kai tana dariya,yace "muje ni sai kinsa duk na tsiyayar da ruwan jikina baki baki ba ni ba" ya jata suka shige bathroom,suna bathroom suna soyayya mother ta kirata basu ji ba,jin shiru ta kyaleta ta bar parlon,sanda suka fito tana bayansa ya goyota tana dariya ya sauketa kan gado ya shiryata cikin k'ananun kaya,short nicker d'in wando da wani half vest sleeveless sai k'aton hijab har k'asa da ya sa mata yana jan k'asa ya mayar da kayansa ya rik'e hannunta yace "muje please i'm eager to see u around me,just me and u alone" yayi gaba yana rik'e da hannunta suka fita,sai da suka yi breakfast,then suka yiwa mother sallama ta musu fad'a sosai kafin suka fita,suna shiga mota ya cire mata hijab d'in da sauri,tace "Yaya a haka za kayi driving d'in?" Ya gyad'a mata kai yace "yeah!" Tayi dariya tace "Allah tsare mu kuwa kada ka watsar da mu a kwalta" murmushi yayi kafin ya tada motar suka bar gidan. A hanya sai da suka tsaya ya musu siyayyan kayan da babu kafin suka k'arasa gidan,yayi parking ya fito ya bud'e mata a hankali ta fito tana tab'e baki ya rik'e hannunta suka k'arasa cikin gidan,babu kowa a parlor suka wuce sama,sanda ya cire mata hijab ya ajiye yace "muje kitchen?" Ta kalleshi da sauri tace "Yaya" hannu ya d'ora a bakinta yace "let's go lunch za muyi" ta gyad'a masa kai ta bisa suka sauka,lokacin har masu yi musu hidima sun shigo da kayan,suka kwashe su suka ajiye komai a muhallinsa kafin suka fara preparing abunda za suci for lunch,suna girki fiye da rabi wasanni suke sun ma manta da wata Afiyah a gidan,sai da suka kusa gamawa aroma d'in girkin da ya cika gidan da dariyarsu yasa Afiyah saukowa ta nufo kitchen d'in inda take jin maganarsu k'asa²,a door way ta tsaya tayi folding hannunta tana kallon abunda suke,Manar a kan kitchen island shi kuma gogan yana tsakiyarta ya rungume waist d'inta while ita kuma ta zagaye wuyansa da hannuwanta sun had'a forehead d'insu suna magana suna dariya,wani irin abu ya tsayawa Afiyah a wuya,but tana tunawa da plan d'insu ta d'an kawar da kai ta k'araso cikin kitchen d'in tana d'an murmushin k'arfin hali tace "sannun ku" d'ago kai Manar tayi ta kalleta bata ce mata komai ba,Afiyah tayi d'an murmushi tace "ya amarci?" Wani kallo Manar ta mata tace "lafiya!" Daga haka ta d'auke kai,Afiyah ta gyad'a kai tace "ohh! Sorry k'anwarmu na ga kamar baki so nazo ba,ai babu damuwa ni mai iya k'ara miki lokaci ne a cikin kwanakina ki more amarcin ki,daga nan har 2 week idan kina so na bar miki D ya kasance tare da ke.." Wani kallo Manar da Waleed suka dunga mata na lallai baki da wayo,while itama Afiyah tana musu murmushin mugunta because ita kad'ai ta san meta shirya,Waleed yace "kika ce?" Ta k'ara maimaita masa abunda tace,yayi lafiyayyan murmushi yace "thank u" Manar dai kallonta kad'ai tayi bata ce mata komai ba,har ta gaji ta fita tana musu murmushi,sanda suka gama lunch suka fita da shi suka jera a dining sai da suka koma suka yi wanka kafin suka fito dining,a parlor suka ganta kwance tana kallon wani movie a MBC suka wuce baby wanda yace mata ci kanki,wannan lokacin wani gown ne a jikin Manar red irin robber d'in nan da ya zauna a jikinta ya bi figure d'inta ta fito kamar wani baby doll,har suka zauna dining babu wanda yama Afiyah magana,yayi serving d'insu suna hira kad'an²,yace "Lilac ko za ki mata magana?" Tace "me za ta min?" Yace "it's not fair muna cin abinci mu kasa mata bismillah" had'e rai tayi tana kallonsa tace "nice kuma zan mata girki ta ci?" Ya d'an yi k'asa da murya yace "please! It's nothing ai kin fita tunda kin san mata" d'auke kai tayi tace "okay!" Ya dunga kallonta ganin yanda ta b'ata rai yace "baki yi niyya ba,shi kenan a barshi" kallo inda Afiyah take tayi sai kuma taji ta d'an ba ta tausayi,a hankali ta tab'e baki tace "tou kace mata tazo muci" har ransa yaji dad'i yace "thank u" ita dai kallonsa kawai tayi bata sake cewa komai ba,ya yima Afiyah magana,kamar mai jira ta taso ta zauna suka ci abincin sai jinjina kai take tana kallon Manar,she can't believe wai y'ar yarinya kamarta ce ta iya girkin nan,after sun gama Manar bata zauna ba ta haura sama,not too long Waleed ya biyota ya ganta zaune sai yatsina fuska take,ya zauna yana kallonta yace "what happened?" K'in kulasa tayi ta tashi za ta wuce ya rik'ota ya dawo da ita yana kallonta yace"baza ki fad'a min ba kenan?" Fuskarta a d'aure ta kalleshi ta bud'e baki za tayi magana kawai sai ganin hawaye yayi sharr suna sauka fuskarta,da sauri ya jata suka k'arasa wajen gadon hankalinsa a tashe yayi cupping fuskarta yace "hey! What happened? Why are u crying?" Ta d'ago idanuwanta tana share hawaye tak'i ce masa komai,ya dunga rarrashinta tak'i yin shiru,yayi still yana kallonta sanda tayi mai isarta tayi shiru,yayi ajiyar zuciya yace "will u explain what really happened?" D'auke kai tayi ya juyo da fuskarta yace "i'm talking to u" turo baki tayi ta hararesa sai kuma dai kamar wanda aka matsama remote ta fara masa fad'a "ni dai wallahi daga yau karka k'ara min haka,akan me za ka sani bama matarka abinci? Ni ce ya zan yi mata girki? Ita bata dafa ta ba ni ba sai ni zan mata" dama ya san k'arshen maganar kenan,here yayi k'asa da murya yace "okay! I'm sorry to baza a kuma ba" tace "zai fi dai" daga haka ta masa shiru bata sake kulasa ba ta cuno baki,sanda ya gaji da shirunta ya fara lalubeta. A b'angaren Afiyah sanda taci ta k'oshi sama ta koma ta shiga d'akinta tana dariya da kissimawa a ranta idan har kullum za su dunga yin girkin nan mai d'an banzan dad'i su mata tayi,ita kuwa za tana zama a k'asa su girka su sanmata,har gani take yi a dad'inta ta samu maidservant mai mata girki da gyaran gida,daga nan har sanda za tayi waje da ita ta mallake gidan da shinkansa Waleed,tana wannan tunanin ta kira line Mama ta kyankyaso mata muguntar da ta shiryawa Manar,a cewarta ai ko da sex aka horata za ta gudu ta bar mata mijinta da gidanta,tunda shi Waleed babu karatun da yafi iyawa irin ya jisa yana nutso non-stop...