Sashe 8
Manar Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
ajiyar numfashi Abba yayi ya lumshe idanunsa yana kiran sunayen Allah lamarinta damunsa yake yi sosai hak'uri kawai yake yi da ita musamman cikin y'an kwanakin,wani murmushi Aunty tayi ta mik'e tun Abba baiyi magana ba tace "Allah ba mu alkhairi.. Mu tashi lafiya Alhaji" tayi sama abunta zuciyarta fes,Mama ta bita da mugun kallon zan yi maganin ki mai cike da zallar tsana..