Sashe 182
Manar Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
*Few years later...*
A hankali rayuwa take sake tafiya,komai yana sake canjawa,lokaci ya ja sosai,yanzun kimanin shekaru goma sha biyu kenan da auren su Waleed,alhamdulillah bayan twins d'inta ta k'ara haihuwan namiji,wanda Waleed ya sama Muhammad Azaan,suna kiransa (Little),cikin burin da Waleed yake ajiye su zuwa yanzun,da yawa daga ciki sun cika,ciki kuwa har da burin sama d'ansa sunan Azaan,for nothing other than ya mayar da irin halaccin da Azaan ya masa na sacrificing soyayyar da yake ma Manar ya bar masa ita,ba tare da ya sani ba ko ya yi shawara da kowa,ai kam ba iya Azaan kad'ai ba,hatta Raj Jarood da Rani Naheed sunyi murna lokacin da suka san sunan Azaan ya sama d'an nasa,wannan dalilin yasa Raj d'in k'ara rik'esu da amana,dan shi dama y'ay'a ya d'aukesu duka,tun ma ba Manar da iyayenta suka mallakawa only brother d'insa ba,komai na masarautar yanzun da shawarar su yake tafiya,saboda gani yake sune matasa wanda dole sai ana tafiya da su ne za'a samu ci gaban da ake buk'ata. Ameerah ma dai ta haihu bayan shekaru hud'u da aurensu ta haifi y'arta mace mai sunan Rani Naheed,sai tsohon cikin da take da shi yanzun,haihuwa yau ko gobe,Rania ma haihuwarta biyu duka maza,Amaar yasa sunan Abba Ibrahim Khaleel,sai na biyun Muhammad Jarood,a gefen mutanen Nigeria kuwa Diyanah ta sake haihuwan yara uku bayan Little Daddy,sun samu Asma'u (Miemie),da Aisha (Aflaha),sai wanda take goyo mai sunan Abba,Deejah ma yaranta biyu duka mata,ta farkon sunan Aunty ne Fatima (Ikhlas),sai ta biyu Maryam (Iftihal) sunan wata k'anwar Alh Baffanyo,amma ita Deejah kullum cewa take sunan Mother ne. Bayan duk wani k'alubale da suka fuskanta a baya,yanzu rayuwa ta inganta,komai ya zo ya wuce kamar ba'a yi ba. Dr Waleed kam da ya k'ara zama babban mutum yanzun alhamdulillah sunansa da d'aukakan da ya samu bai tsaya iya India ba,kusan k'asashen duniya d'ad'd'aya ne bai saka k'afarsa ba,dan ko Nigeria yanzun hospitals d'insa sun kusa zagaye states 36 na k'asar,inda yake da manya kuma k'wararrun ma'aikata,duk inda ka zaga da wahala baka ji ana batun *DR WALEED MAJI DA'DI* ba,da yawa y'an mata sun sha kawo masa tallar kansu yana k'i,saboda shi tun asalinsa bai taso da sha'awar auren mace sama da d'aya ba,a duk lokacin da irin haka ya taso kuwa hak'uri kawai yake basu,wani lokacin wasu y'an matan kance su dai ko amfani da su yayi,sai dai yayi murmushi yace "kuyi hak'uri ni ba na k'etara shingen da Allah bai halatta min ba,d'an itaciyar da na dasa shi kad'ai nake ci ya gusar min da duk wani yunwa da k'ishi na.." Da dama suna masa tambayar ko me matarsa ta fisu? Sai dai yayi dariya yace "wannan sirri ne tsakaninmu.. Amma ni na san abunda ku baku sani ba a game da ita,da tarin baiwar da Allah ya mata.." Daga haka ba ya k'ara cewa komai,sai dai lallab'a su rabu lafiya. Zaune Manar take ta rafka uban tagumi,fuskarta kad'ai ka kalla za ka fahimci zuciyarta cike take da damuwa,tun kusan kwanaki biyu take jin jikinta duk ya mata nauyi,a tsaitsaye take wani irin zazzab'i mai shiga k'ashi,kullum dare haka take fama har ya zama ba ta iya bacci,shi kansa Waleed saboda yanayin da yake ganinta a ciki yasa gaba d'aya ba ya jin dad'i,tana zaune ta yi leaning bayanta a jikin gado ya yi sallama ya shigo,ta amsa a hankali ta bisa da ido tana masa sannu da zuwa,kallonta kad'ai yayi ya fara rage kayan jikinsa ya wuce bathroom da sauri yana Allah² ya fito ya tarar da ita,sanda ya watso ruwa ya fito,ya tarar da ita tana san'ar nata na kuka,da sauri ya k'araso yana fad'in "subhanallah.. Kuka kuma Lily" maganarsa ya sa ta k'arasawa fashewa tayi da kuka ta fad'a jikinsa,ya dunga shafa bayanta yana rarrashinta,da kyar ya samu tayi shiru,ya d'agota yana kallonta yace "mene ne? Me yake damunki? Tell me ur problem kinji matar aljannah" cikin zubar da hawayen da suka kasa tsayawa tace "yau tun safe gabana yake fad'uwa,haka kawai nake jin kamar akwai abunda yake shirin faruwa" a nutse ya k'ara jinginar da ita da jikinsa yana shafata yace "in sha Allah babu abunda zai faru,ki kwantar da hankalinki kinji farin cikin Muhammad Waleed" a hankali sai ta gyad'a masa kai,cikin sanyin murya tace "tou!" Yace "yawwa y'an mata na,ki daina damuwa,sannan ki rage yawan kukan nan kinji,kada ki haifomin yarinya mai kukan bala'i na rasa wanda zan rarrasa tsakaninku" cikin sauri ta d'ago tana kallonsa tace "ban gane ba? Wai ciki kake nufin nake da shi?" Murmushi yayi ya kai hannu yana shafa mararta yace "oohhh! Ke da yake jikinki baki san kina da shi ba?" Ta d'aga masa kai,yace "Mmm! Ni kam na sani tun ranan da ya shiga naji a jikina mun samu k'aruwa" tayi sanyayyan murmushi ta d'ora hannunta akan nasa dake kan cikin,a shagwab'e tana narke masa idanunta da suka sauya tace "amma shi ne baka fad'a min da wuri na sani ba?" Ya bud'a idanu yace "i never thought wai baki san da shi ba sai yanzun,har na fara tunanin ni ne ba'a so na sani" ta girgiza masa kai tace "wallahi ban sani ba ni,ai da munyi murnan samuwarsa" cikin jin dad'i yace "yanzu ma lokaci bai k'ure ba za mu iya celebration" wara masa idanu tayi sai kuma ta fara dariya gane abunda yake nufi,but duk da hakan bai hana ta d'an waske ba tace "ta yaya kenan?" Yace "kin gane me nake nufi ai" ya k'are maganar yana d'aga mata gira,ta kyalkyale da dariya tare da fad'awa jikinsa tace "kai Master wai baka girma kai?" Yace "wane girman d'aga haihuwa biyu?" Tace "amma yaranka fa sun fara zama samari" yace "a shekara goma sha biyu,ai na yi k'ok'ari da ban bari kin haihu ba duk shekara" gwalo idanu tayi a tsorace tace "haba sai kace mai injin buga y'ay'a" bai san lokacin da ya fashe da wani dariya ba,yace "inji kam alhamdulillah akwaisa lafiyayye ma wanda ba ya tsatsa bare tsufa,but da yake ba man-made bane sai dai akwai sa da jan mai" dariya itama ta saki,za tayi magana yace "please ni dai a san yanda za ayi da ni kawai mu bar maganan ba yanzu ba" tayi murmushi tana kwance towel d'in da ya fito da shi d'aure jikinsa tace "yanzu kuwa my Masterrhhh,sai ka yi kururuwan neman taimako ma" yayi murmushi yace "godiya nake y'an mata na,have no mercy on me please kisa nayi kuka da hawaye ina rok'on kiiiiihh.." Ya k'arasa fad'a yana lumshe idanunsa jin wani tafiyar tsutsan da take masa akan erection d'insa,ita kam kad'an dariya bai kwace mata ba,ta shiga sarrafasa,sai da suka samu tabattacen gamsuwa da nutsuwa kafin suka kwanta rungume da juna suna d'an hira kad'an²,a haka bacci ya d'aukesu..
#Asli Smasher.
61...
*WATTPAD:REAL-SMASHER.*
*Subscribe and read happily without feeling any guilt.. It's ₦200 via 0060746882,Hauwa Muhammad Usman,Access Bank or MTN recharge card/VTU and then show ur evidence of payment through my whatsapp account 08165726609 to be added in the paid group.*
*_Allahumma ballighna ramadhana bil iimaan.._*🤲
*#BLACK DAY...*