Sashe 177
Manar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dare kafin kowa ya nufi gidansa,Azaan ma zuwa yanzun yana da gidansa,duka kuma a area d'aya suke su ukun,da za su tafi Deejah ta rakosu har bak'in mota sanda suka shiga suka zauna ta kalli Alhussain dake hannunta ta sumbacesa tana d'an murmushi ta mik'ama Manar shi tana fad'in "i'll missed u my son" kamar yaron ya ji me tace ya b'angale mata baki yana mata dariya,Manar da ta karb'esa tayi murmushi tace "we'll missed u too Aunty Deejah" suka yi dariya duka,Manar ta d'ago hannunsa d'aya tace "kama Aunty bye²" shi dai yaro sai dariya yake,Deejah tace "tou Mom twins Allah bamu alkhairi" Manar ta amsa tace "ameen Aunty Deejah Allah huta gajiya,mun gode sosai da zumunci" Deejah tace "kai mene ne abun godiya kuma,ai dole ya zama" Manar tace "duk da haka" then suka yi sallama driver yaja suka tafi,tun da suka fita daga gidan bata kuma magana ba ta tsuke fuska har suka k'arasa gida,get keeper ya bud'e musu yana musu barka da zuwa,Waleed kad'ai ya amsa,after sun gaisa driver ya k'arasa parking lot yana gyara parking Manar bata jira ba ta bud'e ta fito,shima fitowar yayi ya wuce gaba ta biyosa,sanda suka tsaya balcony ya bud'e k'ofa,a hankali ya kai k'afarsa ta dama ciki yana yin bismillah da addu'o'in shiga gida,then yayi sallama ya shiga,sanyayyan iska mai tattare da ni'ima da different k'amshin da suke tashi cikin parlon yasa shi lumshe idanu ya shak'i numfashi ya fesar,maids da suka riga su zuwa gidan suka fara musu barka da k'arasowa,ya amsa ya wuce ya nufi sama dan already yaran sun yi bacci kafin k'arasowarsu,tun da Deejah tana musu wanka kafin su taho suka sha nono suka samu salama,Manar ta bisa fuskarta a d'aure,sanda ta shiga d'akin yaran ta tarar da shi ya kwantar da Alhassan yana masa addu'ah,ta tab'e baki bata kuma kallonsa ba ta kwantar da Alhussain ta masa addu'o'i then ta masa kiss a forehead ta juya tama Alhassan kiss shima ta tashi za ta fita,da sauri Waleed dake tsaye yana jira ta gama ya rik'ota ya had'a ta da jikinsa,yana kallon fuskarta da tayi kicin² yace "what's ur problem wai kike share ni? Me na miki ne? Ki fito ki sanar min,na gaji da shirun ki yana cutar da zuciyarta,fiye da yanda ba kya zato" wani kallo ta maka masa tace "ka sake ni dan Allah" yana kallonta yace "i can't" ta gyad'a kai cike da fushi tace "tou shi kenan" tana k'ara tsuke fuskarta,fuskarsa ya kawo dai² nata zai mata kiss ta kauce,ya zuba mata idanu tsabar mamakinta yasa ya kasa furta komai,kawai ya dad'a cakumota ya matseta sosai a jikinsa yana kallonta idanunsa sunyi wani irin sauya launi nan take yace "ni ne yau kike gudun na maki kiss? Ni kike kautarma da fuska?" A zuciye ya k'are maganar da mata tsawa,take ta fashe masa da kuka tace "ni ka sake ni" tana fad'a masa haka ya saketa,da sauri ta juya ta fita,shi kam tsabar mamakinta ne ma ya hanasa binta,ya jima sosai a tsaye yana kallon hanyar da ta bi kafin ya fito ya kulle k'ofar yana jin zuciyarsa tana wani irin tafasa,har yayi wanka ya fito ya shirya cikin lightweight riga mai gajeran hannu saboda zafin da ake da wando ya zauna bakin gadon yayi shiru yana tunani,can ya mik'e ya kashe wutan ya kwanta,tunda ya kwanta juye² kawai yake because basu tab'a raba makwanci ba sai yau. Ita kanta Manar sanda ta gama abunda za tayi ta kwanta,juye² ta dunga yi ta kasa baccin,can wajen 12am taji fa she can't be there alone,ta sauka daga gadon ta nufi k'ofar fita daga d'akin,a hankali ta bud'e k'ofar bedroom d'insa ta shiga,ta mayar ta rufe kamar mai tsoron wani abu,ta juya ta nufi gadon da yake,yana zaune yana kallonta tun shigowarta bai ce mata k'ala ba har ta k'araso inda yake,lokaci d'aya yaji wani sanyi ya ratsasa,but duk da haka sanda ya bari ta hauro gadon ya kalleta da kyau yace "me kika zo yi?" A tsorace ta kalli inda taji maganarsa ta fara jan jiki ta isa kusa da shi cikin sanyi tace "na kasa bacci ne a can" wani irin abu yaji ya tsaya masa a throat,wani bak'in ciki ya mamayesa jin ba ma saboda shi ta zo ba,ransa a dagule yace "ohh! Abunda ya kawo ki kenan? Maza sauka ki fitar min daga d'aki" a daburce tace "Master hhhh!" Wani tsawa ya mata yace "i said out" jiki na b'ari ta zaro idanu tace "please Yaya! Wallahi bazan iya kwana a can ba" fuskarsa a d'aure sosai yace "kada Allah sa ki iya,amma sai kin fita" zuwa lokacin kam tuni hawaye har sun fara wanke mata fuska,cikin rawar jiki ta matsoshi,sanda ta zare gaba d'aya kayan jikinta ta afka jikinsa tana sakin kuka tana fad'in "i'm so³ sorry Master hhhh" tayi maganar tana k'ara kwak'umesa had'e da goga masa albarkatun k'irjinta a fuska,nan da man yayi loosing control ya fara sauke numfashi a birkice,sanda ta gama rud'asa kafin ta dunga bashi hak'uri,shi dai kawai cewa yayi mata "uhmn!" Daga nan bai k'ara sanin inda kansa yake ba,sai da ya samu nutsuwa ya mirgina gefe ya d'aure fuskarsa,ba tare da ya kalleta ba yace "tashi ki fitar min daga d'aki" a tsorace ta bud'a idanu ta zuba masa su,fuskarta a shagwab'e tana kallonsa tace "amma fa na ba ka hak'uri" fututtuke fuska yayi yace "ban san lokacin ba" cike da mamaki tace "ai tou ba'a jima ba fa" yace "cewa nayi ki fita,idan baza ki tashi ba kuma tou ni zan bar miki d'akin" da sauri ta sauka daga gadon a sanyaye tace "a'a zan fita" yace "umhn!" A sanyaye ta nufi k'ofa tana share hawayen dake son zubo mata,sai da yaga za ta kusa fita yace "Manaaar!" Though ta san ba ya kiranta da sunan amma hakan bai hanata juyo ba da sauri tace "na'am" yace "zo nan" wani murmushi tayi mai tafe da hawaye da sauri ta k'arasa tace "ga ni" ya mik'a mata hannu yace "zo mana" da sauri ta rik'esa ya jata jikinsa,a tare suka sauke ajiyar zuciya,can taji ya ce "wane laifi na maki d'azu?" A sanyaye tace "babu" d'agowa yayi ya kalleta yace "kamar ya babu? Haka kawai kikai fushi?" Da sauri ta gyad'a masa kai,yace "ban yarda ba" turo baki tayi tace "tou ba kaine ka mata magana ba" zaro idanu yayi yace "wa na yima magana?" Tace "ita!" Ya dunga kallonta bai gane me take nufi ba,da yaga baza ta kuma magana ba yace "ita wa?" Ta sake cewa "ita mana" squeezing fuskarsa yayi yace "i didn't get u,ki min magana na gane me kike nufi" turo baki ta k'ara yi kafin tace "tsohuwar matarka" kallonta ya dunga yi cike da mamaki,har ga Allah shi kam ya ma manta sun had'u da ita gaba d'aya,a nutse yana kallonta yace "tsakanin ni da ke waye ya fara yima wani maganarta?" Tace "ni" yace "kenan ni ya kamata na ji haushi ba ke ba, right." Ta kallesa da sauri za tayi magana yace "um'um!" Dole ta gimtse bakinta,yace "umhn! Ke bance kin min laifi ba,sai ni za ki d'orawa jakar tsaba,ko dan ban tab'a nuna maki other side of me ba?" Saurin kallonsa tayi kamar za tayi magana sai kuma ta fasa,a hankali tace "i'm sorry tou bazan k'ara ba" ya gyad'a mata kai yana lumshe idanu yace "ya wuce! But daga yanzu,kuma daga yau duk abunda na maki kika ji baki ji dad'i ba let me know please,nima zan sanar miki saboda mu gyara,ba zan iya yin fushi da ke ba ko me kika min har yasa mu raba gurin kwanciya,kin ji?" A sanyaye ta gyad'a masa kai tace "ka hak'ura tou?" Wani kallo yama lips d'inta sai kuma ya girgiza kai yana tab'e baki yace "a'a" a tsorace ta zaro idanu kamar za tayi kuka tace "baka hak'ura ba?" Ya gyad'a mata kai yace "sai dai ki k'ara bani hak'uri yanzu" cikin rawar murya tace "kayi hak'uri pleaseeee³" wani irin kallon bakinta ya dunga yi kamar zai had'iyeta,jin bai mata magana ba tace "ka hak'ura yanzun tou?" Ya sake tab'e baki ya girgiza kai yace "haka ake bawa miji hakuri a garinku?" Sam bata gane abunda yake nufi ba,ta shagwab'e fuska tace "ya ya akeyi tou ka koya min ka ji?" Girgiza mata kai yayi yace "na koya miki ki cuce ni?" A shagwab'e tace "bazan yi ba,please ka koya min ni dai" yana kallonta yace "me kika yi da kika shigo?" Yana fad'a ta ramfosa,da sauri ta fiddo idanu tace "kai Yaya ba munyi ba tou?" Yace "wancan ai ke kika kawo kanki,wannan kuma ni za ki yiwa,idan ba kya so na hak'ura kuma tou?" Da sauri tace "a'a ina so mana" yace "oyah! Go back to ur business" daga haka basu k'ara magana ba,sanda tasa ya samu nutsuwa da ita kafin ta jingina goshinta da nasa,tana goga hancinta akan nasa tace "Masterrhhh!" Da wani munafukin muryan da kamar tana masa rad'a,yace "na'am Lily!" Tace "ka hakura kou?" Gyad'a mata kai yayi yace "yeah! Na hak'ura" tayi murmushi tana shafa sajensa idanuwanta a kansa ganin yanda nasa idanun suke a lumshe,can tace "kou dai baka k'oshi ba?" Gyad'a mata kai yayi da sauri yace "yeahh!" Tace "so u want to go again?" Da sauri ya k'ara gyad'a mata kai,ai kam ranar da kyar suka hak'ura sukai bacci bayan sun je sun duba yaransu. Sai da suka kwana biyu,suka huta kafin sukai shirin zuwa su gaisar da Mama,ranar tun asuba da Manar ta tashi bata koma ba,ta yima yaranta wanka ta shirya su,bayan ta yi feeding d'insu ta kwantar da su tayi wanka itama ta shirya then ta sauka k'asa,da kanta ta shirya musu breakfast mai rai da lafiya,after ta kammala ta jera komai a dining,maids suka gyara komai then ta wuce sama lokacin gurin 9am,tana shiga ta samesa har lokacin bai farka ba,ta wuce bathroom ta had'a masa ruwan wanka ta fito,k'aran da k'ofar yayi sanda take rufewa yasa shi motsawa,kafin a hankali ya fara bud'a idanu,a kanta ya sauke idanunsa tare da wani gwauron numfashi ya mik'a mata hannu dan ba kad'an ba tayi wani irin kyau cikin shigar hausawa riga pitted mai v-neck da plain zani,ta d'aura d'ankwalinta