← Book details Duniyata Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 215

Sashe 55

Duniyata Part 2 Complete Hausa Novel · about 1 min read

tsakanin kwanakin nan biyu" Daga hakan sai kawai ya qarawa motar wuta sosai suna gaggawar ficewa daga layin. *_DUNIYATA LITTAFIN KUDI NE(PAID BOOK),KAI TSAYE KI TUNTUBI WANNAN NUMBER_* 08187255862 _Daga ibn juhaim bin haris RA(wannan sunan sahabin annabi ne ),yace:Manzan Allah S A W yace "da me wucewa ta gaban me sallah yasan abinda yake kansa na sabo,tabbas da ya tsaya(ya jira me sallahn ya gama)tsahon gwargwadon shekara arba'in shine yafi masa alkhairi akan ya wuce ta gabansa_ _Bukhari da muslim ne suka rawaito_
Chapter 55 · 0% Book details