← Book details Duniyata Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 150 OF 215

Sashe 150

Duniyata Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read

a qirji tana jin duniyar tana shawagi da ita. Cikin nutsuwa ta fidda kayan jikinta ta shige jacuzzi ta sakarwa kanta ruwa me dumi bayan tayi brush,koda ta gama cikin tattausan babban towel ta lullube jikinta ta yafa wani saman kanta. Dole ta fita a haka saboda kayanta suna dakin,ta soma takawa a hankali tana ficewa. Zaune ta sameshi saman zagayyar sofa din da aka aje don hutun majinyaci. Kwarjini ya mata da yawa,don ba komai a jikinsa sai boxer. Faffadan qirjinsa me cike da gargasa da dukka muscles dinsa a bayyane suke,saita danji nauyi ya kamata,qafafunta suka dan fara rawa. Ya gani,ya kuma lura,saboda tunda ta fito idonsa yana kanta,ta masa wani irin kyau,kyan da bai taba lura dashi ba sai yau. "Sabrrrr" Ya kirata a hankali sanda take kici kicin neman kayan da zata saka. Waiwayowa tayi a kunyace ta dubeshi,yantsansa ya kada mata yana lumshe idonsa. "We don't need any night wear.....skin to skin contact....it's where words fade and our souls speak" Ya qarasa maganar yana shafa qirjinsa saitin zuciyarsa idanunsa suna sake rusuna.. Ba musu ta watsar da kayan,ta jawo hijab ta zura tana jan under wear dinta sama. A hankali ta tako inda yake,qamshinta yana kado masa har saman fuskarsa tun kafin takai ga qarasowa. Idanunta taketa kaudawa gefe,batason su hada ido. "Ka shirya na taimaka maka ka kwanta?". Shuru ya gifta na wasu daqiqu,har tayi tsammanin amsawa ne bazaiyi ba,saidai sanda ta daga kanta sai taga iya ya zubawa ido yake kallo idanunsa a kanta kaman zai cinye namanta. "Am ready my world.....but kafin sannan ki kashe duka wutar dakin.....ki ragemin AC dinnan,ki ajemin ruwa saman drawer dincan......sai kizo ki taimakamin din" Ya fadi yana canza ma'anar maganar daga qarshe. Duka ga ganoshi amma tayi biris,tayi dukka abinda yace din sannan ta tako gabansa a hankali tana miqa masa hannunta. Ido ya zuba mata,shi kadai yasan kalar soyayyarta sake dawainiya dashi......ya yadda da gaske so zai iya zama ajalin mutum.......yana kyautatawa Allah zato.....yadda ya yiwa soyayya mummunar qi da mummunar fassara da kuma mummunan zato......baya saka ran sabreen zata zama cikin jerin jarrabawarsa a rayuwa. Sai daya gama qare mata kallo sanna ya dora hannunsa saman nata a hankali,ta hada qarfinta tana jin zai iya dogara da ita ya miqe,amma inaaaa wutsiyar raqumi tayi nesa da qasa..gaba daya ta rikito jikinsa wanda yafi kyautata zaton da gayya yayi mata haka. "Subhanallah" Ya furta da raunanniyar muryarsa yana boye dariyarsa. *_DUNIYATA LITTAFIN KUDI NE(PAID BOOK),KAI TSAYE KI TUNTUBI WANNAN NUMBER_* 08187255862 _Zafafabiyar_ 129 *_Bgawo's KITCHEN AND APHRODISIAC_* *_WATA KILLATACCIYAR MASARAUTA CE,WADDA KE QUNSHE DA DUKKAN NAU'IKAN ABINDA KUKESO_* *_GIRKE GIRKE NA ZAMANI_* *_KAYAN MAQULASHE DA NAU'IKAN DRINKS KALA KALA_* *_INGANTATTUN TSUMAMMUN MAGUNGUNAN GYARAN MUTUNCIN 'YA MACE......GYARA IRIN NA IYAYE DA KAKANNI DA INGANTATTUN MAGUNGUNAN DA BABU DUNGUSHE KO KOKWANTO A KANSU_* *_KALAR MAGUNGUNAN DA SAO WAJEN IYAYENMU NA DAURI.....INGANTATTUN SAUWOYI DA SAQE SAQI DA AKA SARRAFASU ZUWA MAGANIN GYARAN DIYA MACE_* *_BIKI KUKE DASHI KO SUNA?_* *_SAUKAR KARATUN QUR'ANI?_* *_KO KUMA WALIMAR AURE QARIN MATSAYI A GURIN AIKI KO KUMA WANI QWAR QWARYAN TARO?_* *_KO YAU DIN BAKIJIN SHIGA KITCHEN?,TSAFTATACCE KUMA INGANTACCEN ABINCI KIKE BUQATA A CIKIN WARMERS DINKI KO FOOD FLASK?_* *_HAIHUWA KIKAYI?_* *_KO GYARA ZAKIYI KAWAI A MATSAYINKI MA CIKAKKIYAR MACE?_* *_BGAWO'S KITCHEN SHINE MUHALLIN DAYA DACE DA DUKKA WADANNAN BUQATUN NAKU_* _Maza garzaya ki tuntubesu ta wannan number wayar_ 08104553105 08127084190 *_zaki godemin qwarai da haduwa da BGAWO'S KITCHEN_* *_BGAWO'S KITCHEN_* *MATATTARAR BIYAN BUQATUNKU* Tashi tayi tana zumbura baki alamun fushi "You do it knowingly" Sosai ya sake boye dariyarsa,bayaso ya bata rawarsa da tsalle da wuri,sai ya daga hannunsa irin na surrender. "It won't repeat itself" "You're not kidding right?" Kai ya gyada mata kawai dondai yasan wannan alqawarin bazai dauku ba. Sake bashi hannun tayi,ya miqe din saidai ya maqale a jikinta yana narke mata. "Hamma?" Ta kirashi a shagwabe. "Sabreen" Shima ya kirata da salon data kirashi,abinda ya sanya ta saki dariya kenan ba tare data shirya ba. A hankali ya haura gadon,ta saka masa pillow daidai da yadda taga yafi kwanciya ya maida bayansa ya kwanta a hankali,tana niyyar janyewa ba zato ba tsammani ya jawota gaba daya cikin jikinsa tamkar baya tuna akwai ciwo a hannunsa,take ta samu kyakkyawan masauki a jikinsa. "Karkimin musu....karkice komai.....wannan shine cikakken ma'anan jinyan da nakeso kiyimin......that's why nace banason jinyan kowa sai naki,am craving you so bad....you're my place" Ya qarasa fada sanda yake zame Undearwear din da ya rage a jikinta,sannan ya sabule hijabin jikinta ya maye gurbinsu da jikinsa. Bata hanashi ba,saboda tasan zai wahala a yadda hannunsa yake ya iya wani abu me dogon zango,ta barshi yayi birgimarsa yayi rigimarsa yadda yakeso,skin to skin connection ya sameshi har fiye da yadda yake buri,saidai dukkaninsu ya jefasu wani irin yanayi da ya sanya da qyar suka iya bacci,kowa na qoqarin kai zuciyarsa nesa.
Chapter 150 · 0% Book details