← Book details Duniyata Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 100 OF 215

Sashe 100

Duniyata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Karo na kusan barkatai ya qara daga fuskar wayarsa ya kalla yana hadiye wani abu me tauri a maqoshinsa. Kwanaki kusan takwas kenan rabon daya sanyata a Idaninshi,tun ranar da sukeja Vaadhoo Island shi da farouq bata sake bari yaga face dinta ba. Da farko yayi tunanin zai jure,kwana daya biyu uku hudu ana biyar din yaji bazai iya ba,yakai bango kaman numfashinsa na shirin masa qaura. Ba ganin face dinta ba kuma jin muryarta?. Koda ya shiga dakin da nufin gaida anni tanajin alamunsa take shigewa duvet ta kwanta abinta. Ya fuskanci kaman tana garkuwa ne da anni wadda ba lallai ta fahimci abinda yake faruwa. Yana jin nauyin anni yana jin kunyarta,amma ta fara kaishi bangon da yakejin yana dab da ajiye kunyar a gefe. Wayar amna ya soma kira yana sanyata ta bata wayar. A kunnensa yakejin sanda amna take bata wayar amma saita karba ta kife taci gaba da sabgarta. Idan ya kira amna ta wayar anni tana bashi tabbacin wayar na hannunta,sai mintuna suyita tafiya babu ko motsinta bare tarinta. Da yaga haka saiya koma kiran annin yasa a bata,still dai haka take masa,kwanaki uku kenan yau tana masa haka,adadin kwanakin da lissafinsa yake gaya masa jibi ne yarjejeniyarsu da anni na zuwa daukota daga macca. Bazai iya jure wannan ba......da kansa ya sanya order din wayoyi har guda biyu aka kawo mata,Falcon supernova iPhone 6 pink diamond edition irin wayar dake hannunshi kenan. Sai iphone 4s elite gold. Dukkaninsu wayoyi ne masu tsananin tsada da ba kowa yasan da zamansu ba,saboda ba kowa keda qarfin tattalin arziqin mallakarsu ba. An qera jikinsu ne da diamond da kuma gold masu tsananin daraja. Yana jin cewa idan ya bata wayar ya zamana tana da tata mallakin kanta dole idan ya kira ta daga din. Har ya gama shirin kwanciya tun goma na dare amma kewar nan da yakeji ta hanashi kwanciyar,ya tashi ya sanya pyjamas dinsa light blue da suka amsheshi sosai ya sanya flipp flops dinsa ya kwashi wayoyin ya wuce dakin anni. Tana zaune abinta qasan carpet dauke da littafin hadisinta da yafi mata dadi akan komai a yanzun. Tayi kyau kaman wata 'yar baby cikin milk color din Indonesian hijab me haske sosai daya fidda fuskarta. Tunda taji sallamarsa wani abu ya tsarga mata,ya shammaceta sosai,yau ko qamshin turaren nan nasa da takeji bata jishi ba. "Barka da dare anni...." Ya fada cikin girmamawa yana zama saman sofa din dake opposite dinta,kansa tsaye yau duka idanunsa suna kanta. Ji yakeyi kaman yayi shekara takwas ne bai ganta ba bawai kwana takwas ba. A yau din har anni ta ankar da hakan,tadan dauke kai kaman bata gani ba cikin jin nauyi tace. "Barka kade me babban suna.....mun yini lpy?" "Alhamdulillah" Ya amsa mata yana maida dubansa ga amna data tsugunna tana gaidashi. "Lovey dovey.....barka da dare" "Barka kadai hamma". Sak tayi,bata da niyyar magana kowacce iri ta hadasu,amma gaisuwar anni data amna ta daureta,dole ta gyara zamanta daidai sannan tace "Barka da dare,ina yini?" Kowanne gaba ta jikinsa sai data amsa sautinta,bai taba sanin yayi masifar kewar muryarta kawai bama sai yanzu,amma duk da haka ya dake yana hade fuska. "Bazan amsa ba.......sau nawa ina kira a wayar amna nace ta baki?.....sau nawa ina kiran wayar anni a baki saiki ajemin waya.....saboda kin rainani?". Dukka duf dakin yayi,nauyi ya kama anni da kunya......yayin da sabreen din wata masifaffiyar kunya nauyin anni da fargabar kada ya ballo magana gaban annin ya kamashi. Amna kanta sak tayi,saita miqe kawai ta fara lalubar hanyar fita kada ayi fadan soyayya a gabanta,duk abinta itama wani lokaci tana kunyar annin. "Anni" Ya kira annin kai tsaye yana maida dubansa sashenta. "Muhammadu" Ta fada cikin jin nauyi itama. "Ta rainani anni.....a qasana take amma tana iya aje waya idan na kirata". "Baki kyauta ba takwara....bakisan aljannar mace tana qarqashin qafar mijinta ba?.....kada ki sake kinji ko?". Qasa tayi da kanta zuciyarta na karyewa tare da tarin haushinsa. Tun ranar da taga fareeda kwance a jikinsa ta tsani ganinsa ta kuma tsani ganin fareedan itama. Dama can sun shirya abunsu ne shi yasa da suka gama yawace yawacensu ya kori Jordan ya kaisu can saboda suna da agenda din haduwa......sannan daga qarshe saboda zalunci yazo yayi mata mummunan fyade irin wannan......ya karbi abinda sam ba nasa bane. "In sha Allah anni......kayi haquri". Ta fada a sanyaye ba tare data kalleshi ba. Wani abu ya hadiye a wuyansa,shi ba haka yaso abun ya tsaya ba,ba haka yakeso ba.....sam bai gamsu ba. Yana tsaka da wannan tunanin yaga ta ajiye littafin ta miqe tana cewa " Zan dauko ruwa kitchen " Tayi maganar ba tare da yasan dawa take ba.....izinin wa take nema?,saidai kawai ya tsinci anni tana cewa. "To ba laifi" Sai ta taka a sannu ta fice. Yadan bita da kallo kafin ya dauke kanshi,shi ya sani ba wani ruwa da zata sha,kawai ta aikata hakanne don kada ta zauna inda yake. Kwata kwata zaman dakin sai ya yaji ya gundureshi. Ya miqawa amna kwalayen wayar wadda shigowarta kenan yana cewa. "Ki ajiye mata idan ta shigo ta zaba" Sannan ya miqe yana cewa anni. "Jibi zanje na taho da maamah daga saudiyya.....kwana biyu kawai zan dawo in sha Allah" "Ma sha Allah,hakan yana da kyau,Allah yayi albarka,banda banbancin fitowar visa ma ai da tuni.muna nan a tare,Allah ya kaika lafiya" Amsawa yayi da ameen yana fita a dakin gami dayi mata sai da safe. Guri kawai ta samu tayi zamanta cikin kitchen din,zaman nan din ya fiye mata zama a dakin,qarfin halinsa kawai take gani,ga mari ga tsinka jaka?,ko kunyar annin bayaji kansa tsaye yake kai mata qararta?. Sam sam yaji ya gagara wucewa dakinsa kaman yadda yayi niyyar yi,duk da yau din ransa yadan baci da ita. Sauya akalarsa yayi zuwa kitchen din,yanason ya tabbatar tana can din ko kuwa?,me ma takeyi?. Idanunsa ya zube a kanta,tana gaban sink ta kunna famfo kawai ta tara hannuwanta kaman me lissafin adadin digon ruwan daya fado hannunta. A hankali yake takawa don bayason ta jishi,ya samu nasarar isa dab da ita kuwa kafin mayataccen turarensa ya shaida mata isowarsa. Ta motsa da hanzari da nufin waiwayowa,saidai kuma ya rigata da hanzari da kuma zafin nama yayi mata kyakkyawan masauki cikin qirjinsa. Ta baya ya rungumeta tsam,zuqar farko da ya yiwa jikinta daddadan turarenta ya ratsa qofofin hancinsa ya kuma tayar masa da duk wani ajiyayyen tsumi dake jikinsa. Numfashinta ya kusa daukewa saboda yanayin jikinsa da taji ya fara canzawa,maimakon ya barta ta zame yadda take ta qoqarin yi sai ma ya sake manneta da jikinsa yana zura fuskarsa tsakanin wuyanta,ya kuma tura daya hannun nasa ta saman rigarta yana qoqarin kaiwa ga wancan wajen. Hannunsa take qoqarin riqewa....bai hanata ba amma kuma ya soma zare duk wani qarfi da take dashi saboda dumin numfashinsa da yake sakarwa sasannin wuyanta zuwa cikin kunnenta,take kowanne sashe na jikinta ya dauki rawa harda muryarta. "Ka bari don Allah" Ta fada cikin rawar murya,sai ya dakata cak yana hautsinota ta dawo suna fuskantar juna. Da rinannun idanunsa da suka fara canza kala yace mata "Ke kinsan girman Allahn ne?" Yafada yana dage mata girarsa duka biyun. Samun kanta tayi da kasa kallonshi,saita kauda fuskarta gefe. Hannu yasa ya dawo da fuskartata daidai saitin tasa yana dubanta. "Uhnnn.....nace kinsan girmansa?.....kinsan aure dukansa sunansa aure a wajen Allah?,kina matar aure amma baki iya kula da mijinki ba?.....baki iya komai bafa.....idan nace komai ina nufin komai irin na mata....matan ma matan aure........kinaso na mutu ne sabreen?" Mamakinsa ya kamata,ya gama rungume rungumensa sannan yanzu ya mata wata magana ta daban?. "Bakya kishina ne?" "Sonka nake da zanyi kishinka?" Ta fada a tsiwace tana murguda bakinta. Idanunsa ya lumshe ya kuma budesu kusan lokaci guda,siririn murmushi ya kubce masa yana kallon baby face dinta da danjaririn bakinta data murguda masa. Ba abu me dadi ta gaya masa ba,don maganar ta sokeshi a tsakiyar zuicyarsa,saidai kuma ta masa wani mugun kyau,kuma yaji ta bakinta ko ba yawa a wannan fannin. Sake jawota yayi ya matseta da kyau kaman zai rabata gida biyu,ya sanya yatsarsa guda daya ya fara zagaye labbanta sai tayi sauri zata turasu ciki,ya shammaceta ya hada mata da yatsan nasa,dole ta saki labban nata,abinda ya bashi daman riqo fuskarta da kyau ya kuma hade labban nasu waje daya. Wani irin sarrafasu yakeyi a tausashe da nuna zallar qauna,abinda bata zata ba daga gareshi. Ta dauka anytime kiss abune me zafi ga labba,cikin minti biyu taji kowacce gaba a jikinta tana saki,kafin kwanyarta ta ankarar da ita suna kitchen sakamakon qarar qofar kitchen din. Tureshi tayi da sauri,ta saka bayan hannunta tana goge labban nata. Da fushi a muryarta tace. "Banason wannan abun.....wannan ai qazanta ce" Tayi maganar ne da harara,harara data fidda farare sol din idanunta. Kamar dafi haka yaji ta zuba masa jikinsa dukka ya amsa,ya shammaceta ya jawota ya sake matseta yana same hade bakunansu,ya tattara miyau din bakinsa duka ya dure mata. Bai barta ba sai daya tabbatar ta hadiye sannan ya sake boyeta a qirjinsa sanda ta saki siririn kuka. "Am so sorry.....inason mu sake zama abu daya ne bayan wanda muka sake zama din.....amma tunda na miki ba daidai ba.....biyani yawu na" Ya fada yana qoqarin sake kai bakinsa cikin nata. Ta gama fuskantar wayo ne kawai yake son ya mata,don haka ta fara qoqarin hanashi amma bai bata dama ba,haka ya dinga zuqe duk wani yawu dake bakinta sai da numfashinsa ya fara fita daban daban daga qirjinsa sannan ya sake ta yana maida numfashi. "Duk abinda na miki idan bakiso zaki fara biyana daga yau......ki karbi wayarki a hannun amna" Yana kaiwa nan ya juya yana barin kitchen din saboda jin yana neman loosing control dinsa. Ya riga yayi alqawarima ransa indai ba takura yayi maqurar iyaka da zai iya shiga halaka ba.....bazai sake karbar komai ta qarfi ba....zaiyi iya yinsa ya amintar da ita. Idanunshi a rufe suke,sam bai kula da farouq dake zaune a parlor din ba sai da yaji muryarsa yana cewa "Ranka ya dade sir" Yana dunqule hannunsa irin na girmamawa. Kallo daya ya masa ya fahimci zai wahala bai shiga kitchen da zummar dauko wani abun ba idanunsa sunyi masa gamo,don haka baima tsaya
Chapter 100 · 0% Book details