← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 99 OF 116

Sashe 99

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

e yana fa in "Takawarka lafiya mai mara awa, giwa kake mai takon asaita, zaki a dawa ma sarki kake, Allah ya taimaki mai taimakon talakawa." A hankali ya fita a motar inda Saleema ta fita ta aya ofar da jakadiyar ta bu e mata, a nutse suka tako har suka sake ha ewa kafin su ci gaba da takawa a hankali har suka haye ar matakalar suka isa daf da ofar shiga falon. Jakadiyarta tare da hadimar ce suka fara shigewa gaba sannan anbaka dake ri e da bulala ya shiga dan dolenshi ne ya tabbatar da zaman sarkinshi lafiya. Safiya da fitowarta kenan bayan komawa da tayi ta auko hijabi sanda aka sanar da zasu shigo tsayawa tayi tana kallon anbaka dake gyara kujerar da kusan ita ce ta farko a layin kujerun sannan ya koma da sauri yana fa in "Allah ya ara maka lafiya da nisan, bismillah zaku iya shigowa." Saleema ta fara shigewa kafin ya biyo bayanta, a tare suka yi sallama a cikin tausasan muryoyinsu musamman ma Abdus-samad da kamar baiyi ba. Alhaji Yusuf da ke tsaye tun azu yana mamakin wannan zuwa na safe haka da sauri ya matso yana amsa sallamar da yi musu barka da zuwa. Carpet in dake gabansu wanda aramin teburin ke gabansu yasa Saleema cire takalminta da basu da tudu sosai, a nutse cike da kamala da girmamasu da son nuna musu shi ma ane garesu ya sunkuya yana arin kwance zariyar ba en takalminshi, da sauri Alhaji Yusuf yace "Ranka shi da e ka barsu ba komai, ba sai ka cire ba ai bismillah ka zauna." Kanshi kawai ya ago a hankali ya kalleshi ya girgiza kai sannan ya kwance duka ma aurin ya mi e tsaye, cikin nutsuwa yasa aya afar ya an take aya takalmen sannan yasa afar dake sanye da safa fara tas tamkar shaddar dake jikinshi ya cire ayan sannan ya arasa ya zauna. A hankali Safiya ta araso cike da dattako kusa da Saleema, shirin zubewa tayi asa kamar yadda ta ga hadimar nan da jakadiya sun yi, hakan yasa Saleema yin zunbur ta ri o kafa unta ta furta "Subhanallah Mama!" ar da ita tayi sannan ta zaunar da ita suka zauna tare tana sake ri o hannayenta, Alhaji Yusuf ma kusan Safiyar ya zauna hakan yasa shi da Saleema suka sakata tsakiya yana maida hankalinshi kan mai martaba yace "Ranka shi da e..." Kallon angaren da yayi inda suke yasa bai arasa fa a ba saboda umarnin da ya ga yayi ma jakadiyar da hannu, rusunawa sukayi suka amsa tare da mi ewa suna fadin sun barshi lafiya a fito lafiya. Fitarsu a akin daidai da fitowar Ardiya tare da Hadeeya cikin shirinsu na tafiya gidan Saleema, wanda Ardiyar ce ta matsa sai dai su je tare da ita, kan wanda idanunsu suka sauka yasa kwarjini da tsananin haibarsa da shigarsa ta kamala data oye fuskarsa yasa Ardiya kallon inda mijin na ta yake sai dai dake hankalinshi baya kanta yasa ta arasowa tana mai ci gaba da kallonshi sosai. Saida ta zo kusanshi ne ya aga kai ya kalleta cikin ra a yace "Zauna mana, mai martaba ne fa mijin Hajiata." Wara idanu tayi ta sake kallon inda yake sai dai idanun da suka kusa ha awa da Abdus-samad yasa ta saurin sadda kanta ta zauna kusa da Alhaji Yusuf din tana aro murmushin da ita dai bata shirya masa ba tace" Barka da zuwa... *ranka shi da e*." Hadeeya ma dake kallo tana mamakin yaushe suka shigo arasowa tayi da wayarta a hannu da niyyar zama kusa da Ardiya akan kujerar, a nutse yasa hannunshi ya jaye glass din daya rufe mishi idanu duk da fari ar ne, tamkar damisa haka Hadeeya ta ga ya watso mata wani kallo da bata ta a sanin cewa akwai kallon da zai sa ka shiga hankali ba sai yau, da kallon nan da ya mata sai ta ji kamar za ta iya cewa ta fahimci me yake nufi, sai kuma ta sulale asa tana sadda kanta ita ma tace "Allah ya taimaki yalla ai." auke idanu yayi daga kanta yana hango tsantsar raini a tare da yarinyar da kuma al'ajabi a idanun matar da ta fito yanzu, sai kuma dattako daga matar da ya samu tsaye tun shigowarsa. Yana jin su lallai suma iyalinshi ne, kamar yadda ta shiga rayuwarsa haka shima yake buri a yanzun, dan haka ma ya ri e glas in da hannu aya sannan ya sa aya hannun ya jaye rawaninsa daya rufe masa baki. Hakanne ya bayyanar da kamilallar fuskarshi dake da duhun fata da kyakyawan saje d a ya mata awanya. Tunda Safiya ta sadda kai har suka an fara gaisawa ba ta ago ba, Alhaji Yusuf kuma yana agawa har su ha a idanu amma na an lokaci, Ardiya ma da fari kallonshi take sosai har zuciyarta ta fara ayyana mata "Aikin banza, ta yiwu ma tsoho aka aura mata amma ake ta mana aryar banza ita ta auri sarki." Amma yanzu da ya fito da bakinshi hakan yasa fuskarshi fitowa taram, kula duk da alamu ya nuna ba yaro bane mai shekara ashirin da biyar zuwa talatin, sai ya zama a yanzu dai idanunta ba su ga wata makusa a tare da shi ba, tabbas ba i ne amma ba irin ba irin ba, gashi kuma hutu da ya bayyana a fatar sai ya zama mai aukar hankali, sai ta sake jin ta raina kanta da za anta. A dolenta ta sauke idanunta asa dan da suka ha a idanu a bazatar nan saida kayan cikinta suka ka *Alhamdulillah.* 29/06/2022 15:29 - MOM LATEEF *BAIWATA* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *SADAUKARWA GA* *AHALINA* *GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* _(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_ *[G. M. N. A]* _Bismillahir rahamanir rahim_ _53_ agowa daga jinginar da yayi a kujerar yana kallon tebur in dake asa cikin sanyayyan murya da girmamawa ga wa anda ke gabanshi yace "Dama jiya take fa amin kunyi waya kuma kun ce za ku zo..." Saida ya numfasa sannan yace "Shine na ce bari na fara zuwa na gabatar da kaina kafin ku zo, dan gaskiya ban ji da i ba da ya zamana har wannan lokacin bamu san juna ba..." Sadda kanshi ya sake yi yace "Ku gafarceni *iyayena*, hakan ya samo asali ne daga nauyin dake kaina." Murmushi Alhaji Yusuf yayi cike da dattako yana ara kallon Abdus-samad in yana iyasta shekarunshi idan ma ya girmeshi fa ba dayawa bane sosai din nan da ya isa ya kirashi mahaifi, amma albarkacin auren arsa da yake yau gashi sarki sukutum ya kirashi da mahaifi? Kai gaskiya yau yana cike da farin ciki. Safiya ma cike da dattako da dattijantaka ta ara sunkuyar da kanta tana murmushi tace "Ba komai wallahi, ai ina ga sai dai mu ba wasu labarin irin uzurirrikan dake gabanka, wannan zuwan ma da ka yi a yanzu da safen nan, ina ga ya wanke duka laifin da kake ganin kayi." Fuskarshi auke da murmushi ya an kalli fuskar Safiyar yace "Nagode *Ummi*." Alhaji Yusuf ma gyara zama yayi a sanyaye yace "Ai dake ni na sanka, dan tare da mu aka yi na i, ita dai ce idan na ce ta je ta ga inda arta ke rayuwa sai ta nuna a'a ba za ta je ba kunya take ji." Murmushi ya ara saki amma bai ce komai ba, shiru ya an ratsa akin kafin Alhaji Yusuf ya nuna masa Ardiya da har yanzu kanta ke sadde ta kasa agowa yace" Wannan ma mamanta ce, ita ta haifi wannan..." Ya nuna Hadeeya da ita ma kanta ke asa tana wasa da abun sauraren dake hannunta tare da waya tana ta jujjuyasu, sai kuma ya numfasa yace" Dama zuwan da zamuyi tare da ita ne za mu je, dan ita tana son ganin Saleema sosai..." Tare Ardiya da Safiya da kuma Saleema suka kalleshi jin abinda ya fa a, amma da ya dakesu ya ci gaba da fa in" Saboda akwai wani abu da ya taso ne, shiyasa muka so zuwa da kanmu dan mu nemi alfarma a gurinka yalla ai." Kallonshi Abdus-samad yayi ya an kya e baki yace" *Abhina*, dan Allah ku kirani da sunana ko kuma anku, hakan zai sa na ji nima na ku ne baku wareni ba..." Sai kuma ya sunkuyar da kanshi yace" Na zo ne dan mu gana da ku, mu saba da ku, mu yi nisha i da iyayenmu sannan mu ci abinci kari tare..." Sai kuma ya sake kallonshi yana marairaicewa yace" A gida ta rabani da Ummina, ko ganina ba ta yi idan tana gabanta, na zo nan da tabbacin nima zan wace na wa iyayen, dan Allah ku saki jiki dani ku ji tamkar anku ne da ya shekara ba tare da ku ba." Kallonshi Saleema tayi tana turo baki shima kallonta yayi yana murmushi, Abba da ya ji da in maganar sosai ya kalli Saleema ta wutsiyar idanu yace" In dai uwata ce ta saba shigewa zuciyoyin manyan mutanen da suka dace da halayenta na girma, amma wannan karan ta samu mahaifiya guda ne yayin da ta rasa biyu da kuma uba aya." a fuskarshi Saleema tayi tace" Abba..." Hararanta yayi yace" Me ye?" ora kanta tayi a kafa ar Mamanta tana turo baki, a hankali Safiya ta ture kanta tace" Ban sanki ba, wacece ke?" agowa tayi ta yi takwaf takwaf da fuska kamar za ta fashe da kuka, sai kuma ta le a inda Ardiya take tana kallonsu wani hawa da sauka irjinta keyi tsabar takaici, kuma tana so ta tashi daga wurin a fusace ama tsoron kar wannan mai shegiyar bulalar ya ganta ta window ya zo ya zabga mata tunda ba kunya ne da su ba dogarawan, hakan yasa dole take zaune tana kallon wannan takaici da wareta da aka yi kamar wata bare. Kamar daga sama Saleema ta kya e fuska tace mata " *Mama*." aga kai tayi ta kalli Saleema da mamaki, to ai tunda suke a rayuwa tsabar kowa harkanshi yake duka an kowa ba sa kiran aya matar da Mama sai dai aunty, hakan yasa da Saleema ta kirata yanzu
Chapter 99 · 0% Book details