Sashe 78
Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
aya ne ta kasance tamkar ruwan da ta bashi ya sha, ma'ana zam-zam maganin kowace cuta. Yawan tunanin haka yasa shi jin aguwa da duhu yayi ko a je auko masa *sirrinsa*, ba dan ya agu ba sai dan ya ga wacece kawai. ______________ A hankali mutane suka fara cika gidan, dan abun a bazata ya zo ma kowa ba wannan tunanin, hakan yasa duk wanda ya ji sai ya hanzarta zuwa dan tabbatarwa. aikun mutanen dake ofar gidan ne suka fara mi ewa kasancewar yamma tayi sosai tsaye suna kallon sarautar Allah, yadda motocin suka tsaya da yadda gimbiya *Kubra* ke fitowa jakadiyai na take mata baya, ga dogarai guda hu u a gabansu sai aya dake ta faman shelantawa gimbiya ce da kanta ta zo aukar surukarta gimbiya, har falon suka dinga rakata saida aka mata nuni da akin maman Saleema ka ai dogarai mazan suka jira da sauran hadiman, sai gimbiyar da jakadiyarta da kuma amintacciyar jakadiyar gimbiya Ramlat suka shiga. Aunty Lubna da sauran matan dake akin ne suke mi e suna mata sannu da zuwa, kujera ta musamman suka nuna mata ta zauna cike da gadara da arewa komai kallo ta asan idanu, duk da har yanzu ba ta ga abinda za ta kushesu da shi ba, dan ta auka gidan ar talakawa futuk za su shigo, jakadiyan ne suka zauna asa kusa da afafunta, a nutse cike da shan amshi ta kalli Lubna da take arin ganin ta kar esu yadda ya dace, a ta aice tace "Barkanmu ko?" Da fara'a Lubna ta amsa da "Barkanmu ranki shi da Wani malalacin murmushi tayi tace "Umm...ke ce mahaifiy..." Sai kuma tayi shiru, gane tambayar yasa ta saurin cewa "A'a, gata nan." Ta nuna mata Safiya da kanta ke sadde, aga kai tayi alamar "Oho! Na gane." Cike da girmamawa Safiya ta sake cewa "Ranki shi da A da ile tace "Ina miki murna." Da fara'a ta amsa da "Nagode, nima ina muku murna." Wani kallo ta watsa mata kafin ta auke idanunta ta mayar asa inda jakadiyar gimbiya Ramlat take, da idanu ta mata alamar su gabatar da abinda ya kawosu, jinjina kai tayi sannan ta kalli Lubna tace "Ina gimbiyar take?" Washe baki Lubna tayi ta nufi hanyar fita tace "Uhum! Bari na kirata." ewa jakadiyar tayi tace "Gyara kalamai akan gimbiya, mu zamu je inda take, ki kaimu gareta." Da mamaki Safiya ta kalli jakadiyar inda Lubna tayi saurin fa in "To, Allah ya huci zuciyarki, sake abun farko ne bamu san komai a kai ba." Gaba tayi jakadiyar ta bita, suna fita a ofar akin da Saleema take a nan jakadiyr ta yi alama da hannu biyu daga cikin hadiman da suka tsaya dan jiransu a nan suka nufota, tare suka shiga akin da Saleema take kwance ta udundune hawayenta sun tsaya cak! Tunda aka ce an aura mata aure da sarki, sarki? Sarki fa? Ita? Ita a wa? Hmmmm! Ta rasa akan me za ta yi tunani, dan haka take kwance sakamakon ciwon da kanta ke mata. A ta aice alwala da sallah magriba ka ai suka barta tayi da kanta, hatta da cire zip na riga wata hadimar ce ta cire mata, tana ji tana gani amintacciyar jakadiyar nan ta mata aurin irji da farin tattausan towel suka shiga ban aki wai za ta tayata wanka, ko wankan me? Sarautar Allah. alla dai sun auki awa aya da rabi a ban akin, ba dan a ce arya take ba sai tace har madara matar nan ta mata wanka da ita, bayan ta tambayeta zuma bata mata illar komai ta ce e, sannan ta shafe mata jikinta da ita ha e da madara gari, hatta da turaren jiki na wuta a ban akin ta mata kafin suka fito aka shiga shiryata. Tun yamma Hadeeya ta zo gidan amma tana zaune falo tana ta fama da cin dabino da aramin cikinta ke sakata ga kuma arta mai shegen la uwa bata yarda da kowa sai ita, tare da Hameeda wacce suka tafi Abuja da mijinta sai jiya suka zo suka taso dan zuwa su ga Saleema, shiri ne na gayu jikin Hameeda, amma suna dosowa ofar za su shiga ba tare da su kula da hadimai biyun dake jikin ofar ba suka tsaresu tare da fa in "Kuyi ha uri ba zaku shiga ba, ana shirya sarauniya ne." Da mamaki suka kalli junansu sai kuma Hameeda cike da sabuwar rashin kunyar data koya ta fitsara da jin yanzu tana auren mai ku i tace "Sai me? Kunsan su waye mu? annenta ne fa, su waye ku da zaku hanamu shiga duk inda muke so a gidan ubanmu?" aya daga cikinsu ce ta ha e fuska sosai tace "Ba zaku shiga ba, umarni aka bamu kuma dole mu cika." Hadeeya ce tace "To nan ai ba gidanta bane, ku bari har ta je can in idan kun ga afarmu sai ku mana iskanci." A hassale Hameeda ta kama hannun Hadeeya tace "Zo muje dan Allah, can su arata da da iyar tasu da basu ma san w..." A razane, a kausashe aya daga cikin dogarai dake tsaye ri e da bulala cikin arfan murya yace "Keeee! Gyara kimtsi ar matsiyata, ki iya sarrafa harshenki ko jikinki ya gaya miki, sarauniya ba abar wasar uban kowa ba ce." A tsorace Hadeeya ta ja baya tna kallonshi sai Hameeda da ta harareshi ta asan idanu tace "Mu fa annenta ne ba an matsiyata ba." aga bulalarshi kamar zai tsala musu, amma tayar da sallah isha'i da aka yi kuma a lokacin ake son fita da matar sarki ba tare da kowace ijiya ta samu damar ganinta ba, sai kuma ya dakata daidai lokacin da aka bu akin da suke ciki. *Alhamdulillah.* 20/06/2022 22:07 - MOM LATEEF *BAIWATA* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *SADAUKARWA GA* *AHALINA* *GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* _(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_ *[G. M. N. A]* _Bismillahir rahamanir rahim_ _42_ Jakadiyar gimbiya Kubra ce ta fito da sauri ta sanar da su sarauniya na fitowa, da sauri sauri hadiman suka isa bakin ofar suka tsaya su kuma dogaran nan biyu aya ya fita da sauri dan dolenshi ya tabbatar babu kowa a kan hanyar wucewarsu kamar yadda a fada aka bu aci da a ara wasu mintuna kafin tayar da sallah, ana so a lokacin da za'a shiga da ita gidan ya zama kowa na sallah a lokacin tunda ba za'a barta har dare ya tsala ba, aya dogarin dake magana da su Hadeeya aga bulalar yayi yana bubbugata gefe da gefe, da gangan, da saninshi ya tsala wa Hameeda dan azu ma ya so duka mata dan ta gane girman da Allah ya ba ar uwarsu. ara ta saki tare da dafe cinyarta da ya tsulama bulalar tace "Kammm!" akin aka ara bu ewa jakadiya na gaba sai gimbiya Kubra sai sauran a bayansu, su Hadeeya dake tsaye dogarin ya daka ma tsawa da "Gwiwa asa talakawan gimbiya, arya kuke ku ha a tsayi da uwar marayu." A razane suka zube gwiwoyinsu asa Hameeda da ta ji kalar bulalar nan harda sadda kanta tayi idanunta na cika taf da hawaye, wannan dogarin daya fita tare da hadimai biyun da suke jira suna jiran fitowarsu ne suka araso, sula duk zagaye gabanta da bayanta sukayi, hakan yasa aka saka Saleema tsakiya wanda duk baza idanun Hadeeya ta kasa ganin ko da kayan jikinta bare ta ga fatar jikinta. Gashi tafiya suke tamkar wa anda basu da lafiya, tafiya kamar marasa kuzari, har ita kanta Saleema da kanta ke lullu e cikin alkyabbar da aka rufe jikinta ruf da ita take ganin yaushe zasu kai da wannan tafiya? Ita kam da sun bata ma damar ganin Mamanta, dan rabonta da ita tun kafin sallah la'asar da suka sakata tsakiya ita da Abbanta suka mata nasihar da har yanzu haway take dan ji tayi tamkar za ta rabu da su ne na har abada. Suna kawowa daidai falo Gaishata na fito daga akin Ardiya za ta tafi gida sai Ardiya dake bayanta zata rakata, sun wuni suna gulmar suna jajanta lamarin, ga takaicin Kabil wanda da ta fa a masa ma Saleema fa tayi aure ya ja mata tsaki a wayar ya kashe bai tanka mata ba, ranta ya ace sosai da abun nan da ya mata, da gudu aya daga cikin dogarawan ya shiga bu e babbar rigarshi yana zazzaro musu idanu yana fa in "Kawuna asa, asa, maza." Jikinsu ne ya fara rawa basu san sanda suka dur ushe asa ba Gaishata gaba aya ma zaune tayi tana sadda kanta asa jikinta sai rawa yake, dan tsawar da ya musu ta tsorata ta, Ardiya ma kanta na asa sai "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un!" Take karantawa. Saida suka ga fitarsu suka aga kawunansu, take abinda Ardiya ta fa a kwana biyu da suka wuce ya dawo mata, wato izgilin da ta yi ne take ganin ai abu ne da ba zai faru ba, sai gashi yana faruwa da uta yanzun nan, Saleemar da suka rayu tare, ita ce yanzu har ake kakkarewa idanunta ma suka kasa ko da hango suturar jikinta in ba sanyayyan amshin da ta bar masu a akin ba. Gyara zamanta tayi dangalgal tace ma Gaishata "Je ki kawai, munyi waya daga baya." Harara Gaishata ta watso mata tace "In fita wa ancen mahaukatan su zaneni, shela fa na ji suna yi kar wanda ya fito wai gimbiya za ta fita." Sai kuma ta ta e baki tace "Humm! Da bari mukayi ma ta auri Mu'az in, ko ba komai ba zata mana wuyar gani ba." A hassale Ardiya ta mi e tana fa in "Ki tafi kawai, ni har yanzu ba da in jikina nake ji ba." Gaishata ma mi ewa tayi tana aukar jakarta data saki ta ta e baki tace "Hawan jini ma kamaki zaiyi idan baki cir..." A zabure ta matsa kusan Ardiya suna neman amkame juna saboda busar sarewar da akayi daga waje wacce ke nuni da fitowar sarauniya waje, a haka aka bu e mata mota ta shiga ita da gimbiya Kubra sai jakadiyar gimbiya Ramlat da ke gaba zaune, a nutse motocin sukayi jerin gwanonsu suka