Sashe 37
Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Me take tun aho da shi? Bammmm! Dukan da aka ma telar da ya kifa kanshi ne yasa shi agowa da mugun sauri har yana rintse idanu, Sharhasila ce gabanshi a wani irin mummunan yanayi, riga da wando ne jikinta da suka matseta sosai, sai wani banzan shara-sharan an kwali kalar farar rigar dake kanta, kanta da babu kitso butu-butu da shi. Wata ajiyar zuciya ya sauke mai tattare da amon takaici ya dauke idonshi a kanta, ganin yanda ya kalleta ya auke kai yasa ta ri ugu cike da masifa da bala'i da tayi gadonsu a wajen mahaifiyarta ta aga murya tamkar za ta fasa shagon tace "Da kai na ke malam, wane wane irin wula anci ne? Me yasa a kullum ka ke nuna min ba ka sona? Saboda kai fa na je hannun an sanda, amma shine ko ka je ka dubani?" Matasan samarin dake zama gefen shagon ne suka fara le owa ta tagar dake wurin kowa ya kasa kunne. Bai kulata ba sai mamakin yanda idan ranta ya ace musamman idan akan kishinshi ne ta ke komawa jahila, wannan walisar da yanga da taushi duk watsar da su take. Ganin dai har yanzu bai kulata ba yasa ta cire an kwalin ta aure ugu ta fara bubbuga telar tana fa in "To bari ka ji Huzeifa, na rantse maka da Allahn da ya halicceni duk ar iskar da ta sake taran gabana tana fa a min kyawun halinka ko na fuskarka, wallahi ka ji na rantse sai na huda cikin yarinya da wu a idan ya so a kasheni, kuma ka sani wallahi da an aura aurenmu ba kai ba sake inkin mata." Kusan teburin dake sha e da atamfofi da aka yanka da wanda baya yanka ba ta arasa tare da watso kayan asa tana ci gaba da fa in" Aikin banza aikin wofi, duk ar iskar da ta tashi kwartancinta sai ta zo kawo maka inki, kai ma dake ba zuciya gareka duk ka bi ka san awon jikin kowace mace, to wallahi ba zai yiwu ba kaji na fa a maka." anenshi da yana daga cikin masu le ensu ta kalla ta nuna da yatsa tace "Ka kuma kallona sai na tsiyaye maka idanunka, ai a gabanka yake cin amanata, amma ba ka masa magana." Maida dubanta tayi ga Huzeifa da kanshi ke asa tace "Kuma ina jiranka anjima, kasan akwai abubuwa da dama da ya kamata mu shirya, saboda gobe zan shiga lalle." Murgu a masa baki tayi ta fice a shagon tana kwance aurin dan kwalin daga ugunta ta ora a kai ta shiga motarta ta bar wurin, dan dama daga ofishin take mahaifinta ya kar o belinta, kai tsaye nan ta nufo dan bata ji da in zuwa da baiyi ba ganinta, duba da a kanshi ta yi fa a da wata awarta saboda tana ta ko ashi da kyawawan halayenshi har tana ikrarin da zai so ta da ta amince da shi, shi ne fa ta rufeta da suka har da aukar wu a ta yanketa, dalilin haka aka kamasu duka, dan ita in dai akan Huzeifa ne babu wacce ba zata kashe ba. Tana fita daga shagon ya jawo aramin coffre dake gefenshi ya auka magani na ciwon kai ya sha, mi ewa yayi ba tarz da ya kula kowa ba ya etara titin ya shige gida ya kwanta akinshi, zuciyarsa raya masa abubuwa take masu yawa game da aurenshi da Sharhasila, tunanin irin zaman da zasuyi da ita yake? Shin rainashi ne tayi? Ko kuma damarsa ce ta samu dayawa? Da wannan tunanin har bacci ya aukeshi ba tare da jin da in baccin ba. *Bayan kwana biyar* Duk da ba haka ya so ba, amma dai ya zama angon Nafissa, hatta da abokai duk wanda yayi gigin yi masa barka da ashar da ashariya suke rabuwa, idan a waya ne kuma ya daddana maka rabonka sannan ya kashe wayarshi, gidan gonar Baban abokinshi suka je ya yi kwancinshi kamar ya yi ta rusa kuka, mugunta kala-kala yake kitsawa wacce ya shirya tarban amaryar da ita wacce Alhaji Auwal ya ce dole su zauna gidan dai bai yarda da shi da mahaifiyarshi ba wacce tun da aka saka ranar ta daina ma kulashi sai kumbura take, gashi auren anta na fari guda amma ba wanda ta gayyata, idan ka ji a gari ka zo fuska a gimtse kuke rabuwa, ita ma dan shekarunta ne da ta ashar in zasu dinga rabuwa. *Saleema* na gidansu Nafissa wanda shi ne zuwanta na farko, tunda ta shiga ta fahimci lallai Nafissa gaskiya ta fa a game da halin da suke ciki, dan kuwa matar Babansu na aki ma tana bacci, gashi duk abinda aka kawo na auren ta danne saura sauran kuma dangin Babansu sun wawushe, yau kuma da aka aura mata aure ba wanda ke tare da ita daga ita sai annenta, sosai ta tausaya musu haka take zaune suna ta hira ita da Nafissa har bayan sallah la'asar. Lura da babu wani abu da Nafissa ke yi da amaren yanzu ke yi yasa Saleema cewa "Wai ke ba ki wani shiri ne?" A marairaice cikin amon murya mai rawar kuka tace "To Hajia Saleema ba sai ka na da ba, da me zan yi wani abu? Da yar fa na samu damar inki kala uku, duk ku in da kayan sun raba a tsakaninsu." Girgiza kai tayi cike da jimami tace "Matar nan akwai azzaluma." Cikin kulawa tace "Kina da kayan da za ki saka ne anjima?" ewa tayi tace "Bari ki gansu." auko mata leshen tayi ta duba, inki yayi komai da komai, amma sai ta an kalleta da kyau tace "Amma rigar nan za ta isheki kuwa? Ai ni b ansan haka kike da iba ba." Dariya Nafissa tayi tace " ibata fa ta gaba ce." Ta fa a tana an kallon irjinta, Saleema ma da ta kalleta cewa tayi "Kin tabbata sun miki daidai?" "E to, gaskiya ban gwada ba tunda aka kawo." Aje rigar Saleema tayi tace "To kinga ki auko duk abinda kika san zakiyi anfani da shi, ya kamata ki je ke ma a gyaraki." Waro idanu tayi tace "Gyara kuma?" Jinjina mata kai tayi, girgiza kai ita kuma tayi tace "Gaskiya bana da ku ..." Da yatsa ta nunata tace "Kar ma ki fara, kawai ki shirya mu tafi." Jinjina kai tayi tace "Nagode Hajia." Harara ta galla mata tace "Wai sau nawa zan fa a miki ki daina kirana da Hajia?" Dariya Nafissa tayi tace "To Aunty." Nan ma wata harara ta watsa mata tace "Ke! Shekara ta fa sha takwas ne, kar ki ganni zabgegiya haka, yarinya ce ni har yanzu." Nafissa da ke yala dariya ne tace "To ni kuma fa sha bakwai gareni yanzu, kinga kin girme ni." Da mamakin sha bakwan da ta fa a ta kalleta, sai kuma ta girgiza mata kai tace "A'a wallahi, sai dai in kin yarda ki kirani da awa?" awa?" Nafissa ta sake maimaitawa, cike da tabbaci ta mi e tsaye tace "E, kinga shirya mu tafi, ni zan yi alwala na yi sallah." Farfajiyar aramin gidan na su ta fito bayan ta aje hijabinta akin su Nafissa, dur ushe take gaban bishiyar dake tsakar gidan tana alwala, wata rikitacciyar muryar shaye-shaye ta ji daga bayanta an ce " an mata kina lafiya?" Juyowa tayi ta ganshi tsaye a bayanta sai layi yake da leda a hannu, harara ta wanka mishi ta juya ta ci gaba da alwalarta, bata san me ya faru ba saida ta ji muryar Nafissa ta taho da gudu tana fa in "A'a Yaya dan Allah kar ka yi." ewa Saleema tayi ta sake juyawa, ta arya ce a hannunshi da alama ita yayi niyyar doka ma, wani murmushi tayi tana girgiza kai sanda yake fa in "Wace ar iska ce wannan? Ta shigo gidanmu ta harareni?" e ta aryar Nafissa tayi tace "Ka yi ha uri dan Allah, awata ce Yaya." e baki Saleema tayi ta kalli Nafissa tace "Da kin barshi ma kinji, dan ko ba komai akwai bu atar a canza mishi wurin kwana." Matar Babansu na aki tana fitowa ta ji me Saleema ta fa a, cike da hargagi irin na haurigan mata marasa ilimi da sanin ta-kamata a rayuwa tace "Ban gane a canza mishi wurin kwana ba? Uwarsa ce ke? Nan fa gidan ubanshi ne? Me kike nufi da maganarki?" Rumgume hannaye Saleema tayi a irji ta kalleta dan dama haushinta take ji tace "Kna nufin da yayi kuskuren ta ani da sai dai ya kwana gidan maza." Nafissa ta kalla da yanayi na masifa da tijara tace "Ke dama iskancin na ki ya kai ki kawo mana marar kunyar yarinya har gida? ar gidan uban wacece wannan in?" Nafissa ha uri ta shiga basu Saleema kuma da jin haushin yanda Nafissa ke tsoronsu tace "Kuma wallahi ki ji tsoron Allah, wace riba za ki ci a zalintar marayu? Ke baki ta a ji ko a tarihi wanda yayi zalinci naya gamawa da duniya lafiya ba? Ba wahalar ja miki aya ko hadisi, ilimin duniya ma ka ai ya isheki, ki fa a min wa kika ta a ganin ya aikata aiki irin na ki kuma ya yi kyakyawan arshe? Da kike cutar da su na ki yaran shiriyarsu na hannunki? Kin san me gobe za ta yi? Yaran da kike cutama wata ila su ne za su agajeki, amma taron wannan gayyar ba zasu tsinana miki komai ba, dan su da kansu basu tsaya a kan afafuwansu da kyau ba." asu tayi ta wuce za ta shige akin sai kuma ta juyo kalli matar Babansu Nafissa dake kallon afafun matashin saurayi na bugawa a jarida, amma shaye-shaye ya sa kullum a cikin layi da tanga i yake, nunosu tayi da yatsa tace" Ki yi gaggawar dakatar da shi, dan ka an ya rage ki fara tsintoshi a bola." Shigewa tayi akin da gudu Nafissa ta bi bayanta tana sauke ajiyar zuciya, ita kuma daga tsaye ta sake kallon yaron ta dai tabbatar gaskiya ta fa a, dan tunda ya fara shan sholishon nan kowane dare sai ta tsintoshi a ofar gida ko bakin titi, hakan na nufin kenan