← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 116

Sashe 50

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kar kuyi sanya). *Bayan sati biyu* Shirye shirye matu a sun kankama, lokaci na gabatowa sosai inda amarya ke aukar gyara, dake tana da fata mai nutsuwa da taushi sannan ga taimakon Glyc rine, sai hakan yasa duk abinda aka ma fatar yana kar a a anin lokaci, sai ga Saleema dake da ba ar fata idan ka kalleta sau aya za ka so ka sakata gaba kayi ta kallo, yal yal take tamkar sabuwar shadda mai mai o, haske take da walwali ga sanyayyen amshi na dadda an humrar *Raudha* (ma'ana dausayin aljanna, idan baki samu ta ki ba yar uwa ki nema ki sha amshi a farashi mai sau Tun lokacin kuma Hadeeya ke ta yawo da hankalin Mu'az, ta i yarda su ha u bare ya nuna mata fin arfin da yake da niyyar yi mata, kuma magana ta gaskiya yana jin kunya sosai ta fa i abinda ya mata, dan haka duk shirin nan da ake hankalinshi a take yake, idan ya kirata sai ta ga dama take auka, mamakin irin amsoshin da take bashi yake, shi yasan tabbas da sa hannun wani wanda ya fi ta wayo da sanin ta kan duniya, gashi Saleema tun da aka saka ranar sau aya suka ha u. Dan haka yau ya shirya tafiya amma da biyu, tunanin ganin sahibarsa da kuma ganin Hadeeya ya ga me take ji da shi, yau kam sai ya kar e wayar ta ko wane hali. Ko da ya sanar da ita zai zo bata yi yun urin komai ba saida ta kira Hamdeeya, tana zuwa ta dafa kafa arta tace "Kina ji anwata, ki je ki fa awa Abba Yaya Mu'az zai zo anjima." Da sauri Hamdeeya ta tafi dan isar da sa onta, tana zuwa ta sameshi zaune yana kallon labarai a tashar canal3 wanda ba ya wuceshi kowane dare, tsaye tayi gabanshi tana wasa da wuyan rigarshi tace" Abba, wai Saleema ta ce in fa a maka Yaya Mu'az zai zo." Cike da kulawa da ba wa wacce ta turo sa on mahimmanci yace" Yanzu?" Gira ta aga masa alamar e, jinjina kai yayi yana jin rashin jin da i sosai, dan tunda ya daki yarinyar ko ganinta wuya yake masa, kullum tana aki ita da mahaifiyarta wacce ita kanta yanzu abinci ka ai take dafawa ta aje masa a teburinshi idan girkinta ne, girkin da yake sakata a baya idan girkin Ardiya ne ta daina, kai tsaye take ce masa ya kira mai kwanan ya sakata mana, sai dai wani lokacin tana ganin rashin dacewar hakan sai kawai ya ga ta turo masa abinda yake da bu atar. A tunaninshi wani abun take bu ata, dan hak ya maida Hamdeeya ta tambayota, tana zuwa ta ce mata "In ji Abba wai me kike so?" Murmushi Saleema tayi na jin da i tace "Ki ce dama na fa amasa ne dan ya sani." Da gudu ta juya dan isarwa ita ma, tana zuwa tace "Wai ta fa a ne kawai dan ka sani." Jim! Yayi yana kallon Hamdeeya da ta kawo sa on, zai ya shiga tunanin a farfajiyar gidan da zata zauna zance shine sai ta fa amasa? Kuma fa wanda zai aureta ne nan da wasu kwanaki, tabbas ta sh fa a masa irin haka, saidai a ganinshi yanzu ai tana shirin zama matarsa ne, me ye na fa a masa ko da barin gidan ne zasuyi?! (Kashhhhh en tunani). Maida Hamdeeya yace yayi da sa on ya ji ba komai, lokacin ka ai ta mi e dan yin wanka ta shirya duk da dai ba wata kwalliya take ba dama a abi'arta. *Bayan an lokaci* Sanyayyan murmushi ta saki tare da sunkuyar da kanta tace "Kunya fa kake sakani ji idan kana kallona haka." Tsadadden murmushi ya sakar mata tare da sake gyara taguminshi yana ci gaba da kallonta yace "Baby, so nake nayi ta kallonki har na mutu, ina ma ace gobe ne ranar aurin auren nan, da..." Kallonshi tayi tace "Da me za ka yi?" Da fara'a ya auke tagumin yace "Da na yi tsalle na rumgumeki." Waro idanu tayi tace "Lahhhhh! Da girmanka?" Cike da tabbaci yace "To miye? Ba kin kusa zama matata ba?" Nitsar da kanta ta sake yi asa ba tace komai ba saboda kunya, gyara zama yayi yace "Kinsan wani abu? Ranar da aka aura aurenmu, idan aka kawo min ke gidana, abu na farko da zan fara tarbanki dashi shine tattaciyar madara, kinsan me yasa?" Girgiza kai tayi tana murmushi, orawa yayi da "Na ji wani wa'azi ne cewa haka Manzon Tsira ya yi lokacin da Nana Aisha (R. A) ta tare gidansa, kinga kenan nima zan yi koyi da wannan sunnar, washe gari kuma sai na kawo miki kazarki, lokacin za ki iya ci da kyau ki oshi, dan an fa..." Gum! Ya tsuke bakinshi sakamakon tahowar Hadeeya ta inda yake fuskanta cike da salo na lalacewa da son rikitashi, riga ce mai ananen hannaye jikinta ta kamata sosai, sai wando jeam ba i wanda ya tsaya mata iya gwiwa, kanta ba an kwali sai dogon gashinta data zubashi kwance, afafunta sanye da takalmi afa ciki, wayar hannunta ta shiga jujjuyawa tana kallonshi tana sakin murmushi, kuma ba kowa ya turota da wannan salon ba sai uwarta. asa yayi da kanshi yana ha e fuska, Saleema da ta fara jiyo amshin turarenta juyawa tayi, tana ganinta ta girgiza kai saida ta araso gabansu ta tsaya tana ci gaba da kallonshi, cike da izgili tace "Ina wuni angon auntyna." Bai aga kanshi ba barebya kalleta, Saleema kuma kallonta ta sake yi tace "Hadeeya wannan wace irin shiga ce? Ke ba kya tsoron ko she anu ma su dameki?" Dafe ugu Hadeeya tayi tana murmushi tace "Gaskiyarki fa Auntyna, dan haka waccen gidan ma suka dinga damuna, kuma har yanzu bibiyata suke." A hankali ya ago idanunshi ya kalleta, cike da sha iyanci tace "Gaskiya ne Yayana?" e fuska Saleema tayi tace "Hadeeya bana son tashin kunya, bar nan wurin." e baki tayi ta harareta tace "Na ji, dama wannan na zo nuna ma Yaya Mu'az..." Ta fa a tana daddana wayar ta ara matsawa kusanshi, da sauri Mu'az ya ago sosai ya fara rarraba idanu tsakaninsu, a rikice ya mi e tsaye dan baya so Saleema ta ga hoton nan dole za ta ji ba da i, a matsayinshi na masoyinta bai kamata ya bari haka ta faru gabanta ba, dan haka ya kalleta bayan ya tashi tsaye yace "Am...baby, ruwa, kawo min ruwa?" Da sauri Saleema ta mi e tana jin kunyar rashin kawo masa ruwan sai lemu kawai da wasu abubuwan na ta awa da mahaifiyarta tayi ta nufi cikin falon. Yana ganin shigarta ya dam i hannun Hadeeya da arfin da saida ta yi ara sai kuma ta kalleshi a tsorace tace "Yayyyya." A haukace rai ace yace "Hadeeya ki bar wannan wasar, sati nawa yau ina kiranki kina wula antani? Me yasa baki da tarbiya? Wannan ba er uwarki bace?" Fizge hannunta tayi da nufin wacewa sai dai ta kasa hakan dan ba ka an ya ri eta ba, aya hannun nata dake ri e da wayar ya kamo sannan ya saki ayan, mur e mata hannu yayi sosai yana fa in" Kin auka wayo gareki, idan ma wani ke koya miki iskancin nan to daga ke har shi ko ita baku da hankali, mahaukatan banza marasa imani." Duk yana maganar ne yana daddana wayar ta ta dan kuwa dama ba ta saka ma waya kowane irin code. A gigice Hadeeya ta nemi ameshi tana son kar ar wayar, shi kuma ya juya mata baya yana ci gaba da neman video, dake waya ce ta hauka videon da ta yi daga lokacin zuwa yanzu sun fi ari, hakan ya bashi wahala kafin ya hango hoton a rububi, yana nasarar ganinshi bai ata lokaci ba wajen gogewa, duk lokacin kuma Hadeeya na ta arin dakatar da shi tana ya bata wayarta, amma bai saurareta saima kakkauce mata da yake, idan ta yi nan ya yi can idan ya yi can ta yi nan. Sanyayyar ajiyar zuciya ya sauke tare da yin hamdala ga Allah ya lumshe idanu, juyowa yayi ga Hadeeya da lokacin ta tsaya wuri aya tana hararenshi, mi a mata wayar yayi yace "Kin yi sa'a ina farin ciki zan zama angon Yayarki, ba dan haka ba wayar na so wacewa gaba aya." Cikin jin haushi tace "Za ka gani, wallahi ba zaka zama angon nata ba, kuma zan sake samo wani video, ya zakayi idan na auko hotonta sanda take wank..." Ba zato ba tare da shi kanshi zai iya yin hakan ba ya sha o wuyan rigarta da hannu bibbiyu irin sha ar da namiji balagagge ya kamata ya ma, amma yanda ya hango abun sanda ta fa a, sai wani mahaukacin kishin da shi yasan a kan Saleema ka ai yake da shi ya turnu eshi. Gaf da fuskarshi ya matso ta ta fuskar, irin yanda fuskarshi ta yi jajir tsabar acin rai da kuma ha e fuskar da yayi ya sakata jin ari kamar zatayi fistari, a rikice murya a hahhar e yace "Kkkika kkkuskura wani haukan...ya sakaki ganin tsiraicinta, sai na ule idanunki, karkkki auka da wasa nake, wallahi tallahi." *Saleema* na shiga ciki ta auki ruwan a feidge qai ta nufi madafa dan aukar kofin da ya dace, ta shiga ta auko sai ta an tsaya aurayewa dake aje suke a drower kwanuka, mai aikinsu dake goge masafar tana shirin tafiya gida ce ta kalleta, dake ta san Mu'az in ya zo sai tace "Hajia,in tambayeki mana?" Juyowa Saleema tayi tace "Uhum? Ina ji." Dakatawa tayi da gugar da take tace "Aurenki da yaron nan, ha in iyayenku ne ko auren soyayya ne?" Da mamaki da kuma fara'a a fuskarta tace "Me yasa kika tambaya? Auren soyayya ne." Ajiyar zuciya mai aikin ta sauke tace "Kiyi ha uri da abinda zan fa a, wata ila ki auke a matsayin mai son rabaki da shi, amma Hajia ke yarinyar kirki ce, zan uya cewa kin fi kowa a gidan nan,..." Saida ta sake nisawa sannan tace "Ki sake nazari a kan dacewarki da yaron nan, bai kyautu a ce
Chapter 50 · 0% Book details