Sashe 96
Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yawa idan na kammala aikin." e ha a yayi da mamaki yace" Zo nan." Jiki na kakkarwa ya tashi tsaye sai dai ba mi ewa gaba aya ba ya matso, a da ile yace" ago min kanka." Yana aga kanshi ya ware hannunshi sai kuwa ya kasheshi da mahaukacin marin da ya saka shi fa uwa ruf da ciki ya saki wata guguwar ara yana dafe kuncinshi. Tun kafin ya tashi zaune ya sake tsugunnawa a gabanshi yace" Saboda shashasha ne kai shiyasa na mareka." Yana gama fa in haka ya juya a sukwane ya auki kayanshi ya shiga maidawa, saida ya gama tsaf sannan ya isa bakin ofar ya mur a da niyyar fita, sai kuma ya ji hayaniyar dake an tashi sama sama ga kuma muryar ab-baka dake sake aga murya yana fa in" Gyara kimtsi marasa kunya, a fadar sarkin mara awa kuke, ku mana shiru ko jikinku ya gaya muku, fada ba wurin wasan yara bane." A hankali ya dawo da baya yayin da ofar daya bu e ya barta a hakanan, da sauri dogarin dake jikin ofar ya shigo yana sauke dubanshi kan mutumin nan dake kwance yashe dafe da kanshi sai juyi yake, wani murmushi yayi a ranshi ya ayyana" Mai martaba kenan, ya buga tsiyar." Sai kuma ya rusuna yana kallon Abdus-samad dake shirin zama kan kujerarshi, da gudu ya arasa yana baza babbar rigarshi yana kallon mitumin dake kwance shi hankalinshi da lissafinshi ma ba'a nan yake ba amma wai a haka yake fa in" arya kake asararren banza, ganin zaman sarkina ya fi arfin shashashan makashi irinka." Wannan maganar da yayi ce ta fargar da sauran fadawan yasa suka fara shigowa da nutsuwa inda an-baka ya dur usa gabanshi yana fa in" Ina fata mai martaba na cikin oshin lafiya." A ma oshi kawai ya amsa da" Umm!" Kirari ne suka kwasa dogaran da sauran fadawan dake cikin fadar kuma dukansu addu'ar arin lafiya da orashi akan magauta ne suke, cikin sanyayyan murya ya kalli mutumin da ke arin tashi zaune yace" A kaishi gidan horo, zan waiwaye shi daga baya." "Angama sarkina, an sarki jikan sarki, sarki mai adalci, Allah ya ja zamaninka." Dogarin ya fa a yana nufa wajen mutumin, wata wawuyar auka ya wa mutumin da har yanzu ba ya hayyacinshi ya sa ashi a kafa a tamkar ya auki buhun flawa ya fice da shi. an-baka ne ya rusuna yace" Ranka shi da e Allah ya taimakeka, akwai mutane a waje da aka zo da su yanzu." A ta aice kawai yace" A kan me?" Cikin ladabi an-bakan yace" Allah taimaki sarkina, game da sallar mata da aka gudanar yau ne, dandazon an mata da samari sun yi shagalin rashin kunya a gidan rawa dake can hanyar fita gari, an yi ka e-ka e da shaye-shaye a wurin, shine fa a ya arke tsakanin wasu mata har ta kai ga mazan ma sun shiga saboda kowane na son kare kimar budurwarshi, hakan ya jawo a ka ji ciwo da kuma lalata dukiya, dan har sai da suka dinga lalata komai dake wurin da kuma fasa gilasai na motocinsu..." ara rusunawa yayi yace" Jami'ai dake ta wajen saboda dama ana samun irin haka sune suka kai auki a wurin, to shine Insoecteur in ofishin ya ce a zo da su gabanka duba da har da masu ka e-ka en nan da ka hana fa an ya ritsa da su, Allah taimaki sarkina, Allah ara lafiya da nisan kwana." Lumshe idanu ya yi a daidai lokacin ya sauke nauyayyar ajiyar zuciya, abu aya ya zo mishi a kai lokacin shine *Saleema*, ina ma za su bashi dama ya je ya ganta ya rumgumeta a jikinshi ya ji umin jikinta da amshin dake tare da ita? Hakan zai sama mishi nutsuwa ba ka an ba, kalamanta da murmushinta ka ai za su sama mishi nutsuwa a wannan halin da yake ciki, dan gaskiya kanshi ya fara aukan zafi hutu yake bu ata, a hakan ma fa ba shikenan ba, dan jiya ma akwai arar da wata matar ta kawo amma kuma sai ta fashe da kuka ta kasa fa in abinda mijin ke mata, ita bu atarta kawai a sa ya saketa ta gaji da zama da shi, daga arshe shine liman ya bashi shawara a ha ata da mata sai a ji me ye matsalar, dan ba zasu iya aukar mataki akan abinda basu sani ba, yau za ta dawo ita ma dan ya bayar da umarnin a kaita cikin gida wajen gimbiya Saleema. Ya fi minti aya kafin ya bayar da umarnin a shigo da su, kafin su shigo ne liman dake kusanshi cikin ra a yace "Allah taimaki mai martaba, na ce ko za ka shiga ka huta ne, sai mu ji da matsalar." A hankali ya fara girgiza kai yana sake lumshe idanu sannan yace "Barsu." A daddafe suka fara shigowa fadar kowa kanshi asa kamar yanda an-baka ya umarcesu, a tsakiyar carpet in suka zauna kowane kanshi a asa, su tara ne mata hu u maza biyar. Idanu ya zuba musu yana kallon shigar mata wanda uku ankon atamfa ne iri aya sai ayar dake sanye da riga da wando, girgiza kai yayi dan biyu daga ciki ko an kwali babu a kansu sai yanayinsu da ya yi bici-bici daga kawunansu da suka sha gashin dokin an yamutseshi zuwa kayansu da suka fara yayyagewa. Kan mazan ya maida dubanshi da suke da shiga ta kamala da fuska ta salihai a sanyaye ya cira la anshi da yar yace "Me ya faru?" Da sauri Sharhasila da ita ta fara tayar da hatsaniyar ta ago tana fa in "Wannan yarinyar ce ta..." A tsawace an-baka yace "Shiru yarinya, ki yi magana da girmamawa, gaban sarki uban talakawa kike." Waigawa tayi ta kalleshi ta yatsina baki kafin ta sake kallon Abdus-samad tace "Yall..." Wannan gundulemiyar bulalar dake hannun an-baka ya tsala mata a baya wanda saukar bulalar yasa ta cirawa daga zaunen da take ta zura hannunta ta baya tace "Wayyo Mamaaa." Sai kuma ta koma zaune dangalgal idanunta na ciccikowa da hawaye tana sauraren an-baka dake fa in "Kanki asa ar matsiyata da baki gaji tarbiya ba, sarki ba abokin wasan ubanki bane." Sadda kanta tayi tana jan majina dan bulalar ta shigeta da kyau har fitsari ta ji ya an zubo mata dan ba ta yi tsammanin jin hakan ba, *Zeid* da shima yana cikin tawagar wanda rabon ayi ne ya a shi kar an gayyatar budurwar tashi na wannan wasa da za'a yi an-baka ya kalla ya nunashi da bulalar yace "Kai yi ma sarkin sarakuna bayanin me ya faru." Saida Zeid ya kalli bulalar ya gyara zamanshi yana addu'ar ya tashi wurin nan ba tare da an zuba nutsu ita ba shima sannan ya sadda kanshi ya nutsu sosai ya fara magana "Ranka shi da e wannan duk ita ce silar komai..." Ya fa a yana nuna Sharhasila dake gabanshi ka an sannan ya nuna wacce ke gefenshi sanye da dogon wando yace "Daga wannan in ta na mata maganar tsohon mijinta, dan ta ce bai cika mata al awari na inkinta da ta bashi ba, shine ita wannan sai ta auka da zafi ta fara zaginta, kafin ka ce kwabo suka fara fa a na dambe, to daga na shiga zan rabasu sai wa annan biyun..." Ya nuna sauran an matan yace" Shine suka dira a kanmu wai zamu mata taran dangi, kawai dai abu ya kwa e wannan ma saurayin aya daga cikinsu ne ya shiga fa an, shine dai nan aka yi ta hatsaniya a wurin har aka kamamu." aya namijin da yake ya san me sarki ke nufi da sauri ya ara sadda kanshi yace" Allah ya huci zuciyar sarki mai adalci, kuskure ne kuma ba za'a sake maimaitawa in sha Allah." Shiru ne ya ratsa fadar inda Abdus-samad ke ci gaba da kallonsu yana nazarin lamarin kafin daga bisani cikin tattausan murya tamkar gajiyayye yace" A garin namu? Kwanciyar hankalin namu kuke son ruguza mana? Fa a har da ji wa juna rauni akan maganar tela?" Shirun da yayi yasa an-baka dake tsaye yace" Allah ara lafiya sarkin sarakuna." Numfasawa ya sake yi ya kalli an-baka yace" A ajiye min su gidan horo, akwai bu atar su shiga hankalinsu." "Angama ranka shi da e, Allah ya ara lafiya da nisan kwana." Ya fa a yana korasu da bulalar yace "Ku tashi muje, maza..." Haka suka fice daga fadar kafin yayi yun urin tashi dogarai biyu suka rufeshi da rigunansu kafin ya mi *Tabbas* shirun da yayi game da lamarin mutumin da ya farmakeshi shi ya fi komai agawa wanda lamarin nan ya shafa, shi bai nuna ya ma san da komai ba kuma ya sa an kai mutumin gidan horo wanda hakan yasa suke ganin da ya sani tabbas da ba anan zai ajiye shi ba, dan shima kamar sauran akan fito da shi yayi aiyuka tare da sauran masu laifi. Sosai hankalinta ke ara tashi take azalzalar angaladima da ya kutsa ya gano musu me ke faruwa, dan tashin hankali neman kasheta yake daga tsaye, ta ko ina faduwa take dalilin yarinyar nan da ta zo gidan. Ga su Sharhasila ma da har yanzu suke nan ta jigata ta kuma fusata matu a, ita bata ta a fa a ma irin wannan ba, dan wannan in ita ce a ci ci ma uwa sosai sannan gashi yarinyar ta yi ikrarin idan ta so ma sai ta yi soyayya da Huzeifan ta ga ta tsiyarta, hakan na hassalata sosai musamman idan suka ha a idanu da ita sai su harari juna, ba damar su sake caskalewa wani ba in dogari na kula da su da atuwar bulalar da har yau in ta tunata sai ta ji tana neman zabura ita aya. _______________ Zazzaro idanu sukayi suna ara suban surukan nasu da kyau, Alhaji Yusuf ne yayi arfin halin fa in "Kwana hu u yau? Kuma shine ba'a fa a ba sai yanzu." Kukan da dattijuwar ke yi ne yasa mahaifin Zeid din kallonta da yanayin jin haushi yace "Dan Allah ki mana shiru muyi magana, ya zakiyi sakaci da tarbiyarsa kuma yanzu ki dameni da kuka? Sanda nake fa