Sashe 76
Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da mashayi ba, yaron da ya wuce ta nan yana warin giya?" Fuuuuu! Ta jata suka fice a akin sai dai bai ji akwai wani abu da zai saka shi canzawa ba game da lamarin nan, idan basu aurar da ita ba dafata zasuyi su ci? Dole ta yi aure ita tamkar an uwanta. *Suna* shiga aki Saleema ta fa a kan gado ta sake fashewa d kuka tana fa in "Mama me yasa Abba baya sona? Me yasa kullum Abba ni yake untatawa da hukuncinsa? Wai Mama ni ce kullum ke yi masa laifi? Ko kuma dai ha urinsa a kaina ne ragagge?" Cikin acin rai Safiya ta kalleta tace "Kiyi shiru kin ji ko, wannan karan ya ga yadda ake tawaye ganin idonsa, wallahi ba zai aura miki aure da wannan an iskan ba, kuma na tabbata Ardiya ce ta kawosa gareshi akan maganarki, dan haka ba zan ta a yarda ba sai dai na bar gidan nan wallahi, haka kawai, ce masa akayi ba na udarki na yi ba? Ko dan ya ga ina auke ido akan abubuwa da dama?" wafa tayi tana nufa wajen kayanta ta bu e tana ciro kayayyakinta kamar mai shirin barin gari. Wayar Saleema dake kan gado ne ta shiga vibration, hakan yasa Saleema duba wayar, wacce ke kiranta ta fi arfin share kiran saboda girma da darajarta duk da tana halin damuwa da unci. Hakan yasa ta tashi zaune ta saita nutsuwarta ta aga kiran na gimbiya, saidai duk arinta saida muryarta ta fallasa sirrin zuciyarta da kuma sheshe ar kukan da take. Hankali tashe gimbiya Ramlat tace "Saleema, kamar kuka kikeyi ko?" Shiru tayi sai ci gaba da shashe ar da take, cike da kulawa ta sake fa in "Saleema, karki aga min hankali mana, ki fa amin me ya sameki kike kuka?" Siririn kuka ta sake fashewa da shi a sanyaye tana kallon Mamanta data shige ban aki tace "Ranki shi da e Abbana ne, Abbana ne ya..." Sai kuma ta sake fashewa da kuka, a rikice gimbiya Ramlat tace "Abbanki? Me Abbanki ya miki? Dukanki ya yi?" Girgiza kai tayi kamar tana gabanta tace "A'a, ranki shi da e Abbana ne ya daina so na, a da idan ya hukuntani komai tsananin hukuncin na kan aukeshi a matsayin horon uba zuwa ga arsa dan son cigaban rayuwarta, amma yau da yake shirin aurar dani ga wanda a gabana kuma a akin mahaifina yake arin kunna sigari, kuma duk da na fa a masa amma ya nuna bai damu ba, sai nake kokonto anya yana sona? Idan yana so na me yasa bai damu dani ba? Ya yake so na yi? Rashin aurena da wuri kamar an uwana ba daga ni bane, Allah ne bai nufeni da yi ba kuma ni ban damu da hakan ba." Cike da tausayi da tausasa murya yadda zata kwantar mata da hankali tace" Saleema, mahaifinki na sonki, sai dai wasu lokuta iyaye su kan za a mana abinda ba ma so, kuma fa niyyarsu ba ta cutar damu bane, kiyi ha uri ki daina kukan nan Saleema, in sha Allah Abbanku ba zai aura miki wanda bai dace dake ba." Jinjina kai tayi a sanyaye tace" Nagode ranki shi da e." Amsa mata tayi da" Ba komai, sai anjima." *Kallon* juna sukayi ita da yalla ai *Suleiman* wato ani ga mahaifinsu Abdus-samad, cike da dattako da kulawa yace "Uwar mai gado lafiya? Kamar akwai damuwa ko?" Jinjina masa kai tayi a nutse tace "Yarinyar da nake baka labari ce, wai mahaifinta zai aurar da ita ga wanda bata so." an kallonta yayi sosai yace "Subhanallah! A garin nan? A wannan zamanin? Ina ga ko ya kamata a kirashi fada dan bai makata mu bari a yi wannan zalincin ba." arfan numfashi ta sauke tace "A'a, ba haka zamuyi ba, za ka je gidan ka sameshi kai da liman." Da maamkin rashin fahimtarta yace "Uwar mai gado, me zamu je muyi a can?" Murmushi tayi sai kuma ta numfasa tace "Bari na kira Yaya muyi magana da shi." Jinjina kai yayi cike da girmamawa ya bata damar kiran Sheikh Mukhtar in, kusan minti talatin suka auka kafin sheikh in ya araso gidan, shi da liman da sheikh tare da uwar mai gado sun jima suna tattaunawa kafin liman da Suleiman su auki hanyar zuwa gidan tare da dreban da yasan gidan. Sheikh kuma mi ewa yayi tsaye yace "Yanzu ina mai gadon?" Dariya tayi tace "Tun asuba da ya dawo daga masallaci rabona da shi, amma fa yana lafiya, za ka iya zuwa ka gani Yaya, wallahi kamar ba shine jiya ke kwance ba." Murmushi yayi yace "Alhamdulillah, zan je na sameshi yanzu, amma ki ji da kyau kar kowa ya ji maganar nan, hatta da abokanan zamanki ki barsu kawai su gani, sannan an-galadima kada ya san me ke faruwa sai bayan komai ya faru." Kallon tsaii! Ta masa tace "Yaya, kada kowa ya ji? To taya kenan hakan zai faru?" Ba alamar wasa yace mata "Hakan baya faruwa dole sai da taron mutane ne, mu bari abun ya faru in ya so koma me ye sai a yi." Jinjina kai tayi tace "To Yaya, Allah ya bada sa'a, Allah yasa alkairi." Lumshe idanu yayi yace "Ameen, kiyi ta yi masa addu'a, dan yau idan ya zauna kujerar nan ba zai tashi ba dole sai da rawani a kanshi." Jinjina kai tayi ta bishi da kallo har ya fice a falon na ta ya bi ta ofar da zata sadashi da akin Abdus-samad *A* gidansu Saleema kuma Ardiya na jin sanda mai gadi ya sanar da zuwan ba in ta fito da sauri tana le awa, murmushi ta saki na jin da in ganin dangin mahaifin Kabil har sun iso, ajiyar zuciya ta sauke tace "Za ki shiga daula, amma za ki kwashi kashinki a hannu, dan duka ma ka ai ya isheki, wanda zai shigo gida mankas ai ba zai san me zai aikata ba." ar dariya ta sake yi ta dubi wayarta tare da danna lambobin Gaishata ta kirata, tana sanar da ita yadda komai ya faru tace" Duk da ban ji da i ba da zata auri mai ku i, amma muje ma a haka, wata ila lasisin zawarcinta zata kar o ta dawo." ewa sukayi da dariya Ardiya tace" Baki ma san wani abu ba, tun jiya fa Mamanta basa magana da Abbanta akan maganar nan." Cike da sha iyanci Gaishata tace" Kula shine kike zaune ke ka ai a gidan babu gayyata? Kinga gani nan tafe, bari na fa ama Alhaji abinda ke faruwa yanzu za mu je, kinsan me zanyi idan na zo?" Da dariya Ardiya tace" Me za ki yi?" " Gu a mana, gidan amarya ba gu a ai lami ne." Wata Dariyar suka sake she ewa da ita kafin suyi sallama da junansu. Zuwan ba in saida suka an jira ka an Yayan Alhaji Yusuf da kuma annenshi guda biyu suka araso kafin su fara maganar abinda ya tarasu, har sun gama magana Alhaji Auwal ya zo da niyyar ya ji ba'asin da ya sa shi ba'a fa a masa za'a zo maganar auren Baby ba? Dan shi har yau har gobe yana girmama yarinyar nan yana kuma aunarta tamkar an da ya haifa. Saidai da ya samu har an gama magana sai ya yi shiru kawai ya shiga kora musu addu'a na sa albarka. *Alhamdulillah.* 20/06/2022 22:07 - MOM LATEEF *BAIWATA* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *SADAUKARWA GA* *AHALINA* *GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* _(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_ *[G. M. N. A]* _Bismillahir rahamanir rahim_ _41_ Da mamaki ta kalli Hamdeeya tace "Tabarmi kuma? Me za'ayi da su?" Turo baki yarinyar tayi cike da raini tace "Ni ban sani ba Momma, ki kawo kawai." e baki tayi tace "Je kar i makulli a hannun mai aiki ki bu e mangaza ki auka." Juyawa tayi a sukwane ta nufi inda ta fa a matan, tasowa tayi ta fito daga falon ta tsaya a daidai farfajiya, abun mamaki shine babbar ofar gidan an hangemeta sai mutane ai dake shigowa gidan, wasu ma ota wasu kuma daga cikin an uwa ne da abokan arzi i sai gaisawa suke a tsakaninsu, girgiza kai tayi ta koma akin tana tunanin me ye sai ya wani tara mutane haka? Ba fa aura auren bane, hayaniyar da take iya jiyo daga nan ne ta auke if bata jin komai, hakan yasa ta sake le awa ta tagar akinta, mai gadi ta gani tsaye shi da anin Alhaji Yusuf suna rarrabawa ba in abun sha, komawa tayi zaune kan gado ta auki wayarta ta fara kiran Kabil dan ta ji me ye shirinsu? Da wace manufar ya turosu gidan? Za'a bayar da komai da ake bu ata ne? Gaishata dake zaune akin tana ta latsa wayarta ne tace "Ki rabu dasu dan Allah, ko ma meye ai zaki ji?" Girgiza mata kai tayi tace "Um um! Bari na ji me ake ciki." ara wayar ta dinga yi amma shiru ba'a agawa har ta tsinke, saida ta kira sau hu u a na biyar ya aga. Cikin muryar bacci da rashin sanin darajar an adam yace "Wai wane an iskan ne yake damuna ina bacci?" Zaro idanu tayi sai kuma ta ance idanu tace "Ni ce marar mutumci." Wata sha iyar dariya yayi yace "Kai, auntyna? Allah dai ya ja zamaninki, kiyi ha uri aunty." A hassale tace "Kai bana son iskanci, mutanen da ka turo me suka zo yi? Hada ku in auren aka bayar ne? Kuma ni aunty ba ta ce min za'a kawo komai ba, munyi da ita kawai zasu zo tambaya ne idan aka amince zuwa gobe ma sai a kawo." Da mamaki shi ma yace "Mutane kuma? Ni ai ban tura kowa ba, su waye kenan suka je?" Tsaki tayi tace "Shashasha, kana bacci warhaka ta ya za ka san abinda ke faruwa? Yanzu haka farfajiyar gidan can tam am yake da mutane." an tsaki yayi yace "Aunty ba wanda aka tura, ko za'a tura saida izinina, ki dai sake bincikawa." Da mamaki a fuskarta ta mi e tsaye ta sake komawa kusan tagar ta aga labule tana le awa