← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 106 OF 116

Sashe 106

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya birgeta, shine ta fa a mata ai shago gareta a nan gidan na inki, a haka fa ya zama komai dama da maffarinshi. Haka akayi suna sau aya tak Mama Safiya ta zo ita dai kunya ba za ta barta ba, sai dai fa a waya idan ta dage tana fa awa Saleema wani abun dan kula da kanta ko yaronta sai kuma ka rantse ba ita bace ko kuma idan ta samu wanda zai zo daga wajensu haka za ta bado sa o a kawo mata, haka akayi suna yaro ya ci sunan margayi sultan *Abdallah Abdus-samad Abdallah*. Tunda aka yi suna ya kan le o sau uku, da safe kafin ya fita sai idan ya samu hutun cin abinci ya zo nan ya ci sai kuma da dare ya zo su sha hirarsu. A haka kwanakin ke ta kwararawa har an fara lissafin saura kwana ka an ta yada wanka. Shigowarshi tasa ta cire yaron daga nono tana goge masa bakinshi da ya ace da ruwan nonon ta aje shi kan gado, da sauri ya araso yana fa in "Ya dai? Har ya oshi ne?" "E mana." Ta fa a tana arin mayar da nononta a riga, sai dai cikar da yayi da ruwa kuma rigar ta kamata sosai yasa ta matso nonon har yayi tsartuwa a fuskar Abdus-samad dake shirin zama kusa da ita yana son aukar yaron, da sauri ya kalleta yana kallon nonon data mayar a riga yace " walele ne kike min?" Girgiza kai tayi a sanyaye ita dai dan su rabu lafiya tace "A'a wallahi, ba dagangan bane." Zaune yayi kusanta daf da daf ya kai hannu yana arin ciro nonon, ri e hannunshi tayi tace "Baban ana, ka ga dai wallahi Ummi fa a take min idan ta ga ka ta ani sai ta ce banna da hankali, wai ko araba'in in Abba ban yi ba amma na yarda kake ta ani." e fuska yayi irin sosai din nan yace "Na ce miki wani abu zan miki? Ruwan da na ga suna ta zuba ne fa zan gani ya suke." Da sauri ta ara matse rigarta tace "Farare ne, fari tas wallahi." Harara ya galla mata yace "In gani to, idan ba haka ba wallahi a kai zan auke ki na kaiki akina, kuma dai kinsan me zai faru." a tayi da alamar mamaki sai kuma ta sassautawa hannunshi ri on da ta mishi, ciro nonon yayi yadda yayi ul da shi ya dinga kallo yana ha a yawu, satar kallonta yayi yace" Da za i sosai ko?" Makale kafa a tayi tace" Ni ma ban sani ba."Tana rufe baki ya kai bakinshi kan nonon yana fa in" Bari muji ya anon yake, ai kinga mun manta sanda mu muka sha...umumumumum" Lumshe idanu dukansu sukayi inda Saleema ta matse afafunta gam, dan fa ba laifi gyara na asa da asa ta sha a hannun Mamanta da kuma jakadiyar nan dattijuwa, madadin ya saketa sai ya tallabo bayanta yana kwantar da ita a kan gadon shi kuma yana agowa daga zaman da yayi har ya mata runfa. Jin yadda nononta ya saki alhalin azun a tumbatse yake da ruwa yasa ta saurin tureshi ta tashi zaune tana ta a nono, kallonshi tayi shi kuma yana kallon aya nonon tace "Inna lillahi! Haba Abban Abba wannan wane irin abu ne? Dubi fa ka shanye mishi madara, ya zanyi kenan idan ya tashi anjima?" Lumshe mata idanu kawai yayi yana lashe la anshi, matsawa yayi kusanta idanunshi sunyi jajir alamar da magana a asa cikin rarrabe kalamai yace" Matan...mu, kinga...dai arba'in in nan..ba kyau in ji malamai, tunda kina sallarki...me zai hana ki ba mijinki ha inshi? Hakan fa...zai sa ki zama ar aljanna...lamba aya." Turo baki ta ma ale kafa a tace" Ni fa gaskiya tsoro naje ji." Da sauri ya kalleta ya dakata daga shafar cinyarta yace" Tsoron me, ba gani nan ba?" Girgiza kai tayi tace" Ummi ba za ta bari ba, kuma idan na sake aukar wani cikin fa? Abba ko wayo baiyi ba." Da sauri yace" ba za ki auka ba, Ummi fa ta baki magani kinsha ko?" Girgiza kai ta sake yi alamar dai ba ta yarda ba, Mi ewa yayi yana cije fuska yace" Shikenan, abun farin cikin shine da Allah ya yo ni sarki, gida cike da hadimai kala-kala, sai fa wacce na za a ma za'a wanketa yanzun nan a kawo min akina ta tayani bacci." Sunkuyawa yayi ya sumbaci yaron sannan ya nufi hanyar fita yana fa in" Ke tunda ba ladar kike bu ata ba ai shikenan, gasu nan hadiman kullum cikin kwarkwasa suke da kwalliya dan dai na waiwayesu..." Da gudu ta tare gabanshi tana kallonshi a marairaice tace" Tsakani da Allah za ka uya neman hadimarka?" Kawar da kai yayi yace" Me zai hana? *Mallakina ce* fa." Girgiza masa kai tayi ta tallabo kumatunshi tace" Dan Allah ka min al awarin ba zaka sake sa a hakan a zuciyarka ba, ni kuma wallahi zanyi dubara na zo akin naka yanzu." Kallonta yayi yace" kin tabbata?" Da sauri tace" Allah kuwa." Jinjina kai yayi ya tallabo ha arta ya sumbaci bakinta yace" Sai kin zo." Yatsa ya nunata da shi yace" Amma ki sani idan baki zo ba zuwa sade za ki ji shelar sarkinki ya bu e wata sabuwar a leda." ura masa idanu tayi tace" Wallahi dan kana sarki ne da sai in wanke fuskarka da mari, Abdul ya kake wula antani haka?" Shafa kuncinshi yayi yana murmushi ya ra ata ya wuce bai ce mata ala ba, da kallo ta bishi har tana jin yana ma Ummi saida safe ita ma ta amsa, zaune tayi tana tunanin yadda za ta yi ta je dakin shi Ummi idanu take saka musu sosai, shi kanshi da ya jima yanzu da ta shigo ta ce tana son ganinshi, ta kusa awa aya tana tunanin yadda za ta yi sai kawai ta mi e tana murmushi, hijabinta ta auka ta saka ta fito ta samu Ummi ta mi e ita ma tana shirin shiga ta gansu sannan ta kwanta. Da mamaki ta kalleta tace "Lafiya na ganki da hijabi haka?" Ba alamar wani ar tace "Ummi, wani littafina ne nake ta nema ina son karantawa, shine nake so na duba a akina ko akinshi, ina tunanin a can na barshi." Kallonta tayi sosai kamar mai son gano gaskiya, sai dai dake bata ga alamar inda inda a tare da ita ba ko rashin gaskiya sai ta jinjina kai tace" To amma kiyi sauri, kinga da ofar ce zan rufe." "To Ummi." Ta fa a tana kama hanyar fita dake sadata da na ta falon, har tayi nisa Ummi tace "Ina nan fa ina jiranki." Ta fa a tana zama akan kujera, jinjina kai tayi ta fice a akin, murmushi Ummi tayi tana ayyana in dai har sai ta je akinshi, to fa ba yanzu za ta dawo ba. *Alhamdulillah.* 29/06/2022 20:57 - MOM LATEEF *BAIWATA* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *SADAUKARWA GA* *AHALINA* *GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* _(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_ *[G. M. N. A]* _Bismillahir rahamanir rahim_ _56_ *Bayan wata biyu* Kallonta Saleema ke yi tana murmushi, ita ma da murmushin a fuskarta tace "Wallahi gimbiya ba zan oye miki, ni da na ga dinkin ya birgeni sosai, shiyasa na kai wa mai inkinmu na nuna mata hotonki na ce irin shi muke so, wallahi da aka mana inkin sai bai ma Yayata ba yadda ta ganshi a jikinki, shiyasa ta kuma siyan wata shaddar ta ce na kawo miki ki mata idan ba damuwa." Wayar dake hannunta ta an daddana ta nuna mata tace" Kinga wanda aka mana in." a tayi ta duba da kyau sannan tace" inkin yayi, sai dai a irin shaddar da akayi shi ne bai dace ba, sai kuma kwalliyar wannan da iya rabin wuyan aka saka da ya fi." a mata wayar tayi tace" Ba d amuwa aunty, in sha Allah za'a mata kamar waccen in." Kayan ta kar a ta auki abun rubutu ta warware rigar da aka ba do a matsayin awo ta dinga aunawa sannan ta maida mata rigar tace" Jibi za'a iya zuwa a kar i kayan." Waro idanu tayi tace" Jibi ka ai?" Dariua Saleema tayi tace" Gobe ma dan akwai wasu ayyukan da ke gabanmu." Jinjina kai tayi tace" To shikenan Allah kaimu, nawa ne za'a bayar?" Girgiza kai tayi tace" Idan aka zo amsa sai a biya." "Tooo." Ta sake fada tana tsareta da idanu sanda ta mi e tana ri o gyalenta ta baya tare da aukar Abdallah dake neman iyawa. Komai dama aka ce da sannu sannu ake farawa, alubalen da suka fuskanta a baya sai gashi yanzu nema yake ya zama tarihi, a da sai su kwana biyu babu inkin, amma dalilin inkin da ta zanawa kanta na sunan yaronta yanzu za ta iya kar inkin uku na manyan mata ko fiye ma da haka, yanzu haka su kansu yaran shagon basa zama babu aikin, kullum cikin aiki suke da kuma kar an ba uncin mata. Mata kuma dama da zamani suke tafiya, inkin ko babu kwalliya indai zasu sa ya bi jikinsu a ce sun yi kyau to an gama, sannu sannu wannan ya ga inkin ya ce ina aka miki? Waccen ta ce kai ma wacce, sai komai ya fara tafiya musu daidai yadda suke da bu ata, yayin da wasu kuma su kan zo ne kawai dan gani da idansu da aka ce gimbiya Haleematu ce, hakan yasa yanzu kullum cikin kar an ba i take iri daban daban, dan ma wasu idan ta ga irin wayayyu ne an zo mata gida da matsatsun kaya kai babu ankwali sai ta ce a jirata a shagon sai ta saka hijabinta da ni ab ita ta samesu a can, wasu kuma ta kan basu damar samunta a falonta gudun kai da kawonta kar yayi yawa tsakanin gidan da shagon. A haka har suka saba sosai da Hajia Mardiya da kuma matar shugaban asa Hajia Balaraba wacce aka fi kira da Hindu. Kallon envelope in ta sake yi sannan ta ara ri e wayar a kunnenta tace "Saleema,
Chapter 106 · 0% Book details