← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 97 OF 116

Sashe 97

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a miki halayenshi ba cewa kike arya ake masa ba." wafa yayi ya maida dubanshi kan Alhaji Yusuf yace "Tunda abun ya faru hawan jininta ya tashi, dan sarki ya i sauraren kowa akan lamarin, shiyasa na aukota muka zo neman alfarmarku, dan Allah ku taimaka mana, bana so na rasata saboda haukan yaron nan." Ardiya da har yanzu idanunta ke tsatsaye ne tace "To amma ai na ga ba wani babban laifi suka aikata ba, kuma shi an ce raba fa an ne yake?" Cike da dattako mahaifin Zeid yace "Hajia ki bar wannan maganar, kinsan ita rayuwa haka take, za ka dinga aikata kuskure ba da sanin kowa ba, amma idan Allah ya tashi kamaka sai ya kamaka da laifin da ma ba lallai ya zama na ka ba, ya yi kurakurai da dama a rayuwarsa, wata ila yanzun jafa'in wani ne ya shafesa dan Allah ya nuna masa can ma talala ya masa." Sanyayyar ajiyar zuciya Safiya dake gefen Alhaji Yusuf tayi wacce ta so barin wurin ya ce ta zauna tace "Hakane, Allah ya kiyaye gaba." Alhaji Yusuf ne yace "To yanzu wace irin alfarma za mu muku? Na ji ka ce sarki ya i sauraren kowa." A hankali yace "Hakane, ya i magana akan yaran har yanzu, taimakon da muke bu ata wurinku shine, kunga ku * arku* yake aure, idan da zaku sa baki a maganar ina ga da zasu samu sassauci, dan na san ba zai i saurarenku ba." Kallon kallo tsakanin Ardiya da Alhaji Yusuf da kuma Safiya suka shiga yi, sai kuma Ardiya ta an harari Safiya cike da takaicin yanzu abun ya fito fili, kawai ita aka zo neman alfarmarta saboda arta ce ke auren sarkin. Aikin banza kawai, ar da dan ta auri sarki ma da daddare ka ai ta iya zuwa gidan tare da an rakiya kuma ko minti talatin ba ta yi ba, kallon mahaifin Zeid in tayi duk da ta san zasu samu matsala da Hadeeya dake gidan amma a hankali tace "Ina ga wannan alfarmar ba mai yiwu bace." Kallonta duk sukayi sai kuma dattijuwar ta sake fashewa da kuka tace "Dan Allah Hajia karki ce haka, ku taimaka mana yadda Allah ya taimakeku, na san idan kuka masa magana zai ji." Cike da tausayawa Alhaji Yusuf yace "Karki damu Hajia, in sha Allah zamu je mu sameshi da maganar, sai dai akwai abu aya." Kallonshi sukayi sosai har da Ardiya dake hararenshi tana ganin akan me zai mata haka? Alhajin ne yace "Kamar me fa?" A nutse yace "Maganar gaskiya zamu mishi magana ne ba dan muna surukanshi ba, idan muka masa ya nuna bai amince ba ba zamu tursasashi ba ko mu kawo mishi maganar dangantakarmu." Jinjina kai Alhajin yayi yace "Hakan ma yayi, Allah ya bamu nasara." "Ameen" Ya fa a, mi ewa duk sukayi suna ba wa junansu hannun sukayi musabiha kafin su bar gidan. Kallonshi tayi rai ace tace "Me yasa yanzu ban da sha'awar tozartani ba ka sha'awar komai?" Kallo aya ya mata ya mi e yace "Ki shirya da safe zamu je tare da ke." A hassale tace "Ina? Wallahi babu inda zan je! Salon a wula antani ko a min gorin an taimaki sirikina." Wani murmushi ya mata lokacin da Safiya ta mike ta bar musu wurin yace "An bamu tabbacin samun abinda muka je nema ne? Ki bari mu je tukuna mu gani." Cike da hargagi tace "Wallahi ba zan je ba, kai dai da ka haifeta ka je amma ban da ni, haka kawai sai a dinga min kallon ar iska a gida." Dariya yayi yace "Zamu je tare da ke kuma haka na fa a, idan har na shirya baki shirya a gidan nan ba ranki zai ace Ardiya." Wani huci ta dinga saukewa irin ranta ya kai ololuwa wajen aci kafin ta jinjina kai ta juya ta wuce akinta ita ma kamar za ta ciji iska tsabar takaicin da take ciki. *Alhamdulillah.* 26/06/2022 22:54 - MOM LATEEF *BAIWATA* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *SADAUKARWA GA* *AHALINA* *GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* _(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_ *[G. M. N. A]* _Bismillahir rahamanir rahim_ _52_ Cikin sanyayyar muryarta da ladabk sosai tace "Abba, ya Ahmad da Mama? Duk suna lafiya?" Da jin da in girmamawarta gareshi yace "Lafiya lau suke, Ahmad ne dai bai ji da i ba jiya, amma da sau Turo baki tayi gaba a sanyaye tace "Abba, ina so na zo na wuni tare da ku, zan f...idan ya amince zan zo." Murmushi yayi ganin kunya ta hanata fa an sauran yace "To shikenan, dama nima da na kiraki dan na fa a miki da safe zamu zo gidan naku, akwai wata matsala ne da ta taso." Hankalinta ne ya fara tashi har ta gyara zamanta tana sake ri e wayar da kyau tace "Abba matsala? Me ya faru?" A nutse yace "Kinga kar ki aga hankalinki, idan na zo goben za ki ji, dama ina son ganin mijinki ne." Kamar tana gabanshi cike da kunya ta sadda kanta tana murmushi ba tace komai ba, jin ba ta ce komai ba yasa shi fa in "Shikenan saida safe, ki gaishe da mijin naki." A ladabce tace "Saida safe Abba, a gaida Mama." Ajiyar zuciya ta sauke a hankali ta aje wayar tare da yun urawa ta mi e dan kwashe allayen da suka ata gaban gadon sakamakon wani sabon yanka da tayi bayan mai inkin nan ta ga wanda tayi na fari ta yaba mata sosai cike da mamakin wannan gimbiya mai koyon inki. Ta sunkuya za ta tattaresu aka bu ofar, ta san kaf a yanzu dai babu mai mata haka sai sarkinta, dan haka ta ago a hankali tana sauke dubanta a kan fuskarshi da alamunta suka nuna damuwa da gajiya. A hankali ta zube wa anda ta fara kwashewa tare da tunkararshi ita ma tana tamke fuskarta, a nutse ta dafa irjinshi duk da yana sanye da kayan bacci masu laushi na kamfanin Adida aya hannunta kuma ta shiga shafo fuskarshi cike da tsantsar kulawa tace "Ayyah! Me ya samu jarumina haka? Nake ganin damuwa a tattare dashi." Waina idanunshi yayi sai kuma ya kalleta, a hankali ya rumgumota jikinshi ya matseta a sanyaye yana sauke numfashi yace "Ahhhhhhh! Matarmu, mulki...nauyinsa ya min girma sosai..." Sai kuma ya ago ya tallabo fuskarta yace "Zo muje ki tayani bacci, na gaji sosai." Cike da kulawa ta sake shafo kumatunshi tace "Sannu bawan Allah, Allah ya tayaka ri o, in sha Allah za ka cinye wannan jarabawar." auke hannayenta tayi ta juya da niyyar zuwa drowerta dan auko kayan baccinta sai kuma ya ri o hannunta, kallonshi tayi da jiran arin bayani, hakan yasa shi nuna mata allayen nan da idanu sannan yace" Na me ye? Ban sanki da barin datti a wuri ba." Murmushi ta saki tace" Oh! allaye ne kawai." Da alamar tuhuma yace" Me kike yi da su?" Marairaicewa tayi tana kallonshi tace" Har yanzu baka san wacecr matarka ba, ba dan an hanani cimmasa ba, da yanzu ni in nan babbar ma inkiya ce, sai dai..." Yawu ta ha e sai kuma tayi murmushi tace" Ban samu cimma burina ba, hakan yasa ya mutu sannan ya gudu ya barni." Jaye hannunta tayi daya ri e tace" Bari na canza kaya." Da kallo ya bita har ta arasa ta shiga ciro kayan da za ta saka, yana tsaye yana kallonta yana jin kamar ya rageta ta wani fannin, dan gaskiya lokacin nan da suka auka bayan an uwanta bai san komai game da rayuwarta ta baya ba, kuma laifinshi ne dan shi ne bai tambayeta ba, ita kuma ya gama gane miskila ce akan abinda ba'a nemeta da shi ba ko kuma akan abinda ba ta ba wa mahimmanci ba. Har ta shirya suka tafi angaren nashi baya da walwala dan kunya ce ma yake jin tana son kamashi da ya kasa mata tambayar ko da bani labarinki ne, hakan yasa daren yau ya tafi baya da annashuwa dan kwan yayi da tunanin *wacece matarsa*? *Tsaf*! Ta shigo akin ri e da kofin shayin har turiri yake ta araso gabanshi, a ladabce ta mi a mishi ya kar a yace "Nagode matanmu." Murmushi tayi ta zauna gefenshi tana kallon alkyabbar jikinta tace "Me yasa ka za amin wannan kayan? Kamar wacce za ta je gaishe da wani..." Idanun da ya watso mata yasa ta ha e maganar shi kuma yace "Wani wa?" aramar harara ta watsa mishi tace "Kishi wai? To ni kamar wani shugaban asa nake nufi." A nutse yasa yatsunshi biyu ya mintsineta a damtse hakan yasa ta zabura tace "Aouchh! Abdul mugu..." yalewa yayi da dariya ya kai kofin daidai bakinshi ya sur a ka an sannan ya kalleta yace "Ke ce muguwa, saboda kin saba min da komai naki yanzu, a yadda nake ji ba lallai na iya rayuwa idan babu ke ba." Gyara zamanta tayi sosai tana rauda kanta tace "Sona kake wai?" Da sauri ya girgiza kai yace "Um-um! Sha uwa ce kawai." Kallon wutsiyar idanu ta masa tace "Shiyas afa nima bana sonka, dan gaskiya ba zan so wanda baya so na ba." Fuska a game idanu a kakkafe kan fuskarta ya tsura mata su tare da janye kofin daga bakinshi gaba aya yace "Kenan ba ki ta a jin sona ba?" Ba alamar damuwa a tare da ita tace "E, kamar yadda kai ma baka ji a kaina." Juyar da kanshi yayi ya aje kofin afa ya mi e tsaye sannan ya kamo hannayenta ta mi e tsaye yana kallon idanunta yace "Ajiye maganata gefe, da gaske ba kya sona?" Saida ta aga kafa unta sannan tace "E, haka nake ji." Da mamakin daya kusan halakashi ya wara idanunshi ya nuna kanshi yace "Haka ma kike ji ne? Akan nawa?" Zuba masa idanu tayi a sanyaye tace "To kai ma ka ce baka sona k..." Sakin hannayenta yayi a tsawace sosai yace "Ni ban fa a miki haka ba malama, ni ina s..." Sai kuma yayi tsit! Tamkar an ma ureshi ya rarraba idanu tsakanin fuskarta da jikinta, ja baya yayi yana fa in "Hakane, hakane nima ba sonki nake ba." Harara ta
Chapter 97 · 0% Book details