← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 116

Sashe 12

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a mata irji ya rufe ofar yana kallonta yace "Sirri za mu yi." Murmushi tayi ta sassauta murya tace "To Yayana ina jin ka." Daf da ita ya matso sosai ya na wani kashe mata ido yace "Ki na da saurayi?" an jim ta yi kafin ta kalleshi ta na an lumshe idonta saboda kusancin ya yi yawa sosai tace "Ina da, amma..." "Amma me? Kina nufin ki ce Yayan na ki ba zai samu shiga ba?" Yanda ya yi maganar ya na kamo hannunta yana matsawa ya sa ta kasa cewa komai sai rarraba ido take, sake matsowa ya yi har numfashinsu ya fara gyauraya sannan yace "Uhumm! Ina jin ki." Dake hakan bai ta a faruwa da ita ba, duk yanda take samun kusanci da namiji ba ya wuce ar gaisuwa da hannu ko dafa kafa ar juna da dai irin haka, kaa cew komai ta yi, hakan yasa shi sake fa in " *Deeya*." A hankali ta ago kanta da niyyar saka idonta cikin na shi ta fa a masa wacece za ta i namiji kamar shi? Sai dai kafin ta gama agowar ya yi wuf da bakinta ya sumbata. uf! Hadeeya ta yi dan yau ta gamu da gamonta, zazzaro ido ta yi a tsorace sai dai ba ta yi yun urin dakatar da shi ba, a hankali ya raba bakinshi da na ta yana kallon yanayin da ya jefata alamar dai sabon shiga ce, sake kashe mata jiki yayi da fa in "Ki na sona Deeya?" Yanda ta yi kiskirim ta kasa motsawa ya sa shi sakin murmushi yace "Haba dai babbar yarinya, ya ki ke abu kamar ba ki waye ba, kar ki badani mana." ar dariya yayi mai sauti ya jawo kanta gaba- aya ya manna a irjinshi yana shafa kanta yace "Shikenan to anwata, yanzu ki shiga ciki gobe da safe sai ki fa a min shawarar da ki ka yanke." agata ya yi daga jikinshi ya bu e mata ofar, jiki a mace ta fita kamar wacce aka ma dukan tsiya, saida ya ga shigewarta ya jawo ofar ya rufe yana wani munafikin murmushi ta gefen la a yana ayyana" Na san ma za ki amince, wannan tarkon ya fi arfin tsallakewarki, da sannu zan samu sabuwar babyn da za ta dinga ebe min kewa." Dantse le enshi yayi yana jinjina kai sannan ya ja motar ya bar gidan, dan yau kam ba ya jin a zai kwana a gidan, duk da ba mata yake nema ba, shi dai barshi da an wasannin nan da mace, dan a zaman da ya yi asar waje ya koyi hakan, dan mutum ne mai yamar hakan kasancewarshi likitan da ya karanci mecece mace? Yana matu ar jin yamar shiga hurumin da ba na shi ba, amma Hadeeya ya ga yarinya ce anya shakaf, dan haka zai yi arin yi mata wayo ya fara bu e hanyar da kan shi kafin ya gama tantancewa ya samo matar da ta dace da tsari da zubin yanayinshi da kuma tunaninshi. Duk da ya ga ar su Hadeeya ta azu (Saleema) ta na da irin irar da yake so, wato kakkauran jiki da kuma manyan mazaunai har ma da irji, ama zai fara tabbatarwa kanshi wani bai fara kai ko da hannunshi a kan kayan ba kafin ya sallama mata. *Saida* tatabbatar su Hadeeya sun yi bacci sannan ta mi e daga kwancin da ta yi tana ta hango abunda idonta suka gane mata, ita a zahiri dai ba ta ta a ganin kusancin mace da namiji fiye da haka ba bayan na matar Babansu da shi Baban na su sai yau, iri- iri Allah ya nuna mata Mu'awwaz da yarinyar da ba ta gama sanin me ye aikinta ba a gidan yana saduwa da ita a tsaye, a tsayen ma a jikin bango bayan ba matarsa ba ce. Alwala ta auro ta zo ta kabarta sallah kamar yanda ta wa mamanta al awarin za ta ci gaba da addu'a dan Allah ya bata nasara a kan jarabawar da sukayi, sau biyu kenan ta na rasa wannan jarabawar, idan ta sake fa uwa yanzu Hadeeya kuma ta yi nasara ba ta san me Abbanta zai mata ba. arfe 02:30 na dare ta samu ta canza kayanta ta saka riga da wando na bacci sakakki sannan ta nufi inda Hameeda take dan gadon aya Hadeeya ce da Ummee, ta kwanta kenan za ta an ja bargo saboda sanyin acn akin kawai ta ji an mur ofar alamar za'a shigo. Zazzaro ido tayi mugun tsoro ya kamata da tunanin wa ye a wannan daren? Me ya zo akin an matan a wannan lokacin? urawa ofar ido ta yi saida ta ga an bu o da gaske dai ana shigowa ta matsa da sauri ta ha e a jikin bayan gadon ta kai hannu ta an zungurar Hameeda dan ta tashi. Dake da kanta ta kashe wutar akin sai mai aramin haske, hakan yasa ya na shigowa suka ha a ido, ai zabura ta yi tana neman durkowa a gadon tana fa in "Kkk... Kai kuma? Malam..." "Shiiiiiiii!" Ya ora yatsarshi a la anshi alamar tayi shiru, ta kan Hameeda ta wuntsila ta sauka a gadon tana sake nunoshi da yatsa tace "Ka ga malam ka fita a nan, ni ban ga komai ba kuma ba wanda zan fa a ma, idan ma kasheni ka zo yi to ka yi ha uri." Takawa ya ara yi har ya kai daf da gadon cikin ra a yace "Saleema ki zo dan Allah za mu yi magana, ba cutar da ke zan yi ba." Da mamaki tace "Magana..." Da yatsa ya sake mata alamar "Shiiiii! Yi magana a hankali." Sassauta murya tayi tace "Maganar me za mu yi a wannan lokacin? Ka ga ni ba zan saurareka ba, kawai ka fita a nan wallahi ko na maka ihu." Da sauri ya dur usa asa yace "Dan Allah Saleema kar kiyi, ki zo muje mu yi magana, iya nan ofar akina saboda bana so mu tashesu." ura masa ido tayi kamar mai nazari, amma sai yayi saurin katseta ta hanyar ha e hannayenshi alamar ro o yace "Dan girman Allah Saleema?" Da sauri ta aga masa hannu tace "Shikenan to na ji, ka daina ha ani da ubangijina kan aramin abu." Zagayowa tayi tace "Mu je to." Da sauri ya mi e ya fita ofar akin ya tsaya, jim ka an ta fito sam rikicewa ya sa ta manta ba ta fito da hijabi ba sai hular dake kanta kawai mu raga-raga irin ta bacci, sa'arta aya kayan a sake suke basu fito da surarta ba. Tsayawa ta yi jikin bango ta na satar kallonshi, ita wallahi kunyar kallonshi ma take ji, amma shi da alama ba haka ba tunda har ya zo inda ta ke, an matsowa ya yi kusanta yace "Saleee.." Ba ta bari ya arasa ba ta ja baya tace "Ka ga ka fa a min komai daga nan." Murmushi ya yi ya arewa surarta kallo, to ai kayan da ke jikinta wanda bai san mace ba ne kawai ba zai fahimci irin kayan alatun da ke oye a cikin suturar ba, amma shi da ya gama sanin sirrin ya gama hango komai, cikin sakin fuska yace" Saleema, abunda kika gani azu na ke so ki manta dan Allah, sam ba abinda kike tunani bane, kuskure ne wallahi kula jiya ne ya fara faruwa, amma na miki al awarin ba zai sake faruwa ba, kuma dan Allah ki min al awarin ba za ki fa a ma kowa ba?" Wani kallo ta jefo masa da mamakin kalamansa tace" Kuskure? Mu'awwaz zina ka kira kuskure? Kasan kywa da Allah ma cewa ya yi karmu kusanceta bare har mu je ga inda take, kai ka je kusa da ita kuma ka abka, amma za ka ce kuskure?" Girgiza kai tayi cike da takaici ta sake kallonshi tace"... *Allah ya na tsare duk wanda ya kamalta kare kanshi daga aikata alfasha.* *Alhamdulillah.* 09/06/2022 22:38 - MOM LATEEF *BAIWATA* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *SADAUKARWA GA* *AHALINA* *GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* _(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_ *[G. M. N. A]* _Bismillahir rahamanir rahim_ _10_ Girgiza kai tayi cike da takaici ta sake kallonshi tace "Mu'awwaz abunda ka aikata zunubi ne babba, sai dai har yanzu kana da damar tuba a wajen Allah, game da ni kuma kar ka aga hankalinka, ba zan tona abinda Allah ma ya rufe ba, ni ma kuma ina so ya rufa min asiri duniyata da lahirata, na maka al awarin babu wanda zai ji wannan maganar, amma fa idan ka yi al awarin kai ma na farko kenan kuma na arshe." Cike da yaudara yace" Na miki al awari Saleema, na farko kenan kuma na arshe, wallahi ba zan sake ba." Jinjina kai tayi tace" Shikenan, Allah ya sa." ashi tayi ta wuce tana fa in" Sai da safe." Da kallo ya bi bayanta yana an taune le enshi na asa, abunda zuciyarshi ke raya mishi shine" Lokacin da ka san wata a ranar ka ke ganin wata sabuwar halittar." Murmusawa kawai yayi ya sauka daga matakalar ya kama hanyar akinshi da tunanin ba ma zai iya da Saleema ba, ba wai dan ta fi arfinshi ba, sai dan gani yake ko aura masa ita aka yi wannan za ta fi arfin iyawarshi saboda suffarta, amma kuma wani angare na zuciyar nuna masa yake zai iya tunda dai mace ce. *Washe Gari* Kamar daga sama ta ji ana sallame salla, a zabure ta tashi zaune ta na rarraba ido, dubanta ta kai ga agogo dan ganin lokaci, sai dai inda agogon take babu haske sosai bare ta fahimci, hannu ta kai ta auki wayar Hameeda ta duba, rufe baki tayi cike da rashin jin da i tace "Kenan dai sallah ce aka idar?" Da sauri ta aje wayar ta sauko a gadon tana dadda a Hameeda, a ala sai da ta dadda ata sau biyar kafin ta motsa tana fa in "Ummm! Wai me ye?" Da sauri tace "Ki tashi har an gama sallah." Ta na gama fa in haka ta nufi ban aki dan rabon da ta tuna ranar da ta rasa
Chapter 12 · 0% Book details