← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 116

Sashe 32

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ace ya jawo wayar daga aljihunshi yana ayyana "Wai waye wannan kuma yanzzzzz..." Bai arasa fa a ba saboda ganin wannan kira, babban kira ne a wajenshi dan kuwa duk siyasarshi bai ta a samun darajar kira daga gwamnan garin nan ba, sakin bulalar hannunshi yayi yasa hannu biyu ya ri e wayar sannan ya auki kiran jikinshi har rawa yake. Daga angaren gwamna ne aka fara amsa sallamar da Alhaji Yusuf in ya yi kafin a ora "Ya baka sanar da mu har da arka ake ma sauka ba? Dai da na je a matsayin babban ba o na ji an ambaci sunanta da na ka, daga jin haka na tabbatar arka." Tar! Tar! Ya zubawa Saleema idanu da tunda ta ga ya auki waya ta dakata tana kallonshi, kallonta yake kamar wanda ya ga aljana a gabanshi, shi mamakinshi bai wuce yadda a tunaninshi saukar aramin lamari ne ta je ta zubar masa da mutumci, amma kuma gashi gwamna na cewa ya je. Baki na masa rawa-rawa ya an sosa eyarshi yace "E..to...yalla ai, da yake ai abun..." Gwamnan ne ya katseshi da cewa "Zan shiga masallaci yanzu, amma lamari irin wannan a dinga sanarwa, idan ka samu lokaci zan so ganinki a gidana...tare da armu, ta yi fa akarwa mai kyau, ina son ganinta a zahiri." Sake zaro idanu yayi yana rarrabasu tamkar mayen da ya ha u da aljani ya fara in'ina yana fa in" Ya.. Yyya..yalla ai, to yalla ai." it! Ya kashe wayar wanda hakan yasa shi kallon wayar sai kuma ya juya zuwa falon da sauri dan har ga Allah ya ma manta da Saleema dake tsaye, ganin haka ya sa Saleema biyo bayanshi da sauri, saidai ganin ya nufi akinshi sai tayi saurin kama hanyar akin mahaifiyarta. Wani aramin littafin da yake rubuta lambobi saboda gudun matsala ya auko ya ara duba lambar gwamna da ya rubuta wanda shi ma bai ta a kiranshi, idan yana da bu atar magana da shi sai ya nemi hakan daga mataimakinshi an bashi lokaci sannan, tabbas dai lambar ce kuma gwamna ne, aje littafin ya yi ya shiga ban aki ya auro alwala, yana fitowa kira na yankewa a wayarshi, dubawa ya yi sai ga kira ne na wasu manyan mutane da yake mutumtawa saboda shekarunsu da kuma matsayinsu a cikin al'umma, sam zaune yayi bakin gadon ya kasa gabatar da sallah ya maida musu kira aya bayan aya, abun al'ajabi shine duka magana aya suke fa a masa, wai an ga arsa a wurin sauka kuma ana masa murna sannan Allah ya mata albarka. Shi fa dama wani abokinshi ne ya kirashi yake fa a masa wai gashi nan a wajen sauka, kuma dama har da arsa shine bai fa a musu ba? Shine ya fantsamo ya zo gidan, tsaron kar ya titsiye Safiya a samu matsala akan cikin nan yasa ya tsare ofar akin ya na jiran dawowar Saleema ya ji daga bakinta. alla ya samu kira goma sha uku daga zaunen nan ne daga na abokan arzi i har zuwa na an uwa da su ma mamakin yanda basu sani ba yasa suke kiranshi, dan labari har ya fantsama inda status in Saleema ke ta yawo a wayoyin wanda suka santa da wanda kawai suna orawa ne dan ta birgesu ko dan san a sansu kamar dai halayyar wasu daga cikin mutanenmu na yanzu. Hamdeeya ce ta fa o masa akin tana fa in "Abba wai ka zo ga Tonton nan ya zo." Kallonta ya yi yace "Wane tonton kuma yanzu ko magriba ba'ayi ba?" Duk da yarinta amma dai ta ji babu masallacin da ake sallah a yanzu, hakan yasa tace "Abba an gama sallah fa, kuma tonton in da muka je gidanshi ne ya zo." Zunbur ya mi e ya aje wayar tare da duba agogon dake bangon akin, gaskiya ne an gama sallah, aamma ya ya manta haka? Da haka ya fito da tunanin me ya kawo Alhaji Auwal yanzu? Kuma bai kirashi a waya ba? Yana zuwa falon ya ja ya tsaya, ganin Alhaji Auwal da duka matan na shi da sauran yara yana magana da Safiya akan saukar nan, fushinsa kawai yake nunawa wai ya za'a yi haka bai sani ba? Ita dai ha uri take bashi saida ta ga mijin na su ya fito ta nunashi tace "Yawwa gashi nan." Juyawa yayi ya kalleshi ranshi ace yace "Ya haka Yusuf? Me na maka da zafi hka?" A hankali ya araso yana ma matan da yaran kallon kowace ta kama kanta, ai kam sannu sannu suka sulale suka barsu su ka ai, nan yake shaida masa shi ma abun ne ya zo mishi bazata, kawai dai ya manta ne saboda kwana nawa ba sa gidan, suna dawowa kuma lokaci ya gabato, shiyasa bai fa a ma kowa ba dan kar ya orawa kowa nauyi. Abunda ya sake hassalashi kenan yace "Au! Shiyasa ka i fa a mana? To wallahi kar ka sake min irin haka, kuma sai mun yi walimarmu dan godiya ga Allah, ka jima ba ka mutu ba dan ba in ciki." Ficewa ya yi daga gidan gaba aya Alhaju Yusuf ya bishi da kallo, yau kam ikon Allah ikon da ya fi arfinshi yake gani, abun bai ara bashi mamaki ba har da Ardiya kanta sai zuwa bayan sallah isha'i da dangi da ma ota aka dinga tururuwar zuwa taya su murna, ta wani angaren Alhaji Yusuf gani yake ai duk kuyi ku ananen wari, tunda har ya samu kira daga gwamna, ai a dalilin haka ma yana hangowa ya zama magajin garin wannan gari. *Cike* da kunya take zaune kan kujerar inda kanta ke sadde sakamakon ura mata idanu da yayi ya tallabe ha a, tsarguwa ya sakata fito da hannayenta daga cikin hijabi tana wasa da wayar hannunta, ganin wayar yasa shi kallonta ya auke hannunshi da ha arshi yace "Babyna, wannan wayar fa? Ya kamata ki ajewa Mama wayarta tunda dai kin samu taki." Gam-gam ta li e idanunta sakamakon mararta da ta fara juya mata wanda tun sallah magriba take jin haka ka an ka an, saida ta huro iska kafin ta kalleshi cike da kunya tace" Wannan ai tawa ce." Da mamaki yace" Ta ki kuma? Matata saurayi ya siya miki waya?" Yatsina fuska tayi ta girgiza kai a hankali, cike da tuhuma yace" To ina waccen in?" Ciwon da je neman rikitata ne yasa ta cewa" Waccen Hadeeya ce ta nuna tana so, kuma shine na farko a rayuwa da ta fara neman abu a wurina, saboda wayar nan har aunty ta kirani, shiyasa na bar mata waccen ta bani wannan." Da ma aukakin mamaki ya gyara zamanshi yana kallonta yace" Kika bar mata waccen? Saleema kin san tsadar wayar nan kuwa?" Turo baki tayi tace" To miye waya kuma dan Allah, anwata ce fa, kuma idan ban musu ba wa zai musu?" Ta fa a tana kai hannunta asan mararta ta dafe sosai. Ajiyar zuciya ya sauke yace" Saleema, wayar nan na so ri e irin ta hannuna, amma Abba ya ce sam ban isa ba, idan aka ganni da ita za'a ce da ku in al'umma na siya, duk da a lokacin da ku ina zan siya, amma cikin sau i ranar da za ku taho ya bani ku i na siyo miki ita a cewarshi kin fi arfin wannan wayar, da akwai wacce ta fi ta ma zai siya miki, shi ne kika auketa a sau e haka kika bayar? Kin kyauta kuwa baby?" acin ran da sam ba abi'arta bane idan ba watanta bane ya yi ta kalleshi tace" To wai me kake nufi? Wayar da na ba anwata shine kake min wannan fa an? In dai Abba ne matsalar zan kirashi na masa bayani, ni na auka ma kai ka siya min wallahi." Da irin ar hararar nan ya kalleta yace" Oho! Kenan ni ne ban da daraja?" Tsamukawar da mararta ta mata ua sa ta mi e tsaye da sauri tace" E in, ka ga ni ka daina min fa a, idan so kake na biyaka ka fa a m..." Da gudu ta juya ta yi hanyar shiga falonsu tana ri e matarta tana fa in" Mama, Mama..." Da kallo ya bita bayan ya mi e tsaye, dafe ugu yayi da hannu aya yana kallon hanyar da ta bi, sakin murmushi ya yi ya girgiza kai yace" Shikenan dan watan zuwan ba onki ya yi sai ki yi ta min masifa, tsakani da Allah yaushe na miki fa Sai kuma ya ora hannunshi shatin zuciyarshi yace" Laifinki ne, dole ki tayani yin ha uri da ita." A nutse ya shiga takawa yana nufar motarshi, shi dai koma menene har yanzu bai ji haushi ba, ta ya zai fara hushi da yarinyar da girmanta ya fito a yau in nan, yarinyar da yammacin yau ta nunawa kowa kalar ta ta *BAIWAR*, shi kanshi dalilin haka ya ara samun wata daraja, haka kawai abokananshi ake ta tayashi murnar samun ustaziya, duk da wasu da izgilanci ne ake masa maganar, wasu suna ganin ta ya zai la ewa ar yarinyar islamiyya bayan ya gama jin da insa a rayuwa? Amma dai hakan bai dameshi ba, ko ba komai wasu daga zuciyarsu sukayi maganar, har suna ganin suma idan na su auren ya tashi kamar shi za su yi, a islamiyya za su samu yarinya dan samun zuri'a mai kyau. *Alhamdulillah.* 09/06/2022 22:48 - MOM LATEEF *BAIWATA* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *SADAUKARWA GA* *AHALINA* *GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* _(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_ *[G. M. N. A]* _Bismillahir rahamanir rahim_ _21_ Tana shiga akin ta cire hijabi ta jefar ta kwanta kan gado tace "Mama bani maganina na sha." Cike da kulawa Safiya dake aura an kwali tace "Marar ce?" A wahalce ta furta "E mama." auko maganin tayi da ruwa ta kawo mata, saida ta tashi zaune ta kar a ta sha, tana komawa ta kwanta tace mata "Mu'az in har ya tafi ne?" Saida ta tusa kanta a tsakiyar filo tace "Ban sani ba Mama, ni marata ce ta sha min kai shi ma kuma ya tsarenk da masifa dan na ba Hadeeya wayata, shi ne
Chapter 32 · 0% Book details