← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 116

Sashe 85

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ka san me zaka lalata min a jiki, ko ka manta an biyunka ne? Da kuma mazauninka ha e ma da rijiyarka?" Kashe masa idanu tayi tana murmushi ta bar shagon , da kallo ya bita saboda hasko masa abubuwan da tayi, da sauri ya karkatar da hankalinshi tare da yin wane wajen, sai kuma ya tuna wa anda ya ta a gani a makaranta, dafe ugu yayi yana tuna fuskarta, murmushinta, dariyarta, kunya da nutsuwarta kai da ma komai na ta, iska ya feso daga bakinshi yace " *Ya yi sa'a a rayuwarsa da ya sameta*, za ta haska masa rayuwarsa da gidansa." Mubarak dake saurarenshi ne yace "Gaskiya kam, ni wallahi da baka sameta ba na so ma a ce ni na sameta, ko ba komai dai zata zama surukar Mam..." Da gudu ya fice daga shagon saboda hannun da Huzeifa ya kai zai ri oshi yana dariya, da harara ya bishi yace "Zan kamaka ne marar kunya, ina kai ina wannan yarinyar, ba ka ga zubinta bane? Ta fi arfinka ai." Dariya Mubarak yayi daga inda yake tsaye yace "Shi ma kuma ya fi arfinka ba, ko a gidan giya akwai babba fa Yaya." Murmushi kawai yayi ya koma wajenshi ya zauna. _______________ arar da sabuwar wayar ta ta tayi yasa ta tasowa a nutse ta isa bakin gadon ta auka, a tsanake ta karanta gajeran sa o mai auke da tsararrun harufa kamar haka _"Kina lafiya? Jikinki da sau i? Ki ci abinci, anjima zan ganki."_ Yatsarta manuniya ta sa a baki tana tunnin waye wannan? Sai kuma wata zuciyar ta fa a mata" Wa fa idan ba wanda ya turo miki wayar ba." Zaune tayi bakin gadon tana mamakin yanda tun da asubar nan da ya sa aka rakota bata kuma ganinshi ba, haka mulkin yake kenan? A sau e ta mayar masa ita ma kamar haka _" Ina lafiya, na ci, a dawo lafiya."_ *Murmushin* da ya su uce masa a baki duk da fuskarshi rufe take yasa ya an sunkuyar da kanshi ka an, wato a duniya an jima ana yi babu shi, duk da yasan lokaci ne kuma kowa rabonsa yake auka, amma dai an shawo dashi sosai, shi yau aka sa shi yayi rakiya ban aki? Hmmmmm! Ya fa a a asan ma oshi yana gimtse dariyar dake son alle masa. *10:34 na dare* Tsaf ta gama shiryawa da taimakon jakadiyarta cikin sassa ar shigar atamfa da alkyabbarta, tunda jakadiyar ta ce ta barta lafiya ba ta sake dawowa ba, ita ka ai ke zaune a akin na ta. Ta jima zaune har ta auko Al ur'ani arami ta fara karatu, ahankali wayarta ta an yi haske alamar shigowar sa o dake ta cire arar, auka tayi tana dubawa ta ga sa o kamar haka _"Ina jiranki zam-zam."_ Murmushi ta saki dan sunan nan tana so ta san ma'anarsa, mi ewa tayi ta isa gaban madubi ta aje Al ur'anin sannan ta sake duba fuskarta da tayi fess saboda kitson da aka mata ga kuma sassau ar kwalliyar da ta fito da oyayyen kyawunta na fuska da idan babu kwalliyar ba kowa ke gani ba. Zaune ta sameshi kan sofar nan da waya a hannunshi daga shi sai dogon wando na tattausan cotton mai amara daga gaba. Tun sallamarta ta farko ya ji kuma ya amsa a matu ar sanyaye tamkar yadda ita ma tayi, saidai bai aje wayar hannunshi ba kuma bai kalleta, a haka ta maida ofar ta rufe sannan ta tako ka an ta tsaya kusa da gadon, a hankali ta zauna bakin gadon tana fa in "Barka." Bai aga kai ya kalleta ba bare ta san ya ji abinda ta ce kuma ya amsa, auke dubanta tayi daga gareshi, ita bata san me za ta yi ba dan haka take sauraren ta ji yadda zai yi da ita. Ta fi minti biyar zaune kafin ta ji wata ara *puppppp!*, a hankali ta juya ta kalli inda yake, yatsunshi ne ya yasta mata saboda yana son ta dubo inda yake, da yatsu biyu ya mata alamar ta zo, a nutse ta mi e ta shiga takawa gabanshi, tun kafin ta isa ya kamo hannunta ya zaunar da ita kan cinyarshi aya, tsammm! Jikinta ya kwashi wani yam yam har saida ta lumshe idanu ta sadda kanta asa. Aje wayar hannunshi yayi ya tallabo ha arta ya tsurawa fuskarta idanu, cikin taushin murya da sigar saukar da kasala ya an hura mata iskan bakinshi a idanunta wanda hakan yasa ta saurin bu ewa ra kalleshi yace "Me yasa kike gaishe da sarkinki da barka?" Tsurutsuru tayi da idanu ta sake sadda kanta cikin rawar murya na kusancin da suka samu ya haifar mata tace "Ban san yadda ake bane, amma zan koya." Lumshe idanu yayi ya sake bu ewaa kan hannunta na dama daya ri o yana kallon irin tsararren lallen da aka mata wunin yau yayi ja sosai a hannayen yace "Ba bu ata, ya jikinki?" Cike da kunya ta sinne kanta ba tace komai ba, tallabo ha arta yayi yace "Uhum!" Jinjina kai kawai ta yi ba tace komai ba, shiru yayi yana an wasa da yatsunta na wasu da ora ha arshi yayi a kan kafa arta ya lumshe idanu yana sha ar wani sanyayyan amshin dake fita daga jikinta, cikin kasalalliyar murya yace "Zam-zam..." Turo baki tayi gaba da yanayin shagwa a tace "Ni fa ba sunana zam-zam ba." Ba tare da ya bu a idanunshi ba yace "Jiya ban ji miki ciwo ba ko?" Hannunta na hagu tasa ta rufe fuska tana cunno bakinta, a hankali yasa hannunshi cikin rigarta da alamar wani abu yake son kamowa tare da sake fa in "Ki fa amin gaskiya, bana so na raunataki fa." Girgiza kai tayi tace "Na warke fa." A hankali ya bu a shanyayyun idanunshi da suka fara canzawa ya kalleta, hakan ya haifar da gaurayar numfashinsu wuri aya, cikin da ilalliyar murya yace "Kenan zan iya arawa ba matsala?" Zage mata alkyabbar yayi ta fa i kan cinyarshi yana neman cire mata zip yace "Ina so na sha wannan..., bacci nake ji sosai." Cike da kunya ta sake rufe fuskarta gabanta na fa uwa da tunanin anya kuwa za ta iya, saida fa mahaifiyarshi ta sa aka mata sabon gashi da sabon gyara a jikinta, ya za ta iya da wannan osashen mutum jama'a? A ido kana ganinshi suffarshi ba irin ta arfafa ba ce, amma idan ya mur e sai ya zama abun tsoro. Cak! Ta ji anyi sama da ita, da sauri ta an bu a idanunta ashe shine ya auketa gaba aya ya nufi gado da ita, wai ita duk tsayinta da girman jikinta amma a haka bawan Allahn nan ke aukarta tamkar baby. Yana direta kwance ya koma ya kashe hasken akin ya dawo, daga kan afafunta ya fara shafawa har yayi sama ya shige rage mata kayan jikinta, idanunta rintse hannayenta a ame tana jira ta ji yadda za ta faru, ar bras in da ta rage mata ya tallaboto jikinshi ya alle sannan ya maidata kwance, a rikice ya kallesu da kyau, sai ya sake ru uwa irin na jiya ganin wani yalli yalli da suke kamar na mai yaron ciki. A daidai cibiyarta yasa bakinshi a nutse ya zuro harshenshi mai umi ya shiga wqsa da shi a kurmin cibiyarta. Daga kan cibiyarta ya dinga yin sama yana yawo da hancinshi a duka ilahirin jikinta saboda da i da amshin nan ke masa, sannu a hankali ya dam aya a cikin nonuwanta ayan kuma a masa muhalli a cikin bakinshi, lamarin da ya haddasa ma Saleema sakin wani numfashi tare da marayan kuka ta ban aro rijin na ta, kasancewar yau ba kamar jiya bane da yake mata lamarin da garaje da kuma saurin fitar hayyaci, a hankali yake binta yana kula ba wa kowace ga a ha inta, duk da kasantuwarsa a yanayi na tsananin mugun bu atuwa da ita, amma tunanin anya ba ji mata ciwo ba jiya? Kawaici da kunya na a mace ne ya hanata sakin jikinta ta fa a, hakan ya sa yake so ya ribaceta ta haka, idan jikinta ya saki duk wata ni'imarta ta halarto sai lamarin ya musu sau Tsoron dake awainiya da ita, da zafin da take ji musamman a irjinta da ya cika murzawa son ranshi yana tsutsa, sai ta kasa wani kata us, sai dai duk da haka dake jikin an tsuma mata shi daga jiya zuwa yau da kayan kur e kur e musamam madara da zuma da kanunfari domin samun umin jiki, sai ya zama daga asanta tana jin sabon lamarin da tunda take a rayuwarta bata ta a ji ba. Sama ya anyi da kanshi wajen fuskarta, idanunta a li e har yanzu duk da duhun dake akin ta gagara are masa kallon, a hankali ya sa harshenshi a duk inda hawayenta ke zuba ya fara lashewa, hakan ya sake tsumata ta saki wani yaron kuka mai kama da na neman taimako, a hankali yayo asa da bakinshi ya sa akan na ta la an, sannu sannu ya shiga tsutsar la anta inda daga asa hannunshi ya arasa cire mata pant in ta, da afarshi ta dama ya an ware afarta aya ya samu hanyar da ya kai yatsunshi a hanyar da ita ka ai yake hangowa a lokacin, lokaci aya komai ya nemi kwance masa, da hanzari ya yo asa ya bu afafunta da kyau dan gasgata abinda ya ji, ganin abinda ya gani har ya kai hannunsa yana furta " *Ya Allah."* A hankali yanayinsa na son ya bita a sanyaye ya yi masa hijira wanda shi kansa bai san hakan ya bar kwanyarsa ba har saida ya danna kanshi izuwa duniyarta ta ban are tare da sakin ara kamar ta jiya, hakan ne ya fargar da shi a yadda ya shigeta ba tare daya risinawa lamarin ba, Faratunta ta luma a damatsenshi ta kuma sakin kukan da ya taho mata tare da ha e jikinta tana jin idan ta motsa zata tsage ne. *Alhamdulillah.* 20/06/2022 22:07 - MOM LATEEF *BAIWATA* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *SADAUKARWA GA* *AHALINA* *GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* _(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e
Chapter 85 · 0% Book details