Sashe 64
Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ka an ta fara arar dake nuni da kiran ya shiga, gabanshi ya ji ya fara fa uwa haka kawai, hakan yasa shi aga kai ya kalli Fareeda dake tsaye ya mi a mata wayar daidai lokacin da Saleema ta aga ta yi shiru dan jin wa zaiyi magana. Da sauri Fareeda ta masa alamu da "Ka yi magana." e fuska yayi ua sake nuno mata wayar, girgiza masa kai ta sake yi tace "Yaya ka yi magana." an hassale yace "Ke ba'a son iskanci, kar Saleema da ta ji abinda aka ambata da mamaki daga angarenta tace "Me? Wanene kai? Me kuma na maka?" Da sauri ya kalli wayar sannan ya kalli Fareeda ya wurga mata harara, da gudu ta fita a shagon dan zai iya katse kiran ya sha i wuyanta, ganin haka uasa shi ora wayar a kunne a tausashe yace "Hello!" Cike da tsiwa tace "Uhum!" Cikin rashin sanin abinda zai fa a mata yace "Ba ki iya sallama ba?" Da mamaki ta bu e baki tace "Malam wai waye kai?" an gyaran murya yayi ya sake tausasawa yace "Ba ki ganeni ba?" Cike da aguwa tace "Ta ya zan ganeka bayan ban sanka ba? Ni muryarka ma kama ta min da ta *alhudahuda*." Tsuru yayi da idanu yana kallon wuri aya, sai kuma ya numfasa yace "Ni ne." A mugun razane ta kalli lambar ta furta "Kai! Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Huzeifi?" innn! Ta kashe kiran dan wallahi kunya ta kamata tare da tsoron me zai ce mata, wayar ya bi da kallo ya tallabe ha a yace "Wai ita ba ta girma ne? Me ye haka kuma?" Sai kuma ya yi wani sakaran murmushi yace "Alhudahuda? Ni ko?" Jinjina kai yayi ya soka wayar aljihu da tunanin anjima zai sake kira dan maganar da yake so suyi mai mahimmanci ce, haka kawai ya ji yana son taimaka mata daga labarin da ya ji Fareeda na ba Mamansu, sai dai bai sani ba ko hakan zai mata. ______________ Cikin kuka ashirban ta amsa da "Na'am." A gigice ta ago wayar ta kalla dan tabbatarwa wayar Hadeeya ta kira? Sa yanayin tashin hankali ta sake maida wayar a kunne tace "Ke Hadeeya lafiya? Me aka miki kike kuka?" Cike da sangarta da kuka kamar ranta zai fita tace "Momma ba komai, Zeid ne ya ce zai yi ba i anjima kuma yana so in masa girki, ni kuma ban san yadda zanyi ba kuma ban iya girki mai yawa ba, shiyasa na kiraki." Wata arfar ajiyar zuciya ta sauke ta dafe gaban goshi ta gyara zamanta a kujerar ofishinta tace" Yanzu Hadeeya akan wannan ne za ki aga min hankali? Me yasa ba kya tsoron sakani damuwa ne?" Cikin shashe ar kuka tace" To ba shi bane da na ce ban iya ba ya yi ta min fa an sababi har da zagina, kuma Momma..." Hankali tashe tace" Kuma me? Zeid in ne ya zageki?" Cikin kuka tace" E Momma, ni dai ki fa a min yadda zanyi kawai." Ajiyar zuciya ta sauke dan wasu lokuta Hadeeya mamaki take bata, shin soyayyar Zeid ce ta mata yawan da ga damuwa arara amma take oyewa? Ko kuma dai wata muguntar yake mata da take mugun tsoronshi? Cikin nutsuwa tace" Ki kira Ummeeta mana ta je ta kama miki, ko kuma wata daga cikin awayenki, Hameeda dai ba iyawa za ta yi ba dan kinsan ita ko jikinta ba son tashi take ta gyara ba, idan ma na tura miki ita aikin banza ne saidai ku taru ku lalace." Hankali tashe Hadeeya ta sake fashewa da kuka tace" Allah ya sawa e min na kira awayena, Momma ni yanzu ma na hana kowace awa zuwa min gida, dan in suka zo sai Zeid ya yita kallonsu yana musu hira da basu kyauta idan zasu tafi, Momma ranar fa Ummeeta ke fa amin ta ga lambarshi a wayar wata awarmu Habiba, ni kawai ba zan kira kowa ba." Rintse idanu Ardiya tayi a ranta ta furta" Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un!" A zahiri kuma sai tace" To ita Ummee a ina ta san lambarshi da har take iya ganewa a wayar wasu? Hadeeya dama mijinki an iska ne?" Ranta ne ya sosu matu a dan duk lalacewarshi a haka dai ta koyi sonshi kuma tana masa fatan shiriya, rai a jagule tace" Mommaaa! Ni dai ki taimaka min." e baki tayi tace" Hadeeya bana so ki zama sakaryar mace da namiji zai dinga juyawa, wallahi ki murje idanunki ki nuna masa ke fa ba kanwa lasa ba ce, kada ki yarda yayi anfani da yarintarki ya dinga cuta miki, ki zage dantse in zaki iya idan ba haka ba wata rana kukan jini zaki yi nake fa a miki." Numfasawa tayi sannan tace" Ban san wa zai aika miki ba kuma sai dai in ni zanje mu yi aikin tare." Da sauri Hadeeya tace" Ke fa Momma?" Banza ta mata dan ta gama ata mata rai, kamar wata wacce ba ta yi karatu ba? Kamar ba wayayya ba za ta zauna tana wani shan wahala a hannun namijin da gasu nan birjik a gari, tana cikin tunanin haka kawai tayi saurin cewa" Yawwa kina ji?" A sanyaye Hadeeya tace" E." orawa tayi da" Bari na kira Autynku (Safiya) sai na sa ta tura miki wannan ar zaman banzan da ba komai take a gida ba sai shiga madafa." Cike da jin da i Hadeeya tace" Yawwa Momma ya ma fi, tunda ita ar uwata ce ai ba zai kalleta ba ma." e baki Ardiya tayi tace" Hummm!" Sannan tace" Kina zuwa makarantar kuwa? Ko ya hanaki?" Da sauri tace" A'a Momma ina zuwa, ai bai isa ya hanani ba tunda al awari ya muku zan yi karatuna har na samu aiki." Jinjina kai tayi cike da garga i tace" Kuma ki kula da kyau, ina sake jadadda miki kada ki kuskura ki auki ciki yanzu, wallahi kina yin wannan kuskuren kin gama ta ewa yarinya, dan laulayi ba zai barki karatunki ba, idan kika haihu reno ya hanaki ta uka komai, kafin ki farga Hadeeya kin zama matar gida mai ciki da haihuwa kawai, wannan jar fatar taki da walisa duk zasu zama labari." Shiru Hadeeya tayi ba tace komai ba, yo ta ya za ta yarda ta fa a mata yanzu haka ciki ne jikinta, kuma akan ta nuna bata so ne tun jiya yake daddaga mata bala'i, duk iskancinshi da lalacewarshi yana son haihuwar, saida ya yi kamar zai cinyeta anya dalilin haka har ya ce mata idan ta cika ar iska ce ta cire cikin dan Allah ta gani, shi kuma da ba ita ba har uwarta sai ya yi shari'a da ita daga nan har duniya ta na e. Ba ta san ya zatayi ba yanzu? Ta yi shiru ne kar Mamanta ta ji? Ko kuma ta fa a mata duk fa an da zata mata dai ba zata daketa ba ai. A qanyaye ta amsa mata da "To Momma." Sukayi sallama dan bata so maganar ta yi tsayin da za ta sakata fallasa kanta. Da zuciya aya Safiya ta tura Saleema gidan Hadeeya dan ta taimaka ma ar uwarta, saidai tuni Safiya ta sa ma ranta cewa Hadeeya ciki ne da ita, dan ko zuwanta na arshe gidan ta kula da an dabinon dake bakinta tana ta tsutsa, to amma tunda komai nasu a aki sukeyi ba'a bari kowa ya ji, sai ba ta nuna ta sani ba kawai tana mata fatan in ma shine to ta sauka lafiya, dan cikin na yanzu wanda ya ta a yi ma ya suka arata da haihuwar nan bare sabin shiga. Haka Saleema ta isa gidan a adaidaita sahu, tun shigarta take cin karo da abubuwanda basu kwanta mata a rai ba har ta shiga falon. Hadeeya na kwance kan kujera da waya tana latsawa, kusa da ita daga asa kuma ledoji ne ba e da kallo aya ba zaka san me ye a ciki ba, arewa falon kallo tayi sannan ta arasa shiga da sallama, da sauri ta tashi zaune da fara'a a fuskarta saidai bata amsa ba, tashi tayi ta fito farfajiyar ta tofar da yawu kafin ta koma, kallonta Saleema ke yi kamar ba ta ta a ganinta ba, yadda jar fatar nan ta wani ko e ita ba dan ace ta zuga abun ba sai tace kamar yaushi yaushi ta gani a jikinta na rashin gyara da kula da kai, sam jikinta ba alamar tana kula da shi, haka kuma yanzun haka ba alamar da ta nuna ta yi wanka, idan ma tayi to jikinta bai ga mai ba bare maganar kwalluyar da aka ware wajen aukarta a gida. Gaisawa sukayi a sama sama dan ba wani sakewa ne dama a tsakaninsu ba, hakan ba dan babu soyayyar an uwa ba ne, kawai daga iyayensune ne matsalar, hakan yasa har yau babu sha uwa idan ba su da suka fito ciki aya ba. Ledojin dake gabanta ta nuna mata tace "Aunty Saleema kin ga naman nan yanzu ya kawo, sai ko duba ki ga me ya dace muyi? Bayan la'asar ne zasu zo." ewa Saleema tayi ta dur usa wajen ledojin ta fara dubawa, nama ne har kala uku, kayan ciki, naman rago, da kuma naman zabi, kallon Hadeeya tayi tace" Me kike so a yi?" Turo baki tayi tace" Aunty ai wannan aikin ya mana yawa mu biyu, ki auki wanda kike son yin aiki da shi, sauran sai a saka a fridge a ajiye, na dinga aiki dashi daga baya." Kallonta Saleema tayi tana mi ewa tsaye tace" Haka ya gaya miki?" Girgiza kai tayi a hankali tace" A'a." A sanyaye tace" Dan haka zamu iya, in sha Allah." Cire hijabinta tayi ta aje kan kujerar sannan ta kwaso ledojin ta fito da su waje, madafa ta shiga ta auko kayan aiki da duk abinda za ta bu ata, a tare ta ora silalar naman ragon da na kayan ciki bayan ta saka musu komai da ta ga mahaifiyarta na yi, kafin ta shiga gyara zabin nan ba tare da ta yanyankasu ba ta cire wuya kawai da wajen yatsun, wankesu tayi sosai kafin ta aje dan su tsane. *Alhamdulillah.*