Sashe 108
Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wanda suka dinga samun sa ani da mahaifiyarta game da hakan. Sosai ta nutsu kafin ta fara zana zanen da take son gabatarwa kamar yadda Abdus-samad ya arfafa mata gwiwa, saboda nutsuwar da take da bu ata yasa ba ma ta fara wa sai da dare idan Abdallah yayi bacci, dan yaron akwai rigima sosai musamman kukan dare wanda har yanzu suna fama da shi a kan haka, wasu lokuta ma jar shi kanshi sai yayi bacci ya barta zaune tana zanawa da gogewa da tsarawa. Haka ta auki sati tara tana aikin nan, bayan ta kammala ne ta ba wa Fareeda ta ce ta duba mata, ba komai ya sa ta yin haka ba sai dan ita ma mai inki ce wata ika ta gano mata wani kuskuren da ita ba ta hango shi ba, sannan bayan ta duba mata ta ce ita dai a nata ganin ba wani gyara tare da mata fatan alkairi, na gaba shine Huzeifa, shi ma ya duba mata kuma ba laifi duk da shi bai ta a yin zanen kamar ita ba sannan ya inka, amma sai da ya nuna ma Fareeda wani gurin ya ce yana ganin da za ta gyara zai fi, daga Huzeifa ne sannan ta turawa wanda ya bata shaidar iya inki wanda dama shi mazaunin Niamey ne. Cike da ar ta zauna jiran sakamakon sanda ya ce zai duba mata ta jirashi. Sosai ya jinjina mata da aikin nata, sai dai akwai inda ya ara bata shawarwari hatta da irin kayan da za'ayi inkin a kai da kuma kalar matan da ya kamata su saka kayan dan tallatasu. *Shagon* ta shigo hannunta auke da takardun, duk tsaye matasan suka mi e suna mata barka da shigowa, amsawa tayi da fara'a duk da fuskarta a rufe take da ni ab sannan ta ce su zauna, Iklim shine yaron da ta fi nutsuwa da shi saboda yadda ya fi girmamata da kuma yadda yake fa a mata komai, dan ko ya zo da wani inkin daga aya shagon sai ya fa a mata zai yi wani aiki ne, dan haka yanzu ma shi ta nufa kai tsaye ta an zauna akan kujera ta mi a mishi takardun tace "Ka ga aikin da na yi?" a yayi yana dubawa yace "Masha Allah, amma Hajiarmu aikin nan ya yi, wannan hala inkin matar shugaban asarmu ne?" Murmushi tayi tace "Ba ka ga dinkunan sunyi na yara sosai ba, ai zan shiga gasar fitar da fitattun inkuna ne na asa." Zaro idanu yayi yace "Na asa ranki shi da Ba ta tanka masa ba sai sauran da ta kalla tace "Ku zo ku gani." Tasowa duk sukayi suka duba suna ta yabawa sosai da cewa amma aikin yayi, murmushi tayi tace "Akwai Boyle da cotton swisse in da na bayar za'a kawo mana daga Dubai da wasu sauran kayan kwalliya, idan aka kawo zamu maida hankali mu ga mun fitar da inkin a jikin kayan tamkar yadda yake a zanen nan, dan haka nake so ku maida hankalinku sannan ku bani lokaci daga lokacin da zamu fara inkin har mu gama, dan wannan karan nima shago zan dinga wuni har sai mun gama aikin nan." Jinjina kai sukayi suka ce" In sha Allah ranki shi da e, Allah ya bamu sa'a." Mi ewa tayi tana amsawa da" Ameen." Takardun ta fara tattarawa dan komawa ciki Iklim yace" Ranki shi da e ki an bar mana su mana mu ara dubawa da kyau, ni fa har na ji shau in aikin ya kamani kamar mu fara yanzu." Wannan magana tashi ita tasa shi jin ba komai bane tunda ta yarda da shi, dan haka ta jinjina kai ta bar mishi in ta tafiyarta tare da fa in" Idan kun gama dubawa ka kawo min ciki, zan sanar da su kana shigowa yanzu su barka ka wuce." "Angama uwar marayu." Ya fa a yana murmushi, *wannan* yarda da ta ma Iklim ita ta jawo mata asara da kuma wahalar banza, dan kuwa tsaf ya kwafe wannan zane a wayarshi ya turawa aya uban gidan na shi a waya tare da masa cikakken bayani, a lokacin shi sam bai ma san me ake ba, amma da ya ga zanen sai ya nemi hanyar da ake bi dan shiga kawai tare da ba wa wararren wanda ya iya sarrafa computer ya maida mishi zanen a computer sannan suka fara shirin shiga gasar. Duk wata kafa ta yanar gizo sanarwar gasar Mannequins (fashion designer) ake da za'a gudanar a ranar tallata al'adu ake, sai dai a wajen Saleema rana ta farko da ta gabatar da ta ta fasahar sai babu wani alamu da ya nuna an kar i nata aikin sannan ba'a ce mata komai ba, hakan yasa ta shiga damuwa da zulumi har ta tuntu i Abdus-samad ta fa a masa, duk da shi kanshi yasan ko da ba zasu amsa bane dole dai zasu fa a mata sannan su bata ha uri, to amma me yasa sukayi shiru? Hakan ne yasa bayan ya tashi daga nan da wayarshi ya shiga tuntu ar wa anda ya sani da kuma masu ruwa da tsaki na lamarin, amsar farko da aka bashi ita ce _"A yi ha uri yalla ai, sanfurin da madame ta turo satar fasaha ne, dan an riga da an turo irinshi, a a'ida kuma wanda ya taka mana doka ana cireshi ne a gasar tare da hanashi sake shiga sai dai ya tarbi wata shekara."_ Sosai hankalinshi ya so tashi, da ya tuna ita ya za ta ji kuma? Sai ya kwantar da nashi hankali ya nutsu sannan ya mata cikakken bayani. A ru e ta kalleshi idanunta na cikowa da walla tace" Amma...ta ya za'a ce...satar fasaha nayi? Ban ta a ba wallahi, ban ta a satar fasahar kowa ba, kai ma kuma ka sani ni ba..." Rumgumota yayi jikinshi yace" Shiiii! Kwantar da hankalinki, ki nutsu kinji." agota yayi daga jikinshi yace" Wa da wa kika nunawa zanen?" Duka ta fa a mishi wa anda ta nunawa hr da Yayan Fareeda wato Huzeifa, saidai ta ora da" Na yarda da su ne, shiyasa na tura musu." Ajiyar zuciya ya sauke yana kallon fuskarta yace" Ummu Abdallah, dama ai wanda ka ba wa yarda shi yake cutar da kai, baki ji an ce da an gari a kan ci gari ba? Wanda bai sanka ba ta ya zai samu damar zalintarka? Kiyi ha uri matanmu, mu auki a matsayin alkairin da zai riskemu a nan gaba, ko ma waye yayi hakan dan kanshi, wata shekara za ki shiga, sai dai mutum aya kawai za ki nunawa dan ya tabbatar miki." Turo baki tayi tana neman sako da hawayen dake idanunta tace" Tom! Amma fa nasha wahala sosai wajen zanen nan, na auki sama da wata uku fa ina aiki ak..." ora yatsarshi yayi a kan bakinta yace" Shiiii! Kar ki ce komai Babyyyyy, kiyi addu'a kawai hakan ya zama alkairi." Daga haka ta ha ura da wahalarta ta farko ta shiga harin shekarar gaba, sai dai duk da haka tana bibiyar abinda ke wakana a gasar tare da tunanin a cikin mutanen nan waye ya ci amanarta, saida ta ji sunan wanda yayi nasarar hayewa zagaye na kusa dana arshe a rukunin gasarar da kuma sunan kamfanin wato *KM fashion* ta fara zargin anya kuwa, dan ita dai ta san a shagonshi Iklim ke aiki, hakan yasa ta kirashi a waya take tambayar "Iklim dama mai gidanka ya shiga gasar nan amma baka fa a min ba?" Duk da a cikin waya ne amma sai ya dinga kame-kame yana murmushi da cewa "E..to, Hajiarmu dama, nima ban sani ba wallahi sai da suka bar garin ma." Haka kawai ta ji bata yarda da shi ba sannan ta yarda lallai aikin Iklim ne dan a ranar shi ya ce ta bar musu zanenta su kara dubawa sannan shi ya maido mata da su. Murmushi tayi kamar tana gavanshi kafin tace _" Alhamdulillah, hakan ma nasararmu ce, tunda an garinmu ne kuma...fasaharmu ce."_ A hankali tace" Nagode Iklim, ka min hallaci." Daga haka ba ta ara ganin Iklim shagon ba dan shi da kanshi ya kori kanshi, inda ita kuma ta maida hankalinta kan sauran ayyukanta dake ta sake bun asa a kullum sannan tana ara samun gogewa a fannin. *Alhamdulillah.* 02/07/2022 10:42 - MOM LATEEF *BAIWATA* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *SADAUKARWA GA* *AHALINA* *GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* _(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_ *[G. M. N. A]* _Bismillahir rahamanir rahim_ _57_ Sake dur usuwa tayi tamkar za ta yi sujada tare da daidaita wuyan rigar tana yankawa fuskarta auke da murmushi ta aga idanunta ta kalleshi tace "Allah ya huci ran sarkina Abu Abdallah, saura iris fa na gama na bar maka akinka." Sake tamke fuska yayi yace "Ki yi ta yi idan kina so, kika kaini bango za'a daina inki a gidan nan." Da sauri ta ago ta kalleshi tana fa a murmushinta tace "Haba dai, me yayi zafi haka? Idan na daina inki me zanyi?" Saida ya sake mi awa Abdallah wayarshi sannan yace "Girki mana da kula dani, ko ba aiki bane?" e murmushinta tayi tare da aje almakashin hannunta ta mi e tsaye ta tunkareshi, kawar da kai yayi yana sake ha e fuska saboda kayan dake jikinta za su iya sakashi hasko wani abun daban alhalin tana halin rashin sallah, ba ta tsaya ko ina ba saida ta zauna kan cinyarshi sannan ta sagala hannunta a kafa arshi tace "Abu Abdallah, fa a min me kake so yanzu? Ka san dai inki ba shi zaisa na kasa baka lokacina ba ko?" A hankali ya karkato kanshi har ya saka idanunshi a cikin nata a raunane yace "Da fari yunwa nake ji." Da mamaki ta ance idanunta tace "Yunwa? Na auka tare muka ci abinci." Yatsina fuska yyi yace "To ai yanzu ni sam duk yadda zan ci na oshi idan ban...zam-zam, ki fahimta mana, idan fa ban jiki a jikina ba sai na ji ina kakkarwa saboda yunwa." Waro idanu tayi sai kuma ta bushe da dariya ta ara sagalo hannunta sosai ta jawo wuyanshi ta danna a irjinshi tana fa in" Rigima