Sashe 86
Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da ciyar da adabin hausa.)_ *[G. M. N. A]* _Bismillahir rahamanir rahim_ _46_ Lallai jiya sharar fage ne mutumin nan yayi, abu aya da za ta iya cewa shine *azzalumin sarki* Allah ya ha ata da shi, sai da ta rasa ina ke mata da i ta kasa gane komai, ta darzu iya darzuwar da ba zata kuma anfanuwa ba, gaba aya tamkar wanda ke son arar da dabararshi a kanta a yau. Jin babu alamar sassauci a lamarinshi, ba tunanin zai rangwanta mata, bai yi haramar dakatawa da tura mata tsumammiyar bulallar da kan iya sakata suma daga yanzu zuwa an da u ka an ba, ba shiri ta aro jarumtar da bata san tana da ita ba ta ri e hannunshi gam gam dake kan kafa arta tare da gantsara masa cizo, ba tare data cire hannunshi a bakinta ba ta saki sanyayyan kuka tace "Na gaji... Yalla ai, ka min rai dan Allah." Tunda ta cijeshi ya rintse idanu, shi kanshi fatanshi ya kawo dan ya sarara mata, dan magana ta gaskiya dole ya jinjinawa yarinyar nan da bata da hargagi a rayuwarta, shi kanshi ya san ta yi jarumtar da dole yau ya lalla ata fiye da jiya. Sai dai abun ba da ga shi bane, yana so ruwan nan su kawo amma abun ya ci tura. Jin abinda ta fa a cike da tausayi ya sake daddafe kafa unta ya ara kwantawa luff a jikinta ya saka wani arfin bala'i dan in ba hakan yayi ba ba zai zo in ba da wuri kamar yadda shi kanshi bu atarsa kenan, bakinta ta bu e za ta saki kururuwar da duka gidan za'a ji a kawo mata auki, da azama ya rufe mata baki da na shi bakin, hakan yasa ta rarako idanu tana masa kallon arshe, ko ba komai za ta tafi da hotonshi a idanunta, idan ta yi sa'a fatalwarta ta dawo aukar mata fansa a kanshi. *Bayan wasu mintuna* an sauri ya dawo gaban gadon tare da jaye mata zanin rufar ya rufa mata aramin towel in da ya auko sannan ya auketa zuwa ban akin, a hankali ya dinga rusunawa har yayi nasarar sakata a cikin bahon wankan da ya tara mata ruwan umi, zabura tayi ta ri o hannunshi tace "Washhhhhh, zafi...zafi wallahi." A hankali ya maidata ta zauna yana kallon fuskarta da duk ta yakuce dan kuka yace "Shiiiii! Ki zauna." Girgiza kai tayi tana jin ruwan gaba aya har cinyoyinta suke duka tace "A'a wallahi, zafi ni dai ka sakeni." Sake yun urawa tayi ya kuma ri eta ya girgiza mata kai, ba yadda zatayi dole ta zauna hannunta am da nashi hannun tana ta jujjuyawa a cikin ruwan saboda umin na ratsata sosai, saida suka fara hucewa ta iya zaunawa da kyau, a hankali ta an kwantar da kanta a bahon ta rufe idanu tana sakin hannunshi ta kare rijinta da ta ga yana ta are mata kallo. Murmushi yayi yana shafar sumar kanshi yace "Ina zuwa, ki yi wanka." Fita yayi a ban akin ta bi bayanshi da kallo, sake rufe idanunta tayi tana jinjina kai da ayyana "Lallai za ka san ni ka wa haka, dama jiya ka min da sau i ne dan na saki jikina da kai? To wallahi ko sarkin duniya ne kai ba abinda zai sa na sake zuwa inda kake, haka kawai ka halakani." Saida ruwan suka huce kamar yadda sukayi da safe ita da jakadiya kafin ta fita ta juye ruwa a magudanarsu sannan ta arasa gaban fanfo tayi wankan da ya hau kanta a lokacin. Rigarshi ta wanka ta sako ta fito a sanyaye da afafunta da har yanzu ke mata wani zanzana, fitowarta tayi daidai da shigowarshi akin hannunshi auke da babban kofin glass da sanyayyar madara, da sauri ya araso ya kama hannunta ya nufi kusan gado da ita ta zauna, mi a mata madarar yayi yace "Sha." a tayi dan kam tana bu atar wani abu a cikinta, da bismillah ta kifa kanta saida ta sha fiye da rabi ta mi a masa kofin, girgiza kai yayi a da ile yace "Shanye duka." Marairaicewa tayi sannan ta sake maida kofin a bakinta ta shanye sannan ya kar a ya aje asa, since mata zariyar rigar data aura yayi yace "Kwanta kiyi bacci zam-zam, na san kin gaji ko?" Ba ta ko kalleshi ba ta ora afafunta akan gadon ta ja baya ta haye sosai sannan ta ja sabon zanin rufar daya shinfi a ta rufe jikinta ta rufe idanu, tana jin shi ya shiga ban akin ya fito sannan ya kashe wutar akin, saida ya cire doguwar rigar da ya saka sannan ya haura kan gadon ya shiga zanen da take ciki ya jawota jikinshi ya rumgume. Shiru sukayi hakan yasa bacci ya fara fizgarta na gajiyar wahala, kamar daga sama ta ji an ra a mata _"Nagode zam-zam."_ Idanunta rufe da alamar bacci sosai a tare da ita tace" *Mugun sarki*." Murmushi ya mata mai sauti ya sake ameta yace" Sorry zam-zam." Numfasawa yayi kafin yace" Na fa a miki sabo ne ni a harkar, ba da gangan na miki ba." A hankali ta bu a idanunta tace" Bacci zanyi, ka daina surutu dare ne." Dan waro idanu yayi da mamaki yace" Ni ne ke surutun?" Sai kuma ya fa a murmushinshi ya sumbaci kanta dake fitar da amshin man karanfani saboda lemar dake jikinshi yace" Saida safe *matar Abdus-samad*." A hankali ta bu a idanunta haka kawai har asan zuciyarta ta ji da in sunan, an murmushi tayi a oye tace" Dama Abdus-samad ne sunanka?" Cike da yarinta ta daki irjinshi da arfi tace" *Abdul* ka daina mugunta, ba kyau fa." Murmushi ya saki mai ayatarwa yace" Zan daina, amma kema ki daina min mugunta." Girgiza kai tayi tare da ara gyara kwanciyarta tace" Nagode." "A kan me?" Ya fa a a sanyaye, a nutse tace "Da sade zamuyi magana, yanzu a gajiye nake, ban ta a jin ciwo irin na yau ba a rayuwa ta, ko da ma wajen al'adata ne." Matseta yayi sosai a jikinshi yana shafa kanta yana jin wani sabon lamari na shigarshi game da yarinyar da a baya ya auka mahifiyarsa kawai ta shigo da ita rayuwarsa ne a rashin sani. *07:30 na safe* Hannunshi ya sa ala a cikin nata yasa aya hannun ya ara jawo mata hular alkyabbar, hakan yasa ya rage bakinta kawai ake iya hange, murmushi yayi a sanyaye yace "Yeah! Muje?" aga kanta tayi sosai dan fuskarshi take son ara kalla a cikin kyakyawan rawanin nan yadda ya rufe tas, a ladabce cikin sanyin murya tace "Bana gani fa." A nutse ya fara jan hannunta yana fa in "Matar sarki kenan, ko hadiman gidan nan basu isa su ga fuskar matar sarkinsu ba." Turo baki tayi gaba suka fita a akin, a daidai falo ya dakata tamkar wanda ya tuna da wani abu ya juyo ya kalleta ba tare daya saki hannunta ba yace "Jiya da dare kin ce zamuyi magana akan godiyar da kika min?" aga kanta tayi tare da saka hannu aya ta ja hular baya hakan ya bata damar ganinshi, hannunsu aya na sagale dana juna, aya kuma ta dora a kan irjinshi tana wasa da ma allen babbar rigarshi sannan tace" Dama munyi waya da Mama ta fa amin an kai kaya, shine nake godiya kuma ita ma tace na yi godiya a madadinta, ta god..." Da sauri yasa yatsarshi a kan la anta, hakan yasa ta zuba mishi idanu tana kallo, a tsanake ya girgiza mata kai a sanyaye cikin fito da sautinshi da rawani ya rufe bakin yace" Um um! Ba su ne da godiya ba..." Lumshe ido yayi sannan yace" Ni ne, ni da aka ba zam-zam." Cike da shagwa a ta kya e fuska ta shiga bubbuga afafu tace" Wai ya ka canza min suna ne haka, ka manta sunana?" Zuba mata idanu yayi ta cikin farin glashin yana kallo yana murmushi, a hankali ya jaye rawanin daya rufe masa baki ka an, cikin sanyayyan salo ya ri ugunta ya ha ata da jikinshi, hakan ya haifar musu da kusanci sosai har numfashinsu na gauraya, goshinshi ya ora akan nata goshin, hakan yasa hancinsu ma ha ewa wuri aya, rusuna idanunta tayi saboda kunya data kamata dan cikin idanunta yake kallo. Cikin fitar da kowace kalma yace " *Ke zam-zam ita ce, ba iya waraka na samu ta dalilinki ba, hada tsadadden farin cikin da dukiya da matsayi basu sama min ba*, dan haka kika ci wannan sunan mai girma wato *zam-zam*." a bakinshi yayi da nata ya sumbata har saida ya lashe man data shafa sannan ya saki ya sake kallonta yace" Ko dan darare biyu da suka gabata, ai dole ki ci sunan nan *Leemat*." Hannunshi na hagu data ciza ya nuna mata yace" Ga kuma wannan shaidar da na samu daga kyakyawan bakinki." Da fari hannun ta kalla, duk da yana da duhun fata amma ta kan iya hango shatin ha oranta wajen har ya an fasa, amma kuma kunyar daya tsumbulata ciki yasa ta fa awa jikinshi ta nutsa kanta a cikin babbar rigarshi, murmushi ya saki tare da shafa bayanta ya karkata kanshi ka an ya ra a mata a kunne" Kenan ni ban cancanci wani sunan ba sai *mugun sarki?*" Fashewa tayi da dariya ta sake tusa kanta a jikinshi, shima ar dariyar yayi yace" Uhum! Ina jinki, saka min sunana ko kuma mu koma aki yanzun nan." Cikin shagwa a ta shiga diddira afafunta tace" To ba na saka maka ba tun ma kafin na zo gidan nan." Tsareta yayi da idanu alamar yana jiran arin bayani, turo baki tayi idanunta asa tace" Ummmm! * awisu*." Waina idanunshi yayi yace" Me ye awisu kuma?" Cike da yarinta ta shiga gaba wuyan rigarshi tana fa in" To ai awisu halitta ce mai daraja, kuma kaga tana da wuyar samu a ko ina, shiyasa ma sai wanda suka gawurta suke iya kiwonta, sannan ga kyau da kwalliya..." Kallon cikin idanunshi tayi tana farin da ya sakashi ura mata idanu tamkar ya cinye fuskarta ya huta tace" To ni da na sameka bayan ana goranta min cewa na jima banyi aure ba,