← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 116

Sashe 65

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

13/06/2022 17:25 - MOM LATEEF *BAIWATA* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *SADAUKARWA GA* *AHALINA* *GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* _(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_ *[G. M. N. A]* _Bismillahir rahamanir rahim_ _36_ Silalar kayan cikin ta sauke ta tsane ruwan ta aje kayan cikin daban dan bata bu atar ruwan, naman ragonta ma daya dahu saukeshi tayi a wuta sannan ta ora silalar zabin nan guda uku bayan ta saka musu dafaffen wai a ciki da albasar data yanka da fa i tare da tarugu babba guda ba tare da ta yankashi ko sa awa ba, sannan ta yanka dankalin turawa kamar za ta soya sai ta saka a ciki shima, hakan yasa zabin suka zama osassu tamkar girmansu ne a haka sannan ta inki bakinsu da zare da sabuwar allura, komai na kayan amshi ta saka musu tare da ano, basu jima a wuta ba ta sauke dan bata bu atar su silala su ragargaje, Hadeeya dake aki kwance afafu a mi e tana kallo tana shan iska ta samu tace "Hadeeya wurin gashinki yana yi?" Waro idanu tayi tace "Kai! Ban ta a aiki da shi ba aunty." Juyawa tayi cike da takaicin abubuwan da take ta gani a gidan anwar ta ta da kuma mamakin kiranta Aunty da take wanda ba ta haka idan ba wani abu take so a wurinta ba, ko da ta bu a wurin gashin ura ce bajaja, hakan yasa ta dagewa ta shiga gyara wurin ta wanke duk abubuwan na gashi, kafin su tsane ta shiga soya miyarta ta kayan ciki ba tare da tayi aiki da ruwan silalar ba, dan sune suke ata miyar ka ga tayi kauri sosai har mai tsantseni ya kasa ci, sannan su yi mai o gana ci hannunka na daskarewa tsabar mai. Ta na zuba kayan cikin ta shiga arin gasa zabinta data sake linde jikinsu da ha in mai da da an moutarde da jajjage, ta kunna oven in dan orawa kawai ya i yi, haka ta yi juyin duniya amma ya i yi, arshe ha ura tayi dan ta san rashin aiki da shi ne ya kawo haka. Tukunya kawai ta ora a wuta ta zuba mai isashe dan ta soya. Shigowarshi kenan ya ji gida ya gauraye da amshin girki, abu ne da bai ta a ji ba tunda ya ke, dan ko girkin amarya da aka yi na kwana biyu shi dai bai ji haka ba, da mamakin me ya samu Hadeeya wa kuma ya canzata ya nufi masafar, saidai daga bakin ofar ya tsaya cak! Yana kallon sarautar Allah, she an la'ananne ba inda ya ja idanunshi sai kan ugunta, har hakan ya jefashi tunanin to "Wai kakarsu ta wajen uba ke da mazaunai haka?" Shi dai ya ga hatta aramar nan Hamdeeya haka take da dan areren ugu, kuma abun fa kamar mataki mataki ne da ke aiki da shekaru, Saleema ta di Hadeeya, Hadeeya ta di Hameeda da dai saurensu, cije le enshi yayi har yayi nasarar ha e le enshi a cikin bakinshi yana lashewa inda ya kai hannunshi na hagu kan hantsar wandonshi ya ri e yana hango wani abu daban da ba wanda zai iya hasasowa sai shi. "Shhhhhhhh!" Wannan mummunar abi'a ta jan yaji da yayi yasa Saleema saurin juyowa a tsorace, dan tunda ta fara aikin Hadeeya ba ta le o wajen ba bare a yi zancen kama mata, ganinshi tsaye a gabanta sai wani mayen kallo yake mata yasa ta ha e fuska tace "Hadeeyar ta na aki." arashe da wurga masa harara amma ba ta juya ba, ganin ya tsurawa irjinta idanu kamar wanda baya hayyacinshi yasa ta walawa Hadeeya kira, da sauri ya dawo hayyacinshi tare da juyawa yana kallon ofar yace "Sannu da aiki, ashe auntynmu ce." Harara Saleela ta wanka masa a ranta ta ayyana "Auntyn uwarka ba, maye." Ciki ya shiga Hadeeya ta bi bayanshi, gaba aya ta gane me yanayinshi yake nufi, dan haka suna shiga a marairaice tace "Yayata ce, ba ka ce mata komai ba?" Wani kallo ya mata yace "Wai ke me kika aukeni?" Girgiza kai tayi tace "Ba komai." Juyawa yayi zai shige akinsu sai kuma ya dawo da baya, yana zuwa yaja ugunta ya ha a da na shi yayi niyyar kai bakinshi cikin nata, tsammm! Ya dakata tare da tureta gefe yace "Je kiyi wanka, ina jiranki." akinshi ya shige ita kuma ta bishi da kallo, an kakkawar da kanta tayi gefe tana so ta shinshino abinda ya ji da ya sa yace lata ta je ta yi wanka, sai kuma ta ta e baki kawai ta nufi akinta dan ba damar cewa a'a, idan ma ta ce har gaban Saleemar zai tausheta kuma ya mi e ba ruwanshi shi kam. *Har* Saleema ta gama aikin nan tas ta auki kwanukan da suka dace ta zuba abincin nan ba ta jin motsinsu, ita dai abun bai dameta ba amma har suka fara saka mata tunanin abinda ke faruwa a akin, dan kar ta zauna shiru sai kawai ta shiga kiciniyar share madafar da goge komai saida ta ga ta yi yalli, amma har lokacin shiru kuma gashi tana tsoron shiga akin, sai ta shiga share farfajiyar ma ta yi ta gyaran da ba'a sakata ba. Ana kiran sallah magriba suka fito da wasu kayan a jikinsu ba na azu ba, Saleema ba ta kula da tsiyarsu ba sai alwala da tayi ta shiga akin ta kabbara sallah, har ta idar Hadeeya na zaune, tana idawa ta kalleta a gaggauce tace "Ba in da aka ce zasu zo da la'asar gashi magriba tayi." Murmushi Hadeeya tayi tace "Ya fa a min wai sai anjima." e baki Saleema tayi tace "To ni dai na miki mai wuyar, kinga Mama cewa tayi kar na kai magriba, ga abincin nan sai ki arasa abinda ban yi ba." Jakarta ta auka mai wayarta a ciki ta kama hanyar ficewa, da sauri ta mi e ta biyo bayanta tana fa in "Ki tsaya ko abincin ki ci mana." "Um um." Ta fa a dan gaskiya sun gama ular da ita daga shirun da sukayi suka shareta tamkar wata banza a gida, duk da dai ta san akwai uzurin da zai iya kawo hakan, amma ai kawaici ma na da da i, da sauri Hadeeya ta ri o hannunta tace "To dan Allah ki jira ya dawo sai ya kaiki gida, masallaci ya tafi." Girgiza kai tayi tace "A'a ki barshi nagode." Ganin ba yadda zatayi da ita yasa ta fa in "To dan Allah ki jirani, dan Allah." Tsayawa tayi tana basarwa ranta duk a jagule, jim ka an Hadeeya ta fito da ku i a hannunta ta mi a mata, girgza mata kai tayi tace "Mama ta bani ku i, ki barshi kawai nagode, ni dan Allah na zo na taimaka miki." Game fuska Hadeeya tayi tace "Nima dan Allah na baki ba dan kin min aiki ba." Sake girgiza kai tayi tace "A gaskiya ba zan iya kar a, amma idan kin matsa gwara ma ki eba min aya daga cikin abincin na kai wa Mama ta ga shaida." Har zuciyarta ta ji da in hakan, da sauri ta juya tace "To shikenan ina zuwa." Ba ta fi minti aya ba ta dawo da kwano ta zubo mata romon kayan cikin da ta ce su take bu ata, dan ita naman tsintsaye ba wajen kukanta bane ( baki da wayo ashe? Ba ki san da i) abincin ka ai ta amsa ban da ku i ta mata sallama ta bar gidan. Tunda Zeid ya dawo gidan gaba da gaba ya nuna mata bai ji da in barin Saleema ta tafiyarta ba da tayi, ta nuna masa ba laifinta bane amma ya ce arya take, kawai kishinta ne na banza da wofi dan ta ga Saleema ta fita komai, ba in ciki uya ba in ciki ya kama Hadeeya, ta yi kuka kamar za ta mutu tare da kallon kanta a madubi ta ga da me Saleema ta fita? Le ye ya gani a jikin Saleema da zai fa a mata haka? Kenan ar uwar ta ta ma bata tsira ba? Ya gama kalleta tas kenan, haushi sosai ya kamata tare da cin alhwashin duk aikin da zatayi sai dai ta yi abunta amma ba za ta nemi kowa taimako ba. ______________ Tana zaune ita ka ai da littafinta a hannu tana karantawa lambar azu da safe ta sake kiranta, saida ta yi kamar za ta tsinke kafin ta aga bayan ta ga rashin dacewar gawar, a an kakkauce suka gaisa kafin shiru ya biyo baya, sai kuma ya nisa yace "Me yasa kika kashe kiran azu?" A sanyaye ita ma tace "Me yasa ka kirani?" e baki yayi yace "Tambaya kan tambaya, hakan abi'arki ce?" Da sauri tace "A'a malam, kayi ha uri." A dake yace "Ki kirani da alhudahuda mana, ko kuma ki ce Huzeifi." Murmushi ta saki ta sinne kai tace "Ka yi ha uri." A nutse yace "Na kiraki ne dama dan na tambayeki, idan kina bu ata ki tsayar da lokaci Fareeda za ta je ta dinga koya miki inkin har gida." Zabura tayi ta gyara zamanta, cike da rashin gasgatawa tace "Da gaske kake malam? Gida fa?" Cike da tabbaci yace "E, na ji tana fa a ba zaki samu damar zuwa nan ba." "Ahhhhhhhhhh! Wayyo! Mama, Mama, Mama zo ki ji, Mama? Wayyo Allahana da i." Duk ihun nan da take tana nufa hanyar fita daga akin, kamar yana gabanta ya dafe gaban goshinshi ya furta "Aouchhhh!" Tsit! Tayi dan sai lokacin ta tuna waya fa take, a sanyaye tace "Ah, ka yi ha uri fa." Cikin sigar zolaya yace "Bana tsammanin kunnena yana nan." Dariya tayi sai kuma ta tsaya daga inda take tace "Malam, a gaskiya kana da kirki, ban ta a tsammanin hqka daga gareka ba, nagode sosai da taimakon nan da za ka min, idan ka min haka ka cika min burinq na gidan duniya, nagode sosai." Kamar ta tuna da wani abu kuma sai ta numfasa tace "Amma Abbana, ban san ta ya zan yi haka ba izininsa ba? Bana so na sake ata masa rai." Da sauri
Chapter 65 · 0% Book details